NAJAWA KAINA!

Chapter 8

by @mamanamatullah

*NAJAWA KAINA*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

    (Sanadin Son jiki)


Paid book 200


Phone number ***.


*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my fam*

Bismillahir'Rahamanur'Rahim



*BABI NA 14*




    Najmah na fita ta tare Abin hawa,,ta kwatanta masa in da zata,,har kuwa kofar gida ya kaita,,,fitowa tayi ta sallamesa ta shige cikin gidan d sallamah,,innarsu dake ,kokarin hada wutar kara t dago tana kallonta Tare d Amsawa,,mikewa tayi ta fasa hada wutan,tana bin Najma d kallon tuhuma,,kafin tace. Kekuma, lpia,daranarnan gade gade,,Baki ta turo Tare da cewa,,sun sallameni,,,Karan hannunta,ta ajiye tana cewa kamar ya sun sallameki,,eh matar gidance tace Wai n tattara yanawa ya nawa,,n tafi,batason aikin,,,to akanme wani Abu kikayi ko Najma,,,nifa innah wlh banyi mata komaiba,,Kuma ni tin d nake,ban taba yimata rashin kunyaba,,yau kawai tace n tafi,nibanyi komai ba,,,karya kikeyi Najma akwai dai abin d kikayi,suka koroki,,,wato ke duk fadan da nayi miki,,kafin ki tafi bakijibako,,,,


Jim hayaniya tayi yawa ys iyah dake daki lekowa,,tana cewa kekuma kedawa, lpia da tsakar ranar nan,,,nuna mata,, Najmah,,innah tayi tare d cewa,,gingantanan,Wai sun korota,,,Baki sake iyah take,kallon Najma,,fitowa t karasa Yi dg dakin tana cewa ja'irar yarinya kinyi halinko,,, tambayar tadai iyah,,Nina tambayeta tace batayi komai bah,,,zonan ki zauna cewar iyah karasowa Najmah tayi tare d Zama a saman tabarmar d ke shim fide a gefe,,,itama iyah zaman tayi tana cewa,,fadamin me kikayi suka koroki,,,niwalh iyah Babu Abin d,nayi tin d naje gidan Babu kalar biyayyar d banayi mata amman yau kawai Naga Mata t sauya dg karshe tace Wai ta sallameni,,Nan ta kwashe duk Abin d yafaru q zamanta agidan tin dg ran d taje har yau t fada musu,,ban d tafa hannu s sallallami Babu Abin d iyah d innah sukeyi,,,Ah dole takoroki Najma,,ke da kikaje aiki me y hadaki d mijin mata harki zauna kina fira dashi,har d rakashi gidan su,,wato ke duk fadan da akayi miki kanki tafi bakijibako,,sai d kikayi abin d aka koroki ko to ai shikenan kin,,huta sai kizo mu zauna,kinyi mana bukulu na Dan kudin d muke samu,,,Kinga iyah nifa banyi komaiba Dan kawai nayi fira d megidan,to shi megidan b mutum bane d za'a kiyin fira dashi,,,dakuwa iyah ta yi Mata Tare da cewa gidanku Najima,,yanzu ko kece kikaga me aikinki da mijinki suna fira kamar Yan d kukeyi,,,bazakice Sonta yakeyiba,,iye,,ai tamayi kokari d rabarki har kusan wata biyu agidanta,,,toro baki Najma tayi tare d cewa,,Toni iyah ina ruwana itah ta jiyo ninace t daukeni aiki,,son jikintane ys ta daukeni,,kingakuwa bazata hanani,,sakewaba,Dan gidan tane mijintane,,ta karasa maganar tana turo baki,,waike Najma meke damunkine,duk in d aka billomiki,,sai kin kawo naki,,innarsu kuwa kasa magana tayi Dan tasan halin "yarta zatayi fiyema d hk,,, hmmm nisawa,inna tayi tare d cewa iyah rabu da ja'irar yarinya,,Kuma maza ki je ki ajiye jakarki ki fito ki dora girkin rana,,to tace tare d mikewa t wuce dakinsu,,,,


 


    Tana zuba kayan a jaka tana,masifa,,sai d ta dauki duk wani Abu d take bukata,,,tafito taja kofa,, Kai tsaye in d motar ta ke aje ta nufa,,budewa tayi t shiga,,tini me gadi ya bude mata kofa,,tafita @360,,,



Yana jin fitarta,,Zama yayi ya dafe kansa,yarasa mekeyi masa dadi,,ganin idan ya cigaba d Zama to zerasa jam'i hk ys y tashi y shiga bayi y watsa Ruwa,, tare d Alwala,ya fito,,,ya nufi masallaci,,



  Anata sallar magrib ta isa gidansu guri ta samu tayi fakin,,tafito ta nufi cikin gidan,,da sallamah ta shiga Babu kowa a falon,,Kai tsaye dakin kannenta t wuce,,ta ajiye kayanta tare d Zama a,,bakin gado,,tana washh,,,tanan zaune har suka idar,d sallah damaki dukkan su suke kallonta kafin suce Aunty lpia kuwa,, lpia kalau,,ta fada,tare d mikewa,,,tafita,,,tana fita, Rukayyah ta dubi HAFSAT sukace anya kuwa,,nimadai HK nake tinani jifa har d jakar kaya,,to ai maji magani Allah ya kyauta,, HAFSAT tace Amin dai,,,



Ko da tafita dakin ,Ummansu ta nufa,,d sallamah ta shiga tana zaune saman sallaya,,tana azkar guri ta samu t zauna har t idar,,duban ta tayi tare da cewa kekuma dg inah hk da magribar Nan,,Kai t sunkuyar ta gaida umma amsawa tayi tare d maimaita tambayar,,dg gida nake,,Kuma d magaribarnan,,ummah ta tambaya,,eh cewa yayi Wai nazo gida sai ya nemeni,,,kizogida sai y nemeki to me kikayi,,,nibanyi masa komaiba,,to ai shikenan indai zaman gidan kikeso to gaki gashi muzuba mugani,,tana kaiwa nan ta mike ta fice,,adakin,,,,



 Itamah,tashi tayi ta fice zuwa dakin su,,, tayi sallah ta kwanta,,ta dauki wayanta tana dannawa,,har zuwa bayan isha,lokacin cin abinci,yayi gaba dayansu sun hadu a dining table,,har sun fara cin abinci sai gata t fito,, Abban sune y dubeta cike d mamaki yace,,Aa ke kuma me kikeyi iwar hk Baki tafi gidanki bah,,yanzu Hajiya,,kina kollonta takai har wannan lokacin agida to me takeyi,,, Alhaji gatanan ka tambayeta,,ke me kikeyi Baki tafi gidaba,,,Kai ta sunkuyar tare d cewa,,Abbah shine yace nazo gida sai y nemeni,,cike d mamaki Abbah yace ,,kizo gida sai y nemeki,to me kikayi masa,,Ni Abbah Babu Abin d nayi masa,,,karya kikeyi ,,duk yan d akayi kinyi wa yaronnan wani Abu da har yace kije gida duk akurinsa sai d kika kaishi bango,,to shikenan tin d zaman gidan Kika zaba kizo mu zauna,,Yana kaiwa nan y tashi y bargurin zuwa dakinsa,,,ummah itama ta rufa masa,,baya,,,



 Wani mugun kallo Yaya faisal ya bita dashi tare d cewa ke DG yau kar na kara ganinki a in d mukecin Abinci,,Dan bazeyiwu kiki Zama a dakin mijinkiba,,sannan kizo gida ki dinga bata ran iyayenmu bah,,kinji n fada miki ko barnan dallah,,ya karasa maganar cikin karaji d fada,,da sauri t wuce zuwa dakinsu,tana kumbura baki,,,,



 Hb Alhaji ka kwantar d hankalinki Mana banaso kasaka damuwar yarinyar nan a ranka,,ai dole n damu Hajiya yanzu ace kamar,yarin yar nan tabaro gidan mijinta ta dawo gida,,,tana ganin kannenta,a gida itama gata tadawo,,ai Dole hankalina y tashi,, amman,abin d nakeso dake kar a sake a raga mata,,duk wani aiki n gidannan itace zatayishi tin dg kan gyaran gida,har zuwa girki,ke har wankin kayanki itace dg gobe,,Nima nayi wannan tinanin tin d ta guji aiki a gidan aurenta to zata samesa a Nan,,sannan Zan bawa me aiki hutu,itama taje ta huta,,hakan yayi ,,cewar Alhji,,,,,,,,



  Washegari Asubar fari,,ummah tazo ta tashesu,, sannan ta kara d cewa,,ke sauda idan kin idar d sallah karki koma bacci ki fito ,zuwa kitchen ki sameni,,zan,nuna miki duk Abin d zakiyi Dan dg yau hutu ya Kare ke Zaki dinga yin komai a cikin gidannan,tin dg kan wanke wanke d shara girki,ke har d wankin kayana d guga kece,badai kinki zaman gidankiba to muzuba mugani,,,,



Ido saudah ta zaro tare d cewa yanzu ummah duk wannan aikin,,akaina wlh sunyimin yawa,,oho kekika sani ,,duk ke zakiyisu kin taba ganin wan d aiki y kashe ,to Dan HK kitashi karki batamin lokaci,,,Kuma n dawo kanku duk wacce na kama tana temaka Mata ko d da dauke tsinke ne sai ranku ya baci,,,ummah n kaiwa nan ta fice,,,,,



Kai ta dafe,,tanajin wani kululun bakin ciki,,gawasu hawaye masu dumi d suke zubo mata,,mikewa tayi ta shiga toilet ta dauro Alwala ta fito sallah tayi tafito zuwa kitchen,,,tana zuwa ummah nazuwa,,,komai t nuna mata tare d dibar Mata yan d zata zuba,,,sannan ta kara d cewa ki nutsu kiyimin aiki mekyau Dan idan kika sake kikamin mahaukacin girki kamar Yan d kikeyi a gidanki sai ranki ya baci,,Kuma sai kin sake yin wani,,,ummah na Kai wa Nan gurin,tafice,itakuma saudah ta fara aiki tana sharar kwallah,,,,,,,,,...




Comment and share please






   *NAJAWA KAINA*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

   (Sanadin Son jiki)


Paid book 200



*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my fam*




Bismillahir'Rahamanur'Rahim


*BABI NA 15*




    Cikin kwanakin d Basu wuce sati bah ,,gabah daya sauda,tayi wujiga wujiga,,Sam bata samu hutu,ko n minti 10 ne in dai akace da ranane,in dai ka ganta tana hutawa to dare ne amman dg zarar ance gari ya waye to tafara kenan Sam ummah bata barin ta ta huta,,,,,



Yau mah kar kowacce Rana,bayan ta gama,,taya,,ummah,,girkin rana,,,Dan zuwa yanzu tare sukeyi,,Dan idan tayi itah kadai to Babu me, iya cin Abincin,,shi ys sukeyi tare d ummah amman duk wani wahala n girki ita keyi,,ai kin ummah kawai ta zuba komai Yan d ya kamata,,,,shara ta karayi,,ta gyara ko Ina,ta gama tsaf t saka tirare,,,wuta,,,guri ta samu ta Dan kwanta domin ta gaji likis,tin da tayi sallar asuba Bata zaunaba,,tana kwanciya wani bacci me dadi ya fara dibanta,,,,


 Iyeee sannu Yar hutu dama hutu kikazo,,ummah ta fada cikin daga murya,,da sauri sauda ta tashi,,, duban ta ummah ta karayi tare da cewa,,,Nan bagidan hutu bane,gidan mijinki shine gidan hutunki, amman tin da kinki to Baki isa kizo Nan kiyimin wannan shirmen ba,,,maza ki tashi ki shiga dakina ki debo kayana maza ki wanke idan sun bushe ki gogemin,,,wanki Kuma ummah wlh nagaji ban d ciwo Babu Abin d bayana keyi,,Dan Allah kiyi hakuri ,,gobe zanyi,,kinga anjima kadan akwai girkin dare,,,


   Wacce goben,yau nakeso kiyi shi yanzu ma kuwa,, sannan komai dare mah kuwa,,Dan HK garama ki mike mike,Nan ba gidan hutu bane,,,tini idon sauda ya cicciko d kwallah,,mikewa tayi tana goge hawaye ta nufi dakin,,ummah kayan wankin ta hado,,ta nufi in d akeyin wankin,,,ko d taje,,Babu injin wankin,,,ciki ta koma har daki ta samu ummah ,,d sallamah ta shiga,, lpia ke d nasa aiki me ya kawo ki nan,,,ummah dama naje gurin wankinne sai naga Babu injin wankin,,,to Dan Babu sai ki dawo shi HANNUNKI amfanin me yake d bazakiyi dasuba,,, Amman ummah..... Kinga bacemin da gani maza kije,,ki wankemin kaya Kuma sufita,,,,hk sauda ta mike jiki Babu kwari ta koma gurin wankin,,,,,,


  HK ta fara wankin Nan,,tanayi tana kuka,,,ba itah t gamaba sai karfe 4 ,,tana gamawa tayi sallah ta ci Abinci,,,tin kafin t karasa cin Abincin har,ummah ta aiko kiranta maza tazo girkin dare,,,hk ta mike jikinta duk yayi tsami ta nufi kitchen,,suka fara aiki,,,komai Yana Gama dedeta ummah ta fice ta barta t karasa,,,tana gamawa t kwashe,,t zuba a filas,,, sannan t gyara gurin,,tayi wanke wanke,,ana ta Kiran,sallar magrib,,tana gamawa taje ta kwashe kayan da ta wanke,,ta Kai dakin su sannan ta Yi wanka d Ruwa masu dumi tayi salla,,tana idarwa ta fito ta jera Abinci a saman Dining table,,,,,,,,,



  Ko da ta gama ta koma daki,zama tayi ta zabga uban tagumi,,,tana tinanin irin wannan Rayuwar d takeyi a gidansu kamar wata baiwa,,,har tatina irin Rayuwar d takeyi a gidan Najibullah,komai sai dai tasa ayi mata,,tana dg kwance,,, amman yanzu raban t d hutu tin d tazo gidan ,yanzu ko lokacin chat bata dashi,,,hawaye t goge,,tana kara tinanin Najibullah,,tana rokon Allah da ya kawo Mata shi,,,yazo y dauketa sukoma gida,,kar wahala t kasheta,,,,hawaye t kara gogewa,,tare d mikewa tayi Alwala tayi sallar Isha,,,bayan ta idarne ta,,,fara yiwa ummah guga,,,tana tsaka dayi kannenta suka shigoba,,sannu sukayi Mata ko wacce t Haye gado,,,me dannah waya nayi me fira d saurayi nayi,,,har sukayi bacci tanan zaune ,,dubansu tayi tanajin dama itace,,,ba itah t kwanta bah sai guraren 10:30,,,,, Aikam tana kwanciya bacci ya dauketa,,,,,,,,,




   Wai inah matar gidan kwana biyu, Naga anan kekecin Abinci Kuma kana yin dare me kefaruwane,,, Ammy ta tambaya,,Kai Najibullah y sosa Tare da cewa,,tana gidansu,,gidansu kamar yaya cewar,, Ammy,,eh ninace taje t huta sai na nemeta,,,kaga kayimin bayani Yan d Zan fahimta,,,, Hmmm nisawa yayi sannan ya Bata kaf labarin halin d suke ciki tin dg aurensu,,har zuwa yanzu d yace taje gida d Kuma dalilin cewar tatafi,,,,,,,



Hmmmm nisawa,, Ammy tayi tare d cewa,, Allah ya kyauta,,Nidaman tin tini n fahimci kana cikin damuwa,,kawai n rabu da Kaine har sai lokacin da kaga ya dace ka fada,,to Amman ni a shawarce,,karka sake k saketa,,karabu d ita sai dai kawai ka kara aure,,sannan kanutsu yanzu ka samo wacce ta dace wacce zata iyah kula dakai,,kar kabi kyal,kyar banza,,,,,,



Aure kuma Ammy,,eh Aure,,ko kanaso ka cigaba d Zama a cikin irin Wannan Rayuwar,,, amman idan kayi aure wata kila,,ta dalilin auen idan taga Amaryar n tsafta itama t gyara,,,Tom shikenan Ammy zanyi tinanin,,to shikenan kaje kayi tinanin,, Allah ya zaba maka abin d yafi Zama Alkairi,,,Amin ya Amsa,,,,.....



 Nan sukaci gaba da firarsu irin ta tsakanin uwa da danta,,,,,,



Ban garan su Najma kuwa,,wannan kudi d Ammy ta bata,,su ta bawa innarsu,tini suka Saro kayan miya,,busassu d su magi har d manja suka fara siyarwa,,a gida,,,,hk mahaifinta yana ikar kokarinsa wurin ganin,,ya kula dasu,,,HK iyah Bata zaunaba ta bazama neman wani aikin ko Allah zesa a dace,,,ta samu,,,HK dai suke ta fafu tikar,,neman Yan d zasuyi su rufawa kansu asiri,,,,,



  Gefen Najma kuwa akwai wata damuwa da ke samun zuciyarta tin bayan barinta gidan Najibullah,,sai dai tabarwa zuciyarta Dan tasan abune Mai kamar wuya,,,,,,......




Comment

   And share

. please