Chapter 3
NAJAWA KAINA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
(Sanadin Son jiki)
Paid book 200
Free page
Phone number ***
*Story&written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to my Alaweeyyah*
Special gift to my fan's
Bismillahir'Rahamanur'Rahim...
*BABI NA 5*
Sai d tajera abincin a saman dani,zuwa lokacin har an fara kiraye kirayen sallar magrib,,tsaf tajere gurin,,ta kara kunnawa falon tiraren wuta,,,,tana nan tsaye Najibullah ya turo kofa,,da sallamah ya shigo,,wani kamshi yaji ya doki hancin sah,,wan d ya jima beji irin saba,Ido ya lumshe yanajin,gaba daya damuwar d ya dawo d itah t sauka,,,,
Fiskarsa dauke d murmushi yace Aa iyah saukar yaushe,itama murmushin tayi,, Tare dacewa,,sannu d dawowa,ai dazunnah dawo,to barka d zuwa ya kika baro mutan gidan,, lpia kalau,ta bashi Amsa,,,,to Masha Allah,,ni bari nashiga ciki,,to afito lpia ga Abinci nan an gama,,,to iyah na gode,,ya fada tare d shigewa,ban garansa,,,,
Duk wannan,maganar da suke har suka gama ,, gimbiyar,bata fitoba kuma tana jinsu,,,,,,,iyah ce ta doka sallamah abakin kofar dakin saudat,,, amsawa kawai tayi batare d ta motsa ba,,,iyah ce ta shigo tare,,tare d cewa Hajiya me gidanfa ya dawo,,,eh naji shihowarsa,,kin jera abincin ne,,,,,iyah ta bata amsa d eh,,to shikenan kije,kawai,kema yanzu ki huta,,to Hajiya ahuta lpia iyah ta fada tare d ficewa,,tana mamakin irin wannan Rayuwar d saudat keyi,,Sam kamar ba mace bah,,,
Ko da ya shiga dakin,ko'inah tsaf,, Sai kamshi yake,,,sai dai Sam sai yaji baya farin ciki d hakan sabi d ba wacce ta dace,da tayi hakance tayi ba,,,Kai ya girgiza ,tare d cewa Naga ranar d yarinyar nan zatayi hankali,,,Sam ko sannu d zuwa bashi s ikon tazo tayi masa,, kayan sa ya rage,ya shiga wanka,,har ya fito y kintsa ya fita masallaci babu ko keyarta,,,,
Kai tsaye dakinta ta koma,,wanka tayi ta daura Alwala ta fito,,ban d ciwo babu Abin d jikinta keyi,sallah tayi tare d lazumi,,har sai d tayi sallar isha,,kafin ta,tashi,,bayan ta gama,,ta zauna taci abinci,,sannan ta nemi,guri ta kwanta tana tinanin irin wannan aiki d take fama dashi, gaskiya ta gaji,,ga tsufa ya kamata,,gara,taje gida ta huta,,,Dan aikin gidannan,ya fi karfin ta,,,to ya kamata,ta ajiye aikinnan tin kafin,,wani ciwo ya kamata,,,da wannan tinanin bacci y dauketa,,,,
Bayan ya dawo masallaci,,Kai tsaye teburin cin abinci ya zarce,,Zama yayi,ya zuba towon semo da miyar,,kuka,,wacce taji nama sai kamshi take,,,ci yafarayi,yana jin dadin abinsa,,Dan yayi kewar,,tuwon iyah,,yana tsaka daci, saudah ta fito,,zama tayi ko dagowa beyiba balle ya nuna yaga zuwanta,,sannu d zuwa,my dear,yww y amsa a takaice yare d cewa,,sauda bakisan n dawo bane,,,nasani mana,, amman sai yanzu kikaga ya dace kizo kiyimin sannu d zuwa,, eh,to lefine Dan nazo yanzu Naga duk Abin d zaka bukata na sa an ajiye maka,,,HK kikaga ya dace ,,to meye lefin hk,ta fada a takaice,,,Babu yace tare d mikewa,,dama ya gama,,ban garansa ya koma,,baki ta tabe tare d zuba nata ta faraci,,,,,
Washegari bayan iyah ta gama duk Abin d ya kamaceta,,ta karya,,tsaf ta tattare kayanta,,misalin,,11 tafi to saudah n kwance a saman kujera,,bayan sun gaisa,,iyah tace to Hajiya naxo nayi miki sallamah ne,Dan nabar aiki,,,,,da sauri saudah ta tashi zaune,,tare d cewa iyah minyi miki wani lefine,,dazaki tafi,,,Aa Hajiya wlh bakuyimin komaiba kawai dai naga ya dace na tafine kinga tsufa ya kamani,,gara naje,gida n huta,,,to iyah ban tari numfashinki bah amman idan kikafi ya kikeso nayi,,ko kina d wacce zaki kawo ta Maye gurbinki,,,,
Eh Akwai jikata idan kinaso sai n kawota,,zatayi aiki feyema dani,,,inasomana iyah dan Allah ki kawota,,to shikenan idan n koma gida zan sanar d iyayenta d ita kanta,insha Allah nasan bazasukiba,sai n rakota,,,to iyah amman Dan Allah akawota da wuri kin San dai halin me gidan,,Babu komai Hajiya,karki damu insha Allah,,zan kawota gobe kojibi,,to nagode iyah,,kudi ta dauko mata masu Dan kauri ta bata tana kara,,jaddah mata ta kawo jikar tata,,,nan sukayi sallamah iyah ta kama gabanta......
Comment dinku shine kwarin guiwa ta
Mmn Amatullah ce๐ฅฐ
[2/13, 5:40 PM] Mmn Amatullah Ce๐ฅฐ: ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*NAJAWA KAINA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
(Sanadin Son jiki)
*Story&written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to my Son's and daughter๐ฅฐ
Bismillahir'Rahamanur'Rahim...
*BABI NA 6*
Da sallamah ta shiga gidane Dan kararrami,,dakuna uku kana sai,ban daki,sai Dan filin tsakargida,Dan ko kitchen Babu,,kana ganin gidan kasan. Natalakawane sosai,,da gudu yaran dake Wasa a inuwa suka taho ,suna yimata oyoyo,tare d cewa iyah sannu,,DAZUWA,,,me Dan girman cikinsu ce ta,karbi jakar hannun iyah,,suka karasa ciki gaba daya,,,wata matace,ta fito dg daki tana cewa, kuji min yara wacce iyar kuka....batakai ga karasawaba ,itama taga iya,,,cikin tashin hankali d fargaba t karasa gurin iyah,tana yimata sannu d zuwa,,,amsawa. Iyah tayi d yawwa"Yar nan,,,nasameku lpia,, lpia kalau,iyah, Allah dai ys lpia naganki yau kin dawo bayan jiya kika koma,,,kedai bari "Yar nan dolece tadawo Dani,,,cike d faduwar gaba matar nan tace,,iyah Allah ys dai ba sallamarki sukayi ba,,,Aa ko daya "Yar nan,to Alhmdullh,,,,Zama sukayi a tabarmar d ke shimfide a gefe,,,,iyah na cewa wlh Yar nan gajiya nayi d bautar gidannan,,dan matar gidan ,kafirar kazan tace da itah komai nice nakeyi dama hakuri kawai nakeyi,,to yanzu Naga ban iyawa,,gatsufa ya zomin gara n zauna n huta Nima,,, amman itama bataso tahowata ba,,sai dai nayi mata Alkawin zan tura mata *NAJMAH* itace keda kuruciya zatayi Dede d ita,,,
Sosai matar nan t jinjina Kai tare d cewa,to iyah kina ganin,Babu wata matsala idan aka tura NAJMAH CHAN iyah kin San fa halin NAJMAH,,d kaudi kar taje,gidan mutane, tace,zata Yi Abin d ta saba a koro mana ita,Kuma iyah kinsan d aikin nan muka dogara,,,Sam banajin, NAJMAH in dai gurin tsaftane,,hasalima t tsani kazami,,hk girki Dede gwargwado mun koya mata,takuma iyah,,kar ki damu insha Allah,,basu korotaba Kuma za'a jamata kunne kafin a kaita,,,to ai shikenan iyah duk yan d kikace,,,
Wai mah Ina ja'irar take ne,tin d nashigo ban jitaba,,tana ban daki tashi ga wanka kin santa kamar kwaduwa hk take,,,,
*WACECE NAJMAH*
Najima "yace agurin,,malam Bala d Indo,,wa in da suke Kiran su d innah d baba,, malam Bala,,talaka ne,,me neman n kansa,,wan d kullum sai ya fita kafin yanemo abincin d za'a dafa,,,sai dai Yana d wadatar zuci,,,malam Bala Yana ,zaune d matarsa indo,d yaransu 4, Najmah,da Naja,,sai fati sai autansu,,umar,,sai mahaifiyarsa d suke zaune tare wato,iyah,,acikin,yaransa,,,Najimace babbah,,,wacce shekarinta,ba zasu wce 16 17 ,bah,,, NAJMA,,yarin yace sonkowa,,,,sai dai kwai kaudi,,,d yin Abu ko baka Sataba,,in dai ita,abin d zatayi din,yayi mata tofa,,sai tayi,duk Abin d zakayi Kai ka sani,,garashin,kunya,,Sam bata barin,,ta kwana,kokai waye muddin,,ka tabata tofa baza t kyaleba,,,sai dai akwai girmama n gaba,, Najmah yarinyace me tsafta,Sam batason katsanta,,, kullum zaka ganta tsaf,hk gidansu,,duk d bawasu wadatattun kayane d itaba, amman hakan besa tayi kazan taba,,,najmah,tayi karatun,boko Dana Arabic,,tana d ilimi Dede gwargwado,,,,,
Dukkan su suna zaune a Wannan Dan gidan kuma suna farinciki d rayuwarsu,,aikin d iyah takeyi ba karamin temakamusu yakeyiba,,duk d dama dakyar suka barta t fara,,Dan da NAJMAH akace a nemowa amman iyah taki lokacin batayi candy ba,wannan dalilin ys iyah take aiki,,,
Kusan mintin iyah 15 da shigowa sannan NAJMAH ta fito a wanka,,Baki washe tafara cewa oyoyo "Yar tsohuwa,,,hararata iyah tayi tare d cewa kema ai tsohuwarce,wata Rana,,dry Najmah tayi tare d cewa,, amman dai yanzu ni danyan jinice,,to Dan Yan jini,,maza jeki saka Kaya kizo miki magana,,,Ai iyah duk naji me kukace Kuma n Amince ,zanje,,,
Yanzu sai dai mujira dawowar baba muji mezece,,,shima nasan baze kiba,,to shikenan, Allah ys HK ce tafi Alkairi,,to Amin,,,nan kannenta suka ,Fara yanzu Aunty shikenan tafi zaki sai lokaci lokaci zamu dinga ganinki,, dry tayi tare d cewa,,karku damu zan dinga zuwa akai akai ,, dry sukayi suna cewa to Allah ys,,,,
Bayan baban su ya dawo tini aka fada masa shima y amince,,tin d iyah ta Yar d dame gidan to shima bashi d tacewa sai dai yayi mata fatan farawa a sa'a,,,,,
Tini Najmah tafara shirin tafiya jibi,,,sosai akaja mata kunne,
*Bayan kwanaki biyu d tafiyar,,iyah*
Komai ya kachamewa,,sauda,,ga fadan Najibullah,n tadinga tsafta ,,gashi ko t daure tashiga kitchen din tayi girki abincin baya ciyuwa,,,gaba daya tarasa Yan d zatayi,,, addu'ar ta daya Allah dai ys iya ta kawo jikarta yau,,ko ta huta,,,
Yaumah tin d tatashi take sakaran iyah,Dan sai gwada kiranta take amman yaki shiga,,hk ta zauna ta zabga uban tagumi,duk Abin duniya y dameya,,kamar dg sama taji sallamar iyah abakin kofa,,,,,
Ai tini taji wani farin ciki y kamata,da sauri t tashi t bude musu,iyah sannunku dazuwa dama tin dazu nake jiranku,,,kushigo,,shigowa sukayi bayan sun gaisa,,iyah take gabatar mata d Najmah,,duban t saudat tayi tare d cewa iyah kinaganin kuwa zata iyah d ayyu kan gidannan,,zata iyah,,to shikenan,,Najima ko,kina ganin Zaki iyah duk wani aiki n gidannan iyah keyinsa,,,eh zan iyah Aunty toshikenan,,yanzu Kinga yammah ta kusa,,me gidan ya kusa dawowa ki fara dora girki,, kafin sai kizo ki gara gidan ,,yanzu ki tashi muje,na nuna miki,dakinki d Kuma ayyukanki,,,,to Najmah tace,,nan sukayi sallamah d iyah tatafi,,,sukuma suka shiga ciki,,