31
by @reza12
🙆♂️ *UWATA CE SILA*🙆♂️
*By S REZA*
☀️ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION☀️*
***
*Please kumin subscribe d'in YouTube channel d'in mu domin samun dad'an littatafai🖕*
*KASHI NA TALATIN DA D'AYA*
*PAGE* 👉3️⃣1️⃣
..........kallon fuskar ta yakeyi yaga ita ko a jikinta saima cigaba da tayi da ninke kayan da takeyi, ganinn yayi shiru ne yasa ta ce "Umhum ci gaba mana ina sauraron ka? Kabir kuwa tsabar mamaki ya hanashi magana sai binta yayi da kallo kamar idanunsa zasu zubo. Mommy ta ce "To bari kaji in sanar maka... "Ni dama nasan yarinyar karuwa ce amma ada, banda yanzu, lokacin da tazo gidannan ta bani labarin rayuwarsu tsaffff, kuma wannan gidan da kaji sun koma to sun tubane daga abun da sukayi, nima na mata wa'a zi sosai akan taje tanemi ya fiyar iyayen ta ta kuma samu miji tayi aure kuma ta ce in sha Allah zatayi, to a haka muka rabu. Bayann nann kuma ina wannan yaron da sukazo har sukace shine zai auri d'aya yarinyar? Kabir ya ce...
"Ok Sulaiman kenann ko? "Mommy Ta ce "Eh shi, to yazo gidanan bayan wata d'aya da suka huce ya sanar min da komai akan cikin datayi, abun da yasa kaga ban maka maganaba kawai ina son naga gudun ruwan kane, saboda haka yanzu kabari sai ta aihu sai kawai aje ayi magana domin kuwa kaima nasan kana son ta sosai. Ai da wani irin sauri Kabir ya run gumeta kammar zai shige cikinta ya ce "nagode Mommy Allah ya saka da alkairi, kafin ya bar gidan cike da jin dad'i.
Bayan ya fitane Mommy ta ce "Kabir kenann!! Ai wanda ya soka alokacin da kowa ya gujeka to tabbas soyayyar gaskiya yakemaka, kaima kuma karka gujeshi aduk irin halin da zai shiga, kai Allah dai ya sau 'keta lfy. Shi kuwa Kabir kaman yanda Mommy ta ce ya bari har sai ta aihu kafin ya kirata kuma haka akaiyi, har yanzu bai kirataba amma kullum yana lissafin lokacin da zata sihu. Har ga Allah shima yana sonta domin yanzu yana jin koda aihuwa goma tayi to tabbas zai iya auran ta.
*BAYAN WATA UKU*. *HAJIYA FATIMA* Kallon kayan da Sulaiman ya had'a a matsayin kayan lefen karuwa takeyi, cikin tsawa ta ce "To wallhi wannan yarinyar bata da darajar da za'a kaimata wannan kayan saboda haka tin kafin ranka ya 'baci ka rage komai yanzu kuma a gabana. Sulaiman yayi shiru yana kallon ta kafin ya ce "Hajiya please dan Allah kinsafa wan..."Nasan ubanka? Na ce nasan ubanka? Banza solo'biyo wanda ya rako maza duniya, in banda tsabar rashin hankali ace karuwa d'ana zai aura!! Sai kawai ta fashe da kuka ganinn haka yasa Sulaiman ya fita, a zuciyaraa kuma yana cewa ai tindade kin ha'kura ayi auran ai shikenan.
Saida tasa aka rage komai na cikin akwatin kafin masu kaiwa suka d'auka. Ana jibi d'aurin aure ne Ameera ta samu Sulaiman akan maganar Nusaiba. Nann take ya sanar mata da yanda sukayi da Mommy lokacin da ya je Nasarawa ai kuwa taji dad'i ta ce "To yanzu kaima baka gano gidan da suka koma bako?
"Eh Nima nayi iya nemana amma ban sani ba.
Ameera ta ce "Nikuma gashi Mommy ta bani phone d'ina amma ta goge komai na ciki harda numbers d'in da suke ciki... Kuma nasan yanzu koma tana inane to lokacin aihuwar ta yayi. Haka dai suka cigaba da hira duk akan Yaya zasu samo gidan su Nusaiba.
*NUSAIBA* Yau tun safe da ta tashi take jin jikin ta ya mata nauyi, ga ciyon da mararr ta keyi, tin bata damuwa har abun yafi 'karfin juriyar ta, kawai sai tafara ihu. Dama Maman tasan ta shiga lokacin aihuwar ta hakanne yasa take an kare da ita, ko aiki bata sakata ko nann da cen, saide ta ci ta sha takuma kwanta, dukda haka kuwa baisa ta futa daga damuwar da take ciki ba. Tin maman nata bata jin kukan har ta juyo ihun nata, ai kuwa da gudu ta shigo d'akin tana mai kiran sunann ta...
Ganinn irin halin da take ciki ne yasa ta fita domin samun yaro ya kira musu mai napeng. Cikin rashin sa'a ta fita tayi iya nemanta babu yaro kusa, gashi bata son shiga ma'kofta domin kar su san abun da kefaru, ganin hakanne yass ta dawo da niyar takira number Abba yazo ya kai su asbiti.
Dai-dai mama na shiga d'akin lokacin Nusaiba ta saki wani ihuuu saiga jariri ya fad'o, cikin sauri Mama tazo tana mata sannu, ita kuwa Nusee suma tayi domin kuwa ta wahala, Mama tana d'aukar jaririn taga Namiji ne amma baya numfashi, alamar dai baizo da raiba.
Ajeye yaron tayi domin kuwa ita bata gane cewar yaron bai zo da raiba duk a tinanin ta barci ya kayi. Saida ta had'a ruwa ta je da niyar daukar yaron ta gyara shi saitaga har yanzu baya motsi. Ajiyeshi tayi ta gyara Nusaiba sannan ta fita ta sanar wa da matar yayan nata a kan ta kira shi azo a binne jinjirin.
Mama bata sanar mata da cewar yaron yazo ba raiba saida da kawun ta yazo ana tona rami a bayan gidansu tukunna taji, ai kuwa tayi kuka sosai domin ita taso Allah ya bar mata kayanta ta zauna dashi tin da kowa ya gujeta.
Rana bata 'karya saide uwar d'iya taji kunya. Ysune ranar auran Sulaiman da Ameera. 'kofar babban gida ya cika da al'umma, can na hango ango Sulaiman shide Kabir tsaye sun sha d'in ki iri d'aya, Ashe ya sanar masa da maganar auran nasa...
Hakane yasa suka shirya ana d'aura auran zasu huce gidan su Nusaiba domin kuwa Sulaiman ya gano gidan da suke.
Cikin gida kuwa Hajiya Fatima sai zage-zage takeyi ga duk wanda ya shiga harkarta, kuma ta ce babu ruwanta da wannan auran hakane yasa ko wanka ma batayiba, suna cikin gidan itada dankin ta sai rashin kunya sukeyi suna cewa "yanzu a kan bikin karuwa wacce bata da wata sauran mutunci ne har a ke wani fariya, babu wacce ta tamka musu, mazan kuma suna waje basu san dramar da akeyiba.
Can sukaji ana shelar cewar an d'aura auran Sulaiman lawan tare da a'mar yarsa Ameera Salisu akan sadaki nera dubu d'ari. Ai take Hajiya Fatima ta sulale agurin. Mom kuwa sai hamdala takeyi jin an d'aura auran. Kiran da ya shigo wayar tane ya katse mata abun da takeyi, sunann Uncle Bala ta gani da sauri ta d'aga domin kuwa tasan ba lafiyaba.
"Keda Ameera kuzo asbiti yanzu jikin Zainab ya tashi tana son ganin ku "Yanda taji muryar sane yasa bata tsaya yin musuba ta ce gamunan zuwa. Kasan cewar dukkanin su suna babban gida yasa ta rasa yazatayi taga Ameera yanzu, kuma bata son fita waje, ita kuma Ameera tana d'akin Hajjo. Sai kawai ta kira Sulaiman ta ce "Sulaiman kaje ka d'auko Ameera ka kawota asbitin Dr Lurwan yanzu, kafin yayi magana ta katse.
Shi kuwa Sulaiman yana jin haka ya kira anty kadija ya ce dan Allah ta turo masa Ameera ya na 'kofar baya. Haka kuwa a kayi yana tsaye a gurin sai gata tare da Nana kanta ko d'an kwali babu ganinn hakane yasa Sulaiman ya ce "Nana ta je ta d'auko mata hijab, cikin sauri Nana ta d'auko.
Ita dai Ameera sai binsa takeyi da ido. Bata an karaba sai gani tayi ya kamo hannuta ya turata a mutar Itama Nana ta shiga.
Hospital kuwa lokacin da Mom ta je babu abun da takeyi sai kuka ganinn yau ciwon Anty Zainab d'in yafi na ko yaushe, har wani wari d'akin da take yi d'in ya ke. Anty Zainab sai kuka takeyi tana cewa"Mom ina Ameera tazo in nemi yafiyarta tin kafin na mutu, domin kuwa nasan yau tawa ta 'kare, cikin tsananin tausayin ta Mom ta ce "tana zuwa tare da mijin ta an d'aura auran ta yau. Kafin Mom ta ta rufe baki sukaji an turo 'kofar d'akina kasan cewar dukkanin su sunsan d'akin da a ka kwantar da ita.
Kallon mamaki Ameera take bin anty Zainab dashi ganinn yanda ta sake fita a haiyacin ta, da sauri ta 'karasa gurin da take ganinn tana mi'ko mata hannu. Tana 'karasawa wani irin d'oyi da wari suka daki hancin ta, amma haka ta ci gaba da kuka tana 'karasawa gurin da take. Saida sukayi kuka sosai kafin anty Zainab ta ce...
"Yau zan baku labarin irin ta'a sar da niyiwa rayuwata dalilin son zucita, kasan cewar suma su Mom da Uncle Bale bata sanar musu da komai ba, Dr Lurwan ne da yayi bincike ya gano abun da ke damunta ya sanar musu batare da tasan ya sani ba. Anty Zainab ta fara magana cikin koka da har-har d'ewar murya irin ta marasa lafiyar da suke jin jiki kamar haka...
"Na kasance mace mai tsananin bu'kata hakane yasa kullum cikin shan lemon tsami nake, nikuma bana bu'katar yin zina, duba da yanda maza suke kai min hari tako ta ina, nikuma basa gabana hakane yasa kallun kullum nake download d'in fina-finann banza domin ina ganin wannan itace hanyar da zan dinga biyawa kaina bu'kata cikin sau'ki hammmm.... Amma sai naga hakanma ya 'karamin sha a'wa domin duk lokacin da na kalla tofa da
giyar nake barci...
Ana cikin hakane Mom tazo da maganar tafiyar Ameera LONDON wato England domin yin karatu a can, nason a ce nice zan tafi domin kuwa ina ganinn in naje can tom nasamu free dom d'in yin duk abun da nakeso... Haka na dinga ga ro'kon Allah akan kar Ameera ta yarda taje ita d'aiya tace tare zamuje... Cikin ikon Allah kuwa sai gashi Ameera ta ce bazataje ba, naji dad'i sosai, sannan nayi iya yina akan mom ta dage akan tafiyar amma ta'ki...
Ana cikin hakane Mom ta ce to tindade ita bazataje ba ni zanje... Awanna lokacin Kuma ina soyayya da Habib wanda a zahirin gaskiya ba sonsa nakeyi ba, inason ya biyamin bu'kata ne Amma kasan cewar shi da gaske ya kesona ni kuma bansan ya zance Masa ba na kasa sanar dashi bu'katata. Haka zan dinga shige masa jiki amma sai ya dinga nunamin cewa hakan babu kyu. Har Habib yayi aure ban sanar masa ba, wannan abunne ya sani cikin damuwa sosai...
Haka lokacin tafiya tayi, na shirya na tafi London England cikin damuwar da Habib ya sakani da kuma rashin samun damar tafiyar da banyi da Ameera... Koda naje can sai na manta da wani Habib na shiga karatu sosai, acin sati na na ukune na yi karo da abun daya jefani cikin wannan halin da nake ciki. Saida Anty Zainab ta tsaya tayi kuka sosai kafin ta ci gaba da cewa....Wani group d'in matan aurene harda y'an mata na 'kasashe da ban da ban ne silar komai, nice nakai kaina da kaina gurin su kasan cewar su basa neman members saide zasu turo maka da d'an aike ya sanar maka da abubuwan da suke aikatawa in kai sabon shigowa school d'in ne... In kaga zaka iya sai ka shiga in kuma bazaka iyaba sai ka bar sabgar su, Ni kuwa dama mai neman kukane aka jefeshi da kashin a waki, sai kawai na kai kaina...
Su basa ala'ka da maza zai wani namiji guda d'aya mai suna Dele wanda shine shugaban group d'in. Shi ne zai d'inga kwanciya da mace amma ta baya mukuma muna biyawa junannmu bu'kata atsakanin mu. Tabbas naji dad'in shigata wannan gungiyar sosai domin kuwa ina samun kud'i ga kuma biyawa kai bu'kata, wannan namijin mai suna Dele shine ya mayar dani 'yar gaban goshin sa, kullum muna tare har na dena zuwa school, bai ta'ba kusantata ta gaba ba saide tabaya, sukuma sauran munayi ta gaba, harda irin robarnan da mata suke amfani da ita mai kama da gaban maza, da ita mukeyin amfani...
Ganinn cewar komai yana tafiya yasa ko anyi hutu bana zuwa gida, Dele kuwa komai nace inaso to tabbas sai ya siyamin koda kuwa menene, mun kai shekara d'aya da rabi tare da Dele kafin abubuwa suka fara sauyawa, ganinn wasu sun sake zuwa sabbabin members sai ya barni ya koma gurin wata yarinya itama yar Africa ce amma bansan yar wacce 'kasa bace...
Nayi kishi sosai amma sauran suka cemin ai haka dama yake in yaga sabuwa zai rabu dake. Har na cika she kara biyu Dele bai dena nemana ta baya ba lokaci zuwa lokaci, ana cikin hakane Mom take sanar dani irin rayuwar da Ameera tafad'a, jin hakane yasa dama na kammala karatun kawai nayo gida domin nasamu Ameera na Mata tallan wannan harkar tamu. Bayan nazo gida ne sai nacewa Mom hutu nazo, ganinn Ameera tafi karfinane yasa na komai England abuna. Tin daga can nafara yin fitsarin jiji irin mai fitowa guda guda, ga kuma bayana sai in dingaji kamar abubuwa suna min yawo in Kuma na je toilet bazan ga komaiba...
Nann take nace gida zan dawo, Dele kuwa ya bani kud'ad'e masu yawa, Ashe bansa dele cutata yayi ba. Bayan na dawo gidane, na koma kwana d'akin Ameera domin kuwa kullum sai nayi shaawarta, ammasai muka fara fad'a har muka raba d'aki harta magana ma ta dena min, ita kuwa Mom tana ganinn kamar ni ina yine akan abun da tekeyi. Ban samu damar yin komai da itaba har ta bargida wai an saceta... nikuma ciwona yasani gaba, domin kuwa Ashe Dele yana da cutar 'kanjamao...
Ga Kuma wasu 'kananan tsotso-tsi da suke fitomin daga bayana, sai abun ya kwanta sai ya tashi, har takai ta kawo bana iya zuwa koina yanzude halinda nake ciki kun gani, gabana wari ya keyi bayana kuma tsotsane ke fita, gakuma cutar 'kanjamao da Dele ya barni dashi. Pls dan Allah ku yafemin Mom da Uncle Bale harda Ameera kuji tausayi na ku yafemin Wallhi na tuba..,.....📝
*Tom yaude an ji ciwon Anty Zainab, sai kuban tu kuiyici na ko🤗*
*Allah ka tsaremu daga sherrin zuciya*
*RAMADAN IS COMING OOO*
Comment🙏
My FAN'S 👍
One hause 🥰
Love all ♥️♥️
By S REZA ✍️