FreeArewaPen original
DANGINMU NE SILA
- 1views
- 8chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · DANGINMU NE SILA 001
*_DANGINMU NE SILAR KOMAI_* NaJAMEEY❣️*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.* *_BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM._*_________________Spreme Court Kaduna shiru ne ya gauraye illahirin wajen baka jin motsin komai sai shashsheƙar kukan wata baiwar Allah,ga dukan alamu tasha kuka ta koshi dan ajiyar zuciyar ta kawai ke tashi a cikin Kotun,inda take shiɗe numfashi a rarrabe gami da sauke wata irij nauyayyar ajiyar zuciya ta ƴan sakanni kafin ta kalli Alqali tace."Ranka shidaɗe dan girman Allah kasa mijina ya SAKENI." tunda ta faɗi wannan kalma ga Alkali bata sake cewa komai ba saima zubama Alkali rikitartun idanuwanta da tayi wa'anda basu da mararraba da garwa shi,Jira kawai take ya ba mijinta order ya saketa kamar yanda ta buƙata, shima Alkalin zuba mata ido yayi yana nazarinta dan baya tunanin tana cikin hankalin ta idan kuwa tana da hankali to ta samu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.