7&8
_*馃敄BASMA*馃敄_
馃搫Littafi na 1
*UMMU MAHER(MISS GREEN馃崗馃崁)*
_Noticed馃洂:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._
***
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
*Matso kuji馃憘馃徎*
Mu rage yawan cin naman mutane domin yin hakan yana haifarwa rayuwarmu tangar蓷a sosai,kuma yana rage maka 茩ima har awajen Allah.
------------------------------
7馃煝8
. . .Abin tsautsayi Hajiya Sara ta yi hatsari a hanyar garinsu,ina zaune ina yankan salad sai ga Maryam ta shigo kitchen kai tsay,ta sha茩o min wuya tana ce wa"shegiya mayya kin lashe mana kuruwar uwarmu yanzu gashinan ta yi hatsari akan hanya wallahi bazamu yarda ba,daman tunda za ta yi tafiya ta ce ta yi mafarkin kin biyota tana gudu kina gudu to wallahu ba zamu yarda ba".kuka na fara yi ina bu蓷e bakina kamar zanyi magana duk hankalina ya tashi sosai saboda tsabar masifarsu yanzu duk na koma 茩ashi saboda azaba.
Ga shi babu kowa a gidan,don haka tuni ta fara wanka min mari tana ce wa"shegiya munafuka tunda ki ka zo gidannan baki 蓷aya kin hanamu da uwarmu zaman lafiya saboda tsabar masifarki da kuma maitarki sai anyi magana ace wai ke kurma ce ana jin tausayinki daga haka ki cinye mutane."
Fuska ta ta yi jawur saboda shan mari ta kumbura ga kuma farar fatata da ta yi ja 蓷au,don kanta ta gaji ta fita badon ta gaji da dukana ba,tunda ni dai ba ramawa zanyi ba.
Ina zaune a kitchen 蓷ina ina ta kukan maraici,tabbas rashin uwa arayuwa ba 茩aramin tasiri ya ke takawa arayuwa ba,to ni banma santa ballanta ma inganta in fa蓷a mata abinda ya ke damuna tunda mahaifina ma ya manta yana da wata 拼a ma.
Wannan abin ba 茩aramin damun zuciyata ya ke ba,duk da mama bata ta蓳a barina na yi kukan rashin uwa ba,komai da uwa za ta yi wa 拼a拼anta mama tana yimin,wani abinma kafin ta yi wa Hafsat ni ta yi min.
Ina nab zaune sai ga yaya Abubakar ya shigo hankalinsa atashe don yanzu a ke fa蓷a masa hatsarin da ya faru da mahaifiyarsa,sai ya ha蓷u dani ina fitowa a kitchen 蓷in fuskata ta yi jawur da ruwan hawaye.bakina ya kumbura har jini ya taru ba tare dana sani ba.
"Subhanalillah,Rabi'atu me ya faru da bakinki kuma ya yi ja haka?".蓷an ta蓳a bakin na yi naji zafi sosai sai ga hawaye shar.
"Me ya faru wa ye ya yi miki haka?".ban basa amsa ba yasha gaba sannan ya ce"Rabiatu ni ba yaro bane ki gayamin abinda ya faru da bakinki ko kuma wallahi babu ruwana da ke".
da sauri na shige 蓷akinmu ina kuka,yabi bayana da kallo yana tausayawa rayuwata,yana shiga 蓷akin Hajiya Sara yaga Maryam ta yi zuru2 na rashin gaskiya ga tsoro fal idanuwanta don tasan Yaya Abubakar dukansa dukan mutuwa ya ke,sosai ya fuskance ya kuma fahimce ce wa ita ce ta yi wa Rabiatu wannan abin.
Bai ce mata komai ba ya shige 蓷akin yana dariyar mugunta ya je ya kulle 茩ofa ya fara jibgarta sai da ya ha蓷a mata jini sosai a bakinta sannan ya ce"to dabara ta rage ga mai shiga cikin rijiya ko yau ki ka 茩ara yi mata haka nima fa bazan gaji ba,mu zuba mu gani."
yana fa蓷ar hakan ya barta a wajen tana kukan neman taimako,Hajiya Sara ta karye a 茩afarta don haka sai da a kayi mata gyaran 茩afar sannan suka dawo da ita gida,ganin bakin Maryam duk ya kumbura ta tambayeta me ya faru?ta 茩washe 茩arya da gaskiya ta fa蓷awa Hajiya Sara,ai kuwa da Abubakar yaxo ce wa ra yi"to sallamamme 蓷an gidan hajiya hasiya ni dai yau wallahi na yafewa hasiya da Basma kai,tunda ka nuna a fili wancen kurmar ta fi 茩annenka mutunci,idanma wani abin ka ke nufi da wannan yarinyar kasani sai dai ka mutu don wallahi ba zaka auromin kurma agidana ba,daman Maryam duk ta fa蓷amin yadda ka ke tsare yarinyar a lungu kana tsara mata xance,kana nan tuzurun 茩ato duk 茩annen bayanka sunyi aure kai ka zauna gantalewa,ayi dai my gani na yafewa hasiya kai".
babu yadda ya iya haka ya zauna yana ta nunawa mahaifiyarsa yadda zancen ya ke ammanfa sai ta toshe kunnuwanta tana yi mai kallon banza.daga 茩arshe dai tashi ya yi ya tafi ransa a 蓳ace da zaluncin da mahaifiyarsa ta ke yi.
Cen ma 蓳angaren mama masifa ta ke sosai na abinda a ka yiwa Rabiatu Alhaji yana dawowa ta fashe mishi da kuka tana fa蓷a masa ce wa ya yi musu katanga dasu Hajiya Sara don bayan kurmanta so suke su kashewa yarinyar halitta ta dawo na 茩asashshiya,sosai ran Alhaji ya 蓳aci ya bawa Mama ha茩uri sannan ya yi mata al茩awarin kawo 茩arshen abin 茩wanannan gidan zai raba biyu yaga ta tsiya,sosai mama ta yi murna da hakan don idan da ita ka茒ai ne ba za ta damu ba don matu茦ar hajiya sara ta yi mata ita ma ramawa ta ke to shiyasa ba za ta yi mata hakan ba.
****
Sosai gaban Yarima ya fa蓷i ganin modesta a 苼angarensa,ta matse sosai cikin kayan bacci,ya dafe kansa tunawa da ya yi mukullin ya barsa a wajen mai aikinsa,banza ya yi mata ya shige 蓳angarensa dai gata ta buyosa tana wani rungumarsa,wani irin abu yaji yana yawo a jikinsa ya juya da sauri ya dafa wannan tsarin da mahaifinsa ya basa yana kiran sunan Allah,sai ga Modesta a 茩asa wanwar ta bugu sosai,wannan manyan hips 蓷in na ta sun bugu,ta fasa 茩ara.
*Miss green ce*