DOCTOR NAWWARA

10&11

by @rabiattu0444

_Typing_πŸ“²


_*🌟DOCTOR NAWWARA🌟*_!!


 ByπŸ“–

UMMU MAHER(MISS GREENπŸ’šπŸ€)



Katin 200 ne kacal ki biya ta wannan number Amman katin Aitel.

***


Ko kuma ta wannan Account d'in


Zenith bank

2212328303

RABIATU BASHIR


Ina y'an kasuwa masu son a d'ora musu Hajarsu a wannan littafin don k'arin costumer akan kud'i Naira d'ari biyar kacal ta wannan account d'in na samaπŸ‘†πŸ»πŸ‘†πŸ»πŸ‘†πŸ».


πŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈ


*_ASSALAMU ALAIKUM ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE HAR MA DA NA K'ASASHEN K'ETARE , SHIN KO KUNADA LABARIN FITACCIYA KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA TURARRUKA NA KECE RAINI NA GIDA DANA JIKI WATO UMMU FU'AD. WADDA AKAFI SANI DA HUMKAN (GIDAN K'AMSHI) TA SAKE KAWO MAKU SABBIN HADI MASU ZAFI WANDA SUKA SAMU INGANTACCEN HADI DA BABU ALGUS ACIKI HMMMM YAR UWA BIYONI DON JIN ZAFAFA KUMA MASHAHURAN RURARRUKAN DA NAKE TAFE DASU_*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ


*JAS OUD*

Hatsabibin turare da ya samu ingantaccen Hadi ,hadine da aka hadashi da itatuwa masu k'arfi da sirrin mallaka shiyasa akeson mace ta dinga turarashi a d'akin mijinta don Kara dankon soyayya a tsakaninku Ana turara jiki da kuma gida in Kika fara da wannan hadin zakiyi mamakin yadda kamshi Mai sanyaya zuciya zai Kama gidanki Yar uwa (HUMKAN) πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ




*IDAN KINASON GYARSN JIKI HUMKAM INCENSE AND SPA TANA GYARA AMARYA DA UWARGIDA TANAYIN MAIDA TSOHUWA YARINYA TANAYIN ABUBUWA DA DAMA KEDAI KARKI TABA BARI ABAKI LBRN*






*ZARATY SHIN KIN TABA SHAFA TURAREN DA ZAISA FATARKI TA RIKA SULBI DA SANTSI TAYI LAUSHI SOSAI YADDA DUK WANDA YA TABAKI ZAIJI JIKINKI GWANIN DADI*






*MOWAR MACE*

Hmmmm wani Kaya sai amale don jaki bazai dauka ba , turaren MOWAR MACE turarene da aka hadashi da itatuwan da yakamata ace kowace mace tana turara jikinta dasu , ba kowane itace ne ake turaren tsugunno dashi ba shiyasa ba kowa ne yasan asalin sirrin turaren tsugunno ba shin uwar gida kinsan amfani da wannan mashahurin turaren zai maki ajiki ?

Zai sa gabanki ya ciko sosai ya matse 

Zaisa ki hade ciki da waje 

Zaisa kisamu niima da dandano 

Zaisa gabanki ya dinga fitar da wani sirrin kamshi Wanda zai Kara rudar.da maigida ,

Zaisa ki kasance acikin d'umi ko da yaushe Wanda shi akeso ga kowace mace 

Hmmm abubuwan da yakesawa sunada yawa kedai mu hadu pc kawai *** (HUMKAN)πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ



*NI DA MIJINA*


ke daga Jin sunan kinsan wannan fa na masoya ne ke da mijinki kawi Zaki shafa shi yayin kwanciyar aure ,*** sannan ba'a yarda mace ta saka wannan turaren ta fita dashi ba don kowane lokaci Zaki iya Jin wani namijin ya rungumeki saboda yadda yake tada hankalin namiji da sanyashi shauki don Haka a kiyaye turaren Ni da mijina , mijinki kawai Zaki samawa πŸ˜‰πŸ˜‰ 

(HUMKAN) πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ



*SHU'UMAR HUMRA*

Kai daga Jin sunanta kasan za'ayi shu'umanci anan ,turare ne da aka hadashi da tarin sirrika ba kamar sauran humra ba wannan ta daban ce sauran bayaninta mu hadu pc Banda ysn Mata turaren matan aurene tana tadawa maza feelings tana sanyawa mijinki yaji Abubuwa please Banda yan Mata (HUMKAM INCENSE AND SPA)πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ





*NICE* Wannan TURAREN na kushins carpet bedsheets Sannan ana mopping dashi Yana D'AUKE warin sanyi sosai*


*TURAREN AL'AJABU TURARE NE NA TSUGUNO YANA MAGANIN INFECTION YANA MATSE GABAN MACE YANA KAME JIKI YANA KARAWA MACE DADI YANASA OGA YAJIIISHIII*


***



*HAWII ADN FIRST LADY*


Ina matan da sukeson duk inda suka shiga sai an San sun shigo saboda kamshinsu ya fita daban , Ina matan da keson kowane. Lkc kayan su na kamshi da sun wanke da Basu wanke ba Ina masu son ko zannuwan gadon su su dinga fitar da fitinannen kamshi , hmmmm kamshi rahama ne Yar uwa ki nemi Hawii da first lady ki rinka turara kayanki da gidanki ko kema Zaki shigo cikin jerin Mata masu ajiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ



Hmmmm Inna nace Zan lisaafa maku komai anan.to sai na kwana Ina typing ,duk abunda kikeso indai bangaren turare ne da sabulun wanka kayan gyaran jiki na amare harma da uwar gida to ku nemi maman fu'ad (HUMKAN) ga Wanda suke wani gari ko wata k'asa duk muna aikawa cikin aminci insha Allah Ina aika sako aduk fadin Nigeria da Niger har ma da K'ASASHEN K'ETARE sai najiku 


Ga Mai bukatar Karin bayani zak iya nemana ta wannan number....


No.10🟩11



.....wani banzan kallo Saima ta yi wa Jalal sannan ta ce"sauri fa na ke yi kada inyi late,so ina tunanin ba zan dawo da wuri ba".




"Wallahi tallahi idan kika fita Saima sai dai ki koma gidanku Amman ba anan ba don ba zai tab'a yiyuwa ki mayar dani sauna ba,don haka na gama magana ta shawara ya ragewa mai shiga rijiya" yana kaiwa nan ya yi tafiyarsa d'akinsa ya barta baki sake,tasan halin Yarima Jalal mutum ne mai mutunci karamci tare da kunya,bata tab'a jin ya yi magana mai tsayi irin haka ba sai in har ransa ya b'aci don shi ba mutumne mai yawan ceceku CE ba,gashi tana matsanancin son Jalal ba za ta iya rabuwa da shi ba,dole ta koma d'aki tana k'ofa,ta yi saurin had'a mishi breakfast d'insa sannan ta saka Hijab dogo da after ta yi masa sallama sannan ta tafi,tana sauri sauri don yau tana da fita zuwa wajen Club don ba zai yiyu ayi ba ita ba.






 Yarima kuwa yana kwance kan gadonsa na alfarma yana tunanin rayuwa don har tausayawa rayuwarsa ya ke yi,har yau mahaifiyarsa ba ta son Saima saboda munanan halayenta don shi kansa yasan baiyi dacen mata ba,ga ta yarensu ya banbanta harma da addini,don haryanzu Iyayen Saima basu musulunta ba sunanan a kafiransu.




 Auren Saima da ya yi k'addara ce ta had'a su, dalili kuwa shine, Auren dole iyayenta zasu yi mata ta nemi ta kashe kanta ta hanyar shan fiya fiya,makaranta d'aya sukayi ita da Yarima Jalal ta ce duk duniya babu ya Yarima Jalal,iyayenta kuwa suka CE matuk'ar ta Auri Yarima Jalal basu babu ita.


Dole kuwa Suka hak'ura suna ji suna gani ta Auri Yarima Jalal,Amman fa shi Sam baya sonta,Mahaifinsa ne ya takura masa akan ya aureta duba da irin abubuwan da Saima ta ringa yi don ta Auresa har mai Martaba ya musuluntar da ita sannan Mai Martaba ya nunawa Jalal muhimmancin Aurenta don ta gyara duk halayenta irin nasu na Arna,sannan kuma yasan Jalal mutum ne mai addini ko shi da kanshi zai koya mata komai.



 Sai dai fa Saima ko sallah sai taga dama ta ke yi kamar daman jira kawai ta keyi ta Auri Yarima Jalal,ko kuma kamar donshi daman ta musulunta,har a yanzu da suke shekara kusan bakwai7 da Aure babu abinda ya sauya na halayyar Saima,sai abinda ya yi gaba kuma bata shakkar ta kula ko wani namiji a gabanshi,to shima bai damu ba don ance abinda ka ke so shi kake kishi,sai dai duk da haka badon yana tsawatarwa da Saima ba da abin nata sai ya fi haka,don wai a hakan ma tana matuk'ar jin tsoron sa.







 Bikin Doctor Nawwara da Doctor Saif sai tahowa ya ke yi,har an kawo lefe,Amman fa Hajiyar Saif haryanzu bata San abinda ke faruwa ba,don k'anwar Mahaifinsa CE ta had'a komai kuma ba tare da saninta aka had'a ba har aka kai,Sai dai fa abinda Doctor Saif bai Sani ba,acikin dangin Mahaifinsa aka samu wani k'asurgumin munafuki ya gaya wa Hajiyarsa a Yammacin Ranar Lahadi,kuma ya yi dai da Sauran sati biyu biki.



 "Saif maza_maza duk abinda ka ke yi ka yi sauri kazo ina nemanka?" A d'aya 6'angaren Doctor Saif ya CE"Hajiya lfy kuwa me ya faru?yanzu haka ina tuk'ine zanje wani meeting,Hajiya ta ce"koma me ka ke yi ba meeting ba ka yi sauri kazo",bata jira me zai CE ba kawai ta kashe wayar tana Jan tsaki.



 Haka kawai gabansa ya dinga wani mummunan fad'uwa kada dai ace Hajiyarsa tasan da wannan labarin Aurensa,in kuwa har ta sani to akwai babbar matsala don Hajiya ba zata tab'a yadda ya Auri Nawwara ba,dole ya juya hancin motar zuwa gidansu.



 Tana zaune kan kujerar da ke cikin d'akinta two seater fuskarta a matuk'ar hargitse da ka kalleta zaka ga tsan_tsar 6acin rai a tattare da ita don Hajiya mutum ce mara munafunci duk abinda bai mata ba fad'a ta ke komai ma ya faru,jiki a sab'ule Saif ya zauna Kansaa k'asa don yasan yau kashinsa ya bushe,don Hajiyarsa tun suna k'ananunsu ba mutunce mai sakewa y'ay'anta ba,shiyyasa suke matuk'ar jin tsoronta,Majaifinsu kuwa babu ruwansa don shi mutunne mai Haba_haba da mutane.




 "Ashe baka da mutunci Saif?duk yadda na tsaya akan kada ka Auri wannan y'ar matsiyatan sai ka Aureta?wai har kaje ka had'a lefe an kai musu?" To wallahi ka bud'e kunnuwanka ka ji ni matuk'ar ka Auri wannan yarinyar daga ranar na cireka cikin y'ay'ana don wallahi banga d'an da zan Haifa a cikin cikina ba sannan ya ce ba zai bi magana ta ba"tana fad'in hakan ta tashi ta barshi a wajen a durk'ushe,ji ya ke yi kamar duniyar ta zama biyu tsabar wani lumshewa da idanuwansa suke yi,ya rasa me yasa Mahaifiyarsa ta tsani baiwar Allah Nawwara,me yasa d'in ya yi mishi yawa.



 Don haka ya tashi ya saka ta kalminsa ya fita izuwa d'akinsa,a farlo ya tarar da Hajiyarsa ta yi bak'uwa,har zai wuce Hajiyarsa ta CE"Saif baka ga Hajiya Laila ba?ko baka iya gaisuwa bane a garinku?"cikin nutsuwa ya tako ya durk'usa ya gaisheta,ko daman can shi Saif mutum ne me sanyin hali,da d'abi'u masu kyau,da kuma kyaun sura,da addini,shiyyasa ko wacce mace za ta yi wa kanta sha'awar ta zamo matarsa.kuma ko wacce uwa zata so ya zamo surukinta.




 Hajiya Laila ta dinga yi masa fad'a akan k'in bin umarnin Mahaifiyarsa da ya ke yi,har tana cemai wai idan MATAR Aure ya ke so,ga y'ar ta nan Fatima me zai hana ba zai nemeta ba,kuma wai Fatimar ta dad'e tana sonsa.


 Ya ji kamar ya rufe Hajiya Laila da duka,Hajiyarsa ta kallesa ta ce"Wallahi ayau na keson ka gaya mata ka janye Aurenta,idan kuma ba haka ba komai zai faru sai dai ya faru ni babu abinda ya shafeni.




 Bai saba yi wa Mahaifiyarsa musu akan komai ba don haka,yana komawa d'akinsa ya d'auko wayarsa hannunsa yana rawa kamar mazari,ya kirawo Nawwara bugun farko ta d'auka tana dariya don alokacin Kakarta Lanta CE ta ke basu labarin yadda sukayi y'an matanci.





 Abinda ta ji ya sa ta tashi da sauri wani kuka ya zo mata lokaci d'aya sai ta sulale wayar ta fad'i k'asa.






 *hy*

People if u don't pay my book don't read please.


Don na kusa gama daina na Alakoro,please don Allah kuyi payment d'in littafin nan domin k'arin dad'insa yana gaba.



 *By*



✨Miss green CE.