FreeArewaPen original
SIRRIN ZUCIYA
- 1views
- 48chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · SIRRIN ZUCIYA 1.
SIRRIN ZUCIYANaNuceeyluv😘1....***Cikin sauri take tafe tana haska er torchlight dinta, dakyar ma take kawowa sbd ta fara bada matsala, dan tsuka tayi tana zance ita kadai haka kurum Hajjo ta aiko ni da tsohon daren nan wai asai mata robb kai sha'anin tsoffi ma sai a hankali tayi mgnr tana bubbuga fitilar sbd daukewar da tayi ga duhu ya mamaye wajen.•"Oya bani key din motar" aka fada da dan tsawa, a rude yarinyar ta daina buga fitilar ta koma bayan bishiyar da take hango mutanen ciki dishi2 a hankali ta dora hannu akai "na shiga uku ni fatima" Tayi mgnr tana dora hannu a baki sbd karsu hango ta, sake gwale ido tayi ta hango mutum biyu ne daya a kwance an turmushe shi dayan kuma yana kai masa naushi iya karfin sa ya bashi key din wajen sa, mgnr yake sauri2 yana waige da alama na kwancen fashin motar za'ai masa. Fatima na daga nesa ta kalli gefen ta wani katon icce ta gani gefen ta, dakyar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.