NAJAWA KAINA!

Chapter 14

by @mamanamatullah

NAJAWA KAINA*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

   (Sanadin Son jiki)

Paid book 200

*Story& written by Mmn Amatullah*

*Dedicated to my Fam*

Bismillahir'Rahamanur'Rahim

*BABI NA 25*

    Yau saura kwanaki biyu suka rage,biki,yau Kuma shine ranar kamun Amarya,, tini dangi sun fara sauka a gidan su Najima,,,kowa sai tambayar in d Amarya take,,, innah tace ai tana gidan wankin Kai da kunshi dayake gobene walima,shi ys ya zama Dole yau zata Gama komai,,,,to Allah y dawo dasu lpia,Amin innah ta amsa, Tare da sauran jama'ar dake dakin,,,,

Basu suka dawo gidan ba sai misalin karfe, 4,,zanso kuga Yan d Amarya tayi wani freesh da itah,,ga kunshin yayi Mata kyau sosai,,,,kowa sai yabawa yakeyi,,,,Nan aka fara a zalzalalta taje tayi wanka tashirya Dan kamun karfe 5 ne,,,ta jima sosai a cikin bayin tana dirzar jikinta,,sai d ta tabbatar ta fita sannan ta dauro Alwala tafito,,,Kai tsaye dakinsu ta wuce,,ta Fara shafa mai kafin ta saka Riga da zani na atamfa daya dg cikin kayan d Najibullah yakarbo Mata dg gurin dinki,,,zanso kuga Yan d kayan sukayi Mata kyau sosai,,,sallah ta Fara gabatarwa sannan tayi Addu'a ta tashi,,,ta jawo kayan kwalliya farar powder kadai ta sha sai lipstick,da kwalli,,, amman zanso kuga Yan da tafito ni kainah bammah San HK Najma ke da kyauba sai yau,,,ga gashinta har baya,,,Kara gyarasa tayi ta fakesa,, sannan ta daura dan kwali,,,,,Naja ce ta shigo tana WOW Aunty Najma irin Wannan shankyau HK masha Allah,, gaskiya kinyi kyau wannan idan Yaya Najibullah ya ganki ai sai ya kusa zaucewa,,,Baki Najma tarike tana, Dry,,tare d cewa ke Naja waya koya miki irin wannan maganar dry tayi tare d cewa to ba gaskiya n fada ba,,,,to naji kiyimin shiru,,,to nayi amman ki kawo wayanki nayi Miki hoto,,,,Bata musaba ta bayar,,Nan fa Naga su Najma an zage ana ta fiddah style,,ta kuwa Yi kyau ba Dan kadan ba,,,itah da kanta tayi mamakin irin kyan da taga tayi,,,,, hakanan taji tana sha'awar ta turawa Najibullah,,zabar wa'in dah sukafiyin kyau tayi ta tura masa,,tare da rubutu kamar hk,,, *Assalamu'alaikum Annurin zuciyarta barka da warhk ya hidindimu,,hidima,,taboyemin Kai ko gaskiya inah kishi da hidimar Nan duk yaufa sau daya ka nemeni,,kabar zuciyata cike da begenka,,I MISS YOU MY QALBI,,I LOVE YOU SO MUCH* Turamasa rubutun tayi,,tana rufe fiska kamar Yana ganinta,,,,yau ce Rana ta farko d ta taba tura masa pic dinta ba tare d hijabi ko mayafi jikintaba,,,,,,,,da sallamah wata kanwar innarsu tashigo tana cewa to Amarya,,Afitoko ke kadai ake jira,,mikewa tayi tare d daukan wani mayafi me Dan Karan kyau ta yafa,,,hannunta ta kama suka fice,,,, Naja ta rufa musu baya,,,,,,,

  Suna fitowa aka fara gabatar da abin d ya tarasu,,in d malaman da ka gayyato suka fara,,gabatar d wa'azi akan zaman aure da bayani akan hakkin miji a kan matarsa d kumah hakkin mata akan mijinta da yawa mata jikinsu yayi sanyi,, sannan suka kara d fadar kissa kala kala wacce mace zatabi ta kama mijinta a hannuta,,

*Kissar tsafta*

*Kissar kwalliya*

*Kissar iyah magana*

*Kissar shagwaba*

*Kissar iyah tafiya*

Duk sai da suka daukesu daya bayan daya sukayi bayani akan kowacce,,,Mata da dama sun karu,,Dan dayawa basu San da zaman wa'innan kissosinbah,,,ban garan Amarya Najma kuwa duk jikinta yayi sanyi jin irin nauyin da yake Shirin hawa kanta,,,sai yanzune taji ajikinta da gaskenefa aurennan za'a yi,,tini taji hawaye masu zafi na zubo mata,,,,,Basu suka tashiba sai guraren 6 sannan kowa aka rarraba ,tiraren wuta da su Dan adidi dinnan dasu goriba tsintsiya,da su magarya,,kowa ya kama gabansa,,,,,,,

Duk yau be samu zamah bah,,tin safe yake ta yayinan yayi chan,,,bashi ya zauna ba sai bayan magrib,,bayan yayi sallah ,Kai tsaye gida ya wuce Dan yagaji tikis Yana bukatar hutu,,,yayi sa'a sauda Bata babban falo hakan yasa ya wuce kai tsaye dakinsa,,be ko tsaya a faloba kaitsaye bedroom yawuce,,kayansa ya cire,,ya shiga toilet,,ruwa ya watsa,Yana fitowa ya Dan shafa mai,,ya zura jallabiya,,agogo ya duba, bewuce saura 15 mnt ba A Kira Isha Dan HK ya fasa zamah duk d gajiyar d Yayi fitowa ya karayi y wuce masallaci,,,,Yana fitowa,, dg masallaci yaji cikinsa Yana wani irin kugi sai a lokacin,,ya Tina rabansa d Abinci tin na safe d yaci a gidan Ammy,,,aljihunsa ya laluba,, Allah ya temakesa ya samu chanji,,,Dan takawa yayi zuwa bakin titi,,gurin masu gashin tsire ya siyi me zafi,,,ya Dan kara gaba kadan zuwa wani store ya siyi freesh yo me sanyi HK ya koma gida,,,,Yana karasawa dakinsa ya zauna,,ya bude kenan ze faraci wayansa tayi Kara,, abokinsa Jamil yagani,, Hmmm nisawa yayi tare da dagawa,,Yana cewa,,Wai baza ku barni n hutaba,,,dry Jamil ya saki tare d cewa mumuka saka ka tarko auren,,Dan HK Dole mu dameka,,,to naji,,yanzu me ake ciki wlh yau nayi matukar gajiya,,to ya zakayi dg gobe dai ai shikenan,,,dama wasu dg cikin abokanmune suka karaso,,to shine n kiraka naji bayan in d muka kama Dan saukar Baki ko akwai wani,,eh dazu baje na kama wani ok Tom shikenan,,yanzu su Zan kaisu chan,idan yaso ,idan sauran sun karaso to in d katanada din sai a Kai su,,Tom shikenan,,yanzu Zan iyah ajiye wayan n huta,,,Aa Ina fah ai ban Gama ba,, sannan ka duba Whatsapp dinka akwai wasu abubuwa d na turama yanxu Ina jiranka ka zaba sai ka tutomin,,,Kai gaskiya gayennan kana d matsala,,yanzu sai kasani nahau WhatsApp,,to ya zakayi ba Aure kakeson karawaba,,to naji,sai a kyaleni n huta HK Zan duba sai n tura maka,,,to shikenan sai na gansu,ok yace tare d sauke,,wayan tare d kunnah Data,,ya ajiye ya fara cin,namansa,,,sai d ya gama tas ya wanko bakin sa sannan ya dawo ya Haye gado tare d daukan wayansa,,,zuciyarsa cike d kewar Najma,,,bude Whatsapp din yayi,,tare d duba chatting din,, jamil ya nema ya duba duk abubuwan d ya turo masa ya zazzaba ya tura masa,,,,,Yan fito dg chat dinsu d Jamil idonsa ya fada a kan sunsn *GIMBIYATA* murmushi yayi mekayatarwa,,tare d kyara kwanciyar sah ya bude sakonta,,hotina ya gani kusan guda 10 guda daya ya fara budewa,,tini fiskarsa tayi tozali,,da kyakkyawar fiskar, Najma,,jiyayi wani Abu ya tsarga masa Dan duk tsahon zamansu be taba ganinta a HK ba kullum cikin hijabi take,,tsarki ya tabbata ga sarkin da ya halicci wannan kyakkyawar surar,,,wani ya sake budewa in d yafi na baya d ya bude,Dan wannan daukar d bambanci d waccan,,a Wannan gaba daya kunshinta ya fito,,ga rigar ta kama kirjinta,,gaba daya dukiyar filaninta sun ciki Riga,,,Ido ya limshe tare d budesu,,akan kirjinta hannu yakai ya shafasu Yana sake,,lumshe ido,yanajin yan d wani Abu keyi masa yawo ajiki,,, bude idon yayi wa in d zuwa yanzu duk sun chanza kala,,Baki yakai ya sumbaci kirjinta,,sannan ya sumbaci,,hannunta wan da yasha kunshi,,,,azuciyarsa Yana yaba irin kyan da Allah yayi Mata,,HK ya dinga bude hotinan daya kallo Yana murmushi Yana yabawa,tare d kissing din kowanne,,kafin yagama kallo gaba daya yanayinsa duk ya chanza tini Hajiya babbah ta mike,,,,,sakon d ta rubuta,,ya fara karan tawa,, Yana murmushi,,,jiyayi,,Sonta da kaunarta,,d kewarta da son kasancewa da itah suna kara saukar masa,,,,fita yayi dg WhatsApp din ya fara kokarin kiranta,,,,,,

 Ban garan Najma,,kuwa tana kwance duk Abin duniya y isheta ta rasa meke damunta,,tinanin Najibullah duk ya dami zuciyarta,,,tin dazu take ta tinanin ko lpia,,kusan kowa yayi bacci amman itah t kasayi,,tin yanzu kusan karfe 10 da wani Abu na dare,,,,tana cikin tinani taji wayanta yana,,zuuuuuu zuuuuu sabida wayan tana silent,,,da sauri ta duba ganin me Kiran ys taji wani farinciki,,sai dai fa sai d taja aji kafin t dauka Dan sai d ta kusa tsinkewa,,,tana dagawa ya sauke ajiyar zuciya har tana jinsa,,, sallamah tayi masa cikin sanyayyar muryarta Ido ya lumshe tare d Amsawa,,Yana tuba nake gimbiyata,,wlh kina Raina,,,Abubuwane sukayi,,yawa kinsan hidimar biki,,, amman ayafemin,, murmushi tayi tare d cewa Babu komai yaya Nima nasan hidima ce ta rikeka,,hakanma n gode,to ya gaji,,to gajiya Alhmdullh,, amman akwaita,tare d kewarki,,Zan so ace yanzunnan kina gefena,,kimin tausa,,Ido ta rufe kamar Yana ganinta,,,danaji dadi sosai,,kema Kuma HK,,,Naga sako na gode, sosai,,nayi miss dinki sosai gimbiyata,,sai dai dg gobe shikenan,,jibi iwar HK kin Zama tawa,,muna tare,,kina kwance jikina inajin duminki,, gimbiyata jinake jibin tayimin tsayi kamar na jawota,,ace gobene,,kinyi shiru tin dazu kin barni inata zuba ko,, uhmh to Yaya Ni me zance,,ai da goben,d jibin duk dayane,,,HK ne amman dai ai sai an kara kwana,, amman ya na iyah Dole nayi hakuri,,, dry tayi me sauti,,,au dry ma na baki ko,,uhm uhm,tace tare d Kara kunshe dry,,,hmm kiyi min dariya Yan d kikeso,,Amman karki Bari jibi n kamaki,,Dan sai na saki kuka,,,cike da shagwaba tace Ni'Ni fa banyi maka dry ba,,,Aa kidaiyin badai niba,,,to kayi hakuri,,,inah ai kirike hakurinki,,,Aa nidai ka daure kakarba,,kaji please,,dry yayi tare d cewa waike me wayo ko inah to naki wayon,,nifa Allah bawayo bane,,ta fada kamar zatayi kuka,,to shikenan naji,,zanyi tinani,,to shikenan amman fa karka Rama,,to shikenan kikwantar d hankalinki,,kinji,,to, nagode,,yww goben Dan Allah ku Gama shiri karfe 4 kunga kar,,motocin suzo suyita jiranku,,to shikenan insha Allah zamu shirya,,yww,yanzu ki kwanta kiyi bacci kiga 12 saura,,to kaima ka kwanta nasan dawuri zaka tashi,,to shikenan muyi bacci tare,to shikenan,,sai da safe,,to kiyi bacci tare da mafarkina,, I love you,,,I love you too,ta fada tare d katse wayan,,,,,

Washe gari,,,gidan Ammy mah anata faman kaiwa da komowa,, Autoci sai rawar Kai ake ana ta faman kaiwa d komowa ake,,ana ta Shirin zuwa walima,,,,

Misalin karfe uku darabi me kwalliya ta gama tsan tarawa Amarya kwalliya tayi kyau sosai abin sai wan d yagani,,,wata rantsatstsiyar Arebian Abaya ta saka Kallo daya zakayi Mata kasan cewa,,me tsadace,,tayi kyau na gaske,,,sai dai muce Masha Allah,,,,

Guri ya tsaru ya Kuma gaji da tsaruwa,,Babu Abin d ke tashi a hall din sai kira'ar sudes,,,kowacce mace sanye take da Abaya,,,guri ya cika da Mata zallah,,,har d su Ammy d su innah d iyah ,abin gwanin birgewa,,,,,isowar Amarya kadai ake jira,,,,,,,

   Guraren 4:30 sai ga Amarya ta iso,,tini kallo ya koma samah dan,,kowa yaba kyan Amarya yake anata sambarka,,,chan n hango Autoci d su naja d fati suna takewa Amarya baya kowacce Tasha kyau sai d suka raka Amarya har gurin zamanta kafin suka nufi nasu gurin,,Babu Bata lokaci aka fara gudanar d abin da ya tarasu,,,in da malamai suka bude taron da addu'a,,,,bayan sun bude Amarya aka fara bawa fili ta gabatar d karatun Alkur'ani maigirma cikin zazzakar muryarta,,,abin gwanin birgewa sai d ta gama sannan malamai suka Yi wazi,,me ratsa jiki,,,,,sai guraran 5:30 sannan aka dakata nankuma aka fara rabon abinci,,in d kowa yaci ya koshi,,, Alhmdullh walima ta tsaru abin dai sai Wanda yagani anyi lpia angama lpia,,,,,HK aka kwashi kowa aka mayar dasu,,,,

Washe gari misalin 10am aka daura auren Najma d Najibullah akan sadaki dubu,,100 lakadan,,,,,,,,,,

To sai muce Allah y Baku zamah lpy

Dga Nan k'arshen free page ya k'are game buk'atar Jin cigaban labarin ya biya 200 phone number ***.