DANGINMU NE SILA

DANGINMU NE SILA 002

by @jameey123

_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_


    Na


JAMEEY❣️


*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*


_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_

____________________

*It's 500 via Acct no 0777512438 show ur evidence via *** Thanks🥰*

    _Free Page 2_

Washe gari da safe zaune suke a falo,tareda kanwar mijin ta inda kowa ya maida hankalin su akan tv dake aiki,kana ganin su kasan hankalin su,na akan tvn a zahiri amman saidai kowa da abinda yake saƙawa a cikin zuciyoyin su.Ni'imtaccen kamshin turaren daya gauraye illahirin haɗaɗɗan falorn ne ya sanar da ita fitowar mijin ta,saidai ko kallan inda yake batai ba bare har ya samu arzikin gaisuwar ta,cikeda kamala irin tashi ya zauna gefen ta yana maida duban sa akan tv da suke kallo."Abban Sadiq good morning."cewar kanwar shi Salma,ta gaishe da yayan nata cikeda girmamawa.Amsa yana sakin ƙayataccen murmushin da ya sake baiyana tsantsar kyawun sa da tarin kwarjinin sa."Heart beat ina kwana."ya gaishe da matar tashi yana binta da wani irin narkakken kallo mai kashe jikin wanda ake kallo,ita kanta saida taji kirjin ta ya ɗan bada sauti ga wani irin kyau da haiba da yai mata,a hankali ta kaudar da kanta gefe dn bata iyaji zata cigaba da kallan sa hakan na kashe mata duk wani hope nata."Heart beat ba magana."?Still bata kula shi ba.murmushi kawai ya kuma yimata wanda ita kadai yake yiwa kwatankwancin sa.Salma dake zaune tana kallo amman sam bata ji dadin wulakancin da Antyn ta,kema ɗan uwan nata ba,da haka ta tashi koma karamin falo ta zauna cikeda takaici.A hankali ya kuma motsawa kusa da matar tasa ya riko hannayen ta masu tsananin taushi da laushi yafara murzaqa a hankali yana aika mata kallan dake fita da tsantsar son ta a kowace daƙiƙa da yake fita da bugun numfashin sa zuwa zuciya saidai baikosa ba ko jin haushin share shi da matar tashi tayi ba yace."Ranki shi daɗe yau ba magana ne kitaimaki marainiyar zuciiya kimin koda murmushi ne."zame hannayen ta tayo daga rikon da yaimata ta mike tsaye zata tafi cikeda gafin naman da baisan yazo masa ya fusgota ta faɗa saman ƙirjin shi,lokaci guɗa bugun da zuciyoyin su keyi ya kara nunkuwa kowa na jin bugawar zuciyar ɗan uwansa keyi,yayin da takeji kamar zuciyar ta zata faso kirjinta ta fito tsabar racing da takeyi mata,cikin kankanin lokaci muryar shi ta dakushe wani irin feeling ya taso mashi kasan tuwar jikin su daya hadu dana juna musamman yanda dukiyar fulanin ta ke gugan kirjin nashi."Help me with ur sweet voice pls!bazan iya daukan wannan punishment din ba,i beg of you heart beat!"da kyal ya ida maganar numfashin shi na fisga,yayin da

 jikin shi ke kyarma a hankali duk kasala ta dirar mashi.ita kanta saida jikinta ya mutu da kyal ta tattaro dan sauran kuzarin jikin ta ta shiga turesa da ɗan sairan karfi daya rage mata tace."matukar baka sakeni ba zaka taba jin samun farin cikin da kake nema ba agareni."saida yaji kalaman ta har cikin dodon kunnuwan sa suka bugar mashi ƙahon zuciya,a hankali ya rufe idanunsa da suka sauya kala zuwa jaja,ga ɗacij kiyayyar da heart beat dunsa ke masa yanajin tsananin ciwon abun.a hankali ya budesu ya saukesu akan ta yana sakin sweet smile dinta tareda kusanto da fuskar ta gab da tata har saida numfashin su ya gauraya dana juna hakan yasa zuciyar ta ta tsinke duk tsoro ya dirar mata ganin yanda yanayin shi ya sauya cikin kankanin lokaci yunkurin mikewa tafara ya sake riketa gam duk yanda taso ta tashi ta gaza kasancewa ba rikon wasa yayi mata ba,a hankali ya lalubo tausassun lips dinta ya hade da nashi yafara akai masu wani irin kiss a nutse yake tsotsar kyawawan lips din nata kamar ya samu loli pop.

  Banda kyakkyarwa ba abinda da jikinta keyi a hankali ya zame bakin sa cikin nata ya daura lip dinshi bisa dogon wuyan ta yasa tongue dinshi ya lasa a slow yafara yi mata tafiya tsutsa wani irin mikewa tsikar jikinta tayi tafara zubawa yammm haka takeji kamar batasan ta kara kadaddabe shi gam ta rufe idanun ta ko magana ta kasa sai saukar kwalla daya fara ziraro mata,shiko aika mata sakonnin shi ya dinga yi salo salo abinka ga wanda yake a matse gently haka yake sarrafata a hankali yafara dage rigar dake jikinta yana shafa kyakkyawar farar fatar bayan ta up and down,batasan sanda ta ware idanun ta jin hannun shi cikin ramin cibiyar ta yanayin sama dashi wajen dukiyar fulanin ta."Abban Sadiq.."tace cikin muryan ta da bata fita tsabar rudewa kuka ta saki marar sauti tafara cikiniyar kwatar kanta."Shhhht."ya furta cikeda kasala yana kara yimata waje a saman faffadan kirjin shi dake kwance da lallausan gashi,yanda taji yafara zage zip din rigar ta,batasan sanda ta tattaro duk wani kuzarin ta ba,ta ingije shi da sauka saman kushin zuwa capet din dake malale tsakiyar falorn banda ajiyar zuciya ba abinda takeyi,tunda ta sauka kasa ya gaza koda kwakkwaran motsi ga magana yana son yi ya kasa gani yake kamar ranshi zai mashi barazana a hankali ya maida kanshi jikin kushin ya rufe idanunsa kamar mai bacci yanajan dogon numfashi da karfin gaske.

 Almost three mint kafin taja kafar ta zuwa ɗakin ta kamar wadda kwai ya fashemawa a ciki haka take foot step tana tafiya a hankali harta fada dakin ta tarufo kofar tasa key jikin door din ta sulale tana sakin wani sabon kukan wanda ta rasa dalilin yinsa.

Yafi minti sha biyar kagin ya bude idanun sa duk da sun saki saidai har yanzun jikin sa yaki komawa normal condition musamman kanshin jikin su daya gauraye dana juna ajiyar zuciya ya fesar inda ya maida kallan ga Salma data fito daga room dinta hannun ta dauke da try zata nufi kitchen ita kanta tayi mamakin ganin yayan nata zaune a tunanin ta ya tafi office."Yaya baka fita ba."gyada mata kai yayi batareda yace komai ba kitchen din ta nufa dankai kayan dake hannun ta.tana fitowa yai mata sign akan tazo,dukawa tayi tace."Gani yaya."dan shiru yayi kamar bazai yi magana sai kuma yace"Ga amana zan baki ki kulaman da Antyn ki zanje wajen aiki."a sanyaye take kallan yayan nata tana mamakin irin son da yakema matar sa tace."toh,Allah ya tsare sai ka dawo."jinjna kai yayi batareda ya kuma cewa komai ba.Tashi tayi ta shiga ɗaki cikeda jin haushin ɗan uwan nata,a ganin ta ya susuce akan kankanuwar.Bayan few second har yayi kamar yaje dakin ta sai kuma ya fasa ya fita zuwa lot ya shiga motar shi yatafi.

  Wajen karfe sha biyu na rana Salma tace."Ummin Sadiq zanje gida Momy na nemana."Sai kindawo."tafiya tayi,mikewa tayi ta dauko remote ta kashe tv dake aiki sannan ta kwanta tana lalubo hanyar da zata samu mijin ta ya sake ta,tana cikin wannan tunanin mai gadin gidan ya shigo falorn ya duƙa ya gaida ta,sai da ya maimaita har sau ukku sannan taji,firgigi ta bude idanun ta nata,ta amsa.yace mata tayi bako a waje yana neman izinin shigowa zai gana da ita.ɗan shiru tayi tana nazari sannan tai mashi izinin shigowa dashi dan a tunaninta ta tasan bai wuce cikin Dangin sune wani yazo cin zarafin ta, tashi tayi ta sanyo hijab koda ya shigo dashi zama yayi a falorn yana karema tsaruwar shi kallo komai ya hadu kuma ya dace da samfarin falorn.sakkowar ta daga bene,ne yasa ya maida hankalin shi kanta har ta zauna gaisawa sukayi.Wani irin daɗi taji ya mamaye ta ganin Lauyen ta,tasan koba komai ya samar mata mafitar da take nema."Dafatan na same ki lafiya."? cikeda sakin fuska ta amsa da."lafiya lau."Shiru yayi yana nazarin yayin ta kafin yace."Inasan zan maki wasu yan tambayoyi kafin mu koma Kotu ina fatan zaki bani haɗin kai."Murmushi ya ƙawata fuskarta tace."Ina jinka Barrister."Yauwa nagode kwarai da hadin kanki ta haka ne zan taimakeki har Alkali ya sanya mijin ki ya sakeki."cikeda zumuɗi ta gyara zaman ta tace."a shirye nike da in baka haɗin kai matukar zaka taimake ni barister."cikin jin daɗi yace."Hajia Nazima ina so ki bani takaitaccen tarihin ki."?kallan barister ta sakeyi tace."Kamar yanda na faɗama sunana Nazima Abdulhamid Maikaba ni haifaffiyar garin Yola ce ta uwa da uba,zama ne ya kawo iyaye na Kaduna da DANGINMU baki ɗaya,Koda bangaya maka ba,nasan idanun ka sun gane maka kaf Estate din nan baki dayan ta bamu da bare dukan mu dangi ne.

 tunda na tasoa A Gudan mu,nike samun kulawa a wajen iyayena,mahaifina Alhaji Abdulhamid Maikaba baban ɗan kasuwa ne shida yan uwan shi suna safarar saida motoci wasu daga cikin dangin mahaifina suma kasuwan ci sukeyi suna saida kayan atamfofi da shadda,haka danginmu suke wanda sukayi shura ako ina cikin birnin Kaduna, wajen Kasuwanci basu da tsara.Nakasan ce yar dangi gaba da baya da yake family din mu basu auren bare hakan yasa akeyin auren zumunci."Ajiyar zuciya ta sauke sannan taci gaba dacewa."wannan shine taƙaitaccen tarihina barister."Sake kallan ta yayi bayan ya gama rubutun da yakeyi tun bayan fara tattaunawar su yace."Kince ana auren zumunci a dangin ku ko."?gyaɗa kai tayi tace."Eh Barrister."Wace dangan taka ke tsakanin ki da mijin ki."? A hankali ta Rlrufe idanun ta,sannan ta bude su ta kalli barister cikin kamkamin lokaci idanun ta sun sauya launi tace."Mijina ɗan uwana ne najini sunan shi Nizamuddeen Abubakar Maikaba.mahaifin sa da mahaifina uwar su ɗaya uban su ɗaya,sannan da mahaifiyar Ya Nizam da mahaifiya ta uban su ɗaya kamar yanda na faɗa maka baki daya zuriyar mu ba mai auren bare,duk daga tsatso ɗaya muke kaji dangan taka ta da mijina." 

Mamaki ya kama barister yana kara kallan ta cikeda tuhuma da kallan mai taɓin kwalkwalwa yake mata yace."Kuma duk yanda kike da mijin ki zaki ce kina so ya sakeki!Ke ko Hajia Nazima me yasa kika tsani mijin ki har kioe ikirarin neman saki aw wajen shi bayan kowa ya shaida yana kaunar ki."Koda ta fahimci kallan da barister ke mata na baki da hankali hakan yasa tadan ja guntun tsoki cikeda kosawa tace."Barister idan zaka taimakeni ka taimakeni na faɗama ku ban son mijina kuma ina bukatar ya sauwake mani."Bakaramin faɗuwar gaba ta tsinkayi Barister ba yace."Kodan dangan takar dake tsakanin ki da dashi aikin so mijin ki ko."Murmushi mai ciwo tace."Barister kenan kajifa abinda kace, kodan dangantakar mu ya kamata inso Ya Nizam ko?jinjina kai tayi tace."Tabbas hakane bakayi kuskure ba amma kada ka manta saboda dangantakar yasa na tsane shi, na tsane shi saboda DANGINMU!."ta ida maganar tana kokarin hana kanta zubowar kwallar data cika mata ido.ganin ranta ya fara ɓaci ga tsantar ƙiyayar da takema mijinta cike a cikin kwayar idon ta,yasa Barrister mikewa yace."Hajia Nazima zan barki haka,saidai abinda nikeso dake ki tabbtar da kin tanaji kwakkwarar hujjar da zamu yaƙi Nizam da ita a Kotu,dan ganin ya sakeki."cikeda gamsuwa tace."Nagode Barrister inada manyan hujjojin da zan gabatar a gaban Alkali."Kallan tsab yayi mata duk da baisan dalilin da yasa Nazima kesan rabuwa da mijin nata ba amman yaga sun dace da junan,saidai zaiyi kokari wajen ganin ya kwato mata ƴancin ta matukar tana da gaskia a cikin lamarin cewa."zan wuce insha Allah nan da sati biyu zan dawo,ana jibi zamu koma gaban Alkali ina son gudanar da bin cike."to Barrister nagode."juyawa yayi har yakai main entrance zai fita sai kuma ya juyo yace."kin ce kaf Estate dinnan duk dangin kune ko.?"Kwarai kuwa Barrister, kaf Maikaba Estate bamunda bare daga kakannin mu sai ya'yan yayye da da kanne."Jinjina kanshi yayi yace."Nagode Nazima sai kin jini."gyada mashi kai tayi.Tafiya yayi wajen fita suka haɗe da Salma gaida shi tayi cikeda mamaki, bata jira amsawar shi ba ta shigo ta wuce ɗakin ta kamar bata ga Nazima ba, itama ɗaki ta shiga tanajin waji irin mashahurij dadi a cikin zuciyar ta.

  Shiko Nizam yana kamfanin shinkafa na mahaifin shi wanda yayi shura a cikin birnin Kaduna,shine CEO na Companyn saidai rabi da kwatar ma'aikatan Companyn,duk yan uwa ne daga ƴaƴan yayye sai na ƙanne,baren dake cikin shi yan kaɗan ne.Company shinkafar na mahaifin Nizam ne su biyar Alhaji Abubakar Maikaba ya haifa shida kannen shi mata huɗu da Hafsat,Aisha Rukayya sai kuma autar su Salma shiyasa mahaifin sa ya dauki son duniya ya ɗaura kan Nizam.Zaune yake a saman kujera sai tunanin kalar rayuwar da sukayi da heart beat din shi yakeyi wani yayi murmushi wani kuma yasa shi jin haushi da takaici musamman dataje ikirarin saiya sake ta fesar da iskar bakin shi yayu kamar wanda aka tsikara ya mike tsaye ya ɗauki key din motar shi ya fita ko Sectary din shi bai gayama tafiyar shi ba, yana fita daga Companyn ya hau bisa titi yafara kwaɗa gudu kamar wanda zaibar gari baki ɗaya. 

A wajen Nazima kuwa saukowa tayi falorn dan neman abinda xataci yunwa ke kwakular ta tana saukowa ta isa dining angama hada komai anjere warmers da dishes na abinci budewa tayi taji kamshi ya mamaye ta murmushi tayi dan tasan bai wuce Salma tayi girkin,Flat ta dauka ta zube white rice with sos ta koma falo ta kunna kallo rafaraci a tsakana ke gefen ta kuma ta aje fresh milk dake cikin kofin A gaban ta,hakanan taje cusa a abincin hankalin ta yayi nisa cikin damuwa,Saiga Hafsat da Rukayya sun shigo cikin falorn ko sallama babu taji an fige flat din dake hannun ta da mamaki take kallan su dan batasan ta zuwan su ba kuma batace masu komai ba."Matsiyaciya kinxo kin harde kafa ana kwasar abinci ko?wato gida babu shine kike harɗe kafa daya saman daya kinacin dukiyar Ya Nizam ko."?Rausayar da kanta kawai tayi tanajin dacin maganganun da suke yi mata.Dariya suka sheke da shi,Rukayya ta ɗauko kofin milk din data aje tafara zuba ma Nazima a saman kayan ta, daidai nan Amina ta shigo falorn,kanwar Nazima ce uwar su ɗaya uban su ɗaya,da sauri ta kara so Falorn batai wata eata ba ta zabgama Rukayya mari a kunci take kokowa ta kaure a tsakanin su.jin karar faɗa ya fito da Salma dake cikin ɗaki,da gudu ta iso tafara kiciniyar rabasu tafara yi masu faɗa."Baku da hankali miye haka."tace tana duba jikin Nazima taga duk ya ɓaci da madara hakan ba karamin ɓata mata rai yayi ba,ficewa su Hafsat sukayi suna ta masifa suka tafi gida itaki Salma jikinta yai masifar sanyi waya ta ɗauko zata faɗama Nizam tasan tsab zai huce akanta tuna amanar da yabata tayi.dialing phone number din shi tayi sukaji an buɗe kofa,waigowar da zasu yi suka Nizam ya zuba masu manyan idanun shi tsaye yayu yakasa ko motsi ganin yanda Nazima ke kuka ga jikin ta duk madara da kyal yafara jefa kafar shi cikin falorn yakarasa wajen ta,a hankali ya duka ya tallabo fuskar ta dake zirarar da hawaye cikeda damuwa yace."Heart beat what happen."Kur yai mata da manyan idanun sa masu rikitarwa,a hankali ya dago kanshi daya fara sara mashi ya maida duban kan Salma dake tsaye duk ta kama kanta....

__________

*Sdeendtm*

 I'm sell data to all Nigeria network


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*


*I'm

 selling MTN data with this cheap price* 


*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

 *Validity 1 month* 


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.* 

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp ***

★★★

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... *** domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka  fara amfani da  maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_


_*infection*_

_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

_***_


 _Yar Mutan Kankia ce❣️_

Share

Pls