Chapter 7
NAJAWA KAINA
(Sanadin Son jiki)
Paid book 200
Phone number ***.
*Story&written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to my family*
Bismillahir'Rahamanur'Rahim...
*BABI NA 12*
Ummah Wai hk zamu zubawa Aunty saudah Ido tana abin d bekamata sannan agaba ya cutar da ita,,kin hanamu zuwa sannan kema baxuwa kikeyiba,,ummah please,Wai me ys kullum mukazo Miki d maganar zuwa gidan Aunty saudah kike hanawa ne,,,, Rukayyah,, Abin d nakeso kugane shine,yayarku bazata taba ganewa ba sai lokacin d duniya tayi Mata nata karatun, Allah ya na gani nayi ikar yina akan saudah tin tana gida ,,hk ko bayan tayi auren ku she Dane,,ta cigaba d halinta,,hk Nima ban hakuraba,,naci gaba d nusar da ita mahimmacin tsafta, amman inah ,,taki saima kara lalacewa d lamarinta ,,yayi, sabi d tasamu gidankai me dadi,,shi ys n rabu da itah tayi Yan d takeso badai tace bacci. Da waya sune abokan shawarartaba to nabarta dasu ,,
Aa ummah karkice hk,Dan Allah,,kucigaba d yi mata Addu'a Allah ya yaye mata,,sannan ummah Dan Allah ki barmu muje gidan nata,,"Yar uwar muce ko metayi jinin muce itah Kuma munedai masu Bata shawara ko da kuwa bazata dauka ba,,, Nasan abin d tayi Mana kwanaki y bata ranki ys kika,,hanamu zuwa,,in da take,,,Hakane Abin d tayimuku ya sosa Raina,, amman bawai n hanaku bane gaba daya,,nayi hakanne kawai Dan ko zata gyara,, idan taga nayi fishi Kuma n hanaku zuwa to amman inah ,,sai nagama hakan ko ajikinta,,,to yanzu ummah kina nufin kin barmu zamu iyah zuwa ko da yaushe,,,zaku iyah zuwa itama Allah ya ganar da itah,,,,Amin Rukayyah ta amsa tana murna tare d kwalawa,, HAFSAT Kira,,tana zuwa ta she da mata,,ummah ta barsu zasu iyah zuwa gidan Aunty saudah,,itama murna tayi sosai ,,Nan suka ,,farashin tafiya,,,
*DALILIN DA YS UMMAH TAHANA SU RUKAYYAH ZUWA GIDAN SAUDAH SHINE*
Akwai wata Rana d suka taba. Zuwa gidan suka taddah itah ko inah a yamitse dg itah har gidan,,nan suka nuna Mata hakan be kamataba,,amatsayinta n mace,,Nan t Bata Rai tayi musu tatas,,HK suka hakura suka danne amatsayin t n yayarsu ,,suka Kuma gyara Mata ko inah ,,,,bayan sun koma gida sai suka fadawa ummah duk Abin d yafaru,,,nan ran ummah y baci takirata tayi mata tas awaya, Tare d gargadin gyara,,,wannan fadan d ummah ta kira tayi Mata shine y bata ranta,,itama t kirawo kannanta tayi musu tas,,tare d cewa dama sun zone Dan su hadata d ummah to in dai hk ne karta sake ganin kafarsu,,agidanta tin d gulma ke kawosu,,,,,wannan abun ba karamin Bata ran ummah yayiba wannan dalilin ys ta hanasu zuwa,,,,
Yau mah Najma Tasha baccin ta sosai,,Dan Sai d aka Kira sallar azahar sannan t farka,wanka t karayi , tare d Alwala,,tana fitowa Mai kawai t shafa t zura kaya,,sallah ta tayar ,bayan ta idar ,,tadanyi azkar,,jitayi cikinta yana kiran ciroma,,da sauri t Mike ta nufi falo,ko d tafito ,ta samu uwar dakinta n shakar baccinta a saman sofa ga wayanta a hannunta ga dukkan alamu tana cikin chat din bacci ya kwasheta,,, Area dining ta wuce,,ta bude falas din ,komai yana Nan,Kai t jinjina tare d cewa Aunty bata karyaba kenan,,har yanzu,,filet ta dauka t diba ,, sannan t koma kitchen t dauki bread d ruwa t koma daki taci t koshi abinta,,,tana mamakin Yan d sauda t mayar d waya,,Sam itah ko yinwar cikinta bataji indai tana chat,, hmmm Allah ya kyauta,ta fada tare d mikewa t nufi ,, kitchen,,ta ajiye kwanon ,,
Falo ta dawo har yanzu ,,bacci take Sam ko alamar tashi Bata dashi ,,har zata koma ciki sai Kuma ta yanke shawarar,,ta tasheta tin d lokacin sallah yayi,,,ahankali t fara bubbuga kujerar tana Aunty Aunty,, Ido ta bude dakyar tana lpia Najma kike tashina ,,, lpia kalau Aunty,,anyi sallah ne,,, okay shikenan jeki Zan tashi,,to Najma tace tare d wucewa,dakinta,,,,
Dakyar t mike bacci n fixgarta,,Sai a lokacin tatina ko karyawa batayiba Yan d taji cikinta n wani irin kuka,,, washing han tawuce t wanke bakinta ,sannan t zauna t fara karyawa,,sai d taci t koshi ,, sannan ta wuce dakinta,, Alwala tayi , ta fito zani ta daura a saman rigar baccinta ,,tazira hijab sallah ta tayar,,tana ,,idarwa,ta jawo pillow ta kwanta,,tana cigaba da latsa wayanta,,tana murmushi,,,,,
Wajejen karfe uku , Najma na zaune a parlour tana kallon ,,maimaicin dadin kowa,,atashar Arewa 24 taji an turo kofa anshigo ,,d sallamah. ,,juyowa tayi Tare da amsawa,,,"yammata tagani guda biyu,,sannunku da zuwa yawwa sannunku,,Aunty saudah fa,, Rukayyah ta tambaya ,,tanaciki ,,akirawo muku itane cewar Najma ,,Aa barshi ,Bari mushiga kawai,, okay,, Najima ta fada Tare da komawa ta zauna ,,su Kuma suka shige suna kara waigenta,,,,,
Da sallamah suka shiga,,dakin,, amasawa tayi batare d ta yi ko gezauba n alamar naka yazo gurinka,,,guri suka samu suka zauna ,,aukune Kuma yau agidan nawa,kuntana Dani kenan saudah tafada tana cigaba da dannah wayanta,,Haba Aunty yazakice HK dama ai bamu manta dakeba,,kinsan makaranta sannan ummah batason yawan fita kinsani,,uhm to ashikenan y karatun y Kuma su ummah da Abbah,dasu Yaya ,,wlh duk lpia kalau,,duk suna gaisheki,,,to Masha Allah,,inah amsawa,,,Nan suka cigaba d firarsu,,tana chat dinta,,,, sallamah sukaji a bakin kofa amsawa sukayi tare d bada izinin shigowa Najma ce dauke d try,,ajiyewa agabansu, Rukayyah,,tayi tare d cewa Aunty maza'a girka Naga yammah tafarayi,,,kije kawai ki girka duk Abin d kikaga y dace ni yau bani d zabi,, amman kafin Nan ki dauki ragowar farfesunnan,,ki dafawa su Rukayyah indomie,,to Aunty ,,rafada Tare da ficewa,,,,,
Tana fita ,, Rukayyah ta kalli Hafsa Hafsa takalleta,,,chan dai Rukayyah tace Aunty saudah wannan Kuma kanwar Yaya Najibullah ne tazo Miki hutu,,,Aa "Yar aikina ce ,,"Yar aiki ,suka hadabaki atare,,,,eh "Yar aiki ko da maganane,,,Aa Aunty saudah Amman dai kamar wannan amatsayin "Yar Aiki,,to sa'idinawa,lefine,,Aa Aunty saudah,,balefi bane Dan kin dauki me aiki amman ba kamar wannan ba Wai kuwa Aunty saudah,kina gani kuwa,,yarinya kyakkyawa son kowa,ki dauko ta ki kawota har gidanki d kanki,,wlh Aunty d zakibi shawarata d kin sallameta,, Allah d ki zauna d Wannan a matsayin Yar aiki gara kinyi komai d kanki,,,to to to,,yanzu kikazo gurin,dama kawai,kinaso kice nazama jaka ko,,wato nayi komai d kaina so kikeyi aiki y kasheni shi ys kike wani maganar,wani yarinya mekyau waye dawaye ko,,to Allah ys itace tafi kowacce mace kyau Ni badamuwana bane,,damuwana tamin aiki Kuma tanayi fiyema d Yan d nakeso,,, sannan idan kina,,tinanin mijina zeso wannan abar to kima dena Dan ba ajinsa bace,,mezeyi d wata "Yar aiki ,bagidajiya,,kullum tana fama d hijabi,,duk ga Mata birjik a gari,,,,,indai kinsan wannan maganarce zata dinga kawoku to kudena zuwa,, Allah ya Baki hakuri Aunty saudah insha Allah,hk be sake faruwaba,,dadai yafi muku sauki,,dg Nan kowa yayi shiru,,Yana saka a zuciyarsa,, gimbiyar Kuma t cigaba d chat dinta,,,,,
Batawani dauki lokaci ba ta gama dafa musu indomie,medadi sai zabga kamshi take,,,HK takawo musu tare d ruwa d lemo,,tana ajiyewa ta fice,,sukuma suka faraci suna yaba girkin nata,,,,
Tanafita daki t wuce sallar la'asar tafarayi kafin ta fito t shiga kitchen,tana ta tinanin abin d zata girka,,,chan tace yes,shikawai zanyi,,tini ta Fara aikinta cike d tsafta,,,kafin wani lokaci takammalah komai,,,
Guraren karfe 6,su Hafsa suka fito Don tafiya ,,har falo ta rakosu,,tana sugaida mutan gida,,, Najima dake tsaye tana shirya Abinci tace harkunfito to ku gaida gida,,,to gida yaji mungode,,suna kokarin fita Najibullah y shigo ,,AAA yau "Yan matane a gidan mu gaskiya munyi fishi,,Aa Yaya,,barka d dawowa,, adaiyi hakuri kasan ,abinka d Dan makaranta,,to shikenan,anyi muku uzuri badai har tafiyaba wlh kuwa tafiya ai munjima,,to ai shikenan hannu y zura a Aljihu yace to ga wannan a batar,,to yaya mungode,Babu komai a gaida su ummah,to insha Allah zasuji,,to Aunty saudah muntafi to ku gaida gida,,,gicewa sukayi itama ta koma t zauna,ko kulasa batayiba Wai itah me fishi,,,,
Sannu d zuwa yaya,, yawwa Najma,ya aikin Alhmdullh yaya,,yau me aka girka Mana ne naji gidan gaba daya ya dauki harami,,har ya tayarmin d yinwata,,dry tayi tare d cewa,,Kai yaya dg jin kamshi sai yinwa ta tashi ,,Kai ke bakisan ,,,kamshin girki me dadi Yana tayar d yinwa bah,,Aa ni dai ban saniba,,to ai shikenan gashi yau kin sani,,dry tayi tare d cewa nakuma Yar da tin d dg bakin yaya naji ba,,,dry sukayi gaba daya,, Najibullah nacewa kinganki nibari n shiga dg ciki,naga lokacin sallah y kara matsowa,,,to yaya afito lpia,to Allah ys,,,,hk ya wuce Sam be nuna yaga saudat ba ,,hakan ba karamin kona ranta ,,abin yayiba,,,,,,,,
Comment and share please
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*NAJAWA KAINA*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
(Sanadin Son jiki)
Paid book 200
Phone number. ***.
*Story&written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to my family*
Bismillahir'Rahamanur'Rahim...
*BABI NA 13*
Mikewa itama tayi tanufi dakinta,abin yana susan zuciyanta,,tana ganin kamar,fa,hakan d takeyi masa kuskurene,tanajin,kamar ita t ajiye nata fishin,taje,ta bashi,hakuri,,su shirya amman kuma wata zuciyar tanace Mata Sam karta kuskura namiji ba'a yimasa hk,ai ta sharesa kawai d kansa ze sauko,,ya zo ya neme su shirya,, dawannan gurguwar shawarar,ta dogara Dan HK kawai sai ta basar t cigaba da sabgar gabanta,,,
Ban garan Najibullah kuwa,zuwa yanzu ya dena saka damuwar saudah a zuciyarsa sai dai haryanzu yana son abarsa sai dai yazama Dole ya koya Mata tarasi,,,,,
*BAYAN WASU KWANAKI,ABUBUWA DA DAMA SUN FARU*
Hk Rayuwar gidan Najibullah ta cigaba d kasancewa,,Sam saudah,tabiyewa son zuciyarta t kasa gane cewa tayi kuskure balle ta gyara,,,hk ban garan Najibullah yanan akan bakansa,,tsakanin sa d Najmah kuwa sai abin d Yayi gaba,Dan zuwa yanzu sosai suka shaku,Dan akullum,ya dawo gida itace abokiyar firarsah,,,,,zuwa,, Yanzu,,abin bakaramin damun sauda yakeyiba,tin tana danne zuciyarta,abin har ya fara fin karfinta,,,Dan so tari wani lokacin sai dai ta labe tana sauraronsu ,, zuciyarta n yimata suya,,,,
Yaumah kamar kowanne lokaci,,sauda,,na zaune a falo,,azahiri zaka dauka kallo takeyi amman,,abin ba HK yakeba,zuciyarta t tafi wani dogon tinani,, Najma ce ta shigo d sallamarta,,ko kallonta sauda batayiba balle ta amsa mata,,,sannu d hutawa Aunty,,ke Wai wannan wanne irin nacine kinyi sallama ban amsaba,Dole sai n amsakine,,shin Wai mah me kikazo yimin a falo yanzu hk,,cike d mamaki Najma take kallon,,sauda Dan tin d suke bata taba daga mata muryaba,,,sai dai dama taga canji a Yan kwanakin Nan,,,,ke sakarai,,inayi miki magana kina karemin kallo,,dawa'inan mayun idanun naki,,,da sauri Najma t sauke idanunta kasa tana cewa,,Aunty kiyi hakuri idan wani laifi nayi miki,,,lefi nanawa kuma ai kingamayimin shi,,munafuka,,ni tashi ki bacemin da gani,,jiki Babu kwari Najmah tamike tatafi, tana,mamakin abin d ya samu Aunty saudah,,,,
Bayan ta sauda tabi d harara Tare da cewa,,sainayi maganinki,,Dan wannan salon iskancin y isheni,,,
Najibullah ne,ya dawo,,, bakamar Yan d y saba dawowa bah,,sosai saudah tayi mamakin ganinsa iwar hk agida,,,da sallamarsa y shigo,,ta amsa,,cikin sanyi murya tace sannu d zuwa,yww yace tare,wucewa,,dakinsa,,sosai jikinta y kara sanyi,,bewani jimaba ya fito,Yana Kiran Najma,,dasauri tafito tana lah yaya yau Kaine da wuri HK sannu d dawowa,,yww Najma wlh kuwa nine d wuri,Kuma dawowar takice,,tawa Kuma Yaya,,eh taki mana,,yanzu me kikeyi,,Babu komai,,yaww to maza ki shirya zamu fita,,fita Kuma yaya Najma ta fada tana zare ido,, Dry yayi tare d cewa eh fita ko baki yarda da yayannaki bane ,,Aa Yaya nayar d dakai,,to in dai kinyar da Dani maza jeki fito mu tafi,,,,to ni yaya me zanyi,,ai Babu ashirye nake,,,to shi kenan ,zo mutafi,,,,,,
Ban da huci Babu Abin d sauda keyi jikinta har wani rawa yake,,mikewa tayi tare d cewa,, Najibullah me naji kana cewa,zakuyi d Wannan yarinyar,,,batare d y kalletaba yace ai kinji komai to bakya bukatar Karin bayani,, kekuma wuce,muje,,ya karasa maganar Babu alamar Wasa,,jiki a sanyaye, Najmah ta wuce, najibullah y rufa mata,, baya suka fice,,,,,,
Suna fita ta rushe d wani matsanancin kuka mecin Rai da gudu,,tayi daki tafada saman gado,,tanajin zuciyarta kamar,tafasa kirjinta tafito,,,,
Ko da su najibullah sukafito Kai tsaye gidan Ammy suka,nufa,,har suka karasa Babu wan d yace kala kowa d abin d yake sakawa aransah,,,sai d ya dedeta parking dinsa a harabar gidan sannan yace fito muje,,,jiki a matukar sanyaye ta fito,,tafisa A baya har zuwa parlour'n gidan,,da sallamah,,suka shiga,, Ammy dake zaune ta Amsa tare, murmushi,,sai a lokacin Najma ta fahimci in da sukazo,,tini t manta damuwarta,, itamah cike da muna ta karasa,in d Ammy ke zaune,,tana, Ammy barka da gida,,inah wuni,, lpia kalau Najma,ya gidan lpia kalau, Ammy,inah tagwaye,,dry Ammy tayi tare d cewa suna dakinsu basusan zakizoba,Kuma inatinanin basuji zuwankiba yanzu d tini kingansu,,kije kisamesu suna ciki,dakinsu,Yana ta chan,Ammy ta fada tana nuna mata d hannu,,,,to Najma tace Tare da mikewa,,,ta tafi,,,,,
Najibullah dake zauna Sai a lokacin y samu damar,gaisheta,,, gaisawa sukayi,,Yana tambayar,Yan d suke,, lpia kalau,muke ya aikin naka,,yakuma iyalin,,,, lpia kalau,,yau kacika Alkawarinka kenan,,dry yayi tare d cewa,badolenaba na cika Kinga dai Yan d yarannan suka takuramin d maganarta kullum nazo,,shi ys yau nace,yau dai tin d aiki yayimin sauki to Bari nazo n cika Alkawarina ko n huta,,,ai ka kyauta,,,,,
Da sallamah ta tura kofan dakin tashiga,, dukkan su d gudu suka taso suna murna suka rigumeta,,,itama cikin murna ta rungumsu,, Najma yau kece a gidan mu,,nice kuwa,yanzu Yaya y kawoni ,Kai hb Wai keda Yaya kukazo lallai yau ya cika Alkawarinsa,,kullum fa idan yazo sai mun tambayesa ke shine yace Mana ze kawoki,, amman gaskiya munji dadin zuwanki,,sosai,,dry Najimah tayi, Tare da cewa nima naji dadin ganinku tagwayen Ammy,,,,Wai ke bazaki dena cemana tagwaye ba,,,taya Zan Dena bayan kudin sune,,ke mufa b tagwaye bane,,Nan Maryam t fada mata komai har d sunayensu,,cike d mamaki Najma tace,,yanzu dama ku ba tagwaye bane,wlh duk daukata kune,,ai bake kadai ba mutane d dama hk suka dauka,,
Fira sosai sukayi d Ammy,har sai d aka Kira sallar magrib kafin suka tashi,,itah tayi ciki Shi ya wuce masallaci,,,,,...
Suma sallar sukayi kafin sukafito falon,,Babu kowa a ciki kitchen suka wuce,suka debo falas_falas n Abinci suka jera a saman Dining table,,,suna cikin jerawa Yaya y dawo,, oyoyo my hero,,cewar,,Autoci,,dry yayi tare d cewa Autoci ya kuke lpia kalau yaya,,to Masha Allah yau dai na cika,, Alkawarina,gaku ga Najmah,,ai Kam dai ka cika,Kuma muna godiya,to Babu lefi,,,
Sai da Ammy ta fito,,sannan gaba daya suka zauna suka ci Abinci,cikin so d kaunar juna,,,bayan sun Gama sun gyara gurin daki suka koma,,sukacigaba d firansu,,,,
Sai bayan isha sannan Najibullah yace ta fito sutafi,,sosai su Autoci suka dibar mata kayansu masu kyau d tsada,,HK bangaran Ammy itama t bata kayan kwalliya d turaruka,,sosai tayi godiya,,Nan sukayi sallamah,suka tafi su Autoci sunaji kamar karsu rabu,HK itama Najma,,,,,,
Tin d suka hau titi shiru kakeji,,kafin najibullah y katse shirun d cewa,,nikuwa kanwata bazaki bani labarinki bah dry Najmah tayi tare d cewa,,Kai kuwa yaya me zakaji a lbarina,,,kawai inaso naji kodai baza abaniba,,Aa yaya meze hana,,,,,
Nan ta kwashe labarinta gaba daya tabasa,,sosai ya tausayawa irin Rayuwar d suke ciki,, hmmmm nisawa yayi tare d cewa, Allah na tausayawa Rayuwar ku,, murmushi tayi tare d cewa,jarrabawace t ubangiji ,,Kuma Babu wan d yawuce t fada masa Dan HK muna godiya Agaresah,,sosai wannan maganar tata t burgesa,,,Kai ya jinjina tare d cewa hkne maganarki,, Allah ys mu dace ,, Amin ta amsa,,,
Basu sukaje gida bah sai guraren 9,, saudah najin dawowarsu taci kuka ta koshi,,,Kai tsaye kowa dakinsa ya nufa sunayiwa juna sai d safe,,,,ko da NAJMAH t shiga dakinta,,wanka tayi sannan t zauna ganin kayan d suka Bata ,kayane masu kyau kusan kala 10 ban d hijabi d mayafai har d takallmi,4,, cikin ledar Ammi,kuwa har d kudi,,,sai d tagama,,ganinsu tsaf kafin t kwanta,,,
Washe gari kamar Yan d tasaba hk tatashi tayi komai ta gama tsaf tajera Abinci t gyara ko inah,,,kamar Yan d tasaba a kullum,,bayan t Gama aiki wanka tayi ta dawo falo t zauna,,tanan har yaya y fito Nan suka gaisa tare d raharsu kamar yan d suka saba,,,duk Abin d kefaruwa sauda n labe,,har ya gama cin abinci,, Najma t rakasa,,tana dawowa t samu,,sauda tsaye ta rike kugu,,sannu d titowa Aunt ina kwana banza tayi Mata sai uwar harara d t doka,,mata,,,
Ganin hk yasa Najma,kokarin wucewa dakin Najibullah Dan t gyara,,jawota saudah tayi tare d cewa ke shegiya inah zaki,, ai dg yau zamanki y Kare,acikin gidannan maza ki shiga ki hado kayanki ,kifita ki barmin gida munafuka Algunguma,,cike d mamaki Najma take kallonta,,chan tace Aunty kina lpia kuwa,,,cike d fishi saudah tace Aa Asubitine a kaina Dan uwarki,,,,
Tini ran Najmah ya baci tace ke dakatafa ki tsaya iya kaina ban d iyayena ko Dan Kinga Ina wani lallabaki,,to barikiji kada Allah ys ki, hakura ko kifadan damuwarki wannan matsalarkice,,ba tawa ba,, sannan kuma maganar barin gida d kikeyi aini banga gidaba,,zankuma tafi ,sai a zauna a cigaba d kazanta,,,,tana kaiwa nan t fizge gefen hijabinta t wuce ,,baki sake sauda ke binta d kallo Tana mamaki in d zuciyarta ke tafasa,,,,
Najima Rai bace t shiga daki,,ta jawo ledar kayanta dama a hade suke,,ta fito,,,,in d tabar sauda anan t sameta,,ko in d take Bata kallaba ta fice,,abinta,,,,,,
Bangaran Saudah kuwa mamakin Najmah y hanata,motsawa,,,,
Hk ta yini zaune tana jiran dawowar me gidan shima ta saukemasa,,Dede lokacin d yasaba dawo wa kuwa sai gashi,,d sallamah ya shigo,,amsawa tayi,tana cigaba d girgiza kafa,,,ko kallonta beyiba ya wuce,,har ze shiga ban garansa,,sai Kuma y tsaya y fara Kiran Najmah Najmah,,,shiru,yaji,,chan sauda tace ,,garama kadena wahalar d kanka ,,Dan n koreta zuwa yanzu tana gaban gyatimarta,,,da sauri y juyo yace me,,eh abin d kaji shi nace,,n koreta bana bukatarta,,dama Kuma Nina kawota,,,,,
Wani mugun kallo y watsa mata tare d cewa,,awanne dalilin Zaki koreta,,hk Naga dama nakuma ra'ayi dan HK n koreta,,,hk kikace ,, najibullah y fada ransa a bace,,,eh hk nace,,,to shi kenan kema ki tattara yanaki yanaki kije gida sai n nemeki,,, kallonsa tayi tare d cewa yanzu akan wata banzar me aiki zakace naje gida,,,to shikenan zanje gidan dadinta madai ai muna d gidan,,,ko t kanta najibullah bebuba ya shige bangaransa,,,,,,,
Acigaba d kaftawa🤺🤺yanzu akafara wasan😜