chapter 17&18
by @autarmama
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖RAYUWAR MU AYAU 💖💖💖💖💖💖💖💖💖
Typing & writing
By
Salma (AUTAR MAMA)
Free page 17 & 18
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
***
*⚜️©J.A.W📚🖌️*
(Bisimillahir rahamanun rahim) Da sunan Allah mai rahama mai jin ka'i
Washe gari...........
Yau take juma'ah (juma'atu babbar rana) "Salmeert na tashi Tayi duk wani Abu da yazama al'adarta taga ma ta fara shin Makaranta bayan ta gama tayi kalaci (breakfast) ta wuce school "
Dayake yau da wuri ake tadasu daga Makaranta Saboda masu tafiya Sallah juma'ah.
Bayan ta dawo "Tace ma Mama zataje Gidan Kawu Bala, da Gidan su Ruqayyat.
Mama Tace to saikin dawo.
Hakan yasa Tana gama abinda zatayi ta fara shirin Ta fiya.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Ammar nagani cikin wata danyar fararshadda gizna sai maiko tace da daukar ido yana yana fitowa "ya had'u da Daddy dasu Mus'ab suma cikin tasu danyar shadda gizna fara dayake su Gidan kusan haka al'adarsu take duk ranar Friday (juma'ah) farin kaya suke sawa
"Kallon su Momma ta yi tana murmushi da kuma godiya ga Allah daya batasu "
Suna zuwa "gurin ta suka rungume ta "
Dukan su suka saki murmushi mai had'a da dariya.
"Momma tace har an gama shirin kennan? Suka ce eh "tace to Allah ya tsare minki aduk inda kuke". Suka yi murmushi suka ce Ameen.
Suna fita" yan part din Baffah suka fito suma cikin tasu shigar fararen kayan".
Mota biyu suka fita da ita.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
"Salmeert na fita Ta nufi Gidan Kawu Bala tana zuwa kuwa Tattada su suma suna shirin tafiya masallaci.
"Matar shi tabata gurin zama Ta zau na". Tana zama sai gashi ya fito daga daki zai fita"ya kalli Salmeert yace Salmeert ya kuke?, tace Lafiya Lau muke. Yace Masha Allah ya Maman ki? Tace Lafiya Lau take itama
"yace Toh Masha Allah" ya kalli Matar shi da take cika tana batsewa "yace zan fita" Daker ta iya cewa Allah ya kiyayye hanya" yace Ameen..
"Kawu na fita Matar shi tace ma Salmeert " keee!!!!!! Tsohowar munafuka tashi kibar min Gida.
"Da sauri salmeert ta tashi Ta fita" Matar Kawu na zagin ta ( wai ita a haukan ta Kawu son Mama yake shiyasa take Salmeert haka).
Ita kuwa Salmeert Ta fito tana mamakin wannan abin da Matar Kawu ta mata saboda da bahaka takeyi mata ba.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
"Ammar bayan sun dawo sukaci Abinci ya fita zaije Gidan su Sadeeq "
Yana cikin tafiya yahango wata yarinya ta hayo titi tana tafi yana Ta mata hon.
Amma hankalinta baikai nan ba da alama ma batasan ta hayo kan titin ba. Gashi shikuma yana Ta kokarin ya danna birki amma abin yaci tura.
Sai da yazo dabda ita tukuna Ta Ankara dashi.
Cikin firgici da kuma sadaqas wa ta kankamai jikin Tana duk addu'ah datazo bakinta.
Jikake kuuuuuuuuuuuuuuuuuuuu.......................…..
Kar kumanta wannan litafin na kud'ine
Naira 200 ne kud'in shi
.
Amma yanzu muna a free page Sai munje page na talatin 30 free page ya kare
Ga Wanda zasu fara biyan kudi su zasu iya turowa Ta wannan account number din 1499884120 umma salma sani access bank
Idan kun turo zaku iya turomin shaidar biyanku domin tabbatar da kun biya
Ga Wanda zasu turomin kati kuwa zasu iya turomin ya wannan number *** mtn shima aturomin shaidar biya nagode 🙏🙏🙏.
Ga Wanda keso complete din wannan litafin zasu iya tun tubarmu ta wannan number *** nagode 🙏🙏🙏
Masu sharing da masu comment ina godiya 🙏🙏🙏
Writing by salmeert (autar mama)