FreeArewaPen original
Halin Dana Shiga...
- 1views
- 35chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am simple as just...😀
Sample · 1
🤳🏻💘 нalιn dana ѕнιga...💘*~Labarin gaske ne~*© ᴬYˢᴴᴬ ᴹᴬᶜᴴᴵᴷᴬ*Arewabooks@Shooly84**S͢A͢D͢A͢U͢K͢A͢R͢ WA G͢A͢R͢E͢K͢U*...*ᴷᴴᴬᴰᴵᶻᴬ ᵁˢᴹᴬᴺ**ᴺᴬᴮᴵᴸᴬ ˢᵁᴸᴬᴵᴹᴬᴺ**Ɗᴬᴵᵞᵞᴵᴮᴬ ᴵᴰᴿᴵˢ**ᴴᴬᵁᵂᴬ ᴬᴸᴵᵞᵁ ᴿᴬᴮᴬᴴ**ᶠᴬᵁᶻᴵᵞᵞᴬ ᴰᴬᵁᴰᴬ**DAGA MARUBUCIYAR:**MUNAH**MUSO JUNANMU**ZARAH HAYAT**Gani Allah ya nufeni da sake dawo maku da wani sabon salo, Allah ya bani ikon rubuta abinda zai amfanar ga al'ummar duniya, yadda na farashi Allah ya bani ikon gamawa lafiya Ameen*💘 1 💘*Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai!**Halin dana shiga* arayuwata, haline mawuyaci mai rikitarwa sa'an nan mai ban al'ajabi.In'an juya ta wani ɓangaren kuma zai zamo abin ban haushi mai ban takaici, wasu da yawa kuwa na tabbata zasu zamo ne masu yin dariya agareni...wanda ba zan so mai karatu ya zamo maiyi mani dariya ba akan *halin dana shiga* ba...Abinda zan so da kai, ka zamo mai tausayawa a gareni da kuma bani shawarar abin daya dace nayi g...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.