RAYUWARMU AYAU

chapter 21&22

by @autarmama

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–RAYUWAR MU AYAU πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–


Typing & writing 

     By 

Salma (AUTAR MAMA) 


πŸ””πŸ“š

*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATIONπŸ“š*

_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_

***

        

     *⚜️©J.A.WπŸ“šπŸ–ŒοΈ*


Free page 21&22



Wannan litafin sadaukar wane ga my auntys (Wato JARUMAI WRITER'S ASSOCIAT ) 




(Bisimillahir rahamanun rahim) Da sunan Allah mai rahama mai jin ka'i 




"Bangaren Salmeert kuwa ciwo ya warke kamar ma bata taba jin ciwo ba"


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


"Ammar ne a Kasuwa yana siyayyar kaya da ban san mai zaiyi dasu ba domin kaya ne irin Wan da zakaga magidan ta na suye lokacin Azumi irin su (madara, Bonvita, Sugar, bread, dan kalin turawa, doya, dan kalin Hausa, shinkafa masara, gyero, dawa, da dai sauran su) 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


"Salmeert suna zau ne ita da Mama suna fira Sai dai suka ji dirar mota kofar gidan su "


Sunanan zau ne basu tashi daga in da suke ba.  


"sukaji sallama da sauri Mama ta tashi ta d'auki gyalen ta tasa akai takuma d'auko tabarma ta shin fid'a "sannan tace shigo "


"Da sallama ya shiga gidan "


"Yara na biye da shi da kaya Nik'i_Nik'i 


Dago kan da zanyi naga wai Ashe Ammar ne (dama Ashe siyayyar da ya yi gidan su Salmeert zai kai kai abu yamin dad'iπŸ˜€πŸ˜€ domin anason adunga kyauta Cikin watan Azumi kai koma kyauta ba anason ariga aiyukan alkhairi cikin azumi wannan wata 'yar tinatarwa ce 'yan uwa) 


"Shiga ya yi ya zau na bisa tabarmar da Mama ta shin fid'a masa gai da Mama ya yi. Salmeert ta gai da she ya ansa yana tanbayar ta ya Makaranta? 


"Salmeert ta ansa da Alhamdulillah"


"Yace Masha Allah. Mama tace Salmeert kawowa bako ruwa "tace to data kawo ba kyama ba komai ya d'auka yasha "


"Bayan ya gama shan ruwan yace Mama dama zakka ce na fidda shine na kawo muku "



"Murmushi Mama tayi tace aiko mun gode sosai " yace bakomai Mama. 


"Daga nan suka ci gaba dayi firar su shida Mama"


" har mamakin irin sabonda ya yi da Mama nake saboda shi dai ba shi da yawan kwaranniya balle yawa magana kullum cikin fad'a da tsawa yakema Yara "


"Bashi da abokin hira daga Momma Sai Hajiya kaka sune dama Wan da suke jan shi a jiki sosai"


"Sukuma Iyayye Mazan bawani zama suke ba balle su jashi a jiki kamar Matan 


Har gwara Baffa suna danyi hira da shi Amma Daddy daga gaisuwa Sai nema shawara take hada su "



Bayan wani dan lokaci yace zai tafi gida


Mama tasa Salmeert ta d'ibo masa gyada da ta niko wadda zasu rinkayi kunun gyada da shi


"Yako ji dad'i ya ansa yana mata godiya ya tafi" 


Yana zuwa gida yaga Momma zata shiga kitchen yace Momma gashi


"Kallon shi tayi tace menene? 


"Yace gashi dai yabama 

Momma. Momma na budewa taga ni'kakiyar gyadar "


"Tace waya baka wannan gyadar haka?

 

Yace "Momma ina wannan yarinyar Dana bige watanni uku da suka wace"


"Tace eh salmeert kacemin sunanan ta ko? 


Yace "Eh Salmeert"


"Tace eh natuna. 


yace "d'azun naje kai musu kayan kamun Azumi shine da zan taho Mamarta tabani tace na kawo miki''. 



"Tace aiko Wallahi mun gode dama Daddyn ku yan zu yace min kunun gyada yake sha'awar sha bari nayi sauri na dama masa nakai masa "


Yace to Momma nima... 




Kar kumanta wannan litafin na kud'ine

Naira 200 ne kudinsa 


Amma yanzu muna free page damun kai page na talatin 30 free page zai kare 

  


Zaku iya biyan kudin ku ta wannan account number din 1499884120 umma salma sani access bank 

Kar kumanta kuturo mani shaidar biyan kudin domin tabbatar da kun biya kud'in ku nagode πŸ™πŸ™πŸ™



Gawanda zasu turo kati kuwa zaku iya turomin ta wannan number *** mtn kar kumanta shima zaku iya turomin shaidar biyan ku 

 Domin tabbatar da biyan kudin nagode πŸ™πŸ™πŸ™



Masu sharing da masu comment ina godiya Allah ya biya nagodeπŸ™πŸ™πŸ™πŸ€—



Kar kumanta Reader's a dunga comment pls Domin yana Kara mana kaimi gurin faranta muku. 



Writing by salmeert (autar mama)