SIRRIN ZUCIYA

SIRRIN ZUCIYA 6.

by @nuceeyluv

*SIRRIN ZUCIYA*❤






*Akwai masu cewa meyasa fatima ta nuna alamun ta gane Abutturab? Kamata yyi ta maze wai😂, to banda abinku karku manta fa kullum dashi take kwana ta tashi tana fatan sake haduwa dashi kaunar sa ta gama bin jinin ta ko tunani take nasa ne ya kuke zaton yanayin reaction dinta idan sun hadu? Ku hango a matsayin ku ne kuna fatan ku hadu da wanda kke tsananin SO, ya kuke zaton game din zai kare? Idan akace sun hadu bata nuna alama ba ai abin ba armashi tunda ita kamannin sa ta sani lkcn data TAIMAKE shi, Saidai ta shiga rudani data fahimci su uku ne masu kama daya kunga akwai cakwakiya kenan😂.*


*Akwai masu cewa sunyi zaton Abutturab zai gane Fatima, kun manta besan kamannin ta ba🤔, shifa Da Nonon ta me dan dison tawoda akai zai ganeta kunga kuwa bazai san ita bace tunda da hijab a jikin ta, kuma saita sunkuyo aga tawodar, karamin dan iska inji Aliyu😆 duk ranar daya fahimci Fatimaa itace SIRRIN ZUCUYAr sa akwai rikici dan naga alama Haidar ya kyasa😉*





Na

Nuceeyluv😘






6....



A hankali take bin dakin da kallo harta gama bude idon ta, "Alhamdulillah sannu fatima"


taji muryar sumayya tana mgn cikin murna, da mmki ta mike zaune tana kallon ta tace,


"menakeyi anan? Wanne daki ne kuma nan?"


 Sumayya tace,


"suma fa kikayi, nan kuma dakin masu aiki ne muka dauko ki."


Kirjin fatima ne ya buga tunowa da abinda ya sameta dazu har yyi sanadin suman ta....., 


"ke kuwa meya tsorata ki haka fati harda suma?"


 Taji sumayya ta katse mata tunani da mgn, kallon ta tayi tace,


"cewa akai na tsorata shiyasa na suma?"


 Sumayya tace,


"haka dai haidar yace dan a guje muka shiga parlo lkcin da kikayi kara."


 "Hmm...!"


 Fatima ta saki ajiyar zuciya hamdala tayi da Allah yasa babu wanda ya fahimci Asirin *SIRRIN ZUCIYAr* ta, bata taba tsammanin wanda take nema tagwaye bane,.


 Abinda take takama zata gane shi ya tashi aiki sbd kamannin sa ta sani sai blue eyes to duka haka suke yanzu yazatai ta gane shi? Dole akwai rikici a lamarin, dole ta sake taku dan gano waye a cikin su dan ko tantama batayi wanda ta taimaka ranar dayan su ne, 


saidai babu shakka ta cire Abutturab da taji sun ambata a layin wanda take nema sbd a yanzu babu wanda tafi jin haushi fiye dashi Aliyu ko Haidar dole a cikinsu akwai wanda ta taimaka zata bada ammanna a kansu saidai bazata sake nuna alamar sani a wajen su ba har takai mutuncin ta ya zube, to wai dana damu haka idan na gane shi zai so ni kuwa?


Duba da yadda taga irin gidan da suke, ita kuma 'yar aiki, take hankalin ta ya tashi tana hango Tashin hankali duk ranar data gane shi kuma ta fahimci kilama yanada budurwa..........., 


"Haba Fati inata mgn kin dafe kai ko suman zaune kika kara?"


 Sumayya ta fada cikin jin haushi sbd tana ta mata mgn ta share ta, dagowa fati tayi tace, 


"Yi hakuri."


Sauke ajiyar zuciya sumayya tayi tace,


"muje gun Mummy dan tace idan kin tashi na rakaki"


 "Okay"


fatima ta fada tana mikewa tsaye.


Lkcn da sukaje parlor mummy na tare da 'yan ukun ta suna hira, da sallama a bakinu suka shiga parlon, 


shigowar ta yyi daidai da sake sarqe idanun su waje daya dake Abutturab shike facing ta inda suka bullo, Wani mugun kallo ya jefeta dashi yana lumshe ido kamar bashi yyi ba,


 Fatima kuwa dukda bugun kirjinta ya karu hakan besa ta nuna a fuska ba, sosai ta daure fuska tamkar batasan me tayi ba, idon sa a lumshe yake amma yana kallon yadda ta bata rai ssai kamar ma batasan me tayi dazu ba, cije lips dinsa yyi yana me maida Attention dinsa wajen kallo. 


Har kasa suka sunkuya kafin sukace,


"Mummy gamu."


Mummy ta kalli fatima tace,


"kinada ciwon farfadiya ne?" 


Mummy ta fada ranta a bace sbd bata mata parlo da tayi da manja gashi an batawa Shalele Abutturab Jiki. Kamar daga sama taji mgnr, cikin mmki tace, 


"A'a Mummy"


Mummy tace, 


"To meya razana ki haka har kika sume kodai Aljanu gareki?" 


Nan ma girgiza kai tayi.


 "Mummy inaga ki barta next time ta sake sai kidau mataki"


Aliyu ya jefo tasa mngr yana kallon fatima cikin tausayi. Mummy tayi kwafa kafin tace,


"ki dinga kula sosai dan banason shirme a aiki kin gane?" 


"Eh Mummy" 


fatima ta fada ranta nadan baci dan ita bataga abinda tayi na zafi har haka ba.


"Kina iya tafiya yanzu amma gobe ki tabbatar 8am ta miki anan"


"Insha Allah"


fatima ta fada tana mikewa da sauri harma ta wuce sumayya suka bar parlon.


Wata boyayyar ajiyar zuciya haidar ya saki yana lumshe ido bayan ya rakata da kallo sanda ta fita. 


Abutturab kuwa takaici ne ya kama shi meyasa ba'a hukunta ta ba Aliyu zai wani ce a barta Mtwss....., yaja tsaki yana tashi dan barin parlon.



•••

A hanyar sa ta zuwa part dinsu ya hadu da sameera,


"laa.. ashe har kunzo inata sauri na dawo skul kar ayi bani"


 tayi mgnr cikin make murya da iyayi tana gyara makeken glass dinta a fuska ita gata big gal, tana fatan ace Abutturab ne tunda ba kasafai suka cika gane su ba sbd tsananin kamar su, 


Wani banzan kallo ya jefeta dashi tuni ta kauce daga gabansa data sha anan ta fahimci Zakin ne, ko 1min bata kara ba ta fece kafin ya sharara mata mari dan saurin hannu gareshi.


Ci gaba da tafiya yyi yana takun sa na kasaita, direct dakin sa ya wuce, kwanciya yyi kan gado yana me lumshe idon sa sbd ransa dake quna,


 Saidai me? Yana lumshe idon tunanin yarinyar data taimake shi ya dawo masa, Tar yake kallon hoton Nonon ta da karamar tawoda a jiki yyinda wata red bra ta qawata lumtsuma lumtsuman Nonon, 


"OMG!"


 Abutturab ya furta yana cije lips ba karamin tashin hankali yake shiga ba idan yyi wannan tunanin yana shiga yanayi, tsikar jikin sa na tashi, bakin sa na mararin ya tsotse su, yyinda Zuciyar sa ke tsananin kaunar ta, Idon sa kuwa babu abinda yake bege sai na ina zai ganta?


 Bude idon sa yyi da sauri tunowa da yyi ya siyo abubuwan zane, wani dan table ya jawo gaban gadon sa sannan ya zauna shima, shi bame zane bane amma a yadda ya haddace surar Nonon ta yasa ya fara zano su,


 a hankali yake zanen yana hango hoton su a idon zuci, kafin wani lkci harya zane ta tsaf babu mistake ga nonon nan Exactly yadda ya ganta lkcn data sunkuyo, harma da dan digon tawoda yyi sannan yasa red kala ta bra, 


Wow kamar gaske sosai Nonon ya zanu kamar wanda aka dauka hoto, zubawa zanen ido yyi yana murmushi, dagasa sama yyi ya manna a bakinsa take ya kai masa sumbata me zafi yanajin feelings din kamar a gske ita din ya rike, 


sosai jikin sa yahau tsuma ya koma gado ya kwanta yana me manna Xanen a kirjin sa yadda yakeji a ransa ji yake kamar ita ya rungume.