chapter 25&26
by @autarmama
👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰
SHORT AND BRIEF STORY
*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA , ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚♂️🧚♂️🧚♂️*)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
***
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
FREE BOOK.
PAGE 25&26.
""""""""""""""""""""""""✍️✍️Jin cikinta yana mata azababben ciwo ne yasa , tana dafa bango ta karasa gurin bed din ta kwanta.
shikuwa Sweet Abdul yana kitchen yana kiciniyar dafa musu abun break ,duk da dai ba wani iyawa ya yiba amma dai ya yi ƙoƙari sosai.
************
jin azabar ta wuce tunaninta ne yasa tun tana daurewa har ta fara kuka, sosai take kukan tana rike ciki, fitowarshi parlour kenan da niyyar yaje ya tasheta yaji kukanta hakan yasa da sauri ya karasa wucewa ciki.
gurin bed din ya nufa da sauri , zama ya yi tare da jawota jikinshi, ganin yarda take kukanne harda na shagwaɓa sai wani kara shigewa takeyi jikinshi tana ƙanƙamaishi tana riƙe mara , sai wani jujjuya kai take tana fito da harshe tana karkaɗa shi, sai kace wata kadangaruwa hakan yasa wata dariya ta taso mishi ,da ya kasa riketa.
.dariyar ya fara yana kallonta ,ganin kamar ma ya maidata shashasha ne yasa ta ƙara volume din kukan tana murje - murje a jikinshi.
saurin da katar da kukan ya yi yana lallashinta amma fir taƙiyin shiru, ganin bashi da wata hanya da zaisa tayi shiru yasa kawai ya hade bakinsu ya fara kissing lips dinta, harshen shi ya jira mata cikin bakinta dan ya fuskanci ta fara enjoy din abun aikuwa ,
kamawa tayi ta fara yi mishi shan sweet, ganin tana neman cire mishi harshene yasa ya fara yunƙurin , zare harshenshi.
da sauri ta kara rarumarshi , tana kara riƙe harshen ganin tanason illata mishi harshe ne yasa ya yunkura da karfi ya zare harshen nayi daga cikin bakin nata,hakan yasa ta dago tana kara sakin.........
*muje zuwa*........
*****
*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚♂️🧚♂️🧚♂️