PAGE 7-8
by @ga2503
πππLAILAHπππ
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF(GIMBIYA
AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
page 7-8
Washe gari ta kasance Wednesday husna tayi shirin school 7:15 ta bar gida driver ya kaita lailah ko batada lecture tana gida tana barci ba ita ta tashi ba sai 10:00 na safe tana tashi ta shiga wanka bayan ta fito ta yi shafe shafen ta ta sa riga da skirt na less sky blue tayi daurin ture kaga tsiya dama ta kwance kitso tayi doughnut dashi Masha Allah tayi kyau sossai dama lailah ba dai kyau ba kaman ita tayi kanta fara ce doguwa amma ba sossai bahhh tana da jiki kadan not slim not fat tana da coca cola shape tanada dogon gashi har baya she's so cute, tana gamawa ta fita zuwa parlor ta share parlor tayi mop ta gyra TV stand da center table duk ta gogesu tana gamawa ta shiga kitchen ta wanke kwano nin ta tagani a sink bayan ta gama ta share kitchen tayi moping ta fito ta zo ta kunna burner na turare ko Ina ya dau kamshi ta wuce dakinta ta cire bed sheet din tasa wani ta share dakinta tayi mopping sannan ta yi wanking toilet bayan tagama tayi dakin mama taje ta share ta samata wani bed sheet ta yi mopping ta wanke mata toilet dama mama bata bari suyi na daddy ita keyi dakanta 12:45 ta gama komai taje dakinta ta tube ta daura towel ta shiga wanka 12:55 ta fito bayan tayi alwala ta shafa mai ta sa Ina wear ta sa plain gown da hijab ta tarar da sallah tana idarwa ta yi adduo'i ta shafa ta tashi ta zauna a dressing mirror tayi light make up ta fesa turare ta tashi ta bude cabinet dinta ta ciro less dinta maroon color riga da skirt tayi daurin Aisha Buhari tasa jewelries dinta ta fito parlor mama na ganita tace Masha Allah habibaty kinyj kyau sai Ina wannan wankan haka dariya kawai lailah tayi tace ba inda zani mama tazo ta zauna kusa da mama bayan minti 5 mama tace ta duba abincin dake wuta tace to taje ta duba ta samu ya nuna ta saukar ta juye a cooler ta aje gefe sannan ta bude fridge ta dauko pineapple da apple da banana duk tayi juice dinsu ta diba duka tasa a jug ta ajiye ma daddy nashi a fridge nasuma tasa kafun su ci abinci tana gamawa ta dauko abincin ta ajiye a dining ta dawo parlor ta ce na gama mama ta kwanta ta daura kanta saman cinyan mama mama na shafa kanta suna hira.
2:00 husna ta dawo daga school tatadda su mama a parlor ta rungume mama ta gaishe ta da Anty lailah, lailah tace ni dai kar akaryamin uwa wannan irin rungumar Allah yasa dai baki gautar mata da kashi ba ta karasa da dariya mama na tayata turo biki husna tayi tace mama kinga Aunty lailah koh kullun sai ta nemi tsokana na mama tace kyaleta autana zamu pasa zu outing din da ita da tsauri lailah ta rungume mama tana bata hakuri tace ayya mamana farin cikina first love dina my happiness my world my everything haba mamana ayi hakuri bazan sake ba dariya mama tayi tace I dama k awurin dadin baki A1 tuni sai ki chuci mutun da dadin baki dariya lailah tayi tace ayi hakuri mama aje dani mama tace tor naji uwar zance da dadin baki lailah tace yauwa mamana tana ma husna gwalo husna tace mama kinga aunty lailah ko, mama tace nikam ban iyawa da fitinar ku ta tashi tana tafiya tace kuyi ku shirya karfe uku (3) zamu tafi sukace to mama duk suka amsa da to mama lailah ta wuce dakinta hakama husna, husna na shiga ta cire uniform dinta ta daura towel ta shiga wanka bayan tafito ta shafa lotion dinta ta fesa turare tayi make up tayi kyau Masha Allah ta tashi ta bude cabinet dinta ta chiro material mai kyau da kudin shi zai kai kimanin dubu 50 pink color bayan ta ciro tasa kayanta tayi dauri mai kyau na zamani ta dauko gyale pink da takalmi da jaka duk pink bayan ta gama shiri ta kara fesa turare autan mama tayi kyau masha Allah, a ban garen lailah bayan ta shiga daki wanka ta shiga bayan ta fito ta zauna ta shafa lotion dinta bayan ta gama ta hau make up tana kammalawa ta tashi ta bude drawer dinta ta chiro gezna dinta mai kalan sky blue dogon rigane ya sha aiki daga sama har kasa bayan ta ciro ta aje akan gado ta bude bangaran inners ta chiro Wanda zata sa sky blue da dogon Levi's shima sky blue bayan ta chiro tasa kafin tasa gown dinta tana gamasawa ta kunche gashin ta tashafa mai tayi combing tayi doughnut dashi sannan ta daura dankwali tayi kyau sossai kaman ka sace ta ka gudu tana gamawa ta dauko jaka, takalmi, gyale duk kalan kayanta tana kammalawa ta fito tahadu da husna itama ta fito tace wow antyna kinyi kyau sossai murmushi lailah tayi tace ke ma kinyi kyau Aura tace thanks Aunty lets take selfie ta saya suka dauka kala wurin goma sai da lailah tayi magana kafin husna ta sarara suka sauko parlor after 5min lailah tace husna ta duba mama ko tagama tace to ta haura sama ta bude dakin mama ta sameta azaune tagama shiri tana waya tace mama mun gama girgiza mata kai mama tayi taja mata kofan ta sauko bayan fitan husna da minti goma mama ta sauko tace masha Allah kunyi kyau en matan mama suna tace mama muyi selfie mama ta tsaya lailah ta dauke su hoto, mama tace to muje tunda angama sukace to lailah ta kashe TV mama da husna suka fita bayan lailah tagama kashe komai ta fito ta kulle kofan ta same su a mota ta shiga driver yaja suka bar gidan direct shop rite suka je suna kai wa driver yasa mu wuri yayi parking suka fito suka shiga duk suka dauki basket suka zabin da suke so bayan minti 30 suka kammala duk suka je wurin lissafi kudin yakama 250,000 mama ta bada ATM akayi packaging din abin da suka siya dika aledat workers din wurin suka bisu da ledojin abaya driver ya bude booth aka zuba komai aciki ya kulle ya shiga mota ya tayar suka bar wurin daganan wurin wani shakatawa suka tafi basu suka bar wurin ba sai biyar da minti sha biyar 5:15 suka kama hanyyan gida a habyyan su ta komawa suka saya a wani shago suka siya ice cream π¦ da shawarma, burgher, doughnut π©, chin chin da chocolate π« suka shiga mota driver ya kama hanyya yana tafiya suka ga mai saida fruit suka tsaya mama ta sauka ta siyo orange π pineapple π Apple π watermelon π da banana π aka hada mata komai a Leda ta biya kudi ta sa driver ya bude booth tasa aciki ya kulle ta za gayo tashiga mota shima ya shiga ya tayar suka tafi gida basu suka kai ba sai 6:45 karfe shida da minti arba'in da biyar suna kaiwa gida duk suka sauko driver ya bude booth suka fara kwasan kayan shima ya tayasu bayan sun gama ya kulle booth din da motan ya kama hayyan masallaci su mama suka shiga ciki aka aje kowanni a mazaunin shi suka je sukayi sallah bayan sun idar lailah da husna suka shiga kitchen suka girja jellof din spaghetti π yaji bushashen kifi da pepper soup π² acikin 1 hour suka kammala komai husna ta wanke kwanonin da suka pata lailah ta goge kitchen banyan sun kimsa kitchen din suka fara shigo da abincin lailah ta bude fridge ta chiro juices din da tayi dazu ta aje visa dining suka je sukayi sallah bayan sun idar suka sauko tadda daddy har ya dawo yayi wanka duk suka rankaya zuwa dining lailah tayi serving dinsu dukaci bayan sun kammala daddy yake cewa ya shopping πͺ din me aka siyo min mama tace fruit ne alhaji sai su kayan flour amma sauran kayan kwalliya ne daddy yace ni nawa kayan kwalliyan fa mama da su lailah sukayi dariya tace Alhaji mezakayi da kayan kwalliya yace mai kukeyi dashi tace to gobe zanje insiyo ba yace a'a nayafe ni mai zanyi dashi I sai ku ni yanzu akawo mun su fruit din lailah da husna suka tashi suka dauko laidojin fruit din dana doughnut suka kawo dining lailah ta koma kitchen ta dauko suka ka plate da ruwa a robs ta wanke kankanan ta yanka a plate husna na tayata bayan ta gama yankawa ta miyarda sauran da ya rage da ruwan da ta wanke kankanan dashi ta zubar da ruwan ta dauriye roban da wuka sai tasa sauran fruit din a fridge ta fito ta ja kujeran dining ta zauna ta fara cin fruit bayan sumama sika haukan kayan flour akaci naci akabar na bari suna gamawa daddy da mama sukaje parlor lailah da husna sika kwashe kwanonin suka Kai kitchen husna tafara wanke kwanonin lailah taje ta share dining bayan sun gama aikin suka dawo parlor Suka zauna suna hira 10:00 duk sukaje suka kwanta Asuba ta gari
Kubiyoni dan karanta cigaban labarin.
Comment
and
Share
πππ.