Ranka ya dade inason matata,ba zan iya sakinta ba ina tsananin kaunarta,ni kuma ya maigirma mai shara'a bani sonshi na tsaneshi ina neman alfarmar kotu da ta umirceshi da ya saki ne,bani sonshi....DANGINMU NE SILA PAGE 6
by @jameey123
_*DANGINMU NE SILAR KOMAI*_
Na
JAMEEY❣️
*MANAZARTA WRITER'S ASSOC.*
_*BISSIMILLAHIR-RAHAMANIRRAHIM.*_
____________________
_Free Page 6_
_Follow me AREWABOOK dan samun sabon update cikin lokaci_ https://arewabooks.com/book?id=62c8312350d01a38ea3bec0f username Jameey123.
Domin magana da writer kai tsaye danna wannan blue link din👇🏻
_***
_____________
"Ya Nizam lafiya nagan ka haka miyafaru."?Ƙarasowa yayi kusa da ita fuskar shi ba alamun wasa take takama kanta kamar zaiyi mata magana sai kuma yasa kafa ya halba ta,har saida takai ƙasa a fusace yafara magana."Ke wace irin jakace marar hankali ashe ke kidahuma ce bansani ba kedin banza da har zaki je gidana cikima mata ta mutunci toh bari kiji Fadila badai akaina kike wannan haukan ba,nace ban sonki kuma ban kaunar ki koda zaki mutu bazan taɓa auran ki,da kike cemata aura fasika ai duk karshen fasikan ci yana wajen ki,nayi dana sani hada jini dake a matsayin yar uwa kuma this is last warning da zaki kuma saka banzayen kafafunki kije min gida saina karya ki sakara dake."Kuka Fadila ta kece dashi bana wasa ba har shehsheka takeyi"Kai Nizamuddeen kana da hankali kuwa kanka zaka dinga wulakanta yar uwar ka akan waccen sakaryar yarinyar." A fusace Nizam ya kalli Hajia Na'ima yace."Ke kemata kallan sakara amman ni ban mata wannan kallon dan haka ki saurara kiji ni muddin baki jama yarki kunne ba, tafita harkar gidana wlh saina illata ta."a kausashe ya ida maganar."Ni kakema rashin kunya akan wannan wawiyar yarinyar kasami nidin dai dolen kace koda baka so."wani kallo ya watsama ta ya kalli Fadila yana gwadata da yatsa yace."ke Fadila wannan shine warning dina akan ki na karshe nafaɗa maki dai idan kunne yaji....!"yana gama fadar haka ya juya zai fita Ahmad yace."Amma kaidai shanyayye ne Nizam kazo nan dan ka nuna mana cewa kaidin mijin tace ne ko me?kaje kayi abunda zakayi amma kasani kaji kunya kuma kayi asara wlh koda za'a ceman zaka haukace akan kankanuwar yarinya ni Ahmad saina karya ta."Cikeda kosawa Nizam yace."Ahmad Nura Maikaba kenan daka yarda da kada kayarda uwar su ɗaya uban su ɗaya ni Nizamuddeen Abubakar Maikaba ina son Nazima Abdulhamid Maikaba koda zaku mutu dan haka duk munafuncin da kuke ji kuje can ku karata dashi amman ba agida na ba."yana kai aya yasa gaban shi yana huci ido rufe ya koma gida a falo ya iske Nazima koda taga yanayin mijin nata saida ra tsorata,amman sai ta basar saidai tafara jin tausayin halin da dangi suka sa shi tunda tasan Ya Nizam bai san hayaniya ko yawan magana barka tai Amma yanzun bala'in dangin su ya hana shi sukuni.Kallo ɗaya yai mata ya kauda kan shi ya wuce ɗaki yana shiga yafara kokarin rage kayan jikin shi daga shi sai boxes da singlet ya faɗa bathroom ya sakarma kanshi shower duk abanza ji yake kamar ma baiyi wankan ba zafi ke taso mashi hakura yayi ya dauro towel a wist dinshi ya dawo bedroom ya zauna saman gado yafara tunanin daya zame mashi jikin jiki a hankali ya kwanta yana kafe silin da manyan idanun sa farare dasu gwanin birgewa wata irin yunwa ta addabe shi take ga tunanin Nazima ya hanashi sukuni sai kace bai tareda matar shi amma ta kauracewa komai nashi bata bashi kowa ce kulawa ta auratayya a wane bangaren na zuciyar shi yana san ya kira Heart beat dinshi ta dafa mashi abinci amman bai san ranta ya sosu, ko taji ba dadi ko akasin haka wata zuciyar tace ya kirata."bari na gwada may be tayi picking."da gaka ya dauki wayar shi ya kirata wajen 3 miscall sannan ta ɗauka shiru tayi tana rufe idanunta kamar mai bacci tayi lamo cikin duvet yayin da zuciyar ta ke bada sauti da sauri shima anashin bangaren hakane saida ya sauke ajiyar zuciya mai zafi tareda fesar da iskar bakin shi yace."Heart beat,I want to see u in my room please."yanayin yanda yayi maganar kamar maijin tsoron magana ko kuma wanda akaima dole ita kanta saida taji wani iri a zuciyar ta zuwa sassan jikin ra yanayin voice dinsa kadai da taji tasan yana cikin damuwa duk da batasan meke damun shi ba,amma saita samu kanta da son zuwa wajen dan taga lafiyar shi saidai shirun ta ya nuna kamar ba zataje ba,maganar shi ta ta dawo da ita duniyar tunanin."Heart beat yanaji kinyi shiru?kizo gareni ban lafiya i need ur help please my dear."A hankali ya kumarufe idanun ta,na few seconds kafin ta buɗe su a slow sannan tace "Ok am coming,promise bazan jima ba bcs inada abinda zanyi bansan nai wasting time dina dayawa."?Saida yaji maganar ta har cikin ranshi musamman da tace ba zata iya ɓata lokacin ta,duk da yasan ba lokacin dayakai nashi mahimmanci a wajen ta! Koda yake ba zaiyi mamakin jin haka ba daga bakinta duba da yanda ta tsane shi har take mashi bara zanar neman takardar saki....hot breathing yaja yace."hank you my life am waiting for you."a nutse ya kashe wayar yana sakin kayataccen Murmushin sa mai tsada ji yake kamar an mashi albishiri da aljanna samun macen ta gari yana cikin rahamar da Allah kema bayinsa ta zama aljannar su wajen hutawar su."Alhamdulilah."ya furta yana jin daɗi Nazimar shi zata shigo ɗakin shi sai kallan agogo yakeyi wajen 30 mint bata shigo ba,ji yake kamar ya bita.Itako koda suka gama waya daman wanka zatayi,tashi tayi daga gadon ta nufa bathroom ta watsa ruwa tana fitowa ta shirya cikin night gownt mai armless sannan ta feshe jikin ta da turaruka sannan ta shafa humra mai tsananin kamshi,ta yafa belt a kanta yafa sannan ta tafi a hankali take taku harta isa bakin kofa saidai ta gaza kama handle din kofan bare ta bude ta shiga yana jin kamshinta daya daki hancin shi yai saurin bakin kofar da yake tsaye yana dakon yaji isowar,jin alamamun zata shigo ta yasa shi saurin koma saman gado yaja lallausan eskimoh ya kwanta yana dan jan nishi like wanda yake cwo da sallama dauke a bakin ta, ta shigo a hankali ya amsa ta da murya ƙasa ƙasa, kallan ɗakin takeyi raban da ta shiga cikin sa harta manta danma Nizam baisan ƙazan ta tabbata da dakin yayi datti sosai danma Salma na kulawa da komai amman ita bata cikin shirgin shi,so take ta ƙuntata mashi koya saketa saidai abin na bata mamaki ko ajikin shi duk irin abinda zatayi mashi bai damuwa ya dauketa like small beb da ake tattashin rayuwarta a sannu take tako harta isa bakin bed din saidai takasa zama tsaye tayi kamar wata marar gaskia jitayi ya rike mata hannu cikin lallausan tafin hannun sa,yana kallan kwayar idanin ta cikin idanunsa da suka koma jajja alamun sun sauya kala"Heart beat kinyi kyau sosai."yana ya kira sunan ta da yanda yayi maganar cikin sweet voice dinsa saida yanayin jikinta ya sauya ɗan murmushi tayi mashi tace."Abban Sadiq sannu ya jikin."Langyaɓar kai yayi kamar karamin yaro yace."Da sauki dear but am feeling hungry."Suna haɗa ido ya kashe mata ido ɗaya saita samu kanta da saurin sunkuyar da kanta ƙasa ga wani irin ƙwarjini da yai mata."Ya Nizam almost 10pm,mikake so."ta samu kanta da tambayar shi.still idanun sa akanta tace."kodai intafi...."saurin rufe mata baki yayi da tafin hannun shi yana sake langaɓe mata yace."Haba heart beat kina man horo mai tsanani kiji tausayina mana ko abinci ki dafamin i missing ur falatable cook more pls and pls help me haba tawan."lokaci guda suka saki ajiyar zuciya."nasan nayi dacen miji mai sona saidai bazan iya daukar cuzgunawar Danginmu ba amma kai rahama ne a gareni Ya Nizam."maganar da tayi ta karshe ce ta fita afili.
cikin sanyin jiki ya sauko daga bed din ya duƙa gaban ta,a hankali ya sake rike hannayen ta yace."Heart beat kiji tausayina dan Allah kada kice bazaki iya zama dani ba,i can do anything without you Nazma i love u more and more hayati."wani irin son shi da kaunar shi ya dawo a cikin ranta gamida tsantsar tausayinta ya lullubeta saidai mamaki yake bata idan yana fadan abinda yasan ya rigada ya wuce bata zatan zasu maimaita kwatankwacin so da kaunar da sukayi abaya saboda komai ya lalace kallan shi kawai takeyi shima hakan kunya ta kamata ganin Hajia duk sakar zucin da tayi a zuciya amman sai ta basar tace."Forget about this issue yanzun dai mi kake so in dafa maka."? A bazata Nizam yaji maganar ta daki dodon kunnan shi zuwa ƙoƙon zuciyar shi.wai yau shine zaici girkin Nazima kuma take tambayar shi choice dinshi kodai a mafarki yakeyi.... ita kanta ta fahimci tunanin da yake yi mikewa tayi tace."am going naga baka bukata may be."Baisan sadda ya rike taba kam kamar wanda za'a kwace ta." No i like it,but indomi is ok."gyaɗa mashi kai tayi alamar to a hankali ta jiya zata fita harta rike handle taji muryar sa ta doki kunnen ta kamar kamar litle boy yace."Baby zan tayaki cooking din."kallan mamaki tai mashi dama tana shakkar rashin lafiyar Ya Nizam,kodai yayi ne dan tazo wajen shi ganin tanasan halbo jirgin shi yai sauri yace. "I mean mudafa tare kuma ina son in mike kafata ko Ummin Sadiq." ? Yansa ya ida maganar a dan daburce yasata yin murmushi bata ce komai ba sai nudding kai da tayi
alamar gamsuwa,har sauri yakeyi suka sauka saman bene atare sukayi kitchen sai nan da nan yakeyi da ita har mamakin shi takeyi,da haka suka fara ɗaura indomi sannan ta fara yanka plantain dan tasan yana son ta sosai,shi kuma ya tayata yanka albasa,sai aikin kwalla yakeyi ga dariya na cinta amman ta dake tana basarwa hannu yasa yanadan yarfarwa hawaye na zubowa itadai banda dariyar kasa zuciya ba abinda takeyi ganin itama ta fara damun ta yasa ta zuba mashi ruwa a cikin bowl din,cikeda zolaya yace.
"Madam shine kika barni inata kukan wahala bayan kinsan maganin zafin albasa ko?bakomai zamu gauraya ne." ji tayi gabanta ya faɗi a ranta tace."mi Ya Nizam ke nufi?am scared ban yarda da yanayin shiba koda yake miya haɗa biri da ga'da nida zai saka ma tsoron me zanji....tafin da yayi da hannun sa kusa fuskar yasata kirkiramurmushin karfin hali.
Matsanancin kishi ya tada Salma daga baccin da takeyi a hankali ta sakko daga gado ta duba fridge din dakin ta ba ruwa ciki sai lemuna ɗan ya mutsa fuska tayi ta dauki scape din ta gyala akanta badan taso ba hakanan ta fito,tana ganin kitchen da haske saida taji faduqar gaba kamar ta koma dakin ta sai kuma tayo hanyar kitchen din da sanɗa ta iso kamar mai tsoron wani abu tadan leka kitchen din turus tayi ganin Ya Nizam ne da Nazim suma ita suke kallo hakan yasa ta kirkiro murmushi a saman fuskarta tace."Anty cooking akeyi."? Amsa ta tayi da "Eh Antyn Sadiq, zakici in girka dake."?Da sauri tace."Aaa kishi nikeji."ɗaukar ruwan gora tayi sannan tace."Yaya aci daɗi lfy saida safen ku."da ido ya bita baice komai ba,aran shi ko yana ayyana inda wani ya gansu ba Salma ba da abin ya zama tsegumi dan dai yasan haln Salma bata da saka ido da su Hafsat ne da sai yayi masu concret warning,itako Nazima aikinta taci gaba dayi ta har ta kammala sannan ta dauka ta juye a flat,ta soya kwai da plantain ta saka awani spare din plat harta gama kammala komai ,shiko sai kallan ta yakeyi kamar wata bakuwa haka yake kewar komai nata ,ɗauko mashi holandia tayi da cup ta mika mashi saman tray sannan ta dauki indomin suka koma ɗakin shi,saman kafat suka zauna."Ya Nizam."da sanyayyar muryarta ta kira shi,banda aikin kallan ta ba abinda yakeyi ko amsawa yagazayi."kaci abincin mana."takara kashe murya tana langabar dakai gefe kamar zatayi mashi kuka wani irin tashi tsikar jikin shi tafara yi yarrr haka take zubawa kamar mai tsoron magana yace."kibani da kanki."shima kanshi baisan sanda ya furta kalamar ba,Kallan mamaki tayi mashi kamar bataji abinda yace ba tace."Dama ba yunwar kake jiba kenan?ka tisa abinci gaba,kodai bai maka ba."? Baice mata komai ba,sai ya dauki fork spoon ya ɗauko plantain yakai mata a bakin ta,kallan shi kawai takeyi yanda taga cikin kankanin lokaci yan miskilancin sun motsa, girgiza kai tayi tace. "Am satisfied."yunkurawa tayi zata mike ya riketa kam da ɗayan hannun shi."kika tafi bazan iya ciba,ki zauna muci tare,I need ur help please heart beat."ya ida maganar yana mika mata a baki kamar bazata ƙarba ganin yanda yake jin yunwa kuma tasan halin shi sarai zai iya kin cin abincin,shiyasa ta ƙarɓa itama tafara bashi a baki wani irin jin daɗi yakeyi raban da yaci abinci da matar shi kamar haka har ya manta rana, ji yake kamar an mashi babban albishir sai godema Allah yakeyi,sake bata yayi ta kauda kai."Nakoshi." bai wani matsa mata ba ya aje spoon,cigaba da bashi tayi sai santi yakeyi mata duk da bata son shi amman taji dadin yabawar da yake mata haka tagama bashi har ya ƙoshi sai zuba yake mata, itako saidai tayi murmushi suna gamawa kwashe flat din tayi shima ya ɗauki kwallin holandia suka nufi kitchen suka aje,atare suka fito har wajen ɗakin shi,tayi mashi sallama zata shiga ɗakin ta yace. "Heart beat ni kaɗai zaki bari in kwana kinsan fa bani lafiya ina buƙatar tai makon ki pls."a hankali ta juyo ta kalleshi ta rasa me zata ce mashi yanda taga duk ya marairai ce,cikeda so ya rike hannun yana binta kwayar idonta da wani irin narkakken kallo mai kashe duk wani kuzarin jikin wanda ake kallo ahankali ya buɗe bakin shi yace."Ki kasan.....
*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp ***
_____________
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... *** domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_***_
_Yar Mutan Kankia ce❣️_
Share
Pls