DR MUHSEEN

Chapter 2 Chapter 2

by @autararewa101

DR MUHSEEN






Bimillahi Rahamanir Rahim.




Page 2





๐Ÿ“...................Dr muhseen sai a sannan ya lura da babu alamar numfashi a jikin yariyar.cikin rudewa da tsoro ya fara jijjigata tare da Kiran sunanta SEYERMA!SEYERMA!! SEYERMA!!!,Amma shiru kake ji kamar an aiki bawa garin su.rudewa yayi ya rasama mezai yimata.cikin sauri ya mike farar jallabiyar shi ya saka da boxer dinshi,rigarta ya gyara Mata zuwa kafafunta kafin cak ya sungumeta zuwa falo Duk a tunanin shi yarinyar zatayi nauyi,Amma jinta shakol yasa ya ja wani siririn tsaki Yana direta saman doguwar kujera maicin mutun ukku.cikin bedroom din ya koma wayarshi ya dauko ya dawo falon.cikin sauri ya fara laluben wata nomber a zuciyar shi Yana cewa " Allah yasa yarinyar nan ta farka lafiya,Dan idan wani abu ya sameta to nasan sai su Uncle Yusuf sun ciccira ni.a dayan bangaren Yana jin anyi picking call din yayi saurin cewa"Jabeer where are you "?banji amsar da aka bashi ba again ya sake cewa "Dan Allah yi sauri ka zo Ina part din Faruk,yanzu -yanzu"Yana gama fada ya aje wayar Yana mayar da numfashi Dan siririn sajen shi ya shafo Yana firzar da iskar bakin shi.cikin wani irin salo yake kallonta fuskarta ya kurawa ido kaman Yana nazarin wani abu .jin an turo kofar falon yasa ya juyo da kallon shi zuwa bakin kofar a tunanin shi Jabeer ne Amma sai yaga faruk Yana shigowa tsakiyar f

Tsoro,fargaba,tashin hankali,zullumi,duk a lokaci daya Suka ziyarci zuciyar shi,Amma da yake soja ne dandanan ya aro juriya ya yafawa kansa idan har bayyi haka ba to yasan dole faruk saiya zarge shi.saurin mikewa tsaye yayi daidai faruk ya karaso wurin "A bro ka shigo kenan,tun dazu fa nazo Amma banganka ba"cewar Dr muhseen Yana yin gaba zuwa hanyar bedroom.cikin murmushi faruk ya ce "eh wallahi na fita zagaya ne shi..........."sauran maganar makalewa tayi sakamakon hango SEYERMA da yayi shimfide saman kujera kaman wata matatta.wurinta ya nufa da sauri ya dagota Yana kiranta jin shiru yasa ya Kara kunnenshi jikin hancinta Amma Bata numfashi .ajeta yayi ya juyo da cewa "Bro meya sameta?meye kayimata ne?kada kasa na fara zarginka akan marainiyar Allah?"ganin wurin wayam babu alamar muhseen yasa yabi Bayan shi cikin dakin.ganinshi yayi zaune dafe da Kai yasa cikin muryar bacin rai ya ce "Bro meye kayi Mata?to kasani wallahi idan wani abu ya sameta saina dau mataki a kanka"Yana gama fadamai haka fuuuuuuuuuu ya juya zuwa falon,a daidai lokacin Kuma Jabeer ya shigo ganin yadda faruk ya tallabota yasa ya kasa cewa komai sai takemai baya da yayi Suka nufi part din kaka

Shiko muhseen Yana jin fitar su ya sauke ajiyar zuciya jin yadda kanshi yake saramai.shikam yau yasan ya bani a cikin estate din nan yau tunda ya tabo Diyar gold sai Allah ne zai fitar da shi.toilet din ya koma dan tsarkake jikin shi,gaba daya saiya nemi zazzabin da yake ji ya rasa sai wata kasala data rufe shi ga illahirin gabobin jikin shi sunyi sanyi


Direct faruk da Jabeer suna shiga ba kowa falon Suka wuce uwar daka inda Suka tarar da Kaka tana Jan casbaha.ganin su dauke da yarinya yasakata saurin mikewa "Kai lafiya?meye ya sameta?sudai Basu tanka ba saida ya direta bisa gado kafin ya dubi Jabeer "yi sauri kawo ruwa masu sanyi"cewar faruk Yana kallon kaka yadda duk tabi ta rude ga yanayin tsufa.A hankali ya furta "Allah kasa kada hawan jininta ya tashi"Yana Miko ruwa cikin sauri yayi Bismillah Yana shafa Mata a fuska.har kusan tsawon mintuna ukku kafin taja wani dogon numfashi tana kwalla kara.da sauri ya ruko hannuwanta Yana murzawa a hankali "sorry SEYERMA ni ne kinji kontar da hankalin ki ba abinda zai faru kin ji"cewar Faruk cikin sanyin murya kamar zaiyi kuka shidai Jabeer Yana gefe daya ya kafe su da ido ba tare daya Kara cewa uffan ba.kaka ce ta Kara matsowa kusa da ita jin ta fara wasu surutai tana cewa "Dan Allah kayi hakuri bazan karaba,kada kayiman,Ni marainiya ce kayi hakuri kada kayiman haka"cikin gunjin kuka.jin irin kalaman da tayi yasa duk sukayi shiru suna al'ajabin wannan kalamai.cikin sauri Kaka ta kamo dayan hannunta tana cewa "ke natsu Mana ki bude idon ki mune a gabanki"kallonta ta mayar ga Faruk "Daga Ina ka daukota ne,Kuma meye kayi Mata"cikin sauri ya ce "wallahi Kaka ba abinda nayi Mata kinsan bazan iya cutar da dear ba,Nima Ina shiga part Dina na ganta konce bisa kujera babu numfashi a tare da ita,shi ne na daukota,Amma wallahi ni kaina bansan meya faru ba"Yana girgiza kanshi.wata tambayar ya ji ta Kara jefomai "ita da waye a part din,?saboda bayan ta fita daga nan suna fada da Hannatu nasan wurinka zata nufa"tana kafeshi da ido alamar banyarda ba.cikin razana ya dubeta steal duk suna rike da hannuwanta saboda fisgewar da take yi."Muhseen na tadda a gidan inaga tunda safe ta shigo,Niko tun asuba dana fita ban shigo ba sai a lokacin

Jabeer ta duba "yi sauri kiraman shi ya zo yayi Mata allurar bacci,Dan Naga kaman ta tsorata da koma meye ta gani,Allah dai yasa ba mutanen boyene zasu tsoratata ba"bayan Jabeer ya fita Suka fara tofa Mata addu'o'i .A hankali ta fara rage fisgewar da take yi Amma haryanzu gunjin kuka take yi, Kuma ta kasa bude idonta .Dan ita a ganinta tana budewa zataga abinda ta gani yau,sosai ta tsorata ga jikinta sai karkarwa yake yi.suna a haka Jabeer ya dawo Muhseen na biye bayan shi

"Yauwa mai gida zo kayi Mata allurar bacci,wallahi bamusan meye ya sameta ba ta tsorata ne"cewar Kaka tana mikewa tsaye.Ba tare daya kallesu ba ya fara hada Allurar oready Daman Jabeer ya sanar mai.yana hadawa ya dubi Faruk da shima shi kadai yake kallo ya fara kokarin yimata allurar.ashe duk maganar da suke yi SEYERMA duk tana jinsu aiko da sauri ta diro daga saman gadon tana kankame ya Faruk cikin ihu ta ce "Ni dai bana so,ka ce ya kyale ni"tana saka fuskarta a kirjinshi.cikin jin haushi Muhseen ya ja tsaki Yana aje allurar danya fahimci yarinyar nan ta raina mutane.har ya kama handle din kofar zai murda Kaka ta ce "dawo kayimata,Kai faruku saketa Dan ubanta Dan taga Ina lallabata tasan halina sarai,tunda Kai bazaka iya riketa ba ku fita kaida Jabeeru ku bani wuri"tana dawowa bakin gadon

Cikin sanyi Faruk ya saketa tana rikeshi ya banbareta Suka fice shida Jabeer .gogan naka dawowa yayi jin Kaka tana cewa "Idan taki tsayawa ka saka wannan karfin naku na sojoji ka yimata"ta shige toilet


Yana ganin ta shige toilet ya duko saman kanta har tana jin saukar numfashin shi saman kanta,da sauri tayi baya zata mike ya damkota cikin dakila ya ce "Ohhhhhh har bakin kuka kika samu ko,to dana cinye ki da bazakiyi wannan kukan ba marar kunyar karya,Kuma Bari kiji duk maganganun da kike yi a kaina suna dawowa kunnena,da sunayen da kike kirana da su,Ni ne DAN BARIKI ko?ki ce min dan iska ko?Daman kince sojoji duk Yan iska ne,to wannan kadan daga cikin iskancin me na fara nunamaki,sauran next round idan mun hade zanyi maki mai kankat inga ta firirita"da sauri ya mike daga kusa da ita jin alamar Kaka tana kokarin fitowa daga toilet .sosai SEYERMA take mamakin barikin wannan bawan Allah,to ita ya akayi yasan tana kiranshi da wannan sunan?Bata da mai Bata amsa Dan haka kawai ta saka kuka harda sheshsheka."kayi Mata allurar ne "cewar kak

"A a Kinga fa taki tsayawa sai fama nake yi da ita"cewar muhseen Yana kunshe dariyar mugunta.dan yasan halinta sarkin kuka ce."ka riketa na ce,wannan figigiyar yarinyar zata gagareka kaman ba namiji ba"cewar kaka.cikin sanyi yayi murmushi a ranshi yace "hmmm Kaka badai yima mutum ba'a ba"A hankali ya zauna kusa da ita Yana kamo hannuwanta.kusan a tare suka ji wani shork daya saka shi lunshe ido.aje allurar yayi saida ya tabbatar ya riketa gam kafin ya dora allurar saman rigarta Yana murzata,kasancewar ya rungumota ta gaba yasa yaji nashanunta bisa kirjinshi suna dungurin shi,sosai ya ji wani abu ya tsarga mai tundaga babbar yatsar shi zuwa kolwar shi.Daidai lokacin da ruwan allurar ya fara ratsa jikinta batasan lokacin data saki wani uban Kara ba tana Kara rungume shi.shiko hakan da tayi ai kaman ta tayar mai da mikin shi ne tuni jikinshi ya fara week jin ta sakalo hannunta ta gaban shi,da sauri ya zabura jin ta damko mai girman shi ba tare data sani ba.cikin azama ya zare allurar Yana rabata da jikin shi .kota Kan kaka baibi ba da take faman mita ya fice daga dakin Jin jiri na neman kayar da shi.ita ko SEYERMA anan ta zube bacci mai nauyi ya dauketa.kara gyara Mata konciyar ta Kaka tayi kafin ta koma falo jin alamun motsi

Dakyar ya kawo kanshi part din Faruk ya zube saman bed Yana mayar da numfashi


Faruk kuwa part din Mama ya nufa acan yayi break kafin ya dawo,A lokacin karfe shadaya saura.kadancewar weekend ne gabadayan yan'mata da samarin estate din sun hallara a falon Mama sunata fira,wasu na chat sai masu kallon ball,idan ka cire SEYERMA,Faruk,Jabeer, sai Dr muhseen su kadai ne babu.Amma yawansu ya kusa ashirin,sai dai abinda zaiba mai karatu mamaki dukansu kamar su daya hatta Idanuwan su,dogon hanci,da kyakkyawar fuskar su,Amma ga dukkan alamu seeyerma ta darasu kyau Kuma ita ce karamar cikin s

A hankali aka turo kofar falon hakan yasa suka juyo dukansu Dan ganin mai shigowa.Jabeer ne yayi sallama ganin sunyi tsuru-tsuru yasa ya saka dariya Yana cewa "munafikai Dole kuke to tsuru alamar Baku da gaskiya,to wallahi gwamma ki natsu mutumin ya dawo,Kuma ya fara operation daga zuwan shi.cikin sauri jiddah ta zabura tana dafe kirji "Dan Allah da gaske Soja ya dawo,na bani"tana wartar wayarta ta shige dakin su.wasu daga cikinsu dariya Suka saka sai Ameerah data ji wani sanyi a ranta koba komai zataga masoyinta,dukda dinbin wulakancin da yake yimata Amma a kullun soyayyar ya Muhseen karuwa take yi a zuciyarta akowane bugu na numfashinta.A hankali samarin gidan da yan'mata Suka fara zarewa Dan sunsan yanzu zai shigo cin abinci.ya rage daga Jabeer da yake break sai Ameerah da take chat tana faman taunar cingom kasss,kassss,tana faman doka murmushi.duk abinda take yi Jabeer Yana kallonta ya kyaleta danya fahimci wannan yaran maganin su sai sojan can shi kadai suke tsoro saboda babu sauki idan har ya kamoka da laifi to saiya hukunta ka.Ameerah Bata San da shigowar mutum ba sai ji tayi an daka Mata wata muguwar tsawar data firgitata ta zuba da gudu dakin su tana mayar da numfashi.sosai dariya taso kufcewa Jabeer Amma ya gimtse.cikin sanyi Dr muhseen ya zauna Kan kujera ya ce "Ina mama"

"Tana daki"cewar Jabeer da shima ya mikewa tsaye

Shima mikewa yayi ya nufi dakin mama.jikin weardrop ya tadda ita tana gyara kaya.kasan kafet din tsakar dakin yayima kanshi masauki Yana sauke ajiyar zuciya Dan haryanzu wannan kwazababbiyar kasalar taki sakin shi duk randa jikinshi ya hadu Dana wannan yarinyar mai sufar aljanu to duk sai ya shiga wani yanayi

Cikin sanyin murya ya ce "Mama Ina kwana

Zama tayi bakin gado tana amsawa "lafiya Lau mazan fama,ya aiki"fuskarta dauke da murmushi Dan ita harga Allah tana son yaron ganin ba ruwanshi bai sanya shiririta a rayuwar shi ba

"Aiki alhmdl mungode Allah"cewar muhseen Yana danna wayar shi."ka shiga gidan Kaka ko"?saida yayi murmushin gefen Baki kafin ya amsa da "A a yanzu zan shiga,acan zanyi breakfast "Yana mikewa tsaye tare da yimata sallama.bai tarad da kowa a falonba Dan haka ya kutsa kanshi dakin na Kaka da sallama dauke a bakin shi,can kasan makoshi.hango yarinyar da yayi saman gadon tana aikin bacci yasa shi yin turus Yana karema halittar jikinta kallo,a saman lebenshi ya furta "shuger girl"Yana shafa suman kanshi.da sauri ya kwalalo idon shi waje ganin ............






By



AUTAR AREWA.





โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ