PAGE 13 -14
by @ga2503
πππLAILAHπππ
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
Page 13-14
Washer gari karfe 7:00 lailaha ta bar gida ba ita takai ba sai 7:00 saboda holdup din da k hanyya asakamakon hatsarin da akayi, tana shiga hall ta taradda few student ta samu wuri ta zauna ta bude handout ta tana karatu kafin lokaci yayi 8:00 lectural din ya shiga ya dau half of d paper yabama class rep ya raba shikuma yarike rabi, bayan agama rabawa yace no body should open the question β till 8:30 and u are all submitting 10:30 so use ur time, 8:30 nayi yace su bude sufara rubutu, yayi folding hannun shi abaya yana bin roll by roll sai ya ga sai yaga lailah da wata na side talk yace su mike, what are you two discussing don't u know that u are in an exam hall that a sign if malpractice, lailah tace am srry sir she asked me for pen sir yace y can't u call my attention before u speak tace am sorry sir pardon sir, yace u are pardon but you won't sit till 30 min remaining tace thank you sir, byan 10 min yace su zauna saboda yanda lailah tayi beheaving so calm and obedient tace thank you sir ta zauna tafara rubutu dama question biyu yarage mata acikin 6 din da ya bayar, tagama 10 min to the time ta tsaya cross checking time nayi ya amsa class rep ya bishi da papers din, suka fita hall din tane mi wurin wani bushiya ta zauna tanana nan zaune wata yar 100 level tazo tace pls are u khadija Muhammad Ibrahim tace yes I am how can I help you tace sir Muhammad said I should call u tace okh, ta tashi ta tafi office dinshi ita ko yarinyar takama gabanta, bayan ta kai sai da tayi minti 3 kafin tayi shahada tayi sallama, ya amsa sallaman ya bata izinin shogowa ta shigo ta tsaya yace have a sit πΊ ta zauna daga nan shiru ya biyo baya, bayan yagama rubuce rubucen shi tsawon minti 10 ya dago ya kalleta kanta na sunkuye tana wasa da zoben yasar ta, yayi anfani da wannan opportunity ya mare mata kalo, dagowa tayi ta kale shi yayi tsaurin dauke idan shi yace lailah ya maganan mu naji shiru sati daya kenan, shiru tayi tana wasa da zoben ta yace khadija give me an answer am I welcome or not nan ma shiru, tagumi kawai yayi yazuba mata na mujiya (Ido), sai da taji kallon ya isheta, sannan tace unnmmm sir unmmm ummm, yace stop unmming talk feel free tayi shiru dan tasan abinda zata fada ba gaskiya bane, yace am hearing you am all ears, shiru tayi dan ya bata tautsayi,kundubala tayi tace an min miji, sandarewa yayi a wurin so speechless, taji shiru ta dago taga kaman ma is not with her, ta dan buga table din gaban shi amma shiru sai data buga sau uku kafin ya yi firgigit ya dago ya kalleta ta sadda kanta kasa, hannu biyu yasa ya rike kan shi saboda wani irin sarawa da yake mai bayan minti biyar yace is that true girgiza mishi kai tayi yace okh thanks, Allah ya baku zaman lfy, bata amsa shi ba, sossai ya bata tautsayi da zata iya datayi accepting din amma Ina bazaya iya ba zata dai taya shi addu'a Allah ya bashi wata
Daga office dinshi cafeteria ta wuce tasa akawo mata fish roll da malt tana ci tana karatu 12:45 ta tashi takira masu serving ta biyasu ta dau Jakarta ta wuce masallaci tayi alwala tayi sallah bayan ta idar ta wuce hall karfe biyu lectural ya shigo basu suka gama ba sai 4 Su ka fito hall din Driver yazo ya dauketa sai gida tana shiga parlor ta tadda husna da mama, zuwa tayi ta zauna kusa da mama ta daura kanta bisa shoulders dinta mama tace to ajebo murmushi lailah tayi tace a'a fa mama kwai nagaji ne exam ya chaja min kai mama tace to ya paper Allah yabada sa'a face Ameen first luv dina husna ta gaishe ta tace ya paper ta amsa mata, tace mama bari nawasa ruwa tace to in kinfito ga abincin Ki a dining tace to mamana ta haura stairs tana shiga tayi hangin Jakarta a gun datake ajyewa ta cire kayan jikinta tadan kwanta ta huta na minti Biyar kafin ta tashi tashiga toilet ta hada ruwan wanka mai zafi saboda gajiyan da takeji bayan ta gama ta dauro alwala dan lokaci ya wuce is 4:35 then tana fitowa komai bata tsaya shafa wa ba ta saka singlet ta daura zani tasa hijab ta tada sallah bayan ta idar tayi addu'oin da ya kamata mutun yayi banyan ya idar da sallah kaman "ayatul kursiyu, fakaq, nas, ikhlas, subhanallah sau 33,walhamdullah sau 33,wallahu akbar shima 33, sai ki karanta la'ilah ha illalah wahdahu la sharikala lahul mulku walahul hamd wahuwa ala kulli shai'in kadir da sauran su bayan ta gama ta tashi ta shafa mai tasa kwalli ta fesa turare sannan ta tashi ta nufi drawer ta bude ta dauko wani material gown da dan kwalin shi ta ijiye akan gado ta dauko inners dinta shima ta ijiye ta cire singlet dinta tasa bra sannan tasa pent and legis kafin ta daura gown din a sama ta gyara parking din gashinta dan bata san kitso sai mama tayi da gaske, sannan ta dura dan kwalin ta har zata fita sai ta juya ta nufi wayan ta datasa charging sanda ta dawo ta dauko ta fito ta samu su mama a parlor mama tace sai yanzu tace eh natsaya sallah dan banyi a makaranta ba tace to ga abinci tace to mamana, ta nufi dining har taja kujera zata zauna ko me ta tuna oho gani nayi ta nufi kitchen ta duba flask taga ba ruwa ciki tanu fi locker da ake ijiye tukunya ta dau wani kettle me kaman heater ta kunna panpo ta dauriye shi ta dan ruwa daidai wanda zai isheta tasa Lipton da citta, kananfari sai na'ana'a ta kule kettle din sannan ta kunnan gas ta koma ta hau kan freezer ta zauna tana jiran ruwan ya tafasa taji mama tace nima samin inyayi husna tace dan Allah nima Antyna bata ce komai ba ta Kara ruwa da citta, kananfari, na'ana'a ta kulle.......
.
Kubiyoni dan karanta cigaban labarin
Comment
And
Share
πππ.