FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My Name is Rukayya Idris Balah also now as AUTAR AREWA,i am a writter.
Sample · Chapter 1 chapter 1
MILLAHI RAHMANIR* *RAHIM* *DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* PAGE 1️⃣ 📝..................Cikin natsuwa ya shige motar shi,ya fara janta cikin slow Yana murza sitiaring motar kerar VMW sabuwar yayi.wadda dududu batayi cikakken wata ukku da siyanta ba.wani dogon titi ya Mika Wanda zai sada shi da bakin gate din na NAFRH Hospital dake garin Daura.bareak din sit kaman babu alamar mutane a ciki,kasancewar weekend ne ga shi Kuma safiya ce Dan a lokacin baifi karfe 7:10 ba.A hankali yake tukin kasancewar baya San yin gudu sosai daidai ya karaso bakin babban gate na bareak din.Cikin sauri Wanda suke duty a wurin suka taso,a tare suka yi salute nashi daya daga cikin su Wanda da alama yafi sauran rank yayi saurin cewa cikin yaren turanci "oga barka da fitowa,zaka je weekend ne"?Yana fadada murmushin dake saman fuskar shi.Shiko Wanda aka Kira da oga saurin sauke bakin glass din motar ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.