Halin Dana Shiga...

32

by @shooly84

 ðŸ’˜ нalιn dana ѕнιga...💘



~Labarin gaske ne~



© ᴬYˢᴴᴬ ᴹᴬᶜᴴᴵᴷᴬ



*Arewaboomks@shooly84*



*_Not edited_*



 *32* 





Kusan awa guda ya ɗauka a ɗakin sannan ya fito falo lokacin harna fara gyangyaɗi azaune, zaman da ya yi kusa dani yasa na buɗe ido ina kallonshi fuskata aɗaure, yana sanye cikin gajeran wando na bacci sai rigarshi mai ƙaramin hannu, muna haɗa ido ya sakar man murmushi yana faɗin Babyta harkin fara bacci ne?


Harara na sake dallah mashi na kawar da kai gefe ina jin wani irin takaicinshi, murmushi ya sake yi yana janyo ledar daya ajiye ya shiga fiddo kayan ciki, ƙunshin kaza guda biyu sai freshmilk mai sanyi, da kanshi ya tashi ya shiga kitchen ya ɗauko plate da cups biyu ya zo ya ɗora kazar akai, sannan ya zuba mana madarar a cups ɗin ya kalleni yana faɗin zo kici dannan san dai da ƙyar inyau kinci wani abincin kirki.


Na haɗiyi miyau jin ƙamshin kazar yadda ya cika mani hanci, amma maimakon na sanya hannu naci ɗin saina ja tsaki kawai na miƙe da niyyar barin wajen, aiko ya sanya mun ƴan siraran ƙafarshi ya taɗiyoni na faɗo kanshi gaba ɗaya.


Ya yi maza ya tureni yana harara da faɗin lafiyarki lau kuwa haka kawai zaki rakwarkwashe ƙashin *Yaro* ko ƙasusuwan ɗan tatsitsin ƙirjina zaki ɓalla?


Bance mashi komai ba na sake yunƙurawa zan miƙe ya riƙeni, riƙo irin wanda ba zan iya ƙwace hannuna ba, na kallai da ɓacin rai na ce sakarni bacci nake ji, sai kin tsaya kinci wannan kazar, domin Allah bana asararta dole kici kazar amarci nan ya ida faɗa yana wannan munafukin murmushin..


Yunwa nake ji bata wasa ba, dan haka na aje makaman yaƙina na ci abinda cikina zai iya ɗauka, nasha kofin madara ɗaya sannan na miƙe bako sai da safe na wuce zuwa ɗakina.


Kai tsaye kewaye na wuce na wanke hannu nayi brush nayo alwalla kuma na zo na soma nafila ina roƙon Allah biyan buƙata, wajen awa guda na ɗauka sannan na miƙe idanuna sunyi nauyi na cire hijab na haye gado bayan na ɗan ƙara ƙarfin fankar sama na kashe wuta, sai ya zama ɗan hasken fitilar tsakar gida ce kawai ta haska ɗakin kaɗan ta window.


Ina kwanciya bacci ya ɗaukeni, amma kuma bani zaton nayi ko minti ashirin da baccin naji anata shafa mun fuska ahankali, na buɗe ido cikin ɗan hasken daya ratso muka haɗa ido da Labid, ƙirjina yai wani irin bugawa amma dan masifa sai nace mashi meye haka kuma?


Me zanyi maka? Kaje naka É—akin mana kazo ka wani kwanta kusa dani dan rashin kunya, Baby laifi ne dan miji ya kwanta kusa da matarshi? Na hasala nace wacece matar taka? Kai nan har wani namiji ne?


Me zaka tsinana mun, ni ai kayi man kaɗan ina neman namijin daya amsa sunanshi ne ba kai ba Yaro ƙarami, murmushi ya yi ya miƙe zaune kan gadon sai lokacin na fahimci ya cire rigar jikinshi sai gajeran wandon kawai, kafin na gane abinda zaiyi naji kawai nima ya miƙar dani zaune cikin sakonni ƙalilan ya fincike rigar jikina ya wurgar ƙasa, cikin tashin hankali na sanya hannuwana na kare ƙirjina ina watsa mashi mugun kallo.


Wane irin wulaƙanci ne haka Labid?


Turani baya ya yi na kwanta kafin na taso yaiman rufa da Æ™aramin Æ™irjin nashi danake kira, yasa hannayenshi ya É“anÉ“are nawa ya haÉ—esu baya yadda babu wani taimako da zanma kaina dasu, ya soma magana hannunshi É—aya afuskata.


Na farko dai Baby ni ɗin mijinki ne dake da iko akanki ahalin yanzu, kome naki mallakina nane sai yadda nayi dashi, tun daga nan ya soma yawo da hannun nashi kan sumar kaina har zuwa nan da nan, ya sauko kan fuskata ya yi ƙasa kan wuyana kafin ya kawo hancinshi yana shinshina mani wuya, nan take na soma jin kamar wutar lantarki na jana.


Baby kenan yau dai bari na ƙaryata maki hasashenki na kirana Yaro zan nuna maki yaro ne da kayan manya, abin takaici da baƙin ciki sai ga bakin Labid kan albarkatun ƙirjina yana abinda yaga dama dasu, tun ina ɗan ƙoƙarin kwatar kaina harna haƙura nayi lakwas ina amsar saƙonninshi masu rikitarwa, daga baya ma nida kaina na ƙara rungumoshi...


Ban raina kaina ba sai da naji jijiyarshi tana ratsa jikina, tun ina yamutsa fuska harna soma yarfe hannu ina wash! daga baya data kai man ko ina ajikina sai gani da fashewa da kuka ina kiran sunan Mami da faɗin na bani na lalace, domin wata irin azaba ce Labid yake shayar dani, dan kamar ayau ne ake karɓar budurcin nawa, na tuna ban taɓajin irin wannan azabar a hannun *Ahmad Ali* ba..


Labid sai da yai man kaca-kaca sannan ya jaye ya kwanta gefe yana sauke numfashi yayinda ni kuma nake shesshekar kuka dan muryata ta dishe ga maƙoshina ya bushe ruwa kawai nake buƙata.


Ya matso wajena yana shafa man fuska yana kissing fuskar yana famar sanyamun albarka dayi man sannu, nayi mashi banza, sai da naga ya miƙe ya sauka nace ahankali dan Allah ruwa zansha, sai da ya fita ya kawo man ruwan nasha sannan ya shiga kewaye, minti kaɗan ya fito yana sanye da kayan baccinshi.


Ban taɓa tunanin yanada ƙarfin ɗaukata ba sai da na ganni ahannunshi ya kaini kewayen, ruwan zafi na iske acikin wata ƙatuwa robar wanka ciki kawai ya tsomani, takaici da tsananin zafin da nike ji yasa na sake fashewa da kuka.


Sorry Babyna, bazan ƙara ba kinji, na bambance maki Yaro da babba ne ya faɗa yana murmushi, na ɓalla mashi harara ya yi dariya ya miƙe yana faɗin ga ruwa nan abuta masu zafi inkin gama gashin kiyi wankan tsarki ina zuwa.


Yana fita na miƙe da kyar nayi wankan na ɗauro tawul na fito ina mamakin wannan azabar da nake ji daga ina ta fito? Dan ni dai nasan dai bai kamata najita ba tunda ba shi ne karon na farko ba kona biyu ko...ko Ahmad sama-sama yake sakaɗata ne ya miƙe?



Ina shiga na ganshi tsaye bakin gadon yana kallon zanin gadon dake shimfiɗe akai, nima na kai idona wajen, ƙara zaro ido nai ina mamakin jinin daya ɓata tsakiyar gadon, wanda ko ranar da Ahmad ya amshi budurcina banga jini akan shinfiɗa ba sai da naje wanka na ganshi ajikina kaɗan, amma wannan na yau daga ina ya fito?



Ganina yai maza ya yaye zanin ya shimfiÉ—a wani, wannan yakai kewaye ya ajeshi, ban tsaya komai ba kayan baccina kawai na maida na kwanta, shima bayana ya kwanta, ya janyoni da tsiya ya rungume rashin Æ™arfin jikina yasa na haÆ™ura na kwanta aÉ—an Æ™aramin Æ™irjin nashi bamu daÉ—e ba bacci ya É—aukemu.



Da safe dana farka wajen ƙarfe takwas, nayi miƙa da salati ina jin yanayin jikina babu daɗi dan har gaɓoɓina sun soma ciwo, na shige kewaye nayi brush da alwala na zo na rama sallah, koda na fito tsakar gida sai na ganshi yanata cin wankin zanin gadonmu na jiya, yana ganina ya ɗauraye hannu ya iso wajena yana murmushi da faɗin Baby kin tashi lafiya?


Kamani yai ya maida cikin ɗakin yana cewa yau babu aikin da zakiyi kwanta kawai ki huta, bari na shanya zanin gadon can na kawo maki kalaci kinji, bance komai ba ya fita nima kawai saina koma kewayen na tara ruwan zafi a roba na shige dan ƙara gasa kaina ko naji daɗin jikina, wanka nayo na fito na iske har ya aje man flacks ɗin ruwan zafi da bread da soyayyen kwai sai kayan tea a gefen gado, sai da na shirya na shafa mai nabi jikina da humra mai ƙamshi nayi kwalliya sama-sama sannan na sanya wata doguwar riga ta wani yadin material mai santsi na feshe jikina da turare na zo na haɗa tea ina karyawa.


Wajen sha ɗaya na safen Labid ya shigo ɗakin lokacin ina zaune bakin gado ina taƙalar wayata, shigowar tashi ma baisa na kalleshi ba, ya zauna dab da dani Baby zan ɗan fita amma zuwa biyu zan dawo insha Allah, nayi mashi banza yasa hannu ya janyoni jikinshi ya rumgume, ya ɗagoni yana kallon fuskata, bakina ashe yake kallo daya sha jan janbakin dana sanya mashi.


Baby kwalliyarki tayi mun kyau, bacin fita zanyi ida na lashe maki wannan janbakin, to ja ne zai ɓata mun baki infita ayimun dariya, sai lokacin na ɗago ido na kalleshi, yana sanye cikin ƙananun kaya jeans da wata riga ƙarama, sai yarintarshi ta fito sosai, sai ayau naga tsananin ramar da fuskarshi tayi, wanda yasa hancinshi ya sake fitowa da manyan idanuwanshi , gaba ɗaya sai kyawonshi ya fito fili muraran..


Karo na farko naji wani iri azuciyata na kishi, yana nufin wannan gayun ahaka zai fita ƴan mata na kallonshi? Na kawar da kai ina sake tsuke fuska, ya shafi ƙirjina yana kashe mani idanuwa Baby bari inje sai na dawo kada fa kiyi komai zan zo mana da abincin, bai jira amsata ba ya wuce ahankali na ce Allah ya dawo da kai lafiya.



Bai daɗe da fita ba na fito na iske ya gyara ko ina na gidan, sai na koma falo kawai na miƙe kan doguwar kujera wani baccin ya sake ɗaukata.



Biyu da rabi ya shigo gidan niÆ™i-niÆ™i da manyan ledoji da kwalaye na ruwa da lemuka, siyayya yayo mana sosai dan harda cylinder ta gas, yaje ya haÉ—ata gaba É—aya kayan shiya ajesu inda suka dace, sannan ya zo ya ciro takeaway É—in daya yi mana na sakwara da miya taji nama da ganda sai ruwa masu sanyi, Baby sakko muci kinji na barki da yunwa tun É—azu, babu gaddama na sakko na ja takeaway É—aya na harÉ—e na kwshi girki na bi da ruwa.


Shima daya gama ya kawar da kayan ya zo ya janyo wata leda da tayi saura awajen ya fiddo kwalin *Decoder ta DSTV Explora* yaje wajen kayan kallo yana haɗata, ya gama ya kunna komai ya dawo da remotes ahannu yana faɗin na karɓota ne domin ta ɗan samu matsala na maida aka duba, sorry na barki shiru ba abun kallo tun jiya..


Bance mashi komai ba ya kunna mana tashar *Mnet movie* sannan ya waigo yana kallona yace, wai Asiyah kin daina magana ne koko duk haushin aurenki dana yi ne kike har yanzu? Ya matso inda nake ya janyoni jikinshi ya kwantar kan ƙirjinshi yana shafata ahankali yaci gaba da magana, haba mana Asiyah kiyi haƙuri mana ki barwa Allah komai, Allah ya yi nine mijinki, ki ɗauki ƙaddararki da hannu biyu ni bani da niyyar cutarki ko musguna maki, ina sonki sosai har bansan yadda zan kwatanta maki ba, ba ƙaramin tashin hankali na shiga ba da kika gujeni, zuciyata ta kasa haƙuri na kasa dangana har sai da ciwo ya kwantar dani.


Daya ke Allah yana sona da rahama sai ya turo man Bashir yaga halin dana ke ciki, mafarin ya je ya gaya ma Abbah kenan suka zo ya ganni shima yaji tausayi na ya bani auranki, da fatan zaki mance komai muyi rayuwa mai tsabta da fahimtar juna, tun farko banyi maki ƙarya ba na gaya maki muɗin bamu da Uba, kuma talakawa ne musamman ni da bani da aikin yi har yanzu, amma dai ina nema a kaduna inna samu to zamu koma can.


Dan haka ina fatan zaki yi haƙuri da talaucin mijinki kafin Allah ya wanye mana, ba zan ɓoye maki ba komai na aure na yi mani akai, ƴan kuɗin hannuna kuma na gudunmuwa dana samu ne, zan rinƙa buga-buga dai domin na ɗauke maki wasu lalurorin amma ba duka ba dan banda wannan halin yanzu.


Nasan kin taso cikin jin daɗi baki nemi komai kinrasa ba, ki ƙara haƙuri komai lokaci ne, ki kuma daure zuciyarki mu zauna lafiya Asiyah, nasan kina sona kawai dai waccan aƙidar taki ce ta rashin son auren yaro da baƙin mutun ke hanaki gane hakan, zanta yin haƙuri da duk abinda zakiyi mani dan ina ƙaunarki bana jin zan iya rabuwa dake, akanki nasan daɗin mace akanki nasan so da ƙaunar mace kome kice ta farkona Asiyah.


Yasa hannu ya juyo da fuskata ya kawo tashi kan tawan ya lalubi bakina ya soma tsotsa hannayenshi na cikin rigata yana murje mani albarkatun Æ™irjina, romancing juna muka shiga yi, babu Æ™arya Labid yasan kan soyayya yasan yadda zai rikita mace ko batayi niyya ba ta miÆ™a wuya gareshi, jin ya soma lalubar pant É—ina yasa nai sauri cire bakina anashi ina kallonshi da yanayin tausai ina girgiza mashi kai, ya raÉ—amun akunne babu abinda zan maki kawai jiyar dake daÉ—i zanyi...


Jin haka na ƙaleshi ya soma abinda ya niyya, ganin yadda nake sammabatu yasa ya kwantar dani ya maida kanshi wajen, ina can idanuwana rufe na shiga network bansan abinda yake ba sai da naji hucin numfashin shi kan fuskata kafin na buɗe ido naji Yaya babba na ratsa jikina.


Na zabura zan miƙe ya sakar man nauyinshi gaba ɗaya, wannan karon duk da banyi kuka ba amma naji zafi sosai dan ya murjeni da kyau dan yarfe hannu nake ina faɗin wash na wahala, tsautsai ya kai idanuwa kan jijiyarshi na zaro idanuwa zuciyata na harbawa dan ganin girmanta da tsayi sannan kuma duka take shigewa jikina...


Lallai na yadda da maganan mutane na cewa siririn namiji jijiyarshi babba ce maisa mace kukan daɗi, sai dai ni yanzu ba daɗin take mani ba domin ayanzu ne yake buɗe mani duk wasu hanyoyin daya kamata ace Ahmad ya daɗe da buɗesu, ( *Abinda kuma ban sani ba ashe ina cikin mata masu ƙaramar halitta wato tsukakkiya, wanda ko sati biyu nayi namiji bai raɓeni ba zan tsuke abina*).


Sai da ya samu natsuwa sannan ya rungumeni muna sauke numfashi lokacin da aka soma kiraya-kirayen sallar la'asar.