RAYUWARMU AYAU

chapter 13&14

by @autarmama

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 RAYUWAR MU A YAU 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 

   

 Typing & writing 

         By

Salma (AUTAR MAMA)


  *🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*

    {R.S.W.A}


***

  

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S     ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A)    /     💪💪💪💪 

     UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```  

*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

Shafi na 13-14

Free page 



Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.


littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇


Umma Salma Sani access bank 1499884120


idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number ***


Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.


idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number ***


Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana 


Special group 300

zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.


bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.

1)Rayuwarmu Ayau.

2)Bara gurbi.

3)Amaryar Zamani.

4)Rayuwar Farouq.

 


(Bisimillahir rahamanun rahim) Da sunan Allah mai rahama mai jin ka'i 



    Washe gari...... 


"Kamar yarda Salmeert Tasa ba a kowace rana haka yau ma ta kasan ce ba yan ta gama duk wasu aikace_aikacen ta na Gida tafara shirin zuwa school ba yan ta gama lokacin Mama har ta gama jika mata garin da zatasha. 

 "tana gamawa ta d'auki Jakarta ta fita kamar kullum "tana fita ta had'u da Ruqayyat " haka suka rankaya suka tafi 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


"Ammar yau ma da wuri suka Tashi suka gama shiryawa suka fita neman da ake musu 

Sune basu dawoba sai bayan isha'i. 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Bayan sun dawo daga Makaranta suka ci Abinci daganan suka tafi Islamiya. 


Da haka Rayuwa Taita tafi, yau har kwannan Ammar shidda da tafiya Lagos." Su Ammar suna ta shirye_shiryen dawo wa gobe sun je Kasuwa shi da Sadeeq sunyo ma yan Gida tsaraba sun gama had'a komai jira kawai. Suke gobe tayi sudawo 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


Ba laifi Rayuwar su Salmeert Yanz u ba rashin ci ko ba dad'i zasu ci. 

Rayuwar su yan zu ta chanja sosai. 


Allah ya da fama Kasuwancin Ana siyen kayansu sosai , suna ciniki. Mama yan zu har Kokon sai dawa take da safe. ba laifi suna da tsafta shiyasa ake siyen kayansu 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Yau daka shiga Gidan su Ammar zaka fahimci Ana wani Abu a Gidan ba kamar sashen Momma domin daka dumfari sashen za kaji kamshi na tashi na kalolin Abinci daban _daban 


"Daddy ne da kan shi yaje tarbo dan shi a air port 


Wani matashin Yaro naga Yana sauka daga matattakalar jirgi sanye da kayan sojoji dasuka matukar kar'bar jikin shi kuma suka mishi kyau sosai . sosai naga ya yi kama da (omer. Nacikin shirin tarkon kauna) sai da naga ya nufi Daddy na kalleshi da kyau naga wai Ashe Ammar ne Sadeeq na tsaye bayanshi sanye da kayan sojoji shima. " rungume Daddy suka Duka "shima ya rungume su yana murmushi . "sai ya tuna lokacin da suka dawo daga London karatu. 


"Daddy ne yafara cire jikin shi daga nasu Yana cewa zaku fad'a dani. 


Dariya sukayi Duka sukace wane mu. 

Muka da Daddy da kansa


 "shima dariya ya yi yana cewa ya aikin? .

"Suka ce Alhamdulillah "Daddy yace to Masha allah 


Muje Gida yan zu. " Sadeeq yace Mommy ta aiko drive adau keni 


 "Daddy yace to shikenan ka Gaishe ta "ya ansa da to

  

Haka su Ammar suka........................... 



Kar kumanta wannan litafin na kud'i ne 

Naira 200 ne kud'in shi 


Amma yanzu muna free page sai munje page na talatin 30 free page yakare 



Gawanda zasu fara biyan kud'in su zasu turomin tawannan account number din 1499884120 umma salma sani access bank 

Zaku iya turomin shaidar biyan kudinku domin tabbatar da kun biya 



Ga wanda zasu turomin kati kuma zasu iya turomin ta wannan number *** 

Shima kuturomin shaidar biyan ku domin tabbatar wa nagode 🙏🙏🙏 



Ina godiya masu sharing da kuma masu comment Nagode sosai Allah yabiya 🙏🙏🙏



Kar kumanta Readers' a dage da comment nagode 🙏🙏




Writing by salmeert (autar mama)