NAJAWA KAINA!

Chapter 10

by @mamanamatullah

*NAJAWA KAINA*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

   (Sanadin Son jiki)

Paid book 200

Phone number ***.


*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my fam*



Bismillahir'Rahamanur'Rahim


*BABI NA 18*




     Sam bacci ya kauracewa idonsa,,abin har mamaki yake,, basa Dan da be dauki abin da wani mahimmaci bah amman zuwa yanzu ya tabbatar da cewa ya kamu,,da yawa,,irin kamun da ko a farko be taba shiga kalar Sabah,,,,zaune ya tashi, dg kwanciyar da yake,,,azuciyarsa Yana ayyah na cewa,,ya Zama Dole yasan abinyi tin kafin guri ya kure masa,,Dan barin Kashi a ciki baya barin yinwa,,wata zuciyar n cewa kawai gobe kaje ka samu Ammy d zancen kilama t amince maka,,,da wannan ti nanin ya kwanta,bacci,,,,,



 Duk da sun baro Najma jiki da sauki amman yau Sam Babu me walwala a cikin gidan asalima kowa d wuri ya nemi,makwanci,,tare d jimami a cikin zuciyarsa,,,,,,



   Amatukar Razane ya farka gaba daya gumi ya rufesa duk d AC da take aiki,,hakan ta farune sakamakon wani mummunan mafarki da yayi,,da Najma,tana cikin wani mawuyacin hali,,sosai mafarkin ya razanasa,, Addu'o'i yayi ta karan towa,,,Sam jiyayi bacci ya fita a kansa,,tashi yayi y dauro Alwala,,ya fara nafilfili,,tare d Addu'o'i akan wannan mafarkin dayayi marar dadi,,,bashi ya samu bacci ba har sai bayan d ya gabatar d sallar asuba,,,,,,,,,



   Washe gari jinkin Najma Alhmdullh,sai dai har yanzu ta ki dena tinani,,ko Kuma innah taga hawaye na zuba,,, tayi duk tambayar d zatayi amman amsar Najma Bata sauyaba ,,nacewa,,Babu komai,,abin bakaramin damun,,mun innah yakeyuba,, yanzummah hakan ce ta faru,, innah kawai sai gani tayi idon ta dake rufe Yana zubar d hawaye,,tabata innah tayi cike da damuwa,,tace,,Wai shin Najma kina da wan d Zaki fadawa damuwarki bayanni,Kai t girgiza,,,to amman me ys kika kasa sanar dani damuwarki,, Najma nifa mahaifiyarki ce,,Ina da damar d Zaki sanar dani duk Abin d ke damunki,,ko da ace bazan iyah magance Miki itah bah,,Zan tayaki d addu'a,,sannan Zaki rage nauyin dake cikin zuciyarki,,,,hb Najma ki daure ki sanar dani ko Dan Nima ki gitar Dani daga tarin damuwar da kika saniciki,,,hannunta innah ta kama tarike tare d cewa,,Ina jiki,,,kwallace ta zubowa Najma,,kafin tace innah zuciyata Sam batayimin adalciba bakuma ta kyautamin bah da takamu da son wan d yafi karfinta ko amafarki balle a zahiri,wan d besan tanayi ba,,wan d ko da ya sani bana tinanin zeso me aikin sa,talaka wacce Bata da wani gata,,wacce tayi aiki a kasansu takuma bauta musu,,, innah,, zuciyata,ta cika da tsananin son Yaya Najibullah,wan d nayi aiki a gidansa,, innah Ni kaina ban San lokacin d hakan ta faruba,, lokacin d nasani nayi iyakar kokarina wajan ganin n ciresa araina amman innah n kasa,,,gashi har abin ya kaini d kwanciya,,wan d inaji har idan ban samesaba Zan iya rasa rayuwata,,,innah ya zanyi. D tarin son wan d besan inayiba,,,ta karasa maganar tana,,kara fashewa da kuka,,,,rungumota innah tayi tanajin Yan d tausayin Yar Tata yake ratsata,,,bayan ta ta dinga shafawa tana cewa shikenan ya isa hk,,Dena kukan ya isa,,,tago fiskar tata tayi hannu tasa t goge Mata hawaye,,hannun ta takama a cikin nata tace,,kiyi shiru kukan ya isa hk,,hakika,,wannan jarrabawace,, me girma,Kuma Addu'a,itace kawai mafita,,,amman abin d nakeso ki gane shine,idan Najibullah,mijinkine tofa Babu makawa zaki samesa,,domin,shi so Babu ruwansa d matsayi,ko kyau,, dukkan ku Allah ne ya halicceku,, sannan,shi y saka Miki sansa a zuciyarki,,to idan kikayi hakuri Kika dage d fadawa, Allah damuwarki,,idan shi din Alkairi ne agareki Allah shima ya samishi sonki. Fiyema d wan d kedin kikeyi masa,,Nima Zan tayaki,wannan kadan dg cikin hukuncin ubangiji,,Dan HK ki kwantar d hankalinki,, Allah ya zaba miki mafi Alkairi a cikin Rayuwar ki,, sosai Najma taji damuwarta Kashi 50% taragu,,amsawa tayi da Amin tare d yiwa,, innah godiya,,Babu komai nidai fatana Allah y cika Miki burinki idan zezama Alkairi arayuwarki,,Amin Najma ta amsa tana boye fiska,dry innah tayi tare d cewa ja'ira boye fiskar na meye bayan yanzu Kika Gama fadan yan d kikeji akan, najibullah,,oh Allah ya shirya yaran zamani,,,,suna cikin HK su iyah suka karaso d Baba d su faty,,sunzo duba Najma d kawo abin karin safe,,,,,,,



  Ko da yagama shiryawa tsaf,,Kai tsaye gidan Ammy ya nufa da yake tin d saudat ta tafi yawanci a chan yake karyawa,,da sallamah ya shiga falon,,duka suna zaune a saman Dining table,zasu fara karyawa,,,amsa masa sukayi,,,karaso yayi, Autoci suka gaidashi sai dai ba kamar Yan d ya Saba yimusu yayiba,,Dan har yanzu zuciyarsa cike take d damuwa,, Ammy ya tsuguna ya gaisar,,, Amsawa tayi tare d cewa yau lpia,kake kuwa,naganka duk jiki a sanyaye,,, murmushi ya kakalo,,tare d cewa lpia kalau, Ammy,kawai rayuwace,to Allah ya rufa asiri,,Amin ya amsa tare d Zama suka fara,,karyawa,,,suna gamawa Autoci suka,kwashe kwanikan,suka Kai kitchen,,sukayi musu sallah suka wuce school,,,,sukuma suka koma falo,,,,


  Jin shirun yayi yawa ys Ammy cewa Wai Najibullah yanaji shirune kusan wata guda kenanfa Kofi kana zaune a HK,,banason ganin ka Babu mace a gidanka Sam banajin dadi,,kamar Ammy tasan maganar d yakeso yayi Mata kenan sai dai Yana ta faman juya zancen a ransa,,Sam ya rasa ta in d zefara,,abin tashin hankalin mah shine idan taki aminta d batun,,,,kayi shiru Kanata tinani,inah tambayar ka,,,,Kai ya sosa tare d cewa amm dama inaso nayi shawa dakene ,,akan hukun cin d na yanke idan kin amince to shikenan,,idan kuma Baki amince ba,,to sai n nemi wata kokuma ki zabamin duk wacce kikaga ta dace,,,,to Ina jinka wacce shawara ka yanke,,,amm amm dama cewa nayi me ze hana na Auri *NAJMA* Dan nayaba d tarbiyyanta d hankalinta,sannan tana d tsafta kamar Yan d nakeso,,, amman shawarace Ammy idan Kingano wani aibu atare d itah,to kisanar Dani sai abar zancenta,,kinemanin wata kawai,,, murmushi Ammy tayi tare d cewa Alhmdullh, Allah nagode maka d ka karbi Adduata ,,,Baki najibullah ya saki Yana kallon Ammy,,kafin yace Ammy ban fahimta ba kamarya,, murmushi ta sakeyi tare d cewa,tin ran d na fara ganin Najma naji ta kwantamin arai na Kuma yimaka sha'awarta,,,, lokacin Kuma da nace kaje ka Nemo mata,,nayi addu'ar Allah ys kazabeta,,sai gashi kuma kazabeta din gaskiya nayi farinciki sosai Allah ys Albarka a cikin Auren,,cikin farinciki marar musaltuwa,yace Amin Ammy,,to amman me ys tin lokacin Baki bani umarni ba akan n aureta tin d kinasonta,,,Aa Sam idan nayi HK ai banyi maka adalciba a matsayin ka n yarona Ni Kuma uwa dukkan mu muna d hakki akan junanmu,,shi ys n barka k zaba d kanka Dan Kai zaka zauna da itah baniba,, Dry yayi tare d cewa gaskiya nayi sa'ar uwa tagari,,Mai son farincikin yaranta,, Allah ya Karo lpia Ammy nah,,, Dry tayi tare d cewa Amin kaganka ko,,,shima dariyar yayi,,,,to yanzu yaushe zakaje gidansu Dan gaskiya nagaji d ganinka a HK banaso abin yaja lokaci in dai har ta amince dakai,,,keya y sosa Tare da cewa,,zanje insha Allah,,to kayi kokari,, insha Allah,,,to ya labarin matarka,har yanzu Babu wan d ya nemeka ,,eh to Allah y rufa asiri,,,Amin ya amsa,,Nan suka Dan taba fira kafin ya,tafi cike da farinciki,,,,,,



Comment

   And share please



   *NAJAWA KAINA*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

   (Sanadin Son jiki)


Paid book 200

Phone number ***.


*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my fam*


Bismillahir'Rahamanur'Rahim


 *WANNAN PAGE DIN SA DAUKARWANE,GA "YAN GROUP DIN NAJAWA KAINA FAN'S 1 HAKIKA INAH MATUKAR JIN DADIN COMMENT DINKU,INA ALFAHARI DAKU,ALLAHU YABAR KAUNA,INAYINKU IRIN TOTALLY๐Ÿ’˜๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ*


*BABI NA 19*




    Sun jima sosai a gurin Najim sai guraren,12 sannan Baba ya tasasu a gaba suka koma gida amman ambar iyah a Chan Dan kememe Taki tafiya Wai sai dare,,,suna dawowa,,Baba ya zaro dari 5 wacce ita kadai ta rage a jikinsa yabawa Naja yace ga wannan sai kuyi ce fanen abin d zaku girka,, sannan chanjin sai kuyi kudin motar da ze kaiku asibiti,Dan kai musu abincin Rana,,,Dan Allah kuyi da jiki ku Kai musu da wuri,,Ni bazan samu damar komawaba,,sai dare yanzu Zan zauna a gurin sai d itace muga abin d Allah zeyi,,,to Baba Allah ya bada sa'a,,duk suka fada,Amin ya amsa tare d ficewa,,,,Nan Naja ta Fara tinanin me zata girka musu,,Dan kusan komai Babu agidan Kuma dari 5 baza ta isa su siyi danyen Abinci sannan suyi cefane har d kudin mota duk a cikiba,,tinawa tayi suna d sauran wake da shin kafa da sauri t shiga daki ,ta dauko,,ajiyar zuciya ta sauke,, tare d cewa, Alhmdullh insha Allah zasu isa,,,fito wa tayi ta Kira faty,,gawannan faty kisiyi salad d tumatur n 50 sai ki siyo manja n 100 ki sai magi n 50,,basai kin siyo barkono ba Naga acikin kayan miyar innah akwai sauran barkono ze isa a daka yajin dashi,,to amman,anty manjan 100 baze isaba,,eh nasani shima Naga akwai saura acikin kayan innah,,kedai maza ki siyo kizo muyi sauri mu Gama dawuri kar suyi ta jiranmu,,to faty tace tare d ficewa,,,,Umar ta duba Tare da cewa Kai Kuma Umar maza kaje waje ka samomin karare d Leda n hada wuta,,to yace shima ya fita d gudu,,,itakuma t zauna ta fara gyaran waken kafin Umar ya dawo har ta gyara,waken ta wanke ta zuba atukunya tare d ruwa,,,Yana dawowa t hada wuta,,ta,dora, sannan t zauna tsintar shinkafa,,,,,

Faty ce ta dawo,d sallamarta tashigo,,tanacewa na dawo yaww,to maza ki gyara salad din sai ki daka yaji to tace ta Fara aikin ta,,,,,,



   

  Sam ya kasa gudanar da komai tin d yashiga office,ban d tinanin mafarkin jiya Babu Abin d yake gaba daya hankalinsa ya kasa kwanciya,,,agogon hannunsa ya duba lokacin 11:30 mikewa yayi tare d daukan key din mota ya fice,,,,tafiya yayi akallah ta kusan,,awa daya kafin,yaxo bakin wata Yar hanya wan d yake kyautata zaton wannan itace hanyar d ya kamata yabi,,,Babu kowa agurin balle yayi tambaya,,haka ya dannah Kai,,cikin layi,,ya danyi tafiya,kafin ya taddah wata majalissa,,tsayawa yayi y fito,,sallah yayi musu tare d Basu hannu suka gaisa,,kafin yace Dan Allah tambaya nake to Allah ys mun sani,inah tambayar gidan malam Bala me itace ne,,Yana d yara uku d Mata da mahaifiyarsa duk suke zaune ,,toto ai kazo,kadan ya rage ka kara gidan Nan sukayi masa kwatance ,,Yan d zegane,, godiya sosai yayi tare d yimusu alkairi ya tafi suma sunata godiya,,,,


Kwatance da sukayi masa yabi sai kuwa gashi a kofar gidan,, parking yayi ya fito,Yana fitowa,,su Naja na fitowa suma suna kokarin rufe gida sallamah yayi musu suka amsa tare d gaishesa,,,Dan Allah tambaya nake to Allah ys mun sani ,,,ko nanne gidan malam Bala me itace,,eh nanne Allah dai ys lpia,,ajiyar zuciya y sauke tare d cewa, Alhmdullh, lpia kalau,,dama inah,neman,me gidan ko iyah ne,,,nine wan d iyah tayi aiki a gidan sah,,, ayyah Allah sarki,,to baba dai Yana gurin sana'ar sa iyah Kuma tana asibiti,,jiyayi gabansa ya fadi,, Asibiti Kuma, subahanallahi waye Babu lpia kuma,,,wlh Aunty Najma ce aka wantar,,tini,ya rude,,Yana subahanallahi me ya sameta wanne asibiti,,tana babban asibiti,muma yanzu chan zamuje,,to maza ku mushiga mota muje,, Tare,,Aa gaskiya Taya zamu shiga motanka bamu sankaba,,,cewar,, Naja,,kanwata kuyi hakuri kushiga muje Sam wlh bani d niyar citar daku,ai itah iyah tasan koni waye HK ma yayar,taku,,,eh hk ne muji lbarinka a bakin iyah,,to kungani kushi muje muna Bata lokaci,,gaba daya suka shiga motar,,suna jinjina irin Gyan da motar da mamallakin motar suke dashi gawani kamshi n musamman d motar keyi,,,ko a mafarki Basu taba ko da tinanin zasu hau irin Wannan,motarbar sai gasu yau tsamo tsamo a ikinta suna zare idanu,,,HK suka tafi kowa da abin d yake sakawa a ransa,,ban garan oga Najibullah kuwa gaba daya hankalinsa a tashe yake burinsa be wuce yaga halin d Najmah,ke ciki,bah,,Dan HK gudu yake sosai,,Basu wani jimaba sukaje,,guri ya samu yayi parking,sannan duk suka firfito,,,duban Naja yayi tare d cewa to kanwata inah Kuma mika dosa,,nuna masa tayi tare d cewa,,chan zamu je,,tafiya suka barayi Yana biye dasu har zuwa kasan bishiyar d iyah ke zaune,,,karasawa sukayi da sallamah,,amsawa sukayi iyah na cewa wanake gani kamar,ranka shi dade,,, murmushi yayi tare d cewa nine dai iyah,,, tsugunnawa yayi suka gaisa,,tare d tambayar yame jiki,,,Aa ya akayi kasani ,,ai nazo gidanne sai kawai akacemin kuna asibiti Wai Najma Babu lpia shine n ce to sutaho mutaho Nima sai n dubata,,ai jiki Alhmdullh ana samun,sauki,,Dan yanzuma ba lokacin shiga gai d marar lpia bane ai d kashiga kun gaisa,,Babu komai Zan jira,insha Allah,,to ai shikenan,, amman dai ,inafatan dai bawani lefi mukayiba ko dannan murmushi yayi tare d cewa Aa iyah Babu ko daya,to Alhmdullh ya wajen su Hajiya, lpia kalau,,,,to Masha Allah,,suna cikin HK innah ta karaso da sallarta,,kallo daya Yayi mata ya tabbatar suna d alaka da Najma Sabi d kamar d sukeyi,,gaishe d innah yayi tare d tambayar yame jiki,,mejiki da sauki,,to Allah y Karo sauki Amin mungode,,,iyah bako kikayine eh wlh shine wan d mukayi aiki a gidansa Ni d Najmah,,shine yazo gida nemana to sai yaji muna asibiti shine ya biyo su Naja,,,,Toto,Masha Allah mungode kwarai d gaske,Babu komai,,ai yiwa kaine,,,ni Bari naje na dawo kafin lokacin shigar yayi to shikenan sai kadawo din mungode,,,,



Kai tsaye masallacin Asibitin y nufa yayi sallar asahar,,bayan ya idar ya dau motarsa ya shiga cikin gari,,,,kayan shaye shaye ya siyo kama daga lemo ayaba kankana tuffah,,daka lemuka n kwali,da su Cake,Yana gamawa da Nan ya wuce,gurin masu gashin kaji Nan mah ya siyah har d su dambun nama,,,sai d ya gama tsaf kafin ya sake komawa Asibitin,,ko d ya shiga 4 saura masallaci ya nufa yayi sallah,,bayan ya idar ya fito ya samu wani me share share ya Kira ya temaka masa ya kwashe,kayan d ya siyo,,har in d su innah ke zaune,,sallah sukayimusu ,,amsa musu akayi,kayan suka ajiye,,kafin yayiwa,wan d yarakosa kyauta tare d godiya,,shima godiyar yayi masa ya wuce,,,Aa har kadawo eh wlh iyah ya me jikin da sauki,,har da wahala HK ,,ai hb iyah wannan ne wahala ai yiwa kaine,,to mungode kwarai d gaske, innah mah godiyar tayi masa,,iyah tace,,,Bari a rakaka dakin ko,to iyah,,ke Naja,maza rakashi,,to innah,,Kinga Debi wasu ledojin ki tafi dasu,to HK ta diba shima Yana Bari n tayaki da wannan,Yana murmushi,tafiya sukayi,har dakin ta rakashi,, suka gaggaisa,da majin yatan dakin,,bakin gadon suka tsaya,, kujerar dake gefen gadonta ,Naja ta nuna masa tare,cewa Bismillah zauna ta karasa magana tare d ajiye ledojin hannunta,,Sam bema jitaba Sabi d gaba daya hankalinsa Yana kan Najma,gani yayi tare rame sosai,,duk Abin d sukeyi Najmah najinsu,duk d idonta Yana rufe,,sai dai kamshin tiraren da tajine abin ya Bata matukar mamaki,sai dai ta kautar da tinanin,Dan tasan baze taba Zama gaskiya ba,,sai d Naja ta kara cewa, Bismillah,kazauna,sannan yaji Uhm, nagode ya fada tare d cewa kamar mah bacci take ko,,Aa yanzu tayi sallah banajin bacci take kila Tadai rufe idone kawai,, ,bakaramin mamaki Najma tayiba da taji muryar wan d Bata taba tsammaniba,, cikin sauri t bude idonta,ta saukesu a kansa,,tini sukayi Ido cikin ido,mamaki ta karashiga idonta t rufe ta kara budewa,tabbas shi dinne,,,,bawai wani ba murmushi ya sakar Mata Tare da cewa, kanwata ya jikin,,Nan ta kara tabbatar d zarginta,,Yaya Wai Kaine da gaskiya,,ta fada cikin sanyin murya,,eh nine Mana ko akwai wan d kike tsammanin ganine,,Kai ta girgiza tare d gaishesa,,tana tambayar Ammy d Autoci,,amsawa yayi da duk lpia kalau,tare d cewa ya jikin ki? naji sauki,,to Masha Allah,,Wai nikam meyake damunki ne,, zazzabin d ciwonkai,kin tabbatar,Kai ta daga,,, tare d lumshe Ido tanajin wani sanyi na ratsa zuciyarta,,,to Allah ya Baki lpia,da na tsorata matuka danaji ance kina Asibitin sai d na ganki naji hankalina ya kwanta,,,Ido ta zaro Tare d me yasa ka tsorata to,, murmushi yayi tare d cewa Babu komai ,yanzu dai kinci Abinci,,Kai t girgiza,to me yasa,,banajin yinwa,,Aa Ni nan Yar da baza maza lallaba ki tashi ga fruit kisha ki Dan hada d ko Dan dambun namane ,,zakiji karfi a jikin ki,,marai raicewa tayi cike d saniyi ko shagwabace mah๐Ÿคชtace Ni fah Allah Yaya banason cin komai,,Ido ya limshe jin Yar da muryarta t ratsashi,be tabajin zakinta d dadinta kamar na yau bah,budesu yayi a kanta,,shima cikin sanyi yace ,Ni ban yar daba sai kinci kitashi kawai kici ko na Baki da kaina,,Ido ta zaro Tare da cewa bakaganin mutane,,inah ruwana dasu idan bakyaso HK tafaru to kawai kici,,,Baki ta turo Tare d tashi tadan kishin gida Apple ya Mika Tama taci,sannan ya Bata ayaba,sai lemo,,turawa kawai take amman batajin Dadi Sam,sai dai kasan zuciyarta fal d farin ciki,ji take dama su dawwama a HK,,,hk ban garan oga Najibullah,,jin sayake zuviyarsa fara sol,,,robar dambun nama,ya mika mata,,Kai ta girgiza tare da cewa Allah Yaya na koshi kabari anjima zanci,me kikaci d Zaki koshi,Apple daya lemo daya ayaba daya sune Kika koshi,,eh Ni cikina ya cika,ta karasa maganar kar tayi kuka,,to shikenan naji basai kinyi min kukaba amman kici kadan sai n rabu dake,,,diba ta farayi kadan kadan tana sawa a Baki,,Yan d take tainar kawai yake kallo sosai ya shagala,,har sai d tace Yaya lpia, murmushi yayi tare d cewa kalau,,,to kaima kaci Mana ta fada tana Mika masa robar,,diba yayi,yakai Baki,, limshe ido yayi tare d cewa WOW amman fa yayi dadi,, sosai,Yaya ko dai santini ne,,inah wannan ba Santi bane ai akan abincin Ammy d naki kadai nake santi,,wannan ai bekai ayi masa santiba,, dry tayi tare d cewa Aa fa yaya eh mana,,,HK dai yayi ta janta d fira,har sai d suka cinye robar tas,,,robar ta kallah sannan t dubesa tare da zare ido Dry yayi tare d cewa kina mamaki ko Kai ta daga Alamar eh,,,to kidena mamaki kada dg aiki na ya karasa maganar yana kashe Mata Ido daya,,,,