NAJAWA KAINA!

Chapter 1

by @mamanamatullah

*NAJAWA KAINA*

 馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

     (Sanadin son jiki)

Paid book 200

Phone number ***


Free page


*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to Hajiya Fatima Bamalli*



Special gift to Mmn Hameed


     5/2/2021



 *Jinjina bangirma gareki, kawalliyata, Uwar goyon Dan Albarka, naki na dabanne,kidade kinayi ta wajena,,kawar kwarai,, Allah ya barmu tare har Aljannah,,muyi fada mushirya,,sai, SUBKHA matso raciya ta hannun daman Khadija,Inayimiki sonso,fisabilillah馃グ馃挒馃挒*


   Dukkan yabo da godiya sutabbata ga Allah madaukakin sarki wan d da ikonsane n fara,rubuta wannan buk inah rokon Allah kabani ikon gamawa lpia,,



Tsira d amincin Allah su tabbata ga shugaba za6a66e,Annabinmu Muhammad (s.a.w)da ilansa d sahabbansa, baki daya,,da wa'indah suka biyo bayansa d kyautatawa har izuwa ranar sakamako,,,


*Wannan labarin kirkirarrene,ban yishi dan wani ko wataba idan yazo dede d rayuwarki to akasine sai kiyi kokarin gyarawa*


   *Gargadi* ban yar d wani ko wata ya juyamin labariba ko ya chanza wani Abu sai d izininah,idan kunne yaji jiki y tsira



*Bismillahir'Rahamanir'Rahim*



*BABI NA 1*


      Kwance take saman sofa,hannunta rike da waya kirar I phone 11,Tana tafaman latsawa,, lokaci zuwa lokaci takanyi murmushi, Kai dagani kasan tana matukar jin dadin, Abin d takeyi,,


 Da sallamah dauke abakin sah ya shigo,hannunsa rike da jaka,gadukkan alamu sun nuna,,dg office ya taso,,falon ya fara bi d kallo,yana yamutsa fiska,,dan yananan,kacha kacha,kamar,yan d ya fita ya barsa ba adauke ko d tsinke ba,dama ya tsammaci HK,chan yakai duban sa in d matashiyar budurwar nan ke kwance,,tana sana'ar,tata ahankali ya karasa,gareta,cike d kyankyamin falon,,


 Tsayawa yayi akanta yana takaicin Wannan Abu,sam batasan mah ya shigoba,,cikin fishi d bacin rai ya warce wayar,,Afisace ta mike tare d,kundumo ashar,wannan wane dan ku.....batakai ga karasawaba,taga,wan d ke,kanta,cikin,in inah tace uhm... uhm... ashe kaine, Amman gaskiya katsoratani,ban tsammacekaba,ta karasa maganar tana sosa kai,,


 Wani mugun kallo ya watsa mata tare da cewa wai kekam saudah yaushe zakiyi hankali ne,,yanzu karfe nawa,,kalli jikinki dubi gidanki,,yan d na fita na barki HK na dawo n sameki,,idan ma bakiyi tsafta,dan jin dadinki,ba,ai kyayi danni,idan mah HK bata samuba,kyayi dan,gudun,kiyi Baki su ganki a HK,,keko kunya bakyaji,,kiyi Baki suzo suganki a irin wannan halin,,gida ko inah datti d kazanta Babu ko gurin zama Amman ke ko a jikinki,kina kwance cikin dauda d kazanta,,,,


 Dubi jikin ki wai kina mace, Amman bakisan yan d zaki kula d kanki ba balle gidanki,yanzu ace tin kayanjiya d kikayi bacci haryanzu karfe 6,sune ajikinki baki cireba,sabi d kazanta,da tayi miki katutu,,sam, Baki,d lokacin kula d kanki ko gidanki balle ni mijinki,,, Amman ai kina d lokacin danna wayako,,ya karasa maganar cike d kunar Rai,,,,


 Baki ta zumburo tare d cewa HB, *NAJIBULLAH* Wai ya kakeso nayi d rainane kai wai baka kaunar kaga ina hutawa,, kullum sai fada sai mita,,wai nikam duka duka yaushe nayi shara a gidannan ne,befa wace kwana biyar ba kuma mah ai beyi wani dattiba kai dai kawai tsirfarkace da kuma son bakaso kaganni inah hutawa,,,sannan maganar wanka ai bakaji nacemaka bazanyiba,zanyi idan zan kwanta,, sannan kai ba yaro bane d zakace komai sai anyi maka,duk kokarin d nakeyi a gidannan sam baka gani,to gaskiya bazan iyaba,,,,,



Tsabar ta kaici kasa magana yayi,,wayanta y wurga mata ya wuce ban garansa,zuciyarsa nayi masa radadi,,,



 Bayansa tabi d harara,tsaki taja takoma ta zauna,tare,da cewa, mutum Sai korafi,idan mah wata nayi banyi wankaba ko inah ruwansa,,ni bazan iyah da wahalar gidan kaba,,da taka,aiki aiki,babu hutu,to bazan iyaba,,mtssss



Ko da,ya shiga dakin sa yananan yan d yafita y barsa,ko inah a yamitse,,dama ya tsammaci HK,,jakar hannun sa yayar tare da zama ya dafe kansa,yana jin yan d zuciyarsa ke suya,,yana mamakin hali,irin n sauda,na kazanta,itah ko ajikin ta,,in dai akace me aikin ta bata nan tofa,takanyi kwanaki bata dauke cinke a gidan bah,,balle azo kan girki,,nisawa yayi tare da cewa naga ranar d zakiyi hankali,,,


Mekewa yayi ya fara rage kayan jikinsa,,kai tsaye toilet ya wuce,ya fara wankewa sannan yayi wanka tare da Alwala,ya fito,,mai yashafa tare da fesa tirare ya fito ya wuce masallaci,dan har an fara kiraye kirayen sallar magrib,,,



Be dawoba sai d yayi sallar Isha,,yana shi gowa y wuce ban garan saudah,,sai dai inah kamar kowanne lokaci baze iyah shiga bedroom dintaba sabi d zarnin fitsarin d yake busowa cikin dakin,,,ceke d kyankyami y tsaya tare d kwala mata kira,,,fitowa tayi dg itah sai daurin kirji,kannan kamar an shuka aya,,duk kitson,ya tsufa,kai d gani kasan yafi wata ba'a kwance saba,,kallo daya yayi mata y kauda kai,,gefe,,tare d cewa,inah abin cina,,,,tin d ke amatsayinki t mace baki san me ya kamacekiba,,,



  Kai ta sosah tare da cewa kayi hakuri Dan Allah kabani,minti 30 zan karasa na kawo maka,baki bude yake kallonta,,kafin yace,,yanzu saudat dan Allah yaushe zakiyi hankali,,yanzu n fita tin safe Amman na dawo kicemin wai najira,,



 Am am Dan Allah kayi hakuri wlh baccine y saceni ban jima d farkawaba kadawo,,,shi ys ban gamaba,kayi hakuri,,,,,,


Kallon kin rainawa kanki hankali ya bita dashi tare da cewa,,,karki fasa saudah,,kicigaba,,yana kaiwa nan ya fice,,,,



 Bayan sa tabi d harara tare d cewa,dayafi dai,gara kaje,,,,,,






Comment dinku shine ze bani damar cigaba,ko dakatawa,,



Mmn Amatullah ce馃グ

[2/6, 8:59 AM] Mmn Amatullah Ce馃グ: 馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

   *NAJAWA KAINA*

馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

   (Sanadin Son jiki)




*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my Alaweeyyah*



Special gift to my daughter sadiya gaya




Bismillahir'Rahamanur'Rahim...



*BABI NA 2*



      Ko da yabar dakinta kai tsaye,,dakin sa ya koma,,zama yayi y dafe kai,cikin tsananin 6acin Rai da damuwa,,ga wata yinwa da take addabarsa,,Dan tin d yafita,,beci komai ba,,,tin Dan,ruwan,zafin d ya hadawa kansa,, kafin ya fita,,,yanzu,gashi ya dawo shimah be samu ba,, Shi kuma ba ma'abocin cin abincin wajeba,,,hmmm nisawa yayi tare d mikewa ya zari makullun motarsa ya fita,,,,,,,,



Tin d yafita, itama ta koma ta zauna,,dama bawani abinci da ta dora,,kawai tafadamasa hakane dan yarabu da ita,ko ta,huta,,wayanta ta dauka ta fara latsawa,gadukkan alamu kira takesonyi,,ringi,biyu aka daga,,,dg daya ban garan aka yi sallamah tare d cewa Hajiya inah wuni,,,lafiya kalau,,iyah,,sauda ta amsa,,, sannan ta kara d cewa,iyah wai har yanzu baku gama bikin bane nafaji shiru,wlh gaba daya,abubuwa sun chakudemin tin d kika tafi,,kin san kuma me gidan,bayason datti koyaya,,nikuma gaskiya aikin gidannan yayimin yawa ni kadai bazan iyaba,,,,ai Hajiya mungama dama gobe nakeson dawowa insha Allah,,hmmm nisawa,saudah tayi,tare da cewa Alhmdullh,, Allah ya kaimu Amman dan Allah iyah goben ki dawo dawuri,sabi d kiyi komai kafin ya dawo,,,to Hajiya,insha Allah,yww ngd sai goben,,bata jira cewar iyaba ta datse kiran,,,,,,tare da sauke ajiyar zuciya,tace nadai kusa hutawa d mitar ka,,,



Mikewa tayi ko wankan batayiba guraran tara saura ta shiga kitchen,tinani ta farayi akan abin d zata girka masa,,dan gaskiya ta tsani girki,,kai bama girkiba duk wani Abu d zatayi d jikinta in dai b bacci bane ko chat,,,,fiska ta yamutsa Tare da cewa kai gaskiya,girki d wahala,sabi d hk ko ni d kaina kame kame kawai nakeyi n cika cikina,, Amman Wannan,mafadacin,in banyiba yaringa mita ai nashiga uku,t karasa maganar d jan tsaki,mtsss,,,,,



Tukunya ta dora tare d zabga uban ruwa,aka,debi kayan miya babu ko wanki,sabi d ganda,hk ta jajjagasu ta zuba,,(nikuwa nace ganda ko kazanta馃) sai magi d gishiri d t saka d Dan mai,,,aka rufe tukunya tana ta uwar mita,,babu ko zance saka Albasa,,,chan naga ta nufi,in d kwai yake ta debi guda uku,,ta wankesu ta zuba a cikin,ruwan d ya dauko hanyar ta fasa,,tana cewa,gara na hadaku guri daya,na huta d dora wata tukunyar,,,tanan tsaye,ta susar kai,,har ta tafaso,,indome Naga ta dauko guda Hudu,,ta fasa ta zuba,ta jijjuya tare d kwashe Wannan kwai d tazuba aciki t sakasu cikin ruwa,,sannan t rufe,tukunya,,ta bata lokacin d huwa,,ta koma gefe tana latsa waya,,,,,



Ko da ya fita kai tsaye gidan su ya wuce duk d suna d dan nisa a tsakaninsu,d sallamah ya shiga falon wani kamshine ya ratsashi,sai d ya limshe ido Sabi da dadin kamshin,,babu kowa a falon zama yayi,,yana kara baje hanci yana shakar kamshi me dadi,,dayake shi ma abocin kamshine sosai,da tsafta,,sam bayason kazanta ko ya take,,bejima,da zamabah,wata dattijuwar mata tashigo,,d sallamarta,, Ido ya bude tare d kallonta,fiskarsa dauke d murmushi yamike tare d cewa Ammi sannu d fitowa,,yww *NAJIBULLAH* kaine darennan, Kai ya sosa tare d cewa wlh kuwa Ammi,nasameku lpia? lpia kalau,,,zama tayi sannan ya koma kusa d ita shima ya zauna dg kasa, Tare da dora kansa a kan cinyarta,, shafa kansa tayi tare d cewa *NAJIBULLAH* kana lpia kuwa,, lpia kalau Ammi,,kawai dai gajiyace,,na dawo dg office nagaji gashikuma inajin yinwa,,matar gidan kuma batanan,,to Shi ys mah Kai tsaye nayo nan,naci Abinci,sai n tafi gaba daya,,,,to ai shikenan Allah ya yauta,,bari nasa a kawo maka,, Maryam Ammi ta kwalawa Kira,, ba'a jimaba tashigo,,lah yaya dama kazo shine ko ka nememu ko,,,ta karasa maganar tana turo baki,, murmushi yayi tare d cewa ah haba nina isa nazo na tafi banga"yan matan Ammi bah,,to yaya inah Aunty sauda,tana lpia kalau,,,inah daya rigimammiyar kuma,,tana daki,,,Ammice ta dubeta,tace to sarkin surutu idan kingama,saiki wuce ki hadowa yayanku Abinci,,to Ammi ta fada tare d wucewa,,,


  Bata jimaba ta dawo hannunta dauke d try ,t ajiye agaban yayan nasu,,budewa tayi ta fara xuba masa,,tini kamshi me dadi y doki hancin sa ido ya lumshe yanajin yan d yinwa ke kara taso masa,dambun shinkafane,,wan d yaji kayan lambu d hanta sai zabga kanshi yake,,sannan ta tsiyaya masa lemon kankana d Abarba,,,to yaya Bismillah,to na gode"Yan matan Ammi,bari naje ciki kafin ka gama,muzo akwai magana,to Allah dai ys bata kudi bace,,dry tayi tare d cewa,ai Kuwa dai yaya itace,,cike d zolaya yace kinganku,yan matan Ammi badai kashe kudiba,to maza in n gama kuzo,,,to yaya mungode ta shige tana dry,,,,



Ammi tace kai dai baza ka dena biyewa shirmen yarannan bako,to Ammi ya za'ayi in ban yimusuba wasuke dashi wan d zemusu,,, Allah dai y kara rufa mana Asiri,,to amin maza kaci karyayi sanyi,,, Bismillah yayi yafara ci yana limshe ido,,yana jinjina kokarin Ammi dan yasan ba dan jajircewartaba dasu Maryam basu iya girki irin hk ba,,yanaci yanajin inama hk sauda ta iyah girki,,,,,



 Ban da kallo Babu Abin d Ammi ke binsa dashi,,Dan ta lura akwai damuwa a tattare dashi,,kawai dai dan yaki fadane,kuma dama tasan halin dan nata sarai n hakuri d danne damuwarsa,, Addu'arta daya Allah ys ba dg gidansa matsalar takeba,, Dan tasan ko anan matsalar take,baze taba fadaba,,sai dai kagani,,d. Idonka,,,,,


Sai da yaci yayi kat yasha lemon nan sosai,,sannan yayiwa Allah godiya,,dubansa tayi tare d cewa har ka koshi ko dai a karo dry yayi tare da cewa wlh nakoshi sosai,kilama naci yafi kima sabi d yayi dadi sosai,,,,to Alhmdullh,,kaga dare nayi sai ka hanzarta kazo ka tafi,gida kar t dawo tayita jiranka,,To Ammi Amman sai naga yaranchan kin dai san nayi Alkawari,,,kira y dokawa Maryam tare suka fito ita d Halima,,,Halima tace oyoyo big brother,,yww Autocin Ammi me kukeyi a dakine, wani,,Assignment mike karasawa gud ya karatun, Alhmdullh,,to yanzu tambaya tafarko waye yayi wannan girkin,,tare mukayi ni da Aunty Maryam cewar Halima,,, lallai na jinjina muku akara dagewa sannan kuma akwai kyauta,tamusamman,d zan baku,,murna sosai suka farayi tare d godiya,, murmushi yayi tare d cewa,to yanxu neman me akeyimin,,gani,,yawwa yaya dama so mikeyi ka sake mana jakunkuna n makaranta d takalmi,,,shi kenan bukatar eh yaya,,to shikenan nayi Alkawari har uniform mah zan sake muku, kunji Autoci nidai burina kucigaba d kokari,sannan kukara kula ban d kawayen banza,,karnaji kuna tsayawa,d samari,idan lokacin tsayawa dasu yayi zaku tsaya,,kinajina,,banaso,,to yaya insha Allah, zamu kiyaye,, mungode Allah ya karo budi,,to Amin,cike da murna suka,dawo jinkin Ammi,wacce tin dazu take kallon yaranta gwanin ban shaawa,tana meyiwa Allah godiya d yabata,d'ah wan d yafi maza goma,,, suna cewa Ammi ki tayamu godiya,, murmushi tayi tare d cewa tin d kunsamu Abin d kukeso ko,,To Allah ya karowa yayanku bude me Albarka,suka amsa d Amin Ammi,,,



Mikewa yayi cike d kaunar Amminsa d kannensa,,yana cewa,to Ammi nizan wuce ko akwai Abin d kike bukata,,Aa babu komai,,komai akwai Allah dai ya kara budi ya Albarkaci Rayuwar ku,yakareku da karewarsa,,,d Amin ya amsa yana mejin dadin addu'ar,,kudi ya zaro y ajiye mata,tare cewa to Autoci sai d safe Ammi natafi duk suka bisa d Addu'a,,,



 Tanan tsaye tana sana'ar, bata,ankaraba,chan taji kauri yana tashi d sauri ta bude tukunyar,tana yarfe hannu,,da sauri t kashe gas din,,cokali tasa tana juyawa,gaba daya ta dafe ta chakale,,babu ko kyan gani a ido balle ace kakai baki,,kwano ta dauko ta zuba tare d bare kwai ta dora akai ta rufe,,sannan t juye ragowar a faranti,tasa kwai,,, Babu zancen gyara guri ta fice,,kai tsaye dakin, *NAJIBULLAH* Tanufa sai dai baya ciki,,ajiyewa tayi,tana tsaki, Tana tinanin,in d yaje, t koma dakinta,,kwanciya tayi tare da cewa washh,gaskiya girki d wahala,,waya ta zaro har t fara chat taji cikinta yana kiran ciroma ajiye wayan tayi,ta jawo talinta,,ta faraci,tana um lallai girki yayi dadi,,hk taci abinta t gama ta sha ruwa,,ta koma Aiki,,ba itah t mikeba sai guraran karfe 10 ban daki ta shiga,ban dakin yayi uwar dauda ga wani uban zarni medaga hankali,yana tashi,,, Amman ita ko ajikinta hk tayi wanka d Alwala,ta fito,,,babu shafa,mai bare tirare kawai ta zira rigar bacci,,,zani t daura tasaka hijabi ta tayar d sallah,la'asar d magrib d Isha,,duk ta hada tayi,,,bayan ta idarne,taji shigowar NAJIBULLAH,,tashi tayi t nufi dakinsa d sallamah ta shiga,,ko d taje y gama gyaran dakinsa tsaf,amsawa yayi, fiskarnan,babu wal wala,,,Zama tayi ta jima kafin tace,yallabai fita kayine,, nashiga dazu na kawo maka Abinci Amman baka nan,,,nafita kawai y bata amsa a takaice,,to ga abincin t fada a sanyaye,,,na koshi,, Haba Dan Allah ya zakace ka koshi,bayan dan kai nayi,,sannan kace ka koshi,, wannan ai ba adalci bane,,,



  Wani mugun kallo ya bita tashi tare d cewa ke yanzu har maganar Adalci kikeyi ke Abin d kikeyi a gidannan adalcine,,baki t zumbura tare d cewa toni me nayi,,,ban sani ba kuma kitashi ki dauki abincinki ki ficemin a daki,tin kafin ranki ya baci,zata sake ma gana ya daka mata tsawa tare d nuna mata,kofa jiki na rawa ta yi hanyar waje,wata tsawar y daka mata Tare d cewa wakika barwa Wannan shirmen,, dawowa tayi t dauka ta fice,,,,......



*Asalin labarin*



Comment dinku shine karfin guiwata