DANGINMU NE SILA

DANGINMU NE SILA 004

by @jameey123


_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_


    Na


JAMEEY❣️


*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*


_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_

____________________


   _Free Page 4_

_Follow me AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci kada kibari ayi babu ke🥰 https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.


Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din👇🏻

_***

____________

WACECE ZAITUNA BUHARI?ainahin yar Adamawa ce cikin birnin yola ta kasance yar dangi gaba da baya,su goma ne mahaifin su Buhari Maikaba ya haifa,sunan mahaifiyar ta Hajia Aisha Mukhtar Maikaba ya'yan ta shidda maza ukku mata ukku,sai kishiyar mahaifiyar ta Hajia Amina Kabir Maikaba ita kuma ya'yan ta hudu maza biyu mata biyu,da mahaifiyar Nizam da mahaifiyar Nazima uban su ɗaya, shiyasa suka tashi da matsanancin ƴan ubanci marar daɗi a tsakanin su,basu zama inuwa ɗaya ko kaɗan, shiyasa Zaituna da sauran ƴan uwanta basu kaunar zuriyar Amina ko kaɗan,shiyasa basu ga maciji da juna haka suke zaman doya da manja duk duk da sunkasance daga tsatso ɗaya amman hakan baisa sun rangwan tama junan su ba,saima kulalliuar gaba da kiyayya mai tsanani dake tsakanin iyayen nasu wannan kenan.....Cigaba da bala'i Hajia zaituna tayi shiko Nizam bakin ciki ya dame shi yasara dalilin da yasa Momy ta tsani Ummi duk da kasan cewar ta kanwar ta,shidai lamarin dangin su ya dame shi yana bashi mamaki.


 ```Baremu da muke biye daku dan sanin dalilin wannan artabar dake tsakanin DANGINKU zata kaya ko minene SILAR? muje zuwa fans``` 


Cikeda da takaici Nizam yafara magana duk ya shiga damuwa marar misaltuwa yace."Momy dan Allah miyasa kika tsani Nazima mitayi maki? Haba Momy karfa ki manta yarki ce kuma jinin kice dan Allah kitai maka mani kiso matata ko da sau ɗaya ne...."Kada ka kuskura ka kara cewa ƴata ce ko ka dangantata da jinina!idan ba haka ba sai kayi nadama marar amfani Yanzun Nizam zaka kalli kwayar idona kaimin waɗannan sakarkarun tambayoyin? na haneka Nizam bansan sakarcin banza dana wofi."a fisace ta ida maganar.Koda ya fahimci ta fusata, hakuri ta dinga bata,baki ɗaya yarasa abinda ke mashi daɗi a duniya.Gaba kura baya sayaki.

  sallama yai matako kallan shi batai ba haka ya tafi jiki sanyaye harya shiga motar shi ya tafi tuƙi yakeyi so weak,ba inda ya wuce sai gidan su Nazima kai tsaye part din yayan ta Abubakar ya nufa,yana shiga ya iske shi zaune saman kujerar yana aiki a system.tunda ya amsa sallamar Nizam bai kuma kallan sa ba,a gajiye Nizam ya kwanta kan bed yana sakin tagwayen numfarfashi kamar wanda yyayi wani babban aiki,shirun daya karade dakin ne Abubakar yabi Nizam da kallan mamaki na few second."Bro miyasa kake yawan sa kanka a damuwa."?Shiru yayi saidai idanun shi a rufe suke."Bakomai."ya bashi amsa a takaice,saidai hakan baisan Abubakar ya yarda da abinda ya faɗa mashi ba."Alright nasan dai baka da damuwar da ya wuce ta wannan yarinyar,kabi ka ɗaga hankalin ka akanta?ka sawwake mata kawai ka huta,wlh da'ace nine kai da tuni na rabu da ita,ina dalili yarinya ta fiye shegen taurin kan tsiya zaka zauna da girman ka,amma kamar yarinya kamar Nazima na maka yawo da hankali haba Bro,ahin takaici da ban haushi,shiyasa kaga ko Kotu ban shi'awar zuwa saboda ba abinda zaka iya tsinanawa,duk ran da Nazima ta kaini bango saina ji mata ciwo karyata zanyi."Da sauri Nizam ya buɗe idanuwan sa da sukai masa nauyi a hankali ya tashi zaune ya kalli aminin nashi da mamaki yace."Kako san abinda kake cewar Bro? zuciyar tawa zaka jima ciwo?da kasha mamaki ba abinda bazan iya ba akan matata,pls ka daina aibatata a gabana banjin dadin hakan,nidai ina son matata kuma ina kaunar ta,miyasa bazaku taya son ta ba,kada kaman ta kanwar kace baka da kamar ta haba bro."a raunane ya ida maganar yanajin wani irin tukuƙi a cikin zuciyar shi yaci gaba da cewa."abu ɗaya ke damuna meyasa Momy ke zafafa al'amarin nan koba komai ni da Nazima daya ne daga abu daya muke amma komai ya rikice mani."numfasawa Abubakar yayi cikeda tausayin abokin nashi yace."Kayi hakuri bro,saidai kasani ina tsoron ranar da Abba zai kama Nazima akan wannan kudurin nata kamar tushe,kwara tun wuri ta koma cikin hayyacin ta."Wai kai miyasa ba zaka daina kawo maganar heart beat ba?she is young fa ya dace kai mata uzuri."Hmmm kaidai ɗan wahala ne wlh wai heart beat,kai kasani nidai na faɗama ka,ka rage son yarinyar nan."wata uwar harara ya dalla mashi yace."badan cikin ku ɗaya da Ummin Sadiq ba da nace kana hassada da ita,baka taba fadin magana mai dadi wannan ba daidai bane."Yayi masu mata, aimuma dai mun kusa yin auren nan adaina yi mana gori."kaga muyi maganar Company kamar zaifi."wani kallan Nizam ya sake watsa mashi a kufule yace."Baka da aikin yi nazo nan dan insamu mafita kuma in ɗan huta shine zaka kawo manu maganar Company kaga malan kada ka isheni da wani maganar Company can."gaskia kace wani abu Bro."bai kuma cewa komai ba ya kwanta ya maida idon sa ya rufe kamar mai bacci.Shima Abubakar din laptop din shi ya dauka yaci gaba da aikin shi saidai yana mamakin yanda Nizam ya mutu akan son Nazima,koda yake aiki amma baki daya hankalin shi nakan abokin nashi tausayin shi ya cika mashi zuciya.


A wajen mahaifiyar Nazima wato Maryam Buhari tana zaune ita da aminiyar Hajia Zainab Mansur Maikaba.suna tattaunawa akan Family issue musaman case din su Nazima sosai Hajia Maryam faɗa."Allah ya wadaran hali irin na Nazima ina amfani yarinya sai mugun abu tayi hakuri ta zauna ɗakin ta amma abu ya ta'azzara."haba yar uwa akan me zaki dinga zagin yarki?kan marassa mutunci zaki dinga zagin yarki? kina ganin uwar yaron nan Zaituna yanda ta tsani yarinyar kowa yasani.sai kace ba uban ku daya ba amma taki jinin ki,dan kuna yan ubancin ku ai ba hauka bane da zata takurama yarinya karama duk wannan musibar da kikagani tana faruwa umul'aba iinta daga ya'yan gidan Baba Mubarak ne sun haɗe kai da ita sai zuga Zaituna sukeyi ita kuma tabiye masu sai kace marar hankali,abin takaicin ma har labari naji wai hajia Zaituna ta dauko lawyern da zai kwatar ma ɗanta yanci a Kotu wannan wane irin abin kunya ne."Murmushin takaicu Hajia Maryam tayi duk da bataji daɗin abinda yar uwar ta tayi ba saidai ba zata nuna rashin jin dsdin taba agaban dangi,ajiyar zuciya ta shide a sirrance."nifa banga laifin Anty Zaituna ba,kwara a koyama Nazima hankali,kuma wlh ba abinda zai kaini Kotu,itama da takai karar tama samu uban tama ta yafe mata."yanzun dai ba bolar ya'ya idanma zaki rungumi yarki to kin runguma shawara nabaki."cikeda kosawa tace."Kinga bansan ana mani firar Nazima,kuma bazan mata baki ba saidai abinda bata sani ba Nazim alkhairi ne a rayuwar ta duk da nasan Dangin mu basu san auren su da Nazim,amma tayi dacen miji na gari."Gaskia kam saidai inaga wannan dalilin yasa tace ya sake ta."Hmm yaro man kaza nidai nawa ido bazance komai ba bare har raina ya baci a banza,inzo in ɓata da yan uwana muna zumuncin mu gwanin dadi,kibar biye tsigumi Family din nan." 

★★★

After three days Nizam ne zaune a office yana aiki na wasu files da Sec din shi ta kawo mashi, yaji shigowar ta gaida shi tayi cikeda girmamawa tace yayi baƙo,kuma yace yana bukatar ganawa shi urgently,ɗan shiru yayi sannan yace ta shigo dashi bayan fitar ta bada jimawa sai ga Barrister ya shigo mamaki ya cika Nizam,ya bashi waje ya zauna suka gaisa,a nutse ya gabatar ma Nizam da kanshi yaci gaba da cewa."Am Nafi'u Hassan Nakowa nine lawyern da zai wakilce ka a Kotu,nazo dan inji daga bakin ka."A fusace Nizam ya bugi katon tebur din dake gaban ya mike tsaye."Get out of my office ko nafada maku ina bukatar wani lawyer?kana tunanin zan iya tsayawa gaban Alkali da wani lawyer wai ina jayayya da matata?look Barister maza ka fitar man office bani bukatar wani lawyer! abinda Nizam ya sani ba zai tana sakin matar shiba zaka iya tafiya."Duk abin nan Barrister ya kafe Nizam yana nazarin shu ga tausayin halin da ya shiga ya cika Barrister yace."Haba rankashidaɗe kayi hakuri,nima bawai dan ina goyon bayan ka saki matar kaba, saidai ka sani mahaifiyar ka da kanta da ɗauko ni dan in kwatar maka yan'cin ka a gaban Kotu."da mamaki Nizam ya buɗe bin Barrister da wani irin watsastsen kallan tsana yace."Ni zakace ma haka......


This book is paid,it's 500 via acct no 0777512438 Acces Bank,Jamila Abubakar Bello.for more information contact this no ***.Thanks

★★★

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... *** domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka  fara amfani da  maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_


_*infection*_

_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_

_***_

_____________

*Sdeendtm*

 I'm sell data to all Nigeria network


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*


*I'm

 selling MTN data with this cheap price* 


*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

 *Validity 1 month* 


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.* 

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp ***



Share

Saboda Allah


 _Yar Mutan Kankia ce❣️_