Chapter 12
*NAJAWA KAINA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
(Sanadin Son jiki)
Paid book 200
Phone number ***.
*Story& written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to my Fam*
Bismillahir'Rahamanur'Rahim
*BABI NA 22*
Da'sallamah ta shigo,,gidan Babu kowa a tsakar gidah,,Kai tsaye dakin innarsu,ta shiga da sallamah, Amsawa tayi,tana kishingide,a jikin gado,,da kwanon a binci a gefenta,ga dukkan alamu abinci tagamaci,,duban Najma tayi tare d cewa,kin dawo eh,nadawo,innah,,,zamah tayi tare d mikamata wayar da Najibullah ya Bata,,tana cewa innah Kinga wayar da ya kawomin,, Masha Allah tayi kyau Allah ys Alkairi,kin dai yimasa godiya ko eh nayi to Masha Allah,,,, kudin da ya Bata taciro,ta mikawa inna tare d cewa,, innah,, gawannan kudin ya bani,ke duk wannan kudin masu yawa hk,,Kuma Kika karba,,,wlh innah da Nima d farko kin karba nayi amman sai ya nuna bacin ransa,to shinefa n karba,,Kuma yace zeyi wata tafiyane zuwa Dubai,Kuma ze Dan kwana,biyu,,shi ys ya bani,,to angode Allah ya kara budi,,,yanzu kisan ya zaayi,ki raba kudin,gida hudu,,abawa babanku daya,sai abawa iyah daya,,kekuma sai ki dauki daya,kisayi kayan gyaran jikin d naji kina,,fada,Dilka take kome,,,kaso dayan kuma,,akwai Abin d Zan siya Miki dashi,,to innah,kamar Yan d innah tace HK akayi,,
Dayake zuwa yanzu Basu da matsalar cima Dan Najibullah Yana iyakar kokarinsa duk d baba bayason HK,,,,,,
Bayan kwana biyu,,shiye shiryen tafiya tini ya kankama,gobe jirginsu ze daga zuwa Dubai,,da shi da Autoci,zanso kuga murna a gurinsu,, Najibullah yaso su tafi har Ammy itace Taki tace,suje kawai Allah ya dawo dasu lpia,,washegari jirginsu ya daga zuwa Dubai to su Najibullah sai dai muce,, Allah ya dawo daku lpia,,,,
Sallamah tayi a bakin kofar dakin, izinin shiga aka bata,,shiga tayi ta samu guri,ta zauna,,kekuma lpia,me ya kawoki,,, hawaye ta goge tare d cewa yaya Faisal gurinka nazo,, to lpia ina sauraronki,,,, hawaye ta kara gogewa tare da cewa Yaya Dan Allah kasa Baki na koma dakina wlh na gane kurena,,nagaji da zaman,gidan nan,,, kayi,wa su Abbah magana,Dan Allah yaya,,sai yanzu kikagane kinyi kuskure da duk d ake nuna Miki gaskiya kinaganin kamar makiyankine mu,, please yaya Faisal kadena Tina baya,,yanzu n gane kuskure nah,,Kuma nayi nadama,,,,to shikenan,insha Allah Zan yiwa su Abbah da ummah magana duk Yan d mukayi dasu to Zan sanar dake,,to Yaya nagode Allah yasaka da Alkairi,,kije Zan nemeki duk yan da mukayi,to tace tare da ficewa,,sosai ta bashi tausayi,,,,,
Bayan sungama cin abinci dare,yace Abbah inason magana daku,Kai da ummah,,to muna sauraronka,,su Rukayyah ya duba tare da cewa kutashi ku bamu guri to sukace Tare da mikewa,,to muna jinka,, wacce maganace,, Abbah dama maganace akan saudah,,yakamata kuyi hakuri HK kubari a Kira mijinta aji tabakinsa adedetasu ta koma dakinta ko yanzu wlh tayi laushi,,,itace tace maka tana,so ta koma,,eh ummah jiya tazo ta sameni tana kuka,,Dan Allah kuduba lamarinta kuyi hakuri,,to shikenan ka kira mijin nata yazo ,yaww Abbah angode Allah y kara girma,,Amin yace tare,da mikewa,ummah tarufa masa baya,,,,,,,
Yana tashi dakin d saudat take ya nufa Nan yayi mata bayanin Yan d sukayi d su ummah,,to yanzu yaya,faisal yaushe,zaka nemesa yanzu kuwa,,insha Allah,yanzu nakeso na kira shi,,waya ya zaro ya fara kokarin Kiran Najibullah,sai dai cikin rashin sa'a wayan akashe yake,sau 3 Yana gwadawa,, amman amsa daya take Bashi,,to nakira wayan nasa akashe take amman zuwa gobe Zan kara gwadawa duk Yan d mukayi dashi Zan sanar dake,,to shikenan Yaya n gode,,,
Bangaran innah tini sun fara shirye shiryensu Dan ta bada kudin Nan aka hadowa, Najma maganin sanyi mekyau wan d zata fara amfani dashi,, Najma ta kira tayi mata bayanin Yan d zatayi amfani dashi,, Tare da jamata kunne akan karta sake tayi wasa da shansu,,,,,to innah insha Allah Zan kula,yww tashi kije,,mikewa tayi ta kwashe magungunan ta fice zuwa dakinsu,,,,,,,
*Jan hankali ga iyaye*
*Yakamata iyaye mukula adduk lokacin,da zamu aurar da yaranmu,,,Abu na farko d zamu fara basu shine,,maganin sanyi,, akallah,tasha na wata uku,,bawai,kifara,,Bata,,kaza ko tsumi ko daka ba,,Dan idan har tana d sanyi duk,wannan abin d kikayi Mata bazasuyi mata amfani ba,,ya kamata mu kiyaye*
HK ban garan Najima,itama ta fara,gyaran jikinta in d naja ke temaka mata,,Dan Najima,Bata da abokan d suka wuce innarsu da kannenta,, dan dama chan,itah ba ma'abociyar tara kawaye bace ko lokacin d take, makaranta kawayenta biyune Salma d fateema,,suma zuwa yanzu batasan duniyar d sukeba Dan sun tashi dg in d tasansu,,,,,,,
Wai yaya Faisal ya ake cikine,, wlh har yanzu ban samesaba to shinema danaga n kasa samunsa,naje har office,dinsa,,shine,,suke shedarmin da cewa,,yayi tafiya zuwa Dubai Kuma ze kwana biyu,, shikenan yanzu Yaya HK zancigaba da Zama ban San lokacin komawataba,ta fada tana,goge kwallah,,,to ya zakiyi haka zakiyi hakuri har ya dawo duk bake Kika jawa kankiba,,Kinga ai hakuri y zamar miki dole,,,,ya fada tare d mikewa y tafi ya bata guri,,,,fashewa tayi da kuka,,sosai sai d tayi me isarta,,,,,,,,,
Yau Ammy tatashi cikin farinciki Dan yau yaranta zasu dawo,,sosai take ta Shirin tarbarsu,,Dan jirginsu ze sauka da yamma,ne,,,,Abinci kusan kala uku tayi musu,lemo kansa,,har biyu tayi musu,,,misalin karfe 4 jirginsu ya sauka,,,bayan komai ya dedeta,,matafiya sun fara fitowa,,chan n hango Autoci,,sunyi freesh abinsu balle Kuma uban gayyah,shi kansa ya chanza,,,,dama tini direba ya jima Yana jiran su,,Yana hangosu ya nufi gurinsu,,Yana yimusu barka da sauka,, Najibullah Yana tambayarsa y mutan gidan,,duk lpia kalau,,,sai d suka Dan jira jakunkunansu, kafin,direba ya lodasu a mota suma suka shiga sai gida,,,,,,
Cike da murna da farinci Ammy ta taresu tini Autoci aka rungume Ammy, itamah rungume sun tayi,, Najibullah kuwa sai murmushi kawai yakeyi,,,ciki da farincikin ganin Ammy cikin koshin lpia,,,,chan dai yace to ku saketa HK mana,,ai kunyi murnar,ko Kai yaya kewartafa mukayi,,Zama sukayi aka gaggaisa,,kafin Ammy tace to maza kuje ku watsa ruwa,sai kuyi sallah sai kufito,kuci Abinci to Ammy godiya mike,,,,bayan sunyi wanka sunyi sallah ne suka dawo Kai tsaye Dining table suka wuce,,suka fara cin abinci Autoci sai labari suke bawa Ammy har suka gama tsaf,suka koma falo,suna cigaba da fira,,Nan aka fara duba kayan da aka hado,,na lefe,,abin dai sai wan d yagani Dan akwatinane masu Dan karan kyau,,guda 12,,Zan so kuga kayan ciki n Alfarma,,kama dg laces atamfofi shaddah material,kanan Kaya Kam ba'a maganarsu HK kayan bacci,, gaskiya lefen Najima ya hadu karshen,haduwa,,HK itama saudah anyi mata nata akwati 5,, Autoci kowacce akwati 1 hakama n Ammy daban,,balle uban gayyah shima nasa abin sai wan d yahani,,sannan yayiwa,,gidan su Najima,nasu,,akwati,,biyu,Dan fitar,,biki,,,,kallon Kaya ake Ammy nata San barka,,su Autoci nata kara yabawa,,sai dai bangaran uban gayyah,Sam hankalinsa baya garesu Dan gaba daya zuciyarsa tana gurin Najma,, kewar ta,kawai ke damunsa Dan duk yau basuyi wayaba,,,,mi kewa yayi tare d cewa AMMY ni zanje masallaci,daga nan zan Dan fita,,,to shikenan Adawo lpia,Amin HK bangaran Autoci suma sukayi masa addu'a,,,,,,
Yana fita,,ya fara Kiran,,,ilu direba,,da sauri ya karaso,,Yana cewa ranka shidade barka da fitowa yww,,,maza kaje ka kawomin daya daga cikin makullan motocin gidan nan,,to yace,tare d tafiya be jima bah ya dawo tare d cewa gashi ranka shi dade,,,karba yayi tare d wucewa gurin motar ya shiga ya fice,,,sai da ya fara tsayawa a masallaci yayi sallah magrib,kafin ya wuce,,bewani Bata lokaci sosai bah yaje Sabi da,gudu yayi sosai,,a HK mah ya Dan tsaya yayi Mata siyesiyen kayan ciye ciye,,,,Yana karasawa kofar gidan Baba na fitowa,dg gida,,da sauri ya fito,daga motar ya nufo in d baba yake har kasa ya tsuguna ya gaishesa,,, Amsawa yayi tare d cewa,,Aa Najibullah saukar yaushe,wlh dazu, Aa dazu dazu,,to barka da fatan kadawo lpia,wlh baba lpia kalau,,to Alhmdullh,,,Ni zanze Nan gangarene,,,to baba Adawo lpia,, Allah ys nagode,,,,,
Kwance take in da tayi sallah tayi lamo gaba daya yau bata d Wal wala Sam Sabi da duk yau basuyi waya d farin cikintaba,,duk tabi ta damu ko Abinci ta kasa ci,,Dan tin d ya tafi betaba fashin kirantaba amman yau shiru kakeji,shi ys abin ya sata cikin damuwa matuka,,sosai tayi nisa gurin tinani,,,wayanta taji Yana kara,, firgigit tadawo dg cikin dogon tinanin da tatafi wayan ta sawa Ido kamar wacce takeson ganin wani Abu acikinta,,har sai d takusa tsinke,kafin ta daga,, Tare da sallamah,, Amsawa yayi in da dukkan su suka sauke ajiyar zuciya,,,cikin sanyin murya tace Yaya yau inah kashiga HK duk ka sani a damuwa,,, sorry my gimbiyata,nasan yau nayi lefi,, amman inah kofar kigida kifito sai n wanke kaina,,,cike da zumudi tace yaya da gaske,,na taba yumiki,,irin Wannan wasanne,,Aa to maza kifito ki ganewa idonki to shikenan inah zuwa,,,cike d zumudi ta mike,,ta zura hijabinta,ta Dan kara fesa tirare duk d zuwa yanzu kamshi ya fara Zama a jikinta,,,fitowa tayi t sanar d innah xuwansa,,Aa yadawone,,eh innah Nima yanzu ya kirani Wai Yana kofar gida,,to Masha Allah,,saikiji to innah,, sallahya ta difa tare d ruwa har d fitila ta fice,,,shimfidawa t farayi kafin t fito waje tsaye t hangosa jikin motarsa,, hasken farin watan shine yabata damar ganin irin kyan da ya karayi,,cike da murmushi ta karaso in da Sam bemasan t karasoba Dan tin d ta fito ya tsareta d ido,,hannunta ta tafa a gefen fiskarsa Tare da cewa Yaya wannan kallonfa, murmushi yayi tare d cewa,, hmmm kedai Bari gimbiyata,kedince gaba daya kin chanzamin,kin kara wani freesh,cikin kwana sha biyu d tafiyar mu,,, murmushi tayi tare d cewa,,ninayi fresh ko Kai yaya ko Dan Kai bakaga Yan da kayi kyauba,ta fada tana rufe ido,,,dry yayi tare d cewa Aa wane Ni ai kyau sai ke,,to shikenan mu karasa,,to yace tare d kwaso ledojin da yazo dasu ya rufa mata baya,,,,Zama sukayi,, Ruwa ta tsiyaya masa tare d Mika masa,,karba yayi tare d cewa, godiya nake,,,sai d yasha ya ajiye , sannan ta gaishe sa,, Tare da cewa saukar yaushe,,dazu dazunan ,,Kuma shine kaki sanarmin ko duk ka sani cikin damuwa,, gaskiya kayi lefi Kuma nayi fishi,,,ta karasa maganar cike da shagwaba tana turo Dan karamin bakinta,,,Ido ya limshe Yana jin Yan d wani Abu keyimasa yawo ajiki,,duk tsigar jikinsa tatashi Dan bakaramin shiga wani yanayi yayi ba da tayi masa wannan shagwabar,,,da kyar yadedeta,kansa,,a hankali ya bude idon cikin sanyin murya yace,,tuba nake gimbiyata,,naso nayi Miki bazata ne shi ys ban sanar dakeba,banyi tsammanin zakiji Babu dadiba, amman a gafarceni idan kikayi fishi da angonki to nikuma Wana kama,,iyi gimbiyata,,,to shikenan nayi hakura amman Ni'Ni kar ka kara,ta karasa cike da shagwaba,,to shikenan bazan karaba shikenan,, amman dai shagwabar nan ta isa hk,,Ido ta rufe duk sai taji kunya t kamata Dan itah d kanta batasan cewa cikin shagwaba takeyin maganarba,,,,,,,
Dry yayi tare d cewa to abudemin fiskar Mana ko rowarta akemin nafa jima ban gantaba kullum Kuma cikin kewarta nake,,,hannun ta sauke tare da cewa to ya kuka dawo lpia kalau Alhmdullh,,to Masha Allah ya Ammy nah itama lpia kalau muka sameta,,to masha Allah,,,to ya shirye shirye Kuma,,biki nata matsowa,,,Kai ta kara sunkuyarwa,,tare da cewa ni Babu wani shiri da nakeyi,,to Aikam ya kamata ki fara hade kayanki,,Ido t zaro tare d cewa tin yanzy,,eh Mana to me yarage Nan da d sati 4 iwar hk ke tawace,,Ni gani nakema lokacin Sam baya gudu,,,ai Kam Yaya lokacin Nan yayi sauri dama a kara,wasu wata biyun,,Rai ya hade tare d cewa,,kinaso muyi fada ko,,Kai ta girgiza,,to karki kara cewa a dagamin biki Ni in d baba zece a daura yanzuma nadauki a bata,,na tafi to zanso hk,,,to kayi hakuri bazan karaba,,to shikenan,, gimbiyata yawuce yanzu,dame dame kika shirya za'a yi a bikin,,nifa Babu Abin d zanyi,,walima kadai zanyi,,yanzu ke ko "Yar dinner dinnan ta zamani baza kiyiba,,Aa Ni gaskiya banasonta,HK bata birgeni meye acikin dinner dinne in bandah dabi un yahudawa Dan HK Ni Albarka nake nema walima kadai ta'isah,,, lallai kace ustaziya Zan aura to ai shikenan abin d kikeso shi za'ayi,,yanzu kamar nawa kike ganin walimar zataci,,duk Abin d kabayar mah yayi,,,to shikenan,,nasan me zanyi,,,sai Abu na gaba ke kamar nawa kike bukata,naki,,,haba Yaya Toni mezanyi da kudi,,Aa ai Dole Zaki bukaci kudi,,tin d Zaki kunshi wankin Kai dasu gyaran jiki,Kinga kuwa ai kina bukatar kudi,,kawai ki fadi nawane zasu isheki,,,Aa Yaya nikam du abin d kaga ya dace kabayar,, Allah ys musu Albarka,,,,to Amin,,, ustaziya ta,,, Allah kaga ni kadena tsokanata nifa ba ustaziya bace,,Yan d tayi maganar cike da shagwaba kamar tayi kuka,,, Najibullah jiyayi Babu Abin d yake bukata kamar yajita kwance jikinsa tana wannan shagwabar,,gani mugun feelings dinta dake taso masa,,idon sa y rintse da karfi,tare d Jan yaji shhhhhhh,,,duban sa tayi tare d cewa Yaya lpia kuwa,,dakyar ya bude idonsa wa in d suka chanza kala dg fari zuwa ja,,,cikin wata irin murya yace Babu komai,,kawai Kai nane naji ya saramin,, subahanallahi sannu Yaya ko magani Zan kawo maka,,,Aa karki damu ba wani ciwo bane dg na samu ishashshen bacci shikenan,,,,to Allah ya Karo lpia,,ta fada cike da damuwa,, murmushi yayi tare d cewa ke hb karki wani damu kalaufa nake,,Naga duk kin wani damu,,,to Yaya ba Dole n damuba,,Naga muna magana lokaci daya duk yanayinka ya chanza,,,, murmushi ya karayi tare d cewa to ai nace Babu komai kema kisaki ranki,kinji gimbiyata ganin ki a HK Yana sawa naji duk Babu dadi,,to shi kenan nadena,,ta fada tana murmushi,duk d Bata Yar da babu abin d ke damunsaba,,,yww kokefa yanzu muciba da maganar mu,,,kifadawa mutan gidan,,jibi za'a kawo lefinki,,to shikenan Zan fada musu,,yww sannan idan an kawo sai ki zabi wa in d kikeso a dinkamiki sai n Kai Miki dinkin,,,to amman Yaya duk wannan beyi wuriba,,,Aa beyiba kina so muyi komai cikin kurewar lokaci,,salon akiyiwa Amarya ta dinkuna marasa kyau nafi so naganki kin fito dagwas,,dry tayi tare d rufe fiska,,to sarkin kunya nayi shiru,,,yanzu Kinga dare nayi Ni Bari n tashi natafi badan n gaji da ganinki ko jin wannan zazzakar muryar takiba,,,Kai yaya Wai baza ka Dena tsokanata bako,ta fada cikin shagwaba kamar tayi kuka,,shima cike d shagwabar yace Wai bazaki denamin wannan shagwabar takiba kinaso n kasa tafi gida ko,,,,Ido tarife,tana cewa Nifa banyi komai bah ,,au HK kikace ,,eh Mana to menayi Aa Babu komai amman dai bari kiga n tashi,gudun kar a samu matsala,,ya fadah a hankali,,,me kace yaya,,Aa Babu cewa nayi zantafi,,,ya fada Yana mikewa,Yana cewa,,wa innan ledojin nakine,,,to nagode,,,itama mikewa tayi har bakin mota t rakasa,,kafin yace,to maza shiga gida sai n tafi to tace Tana cewa Allah ya tsare hanya,,Amin gimbiyata,maza shiga gida to tafada tare d shigewa tana daga masa hannu,,shima daga mata yayi sai d yaga shigarta kafin yaja motarsa ya tafi,,,,,,,,
Commenet
And share
Please
*NAJAWA KAINA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
(Sanadin Son jiki)
Paid book
*Story& written by Mmn Amatullah*
*Dedicated to my Fam*
Bismillahir'Rahamanur'Rahim
*BABI NA 23*
Washe gari,,misalin,,12:30,,Yana zaune a office Yana duba wasu file,,yaji wayansa nakara,,hannu yamika ya daukota,,,cike da mamaki yake duban fiskar wayan sai dai Kuma tawani gefen beyi mamakiba,,,sai da ta kusa tsinkewa sannan ya dauka,,tare da sallamah,,,amsa masa akayi a daya ban garan,,, sannan yace Yaya faisal barka da Rana yawwa, malam Najibullah,ya bayan saduwa, Alhmdullh wlh,to masha Allah,,Amm dama nakiraka ne a kan maganar,, saudah,Dan Allah idan Babu takurawa,idan, kasamu,lokaci,kazo gida,,su Abbah nason ganinka,,to kamar yaushe kenan,,eh ko gobene ,,to shikenan Allah ya Kai mu goben, amman kamar karfe,,nawa,,ko zuwa bayan magrib ne,,,to , shikenan,insha Allah,zanzo,, Allah ys nagode,,Babu komai yaya,,,,,,,
Yana Gama wa ya ajiye wayan,,Yana wani nazari,hmmm nisawa yayi tare d cewa Allah ya rufa asiri,,,cigaba yayi da abin d duba,abin,da yake dubawa,,wayan y sake kara,,dubawa ya karayi,, murmushi yayi tare d dagawa Yana cewa,my man,,,dama ana jinku,,kajika mu kokai,,gaba daya ka buya ba'a ganinka tin d kasa maganar aurenka agaba,,dry y karayi tare d cewa,,to ya ranka,,me Mata daya aminin gwauro,au Allah tin kafin t biyun tazo har kafara,,tsokanata,,to ai duk saurinka kabari t shigo,,to ya ranka ai kamar yaune Nan fa d 28 days iwar hk munzama daya,,kaga kuwa ai kiris ya rage,Kai dai ba sai ka zauna bah,d mace daya,,, lallai ne Wai ma tsaya kaidin yaushe ka chanza ra'ayi ne,,to mudai bamu d ra'ayin mace biyu,daya ta ishemu,,kaji dashi,,yanzu kana inane,,eh inah gida,ok zamu hadu zuwa an jima akwai maganar d zamu tattauna,,,to shikenan,,mijin mace biyu,,,eh Fadi ka kara gani nan,,,Nan dai suka yanke kiran,suna tsokanar junansu,,,,,,,,
To Ammy ai duk Yan d kikace hk za'a yi,,to shikenan,inaganin hakan kawai za'a yi,,Dan duk na kirasu na,sanar dasu,,sukadai mah,sun isa ba sai anyi wata gayyaba,,kumafa hakan mah yayi, Ammy mace biyun,Kinga ba'a wahalar d kowaba,,Nima dama abin d n duba kenan gobe da wuri, guraran,Sha biyu zuwa daya sai akai,,,to shikenan, Allah ya kaimu,,to Amin,,yanzu sai maganar,,abin d Zan Baki,kamar d me dame kuke bukata nafiso n Gama komai d wuri kafin guri ya kuremin,,,kar ka damu ai baze gagara ba,, sannan kaga bikinnan n yini dayane,,kawai girke girke ne,,to shikenan, inaganin kawai zanyi muku order,daku da gidan su Najma shikenan kawai,,ba sai kunyi wani girkiba,,ko ya kika gani,,to hakanmah yayi Allah ys Albarka,,ys Kuma ayi a sa'a,,Amin,,,,dazuma gidan su saudah sunkirani Wai gobe sunason ganina,,to Allah ya kaimu amman ko me ake ciki a goben kayi hakuri ka dauko matarka ku dawo gida ai nasan, zuwa,yanzu tayi laushi,,,,to shikenan Ammy, insha Allah,,,,yww Allah ya maka Albarka,,,,,,,,,,
Washe gari,,,kamar Yan d Ammy tace HK kuwa akayi misalin karfe daya masu Kai lefen tini har sun karaso gidansu Najma,,sunsamu tarba ta mutinci sosai Dan an karramasu,,sunkuwa,ji Dadi sosai,,HK suka zube akwati 14,, 12 n Amarya 2 na mutan gidan,,,ko da suka tashi tafiya,,aka Basu tukuici kin karba sukayi duk d bawasu masu yawa bane dakyar suka amsa,,dukatafi,, kowanne ban gare,,Yana godiya da san barka,,,,,suna ta fiya Yan karbar lefe kowa ya bude idonsa yaga kayan Arziki,kowa sai yabawa yake d sambarka,,,,makota sai shigowa akeyi ganin kayan,,kafin wani lokaci. Maganar lefen Najma ya karade unguwar,,,,,,,,,,
Bayan kowa ya watsene suma mutan gida suka zauna kallo cike d Al'ajabi Dan ko a mafarki Basu taba tinanin yarsu zata samu goshi kamar hk ba,,iyah ban da gudah babu abin d takeyi,,,,wani Karin abin Al'ajabin Wai harsuma sai d,,aka yiwa kowa kala 4 masukyau d tsada,,,,,,,Najima har hawayen Dadi tayi da taga kayan d yayiwa iyayenta d kannenta,,Dan itah wannan abin d Yayi Mata yafi komai birgeta,,,,,,daki ta shige ta kirasa,,,Yana ganin kiranta yayi murmushi,,tare da dagawa Yana Assalamu'alaikum gimbiyata,,,,cikin murya kasa kasa tace wa'alaikumussalam barka da yini,yww Amman kina lpia kuwa,, lpia kalau,,ya aikin Alhmdullh,,meke faruwa fadamin,,ba hk n Saba jinkiba,,dama akan kayan da aka kawone,, amman Yaya irin Wannan Kaya HK basuyi yawaba,,,bayan wa'in d ka jibgomin har su innah ta sai da kayiwa,,,oh Najima rigima,,ne kayan da nakawo,miki,, basuyi yawaba sai ma kadan sannan maganar nasu innah suma yanzu iyayenane,,Dan HK suna d hakkin da Zan kula,dasu,,,Dan HK karki samu damuwa da wannan yiwa kaine,,kuka ta saka masa,, subahanallahi,ya fada a rude,me Kuma ya faru meye abin kuka kuma,,hb Yaya Dole nayi kuka,,tin d kashigo Rayuwar mu,kake,ta faman dawaini damu,,Yaya bani d bakin d zanyi maka godiya,, sannan,ko wanne irin so nakeyi maka wlh ban biyakaba,,,sai dai Ina meyimaka ,, Alkawarin yimaka biyayyah ikar iyawata,,bana fatan Allah ya kawo wata Rana da zatazo wacce Zan saba maka,,,inah fatan kaima zaka rike ni Amana,,karka citar Dani kazama me adalci a tsakaninmu,,nikuma insha Allah zaka sameni Yan d kakeso,insha Allah,, Wannan,,Alkairi ne,, sannan na nagode Allah ya saka da Alkairi ya kara budi,, Allah ys kafi HK Allah ya rabaka d Ammy lpia yakuma jikan Abbah,,,,ta karasa maganar tana kara fashewa da kuka,,,,,to ya isa hk kukan kidena yimin asarar hawayen ki,, sannan kina saka zuciyata cikin damuwa,,, please kidena ba naso,,Kai ta daga kamar Yana kallonta,,,tare d shshekar kuka,,,,kinaso inbar duk Abin d nakeyi na taho yanzu,,Kai ta kara girgizawa Tare da cewa,Aa cikin muryar kuka,,to in dai ba kyaso kiyi shiru,Baki San kukanki Yana dagamin hankali ba,,,yanzu abin d nakeso dake,,ki share hawayen ki,, hb gimbiyata kuka be tace da kyakkyawar fiskarkiba,,hb Amarya a gidan Najibullah,,,tini ta saki murmushi me sauti wan da batasan lokacin da tayisaba,,shima murmushin yayi tare d cewa yww kokefa,, gimbiyata,, yanzu ki huta anjima zamuyi magana,, amman fa ki tina,, Najibullah na matukar sonki sosai,,,Nima inasonka ta fada tare d saurin yanke kiran,,,dry yayi tare d cewa Najma rigima,,,,,,,
Misalin karfe,7 Dede Najibullah Yana kofar gidan su sauda,,waya ya dauka ya kira, Faisal,ya sanar masa,cemasa yayi gashinan, fitowa,,bewani jimaba sai gashi ya fito da sallamah ya karaso tare da bashi hannu suka gaisa,,,,Yana cemasa, bisimillah mujeko to yace ya bisa a baya,har falo suka karasa,,in da Abbah da ummah ke zaune,,,har kasa ya tsugunna ya gaishesu,,cikin sakin fiska duk suka amsa,,, Abbah nace masa samu guri ka zauna,,Kai maza ka kirawo saudah,,,,Bata Bata lokaci ba sai gata sun taho tare,,,gefe ta samu ta zauna tana,satar kallon Najibullah gaishesa tayi cikin sanyin murya,,amsawa yayi a takaice da lpia,,,gani tayi y kara yin kyau sosai,,,gyaran murya Abbah yayi,, tare d bude zaman d addu'a,,,kafin yace,,dafarko dai Najibullah,,munaso ka fada mana abin d sauda tayi kace tataho gida,,,,har Kuma tsahon wannan lokacin baka waiwayotaba,,,,,Abbah inaganin zefi atambayeta t fada d bakinta gudun kar tace nayimata sharri,,toke kinji abin d yace muna sauraronki,,,,Aa Abbah yafada kawai,,,to Kai kaji,,,gyaran murya Najibullah yayi,,Nan ya labarta musu duk Abin d takeyi masa,sai dai abin da yaga be kamata ya fadaba kawai ya boye Dan sirrinsune,,,har zuwa ran d yace taje gida,,Babu Abin d sukeyi sai jinjina Kai,,,ya kara d cewa idan kuma da abin d nafada wan d batayiba to ta fadesa ai gatanan,,, sauda tayi wiki wiki da Ido,,ummah tace duk Abin d kafada nasan zata aikata harmah,,fiye,,,lallai kacika me hakuri,,yanzu dai muna masu bada hakuri komai ya wuce ka kara hakuri kasan Kai babbane,, sannan ba hankalinku dayaba,,ka dauki matarka kukoma,,,Aa ummah ai basai kun bani hakuriba komai ya wuce insha Allah,,,,Nan Abbah y kara yimusu nasiha sosai kafin,ya kara jawa saudah,, kunne,,Nan tayi Alkawarin zata gyara insha Allah,,,duban ta Najibullah yayi tare d cewa maza ki dauko kayanki mutafi,,to tace cike da zumudi ta tashi,ta tafi,,shikuma yayi wa su Abbah godiya ya fice,,,,,,,,,,
Itama ba tawani jimaba,,ta fito tayiwa su ummah sallamah,,da kannenta d Yaya faisal,,Nan suka kara jamata kunne,, sallamah ta yi musu,,ta fice,,,,,,,,,,,
Amota ta samesa budewa tayi t saka kayanta itama t shiga yaja suka tafi,,,,, har zukaje gida Babu wan d yace kala,,Yana dedeta parking ya yafice yayi ciki,,bayansa tabi d kallo jiki Babu kwari ta jawo Jakarta tayi cikin gidan,,,,,,
Zaune ta samesa a falo Yana kokarin cire takalminsa,,, gabansa ta karaso,,ta zauna,ta sunkuyar da Kai tare d cewa,,my dear,,Dan Allah inason magana dakai,,to inajinki,,Dan Allah ka Yi hakuri duk Abin d nayi maka ka yafemin,, insha Allah bazan karaba,, to Allah ys Allah Kuma ya yafemana Baki daya to Amin na nagode,,,to ni Bari na shiga dg ciki,to shikenan afito lpia,,,ta fada Dadi kamar ya kasheta,,,itama mikewa tayi ta nufi nata dakin,,,duk yayi fitu fitu,,,saman gadon ta fada tana Alhmdullh gidan Kai me dadi,,,ta Dan jima a kwance kafin t mike ta shiga toilet,ta Dan daurayesa sama sama tadanyi wanka,, tana fitowa ta rasa in da Kuma zata zauna Dan duk yayi kura dakin,,,tsin tsiya t dauko t Dan kade in d zatayi amfani dashi,tana mitar gaskiya yau hutawa zatayi bazata iyah kyaran dakinba yanzu,,tana gamawa t tayar d sallar isha,,,,,,,
Yana shiga daki wanka ya farayi,, sannan ya fito yadan shafa mai d tirare ya tayar d sallah bayan ya idar,yayi Shirin bacci ya kwanta waya y Ciro ya Kira gimbiyar sah,,fira sosai sukasha ta soyayyah,,kafin suka rabu dakyar,,kamar kar su rabu,,,,,,Yana ajiye,,wayan sauda n turo kofar d sallamah,,yiyayi kamar yayi bacci,, karasowa tayi ta kunnah hasken wayanta ta na haska fiskarsa,,kyau taga y kara yimata,,tini taji sha'awarsa ta bijiro mata,,balle abinka d anjima baa haduba,,,hawa saman gadon tayi ta kwanta a bayansa,,tare d saka hannu ta rungomosa gaba daya Tare da sauke wata ajiyar zuciya,,HK shima sai d y rintse idonsa d karfi Yan d yaji wani Abu y tsarga masa,,,shafashi ta farayi,, kafin wani lokaci ya kamu,,,Dan dama a hannu yake,,daurewa kawai yake,Yan kwanakinnan,,,shi ys saudah bata wani Sha wahalaba ta samesa Yan d takeso,,,,,,,,,
Washe gari,,,ta kokarta t kyara dakinta zuwa kitchen falo dakin Najibullah,,har dasu yin abin kari,,,tajere,,wanka tayi abinta kamar ba itaba,,sai dai fa dakyar Najibullah ya danci Dan karni yaji yanayi yacine kawai gudun kar taji Babu Dadi,,,,bayan y gama sukayi sallamah har d rakasa ya tafi office,,,,,,,
Kwana biyu da dawowarta tana ikar kokarinta har Najibullah yanata yaba mata Yana Kuma jin dadin chanzawanta,,,,,sai dai me akwana na uku tafara janyewa,dg duk Abin d tafara gyarawa,,Dan yau tin d ta tashi dakyar tayi gyaran gidan,,ta Kuma sallami,me gidan,,,,tanata mita, gaskiya itah tagaji,,,,,,,
,Zaune suke afalo,suna kallo in d Najibullah yake ta juya Yan d ze fada Mata maganar auren sah Sabi da Yana tausaya Mata musamman mah yanzu da yaga ta hakura dame aiki Kuma tana iyakar kokarinta,,,,,my dear yaji takirasa,, na'am ya amsa,, Amm dama inaso muyi wata magane,,to inah sauraronki,, Amm dama cewa nayi Dan Allah ka Bari n samo me aiki wacce zata Dan dinga temakamin da Aiki gaskiya aikin gidannan yayimin yawa,,bazan iyaba,,cike da mamaki yake kallonta,,d Al'ajabi,,,waike sauda meke damunki ne,yanzu ke har yanzu bazaki hakura d me aiki ba,,inah tinanin kin hakura Ashe kinandai,,,,to ya kakeso nayi Ni gaskiya aikin gidannan yayimin yawa bazan iyaba,Ni kadai kawai ka Bari nasamo me aiki,,Wai kin manta abin d yafaru d waccan me aikin har Kika koreta,,ban mantaba yanzu karamar ya rinya zansamu amman gaskiya bazan iyah ba,,,to shikenan karki iyah nikuma Babu wata me aiki d Zaki kawomin fakat Kuma karki sake zomin d Wannan maganar,,idan bazakiyi d kanki ba to ki barsa,,,,,,Yana kaiwa nan ya tashi yatafi,,,,,,taf Aikam baze yuwuba,na baro aiki a gidanmu naxo gidana nayi never,,,,,,,,,,,