ZAYN MALIK

Kiss and Kill

by @maidambu41

_....ZAYN MALIK....✿_

*EXQUISITE WRITERS FORUM*

  

Mai_Dambu

*FREE PAGE♡*

CHAPTER-03

Kiss and Kill

بسم الله الرحمن الرحمن

Murmushi yayi tare da kallon abokan su da suke tawowa da sauran yan matan su, kafin ya kalli waiter na cikin bar din.

"European whisky"

"Ok sir Malik"

Kallon mutumin Bassam yayi, sannan ya gyada mishi kai, a hankali mutumin ya gyada kai.

  Dauke wuta club ɗin yayi kome ya tsaya cak, yan mata da samari suka fara ihu,

    Haske aka kunna akan Inayat Musa Me Gari, sanye take da korean sweatsuit iya gwiwar, takalmin kafar ta hill ne na gucci, a hankali ta cire scarf na wuyar ta, ta mikawa kawarta sannan ta kuma mika mata poser na takalmin,.kafin ya fara saukowa a hankali. Kallo daya yayi mata ya dauke kai.

    

     A daidai lokacin da aka ajiye mishi whiskey din, dauka yayi a hankali ya fara sha. Kasancewar inda yake daga shi sai abokan shi yasa babu me iya hango me suke yi suma abokan harkan gaban su suke, tana zuwa ta isa gaban shi tare da cire sweatsuit din, daga ita sai wani mugun riga wanda yake da tsago har kan shafaffen cikin ta, babu abinda ya tare sai boons dinta, zama tayi akan center table din gaban shi ta daura kafarta akan lap din shi, a hankali take squeezing din lap din shi. Kallon shi tayikamar baisan me take yi ba,.asalima ko kallon inda take baya yi. Mika glass din da aka zaba mishi whiskey yayi, kafin ya riko igiyar shisa. Ya fara zuka a hankali.

  Idan ka cire wiwi da yake zukarta a gida toh bayan nan baya shan kome a cikin gidan su sai mandular shi, mutum ne me iya boye shaidancin shi, ha bayyana halayyar shi na rashin mutunci. Uncle Bashir yasan yana shaye shaye,. kasancewar ya zauna da shi a Boston, ya kuma san cewa bai mai da shaye-shayen abinda zai hana shi ibada ko wani abu ba, kawai abinda yake kara burge shi da Zayn Malik shine baya niman mata, kuma bawai dan bai da desire bane a'a kawai halayyar shi ce haka mace bata gaban shi, ya karya zukatan yan matan turawa lokacin da yake nan Boston, wasu kuma sun yi kokarin ma su bashi hadin kai ya kwanta dasu kalaman shi ne.

"Duk tsiya bana fatan na haifi yar da wani zai lalata tarbiyyar ta, haka bana fatan na auri matar da wani ya gama da ita sai dai idan tazo cikin destiny dina zan karbe ta a haka, ina da kanne ina tsoron taba Kanwar wani kar a taba kanne na mata"

   Wannan shine abinda ya sa sam Zayn Malik bai taba yunkurin sake layi ba, amma fa yana shawu ba balai, kawai ba kome yake tab'awa ba, a hankali ta cire takalmin kafarta, sannan ta fara goga mishi kafarta, tun daga kan kwanjin shi har zuwa laps dinta tana wani irin juya kanta, a hankali kafarta ya sauka a tsakanin cinye shi da ma sana'antar sadarwan shi, a lokacin ne ya rike kafarta, yana kallon Chain din kafar na zinari ne, sai ytsar kafarta akwai zobe siriri. A hankali ya sake tare da fisgota ta dawo jikin shi, kirjinta yana tana kirjin shi.

  "Are you Lesbianess?" A hankali take shafa kirjin shi tana wani narkewa.

"Yeap amma jiya abinda kayiwa Daddy ya sani samun abokin rayuwa, please can you be my partner?"

   "In capital letter no" ya hankad'ata ya mike a hankali, mikewa tayi tare da fadawa kan shi.

"Tunda na shirya nazo nan domin ka, ka zata zan juya na koma ne, ina bukatar ka tun daga kan kyakkyawar surar jikin ka. Look at me me kake bukata?" Ta kai bakin ta wuyar shi tana sauke wani irin nishi. Kafin ta riko hannun shi ta saka akan cinyar ta.

  Janye hannun yayi sosai yana me kai bakin shi kunnen ta.

"Bana harka da macen da ta kawo kan ta, domin ban san maza nawa suka saka mine din su a jikinta ba. Am always like my pleasure" daga haka ya mike da ita ya saka mata rigarta sa ta cire.

"Zayn Malik ba saka amshi tayi na ba, just 30 mins"

    Dawowa yayi cikin takun kasaita, ya kalle ta.

"Ba iya computer na iya amfani da shi ba, hatta Idanuna suna yawan aiki akan wadanda nake tare da su. Keda Bassam ko? Hmm ai shi waiter din Yarona ne, look" ya nuna mata bayan ta. Hasken club ɗine ya dauke, sannan aka kunna katon tv.

   "Ina son ka bani hadin kai nayi dragging din Abokan ka Zayn Malik to the hell. Zan biyaka kudi ko nawa ne, zan nuna mishi nima y'ace" juyawa aka yi kanta da hasken club ɗin.

"Oga Malik ka bamu damar koya mata hankali"

      A hankali ta kalle shi sannan ta juya tana kallon mutanen da suke ihu a bar su, d'aga musu hannu yayi sannan ya kalle ta, ya mika mata kayan ta, suka fita.

"Idan nace zan yi amfani da fushina, babanki babu wanda isa ya kalle shi, kin ganni nan sai da nayi kwana uku ina tsaye a barrack sabida laifin gudu daga aikin soja, ya kike tsammanin idan na kama mutum zanci Uban shi?"

  Shiru tayi domin yana kara kashe mata jiki ne, yadda yake maganar so gentle tone.

"Look kafin ka yanke hukunci ka fara duba waye mai laifi waye mara laifi" a hankali ya bude matar motar ta, ya hankad'ata ciki, zai rufe da sauri ta rike hannun kofar. Sannan ta fito tana kallon shi. Gaban rigar shi ta riko ya ɗan sunkuyo kafin ya kai ga nazarin me zata yi, ta shiga bashi wani passionate kiss, me matuƙar tsayar da aikin ƙwaƙwalwa, rike ta yayi gam sannan ya shiga taimaka mata akan kudirin ta na kiss ɗin, har tana jiyo tsami-tsamin whisky din da ya sha, ga kamshin mint chocolate na shishan da ya sha, .manna ta yayi da motar kafin ya cigaba da sumbatar ta. A hankali yayi breaking kiss ɗin.

"You deserve my mouth!" A hankali ya janye daga jikin ta, ya juya abin shi da uban gudu ta bishi tana me rungume shi.

"Zayn Malik! Please be My partner" juyawa yayi yana kallon ta, sannan ta goga hannun shi a bakin ta.

"Idan na zama partner ɗinki zina zan yi dake, zan iya ajiye ki inta lalata dake, the end of the na naje na nimo kamilar mace na aura kina tsammanin nayiwa rayuwarki adalci? Kin ga shi bariki iya ce, Imma kwabarka tayi kauri Imma tayi ruwa goben ka ce abin dubawa, dan haka zaki iya tafiya."

    Ya juya abin shi, ya koma cikin club ɗin, kallon Bassam yayi sannan ya ce mishi.

"Nagode"

   "Kai Zayn babu godiya, kafin yau bani da kowa sama da kai, iyayena ma sun san da haka, ka bani rayuwa me kyau," inji Bassam.

Jan hanci Zayn yayi, kusan haka ya zame mishi dabi'a, dan haka ya juya yana niman Abul Khair.

"Gayu ina Abul?"

  "Ya fita chilling da wata yarinya"

Girgiza kai yayi yana faɗin.

"Ok zan ware, bana son na kai 2am a waje. Amma maganar gaskiya shine wallahi ku guji zina masifa ce, gara irin wannan rayuwar ta zuke zuke da ace kullum kana lalata ya'yan Jama'a, ya zaka ranar da aka yiwa naka?" Ya mike yana zuba hannun shi a cikin Aljuhun.

    Sannan ya mika musu hannu suka yi musabaha, kafin ya nufi wurin bar din ya mika atm card din shi, suna cire kudin suka mika mishi suna godiya.

   Fita yayi idanun shi ya sauka akan motar Abul, dan uban motar motsawa take da kanta, zunzurutun yadda ake sex a cikin ta.

      Tab'e baki yai sannan ya tab'a key motar shi, sannan ya bude ya shiga, tsabar haushi juyawa yayi ya daki tayar motar Abul.

   Sannan ya shiga tashi ya tadda ita, a cikin motar kuwa, kwantar da sit Abul yayi, yana kwance da bayan shi yarinyar tana saman shi. Shi kuma yana rike da boons dinta yana squeezing dinsu, ita kuwa sai wani moan take.

"O baby fuck me! Please fuck me out of your mind"

   Sama da kasa take mishi tana wani irin nishi, hannun shi ya mai da waisting dinta, ya shiga buga ta da karfin tsiya.

   "Yes.... Yes... Oh shit haaaaa" ya sake wani irin Nishi yana ture ta a jikin shi, baki daya ruwan jikin yarinyar yana zuba a jikin shi, da sauri ya mike tare da saka tissue paper yana goge jikin shi. Hararan ta yayi sannan ta bude asusun motar ya ciwo rafa na dari biyu-biyu ya cilla mata,

"Out" ya daka mata tsawa, da sauri ta tafi ta, tana saka pant dinta a waje, shi kuwa cire condom din jikin shi yayi ya saka a cikin tissues din da ya goge jikin shi, sannan ya tadda motar shi yana jin wani iska yana yana shiga mishi.

    --

_01:45am_

Ya shiga cikin gidan su a hankali yana kallon ko ina ma gidan ga security suna aikin su. Wucewa yayi part din shi, a hankali ua bude kofar ya shiga. Yana karewa falon kallo.

  A hankali yake shaƙar kamshin wani turare na daban, dan girgiza kai yayi dan yasan baya cikin maye, dakin shi ya nufa, tare da kunna wutar dakin. Idanun shi ne ya sauka akan kyakyawar cinyarta farare kal-kal, a hankali ya kashe wutar falon yana mamakin me ya kawo Judaal Mustapha Umar part din shi. Juyawa yayi abin shi ya fita a gidan ya nufi part din Hajiya Umma, ya bude kofar kitchen ta baya, ya shiga bai tsaya ba ya haura sama, dakin shi da yake kallon nata ya shiga ya wuce ban daki yayi taking shower, sannan ya fito yana me daura kunce towel din shi, ya bude closet na shi ua ciro boxes na kamfanin Puma ya saka. Sannan ya saka farin singlet na Kamfanin Vicky. Kashe wutar dakin yayi ya kwanta, yana nazarin yanayin garin.

  Kafin barci yayi gaba da shi,

**

  Washi gari. Tunda ya dawo sallah asuba, ya nufi dakin gym din shi yana d'aga karfe, sosai yake d'aga karfe.

  "Good morning Hero"

Bude idanun shi yayi ya zuba mata, sanye take da skinny skirt velvet, sai whiter shit haf vest, ta daura velvet jack, daga saman kirjin ta a bude yake daga kasa kuma a rufe, ajiye mishi trey din tayi, kan ta yane da whiter veil, komawa gefe tayi tana murmushi.

"Jiya kusan har 12 ina jiran ka" cigaba yayi da d'aga karfen shi.

"Hero babu wanda zai san muna wani abu da, we shall keep it for our secret"

Ta fada tana turo mishi kirji, wallahi shi kam mamakin yan matan zamani yake kowacce burin ta ya kwanta da ita. Kallon ta yayi sannan ya ce mata.

"Bani da lafiya"

"What?"

"Eh" kallon shi tayi kafin tace mishi.

"Kamar ua baka da lafiya? Bayan gaka garau"

Girgiza kai yayi sannan ya ce mata.

"I mean ni ba namiji bane!" Ya fada yana kara d'aga karfe. Sake baki tayi tana kallon shi ita tunda take a rayuwar ta, Zayn Malik kawai ta tab'a kawowa kanta, kuma ba ta'a sanin bai da mutunci ba sai yau, kamar zata yi kuka ta ce mishi.

"Let me make it, wallahi zan duba ko dq gaske ne baka da lafiya"

"You are very stupid!" Ya daka mata tsawa, yana nuna mata hanya.

"But Zayn kasan yadda nake son ka? Wallahi na san kowa yasan ina son ja but me yasa kake min haka? Please one more time" ajiye karfen yayi sannan ya mike tare da ɗaukar trey din ya taso keyar ta har kasa inda Hajiya da iyayen shi suke.

"Idan na kuma ganin ki a part dina kiyi kukan abinda zan miki wawuya kawai" yana fadar haka ya ajiye trey din ya koma sama, kuka ta fashe da shi, tana me nufar Hajiya Umma.

"Don Allah Hajiya ina son shi, wallahi ina son shi, amma ce min yayi shi ba namiji bane"

"Innalillahi wa'inna illahi raju'un! Haba shi yasa yaron nan bai damu da mace ba, ashe lalura gare shi. Innalillahi wa'inna illahi raju'un na shiga uku yaro karami da ciwon tashin hankali, Uwaisu Bashir, AbdulMalik kaji ko? Na shiga uku ai dole na bazama niman magani, ashe lalura ne ya kama shi.."

     Aikuwa ta zuba musu nueaju ganin babu wanda yayi hubbasar yin wani abu ta buga musu tsawa.

"Kun saka manyan kawuna a gaba ina magana kun bawa iska a jiyata?"

 "Ayya Hajiya ya zamu yi halin Zayn yanzun zaki samu karya yake!"

"Laha'ilaha illallah lahu Muhammadu rasulillahi, yanzun Dai ga Judaal ta fada, ke me ya faru?"

Cikin shashekar kuka ta ce mata.

"Yace shi ba namiji bane bai da lafiya"

"Aha kun dai ji bai da kuzari, wato shi girman mutum a ido kawai yake amma batun lafiya kan babu ita, nayi karya ko?"

   Cikin rashin ta cewa suka ce mata.

"Hajiya bafa da gaske bane"

"Uwaka Bashir nace Uwa. Aura Bashir zaka fita idona ko sai na saka kafar wando daya da kai? Duk yadda kuka Shaku da yaron nan amma da mugun abu zaka nufe shi, toh mugun abu ta bi dare, zaku kai shi asibiti ko sai na tattara na bar muku gidan ku na kama haya?"

Takaici ne ya kama Uncle bashir ya nufi hanyar dakin shi,.yana shiga ya same shi ya fito kenan daga ban daki kugun shi daure da blue towel kan shi nade da wani whiter towel din, sake yana jin ihun Hajiya tun daga sama.

"Kai wani irin mutum ne haka?"

   "Ai sai dai aljani" ya fada yana kara rike towel din kan shi.

"Baka jin magana yanzu ka wuce muje zan kai ka asibiti tunda baka da kuzari"

Murmushi yayi sannan ya ce masa.

"Ka bani mace ce ta ce maka bani da kuzari?" Ya kafe shi da idanu.

"Amma me ka gayawa Jud?"

"So take na kwanta da ita nayi haka ne dan kare kaina laifi ne?"

"Ba laifi bane amma kuma Mahaifiyar mu bazata gane fun bane, Zayn Hajiya na Mugu son ka yadda ko mu Yaranta bata mana son da take maka"

"Are you feeling nervous?"

"No but am feel guilty yadda bata kaunar wani abu ya same ka?" Sake baki yayi yana kallon Uncle bashir, kafin ya tab'e baki yana cewa.

"Weldone" ya nufi closet din shi ya cire wata crazy jeans na kamfanin KG70, sai rigar kamfanin Adidas, polo, a hankali ya ajiye su sannan ya fara shafa body lotion na Jaguars yana gamawa ya ajiye sannan ya kalli Uncle bashir.

"Excuse me i need privacy zan kasa wando" ya fada a kule.

"Sakarai yaushe ka gama yawo naked"

Cikin fushi ya ce mishi.

"Are you jealous?"

"Allah ya rufa min asiri" ya fita yana mita.

Shima Zayn din mita yake yana saka kayan shi, yana gamawa ya fesa turaren BlackMan, sannan ya dauki takalmin shi canvas na saka, ya zare wayar shi a chaji, ya fara saukowa.

Cikin tsammanin tausayi take kallon shi yana saukowa a sama, abin tausayi yaro ashe boye mata yake he seriously sick. Dole ma ta kaishi asibiti da kan ta tayiwa likita bayani dalla-dalla yadda zai daura mishi maganin kuzari, sannan ta hada mishi da na hausa ai dole ma tayi kwafa....

#Mai_Dambu

PAIDBOOK