πŸ’žπŸ’ž LAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

CHAPTER 5-6

by @ga2503

πŸ’žπŸ’žπŸ’žLAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’ž


STORY AND WRITTEN BY 


AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU)


ELEGANT ONLINE WRITERS


page 5-6


Yace khadija tace na'am yace a gaskiya na yaba da hankalinki natsuwa dakuma tarbiya khadija bazan boye miki ba tun randa nafara ganinki na kamu da sonki khadija ba laifina bane Allah ne ya daura mun sonki kuma ba chutarki zanyi ba da aure nake sanki wlh, dan Allah ki bani dama khadija, wani banzan kallo take binshi dashi kafun ta dauke kai yace answer me pls khadija tamai banza yace kona baki lokaci kai tsaye tace A a zuciyar ta ko cewa tayi wlh aikin banza kake dan tuni naba wani zuciyata in ma zaka hakura ka hakura... Yace mekike tunani ne haka khadija nayi ta kiran sunan ki baki jiba sai dana buga desk ni bance kiyi tunanin answer yanzu ba kibari sai kinje gida kin huta tace tor nagode, u can go ta tashi ta fita tana fita tace zakayi ka bari kai ma dan inada wani dan nachi a gida daganan ta wuce cafeteria tana gamawa taje tayi sallan la'asar data idar tayi addu'ar ta tagama ta gashi ta wuce hall Dan suna da lecture 4:30 bash zasu fito ba sai 6, 6 nayi aka gama lecture ta fito bata sami driver ba ta tsaya jiran shi sai ga lectural Muhahd Alameen yace tazo ta shiga ya kaita kaita gida tace no nagode sir am greatful Ina jiran driver ne yanzu zaizo nagode yace no ki shigo kawai na ajiyeki magriba ya kusa is getting late, a zuciyarta ko Allah Allah take driver yazo Dan wanna surutun ya isheta, yana rufe baking shi sai ga driver ya shigo ta sauke ajiyar zuciya hadi da gode ma Allah da yasa driver yazo a lokacin, tace ga driver nan ma yazo nagode sai gobe tawuce ta barshi nan binta ya ke da kallo har ta shige mota driver yaja sai da suka fita a gate kafun hankalin shi ya dawo ya sauke ajiyar zuciya yace Oh! Allah kasa ma wannan bai warka sona yana gama fadi yaja motar shi ya bar makarantar. 


basu suka kai ba sai 7:00 saboda holdup din da ke hanyya tana fita direct parlor ta shiga babu kowa ta haura ta shiga dakin mama ta tarar tana sallah ta juya ta ja kofar kamun ta shiga dakinta ta shiga na husna suka gaisa ta wuce nata dakin tana shiga ta tube ta daura towel ta shiga wanka bayan 10min ta fito tana fita tasa dogon riga da hijab ta shifida darduma ta tarar da sallah dama tayi alwala a bayi kan ta fito tana idarwa tayi azkar tana cikinyi mama ta shigo tace harkin dawo tace ehh mama na shigo kina sallah mama tace ehhh naji shigo warki ya makaranta da test dinda kukayi hope kin amsa da kyau eh wlh mama duka na amsa mama tace yauwa habibbatyna Allah yamiki albarka yabaki sa'a a karatun ki tace Ameen first love dina murmushi kawai mama tayi tace inkin gama kisauko tace to mama mama ta juya ta jamata kofar bayan ta kamala ta tashi ta linke darduman da hijab dinta ta ajiye kafun taje ta zauna a dressing mirror ta shafa manta da turare tana gamawa ta dau bail din kayan ta daura a kai ta fita parlor mama tace uwar kwalliya da san kamshi tace mama banti kwalliya ba fahhh mai kawai na shafa da turare mama tace I naga alama mijinki zai sha aiki dariya lailah tayi ta boye fuskan ta wai taji kunyya murmushi kawai mama tayi tace ja'ira kawai kwaso coolers dinnan dazu ban kwaso ba tace to first luv dina mama tace Allah ya shirya min ke tace Ameen ta shige kitchen ta kwaso tana gamawa tazo ta zauna a parlor kusa da mama husna nanan taba TV hankalinta sai da lailah ta dungureta kafun ta zauna tana cewa mayyar kallo Allah yasa dai kina abin kirki a school ba shirme kike ba husna tace mama kinga Aunty lailah kohhh tana cemun mayya kuma wai Allah yasa Ina kokari bani ke zuwa na daya ba husna tafada tana tura baki mama dai batace komai ba lailah tace Allah yasadai bada expo(Answer) kike zuwa first ba me husna zatayi banda kuka haba tuni tafada birgima a kasa tana kuka da ihu tana mama kingan tako juyawa mama tayi tana dariya kasa kasa da dai tata abin bana karewa bane tace yi hakuri autana zo abinki I ko ita aunty lailah tasan baki expo kawai dai Neman sokana ne k dai kyaleta gobe zamu outing banda ita Kasai zo abin ki haba husna najin outing ta taso da tsauri dama mayyar yawo ce tazo ta zauna tasa cinyarta akan kafan mama tana kukan shagwaba Banace kiyi shiru ba ko mu fasa fitan ne da tsauri tace a'a mama nayi mai lailah zatayi inba dariya ba tace kai mamar yawo I nan kike con first ba dai a school bahh husana tace mama kinga aunty ko mama tace lailah ki barmin autana ta juya haka mana haba kin dameta kyaleta gobe insha Allah bazamu da ita ba da tsauri lailah tace yi hakuri mama wlh na bari Allah sai kin ba auta hakuri lailah tayi dariya tace to mama, tace auta auta haba auta kyaukya wan yarinyar mamanta mai zuwa ta daya a school da islamiyya haba hussy na zan siya miki ice cream kinji baby hussyna tana daga mata gira tana murmushi tace to za'a je dake amma gobe zaki kawo mun ko tace ehhh insha Allah tace to na hakura dariya mama da lailah sukayi mama tace auta kwadayi saboda ice cream har kin hakura turo baki kawai tayi irin na shagwababbun nan suna hiran su sukaji jiran sallah insha'i mama tace suje suyi sallah su dawo sukace to mama bayan duk sun idar suka sauko suka zauna a parlor jiran mama sai sukaji sallaman daddy da gudu sukaje suka rungume shi lailah ta amsa jankan hannun shi takai part din shi sai ga mama ta sauko tace sannu dazuwa alhaji ya hanyya yace Alhamdulillah hajiya matar Alhaji murmushi kawai mama tayi tace muje kayi wanka yace no bari naci abinci tukun mama tace to duk sukaje dining mama tayi serving bayan sun kammala mama taje ta hada ma daddy ruwana wanka sannan taciro mai kayan barci kafin tafita ta sanar mai ta iske yana hira da yaran shi tace Alhaji na hada ma ruwan yace to hajiya Allah miki Albarka tace Ameen ya tashi yaje part dinshi danyin wanka 10:00 mama ta kulle ko Ina lailah takashe TV sukaje suka kwanta....... 


Kubiyoni Dan karanta cigaban labarin 


Comment 

And

Share 


πŸ’πŸ’πŸ’.