Chapter 4
NAJAWA KAINA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
(Sanadin Son jiki)
*Story&written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to pretty dijje*
Bismillahir'Rahamanur'Rahim...
*BABI NA 7*
Kai tsaye,wani madedecin daki, saudah takai Najmah,to Kinga nan shine dakinki,,to Najma tace tare d bin dakin da kallo,,daga nan kitchen,suka shiga ta nuna Matakomai,,,,tare d fada Mata abin d zata girka,,, NAJMA dai sai binta takeyi d to ,,ko d ta gama nuna Mata tace to maza ki fara aikinki,,nan ta fice,ita kuma Najmah t fara d gyara kitchen din tsaf,kafin t dora girki,,,ba itah t gama ba sai bayan la'asar,, gyara gurin t farayi,,kafin,,t fito ta ,Fara gyaran falo tayi tana tsaka d goge goge,, Najibullah ya shigo bakin sa dauke d sallamah,,amasawa tayi,,tare,da juyowa,,wani matashin saurayi tagani sonkowa,,,Kai ta sunkuyar tare d tsugunnawa ta gaishe sa,,amsawa yayi d lpia kalau,,inah matar gidan y tambaya,,tana ciki,,to maza kirawo min ita,Yana fadar hk ya wuce zuwa bangaransa,,,,,,,,
Sallamah ta kwada a bakin kofa,,saudah dake kwance ta amsa,,tare d cewa shigo mana,,shigowa Najmah tayi tare d cewa Aunty kizo,,injiwa,Kuma,,wani matashin saurayine nagadai ya shiga wata kofa,,,, saudah najin hk ta gane kowaye,,ok. Megidanne ai,ya dawo kenan,, Najmah t Bata amsa d eh,,to shikenan jeki inah zuwa,,,,tafiya Najmah tayi tana tinanin,,yanzu wannan San talelen shine mijin Aunty taf gaskiya basu daceba,,shi gashi me kyau Dan gayu itakuwa wata dusa d itah,,da sauri Najmah t. Dafe Baki jin irin katobarar d takeyi maganar zuci tafito waje,,da sauri t waiga ko ,,saudah n. Bayanta amman cikin sa'a Babu kowa ajiyar zuciya ta sauke,tare dayin dry t koma bakin aikinta,,,
Najibullah nashiga daki,Yana nan Yan d y Saba ganinsa,,in dai iyah batanan tsaki yaja tare d ajiye jakarsa,,,Yana cikin rage kayan jikinsa saudah ta shigo d sallamah amsawa yayi batare d yajuyoba,,sai d ya karasa,kafin ya juyo yace,,waike sauda yaushe zaki iyah kula d miji ne yanzu Sabi da Allah kullum magana daya,kishigo.ko sannu d zuwa Babu balle ki tambayi y na dawo,,Baki ta Dan zumbura Tare da cewa to ai yanzu nake shirin yimaka barka da dawowa,,, hmmm Allah ya shiryeki,,,wacece nagani yanzu A falo,,ya. Tambaya a takaice,,,au dama mantawa nayi ban fada maka bah,,sabuwar Yar aikice jikar iyah,Dan iyah tace ,,tagaji zataje t huta shine nace ta samonin wata shine to t kawomin jikarta,,,yanzuke,hakan d kikeyi aganinki shine y dace dake,ke bazaki iyah yiwa kanki komaiba sai me aiki tayi miki,yanzu dubi dakinnan Wai nan shimfidar mijinkice amman Sam babu ruwanki d gyarata,,to ai nasa Najmah ta gyara ni bansan Bata byaraba,,yanzu ke bakiji kunyaba shimfidar d nake kwana sai wata t gyaramin,,to meye aciki nagadai duk abu daya xe bayar idan ni nagyara ko me aiki,duk sunansa gyara,,,Kai y girgiza Tare da cewa,, Allah ya sawake,,,ya shigewarsa ban daki,,,,,fita tayi tare d kwalawa NAJMA Kira da sauri tazo , tare d cewa Aunty gani,, yawwa,ki zauna anan gurin,,kijira fitowar,,megidan idan y fito kishiga dakinsa ki gyara ko inah,har toilet kinajina,,eh ta amsa,,, yawwa ni Bari n shiga ciki to ,,Aunty Afito lpia,,
Guri ta samu ta zauna tana me Al'ajabin wannan Abu,,tare d mamakin Wannan matar gidan,,ace har dakin mijinta mah me aikice zata gyara,,tanan tana tinanin y fito d Shirin zuwa masallaci,,ko duban in d take beyiba y wuce,,,Adawo lpia t fada batare d tayi tinanin ya jitaba,,sai dai ga mamakinta sai taga ya amsa d Allah ys,,,Har zuciyar Najibullah yaji Dadi Dan raban d yaji,,wannan kallamar a cikin gidan har y manta,,,,,
In da taga ya fito tabi wata kofa ta kaita,,kofar ta bude t shiga falone ,,me Dan girma amman bekai na matar gidan ba,wani kamshi taji n musamman me dadi,,gyara falon tayi tsaf,,sannan ta sake shiga wata kofa d tagani ,tana shiga taga Ashe bedroom ne shima tini ta gyarasa t goge,,tashiga bayi ta dauraye,,duk ta kunnah tiraren wuta,,tini daki y dauki kamshi,,,kafin Isha tini t kammala,,,fitowa tayi ta wuce dakinta tayi wanka,,tare d Alwala ,tana fitowa t chanza Kaya,,tare d hijabi ,,sallah ta tayar,,,tana idarwa ana Kiran sallar isha,,hk ta,tashi tayi tanajin takaicin Yan d akayi batayi sallahr magrib d wuriba,,,tana idarwa ta yi karatun Alkur'ani mai girmah,,,,,
Yau dai su Hajiya saudah anyi wanka tsaf,,har d su tirare,,Kai kace ba itaba ankashe kan dauri,,,anne guri a falo an hakimce,,,tanan zaune NAJIBULLAH yashigo,,sannu d zuwa tayi masa,,kamar Babu Abin d y faru HK y Amsa mata,,,saman dani ya wuce ya zauna Yana cewa,,Abincifa,, murmushi tayi tare d cewa Bari nasa a kawo maka,, kafin yace wani Abu,tafara kwalawa NAJMA kira,, NAJMAH! NAJMAH!! NAJMAH!!! amsawa tayi tare da shigowa d sallamarta,,dukawa tayi tare d cewa Aunty gani,,,maza jeki kawo Abinci kijera a dani,,to tace tare d mikewa t nufi kitchen,,,itakuma gimbiyar t tashi t komah Dani,,komai Najmah ta kawo ta jere,,zata juya,,sauda tace zuba masa mana,,to Najima tace,,plet t dauka zata Fara zubawa,, Najibullah yace barshi jeki abinki,,,ya zakace hk kabari t zuba maka mana,,ke aikin me kikeyi,idan bazaki zubamin bah to ki barshi,,,itakuwa Najmah tini t kama gabanta,,,,
Wai nikam saudat ke wacce irin macece ke ko kishina bakyayi komai n "Yar aiki kemin yanzu abincin d zaki zuban shima sai kinsa me aiki,kitinafa kome kikayi a gidan aurwnki to ladane ibadafa kikeyi amman ke Sam ko a jikinki,,,inacedai duk wannan maganar d kakeyi akan zuba abincine to shikenan Bari n zuba maka ba sai kayimin mitaba, Hmmm, Allah ya ganar dake saudah,Dan ke gaskiya ce bakyaso,,,,Abincin tazuba masa tin kafin yaci yasan ze bada ma'ana,Sabi da kamshin da yake tashi,,sosai yaci abincin Dan yayi masa Dadi,sosai Kuma yayi mamakin Yan d yarinyar t iyah girki har HK,,,,,
Yana gamawa y wuce daki,, saudah ta kwalawa NAJMA kira,,tana zuwa t sanar d itah sungama zata iyah kwashe kayan,,tini t kwashe kwanikan ta gyara gurin,, kitchen t koma t wanke kwanikan, sannan t koma dakinta t kwanta,,tini kewar gida ta kamata,,,,,,,,,,,