πŸ’žπŸ’ž LAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’žFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

πŸ’žπŸ’ž LAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A writer with passion. A good and Adorable Health worker.

More from @ga2503

Sample Β· PAGE 1-2

πŸ’žπŸ’žπŸ’žLAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’žSTORY AND WRITTEN BY AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU) SHORT STORYWHATPAD Aishamaaruf1ELEGANT ONLINE WRITERSPage1-2Bismillahir Rahmanin RahimLailah na saman kujera tana kallon wani series na Indian mai Suna (kaddaran Rayuwa) sai kanwanta husna ta shigo tace Aunty lailah, tace na'am mai yafaru sai husna tace yaya Abba nakiranki kice mishi bana nan tor Aunty sai husna tafita tace batanan, yaya Abba yace to inta dawo kice mata nazo tor yaya sai ta koma ciki tagaya mata abun da yace sai ta ja tsaki ta dauke kai, mama da ta fito daga kitchen ne ta hauta da fadan akan me zatace batanan sai tafara mata fada daga baya ta sassauto tace lailah,na'am mama mai yasa kike ma Abba irin Wannan abun bai dace ba samsam wulakanci bai da kyau wallahi amman yanzu inya dawo Dan Allah ki amsa mishi saboda naga duk san da yazo sai kin bada uzuri haba lailah ki gyra Dan Allah, mama wlh ban...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play