FreeArewaPen original
NAJAWA KAINA!
- 1views
- 24chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*NAJAWA KAINA* 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 (Sanadin son jiki)Paid book 200Phone number ***Free page*Story&written by Mmn Amatullah**Dedicated to Hajiya Fatima Bamalli*Special gift to Mmn Hameed 5/2/2021 *Jinjina bangirma gareki, kawalliyata, Uwar goyon Dan Albarka, naki na dabanne,kidade kinayi ta wajena,,kawar kwarai,, Allah ya barmu tare har Aljannah,,muyi fada mushirya,,sai, SUBKHA matso raciya ta hannun daman Khadija,Inayimiki sonso,fisabilillah🥰💞💞* Dukkan yabo da godiya sutabbata ga Allah madaukakin sarki wan d da ikonsane n fara,rubuta wannan buk inah rokon Allah kabani ikon gamawa lpia,,Tsira d amincin Allah su tabbata ga shugaba za6a66e,Annabinmu Muhammad (s.a.w)da ilansa d sahabbansa, baki daya,,da wa'indah suka biyo bayansa d kyautatawa har izuwa ranar sakamako,,,*Wannan labarin kirkirarren...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.