PAGE 19-20
by @ga2503
πππLAILAHπππ
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AUSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
PAGE 19-20
"Cute lips and they are pink", yace ohhhhhh God was wrong with me, sa'ad wake up "what the hell is wrong with you" hannu biyu yasa ya rike kan shi, daga Bahama ya kulle laptop din ya ajiye, kwantawa yayi yaja duvet ya rufe jikin shi ya bar kai kawai, yayi addu'an barci, duk da haka bai daina tinanin ba hakanan ya hakura ya cigaba dayi har barci ya kea she shi, acikin barcin ma mafarkinta yake wai gasu suna soyayya, "sun je wani garding wai ta rike shims ya rike flower tana binshi suna tar tsere sai dariya suke gwanin ban sha'awa, dai dai tazo zata kama shi ya farka da addu'an tashi daga barci, duba lokaci yayi gaga 2:00, kuma kodaya kwanta 11 ya wuce, toilet ya shiga ya dauro alwala, ya dawo ta tada sallah nafila, ba shi ya kwanta ba sai karfe 3.
Washe gari kiran sallan farko a kunnen shi ya tashi da Addu'an tashi daga barci, sauka yayi akan gadon yayi mika, kafun ya shige toilet wankayi hadi da brush, yayi alwala ya fito faire da towel a kunkumin shi, da daya a hannun shi, goge gashin yake da tsauri, bayan ya gama ya dan shafa lotion ya fesa turare, drawer ya nufa, ya dauko jallabiya baki da farin hula da singlet da boxer's, ya shirya a cikin su shap shap "wow yayi kyau acikin kayan dama gashi fari,sai ya fito kaman irin larabawan nan, ya hadu over" dai dai yana gamawa yaji an kira sallah, carbin shi da azkar da wayoyin shi ya dauka ya fita, bashi ya dawo ba sai karfe 7:00 ya shigo gida, direct part dinshi ya nufa, ya shiga ya ijiye abubuwan dake hannun shi, ya cire jallabiyan da hula ya hanga,bude drawer yayi ya dauko suit baki, na cikin shi kuma pink da next tie mai rasin baki da fari ya aje saman gado, fita yayi a dakin ya wuce main parlor gidan, shiga yayi da sallama, salame dake goge goge ta amasa hadi da gai sheshi ya amsa, upstairs ya nufa zuwa dakin mummy shi, knocking yayi a kofanta, " tace salame" yace nine mummy, "ohh son shigo" nazata salame ne, shigowa yayi ya zauna kan kujera ya gaisheda mummy ta amsa tace ya ka kwana yace lfy lau mummy, daddy be dawo ba tace ehh amman kila ya dawo yau kasan yanayin aikin shi, yace "toh"mummy bari naje na shirya, tace "toh" son a fito lfy, yace Ameen mummyna, fita yayi ya wuce part din shi, shiryawa yayi acikin kayan "ohh God ya hadu, gaske naga matan makaranta na fola mai, yanzu naga zahiri" ya gyra gashin shi yayi oiling gwanin ban sha'awa, ya fito sap, yayi kyau sossai, jakan laptop din shi ya dauko ya bude sai yaga papers aciki, murmushin gefen baki yayi ya dau laptop din shi yasa aciki ya kulle, ya hanga jakan a bayan shi yakara fesa turare kafin ya fita ya kulle part din shi, gun mummy ya koma yayi break, bayan ya gama ta rako shi zuwa kofan parlor tamai Addu'a ya fita, direct school ya wuce.
Lailah nagama shiri tayi ma mama sallama, mama tayi mata Addu'a ta tafi, dai dai yana shiga sai ga motan su lailah, parking yayi yabi motan da ido, fitowa tayi da dogon hijab dinta har kasa kalan pink tayi kyau sossai, ya rasa mai yasa yake kallon yarinyar da tunaninta, kallon ta yake har ta bace mishi, ya sauke ajiyar zuciya ya jingina da kujeran motan, yace meke damuna was wrong with you "SA'AD MUHAMMAD ALIYU", daukan jakan laptop din shi yayi da wayoyin shi ya fito ya kulle motan, tafiya yake majestically kaman baiso. Lailah na shiga da minti 10 aka fara paper, karfe 4 suka gama exam ta wuce gida.
Yau suke last paper su, bayan sun gama na farkon kafun a shiga dayan tana zaune karkashi wani bushiya tana karatu,karfe biyu suka shiga hall, bayan sun gama, tafito ta tsaya tana jiran driver bai zo ba tanemi wuri ta zauna, tana danna waya kiran driver tayi taji ina yake, yace mata tire ne yayi paci amman in an gama zai zo, sir sa'ad ne ya fito daga office ta hangota nan zaune, har zai wuce ya shiga motan shi sai kuma ya tsaya, juyowa yayi ya dawo in da ta ke zaune" alamun mutun taji ta dago, suna hada ido gabanta, ya badaa damn" yace me kike a nan, driver nake jira, yaushe zaizo, paci yasamu a hannyya amman zaizo, tashi mu tafi, "tace thank you sir" zan jira, a zuciyar tako kudun shiga take dan wani irin takeji in suna tare, "yace vanasan musu do as I say" ya juya, mikewa tayi tana bin shi kaman wacce batada laka ajiki, tasame shi yana jiranta, ta bude front sit ta shiga, wasu student sai gulma suke mai ya hada sir da khadija, suna cikin tafiya sunyi nisa, yace k baki magana ne, juyowa tayi taga yana kallan gaban shi, tace bangane ba, kallan ta yayi ya dauke kai "baki iya hira ba" shiru tayi, r, amman ban da abin cewa, ki nema, shiru tayi tana juya zoben hannun ta, inajinki, shiru tayi " murmushi yayi, kunyyan yarinyar na daya daga abinda yake birgeshi a kanta" har suka kai bata yi magana ba, suna kaiwa tayi wup zata fita ya danna lock, tanjin ansa lock ta fara salati, yace inazaki baki ban lbr naba, unnn ni banda abin cewa ne, " koh" ehhh ya bude mata, I ko kafun kiftawan ido har ta fita, ta mai godiya kanta a kasa, ta juya tana tafiya, binta yayi da ido har ta shiga gate, hannu biyu yasa ya rike kanshi yana sucking lips din shi " ohh God mai ke shirin faruwa dani, mai nakeyi haka, mai yasa nakejina daban idan muna tare, y am I feeling different" wani bangaren zuciyar shi yace sone, Allah kiyaye wannan ba soyayya bane kawai dai yarinyar nada hankali ne, haka dai yayi ta sakar zuci har ya bata lokaci bai sani ba, ringing din wayan shine yadawo dashi, ya duba yaga my Everything, dauka yayi yayi picking, "hello mummyna" yes! "son kana Ina yanzu", Ina hanyya okh! Kasiyo min fruit inzakazo, yace okh mummy, ya kashe kiran ajiyar zuciya ya sauke, kallon gate in ya kukayi kafin ya ja motan shi ya tafi, a hanyyan shi na komawa ya siya ma mummy fruit ya wuce gida, yana isa ya danna horn aka bude gate gaisawa sukayi da mai gadi kafin ya shiga ciki yayi parking, jakan shi ya dauko da wayoyin shi sai laidan fruits, parlor ya shiga da sallama ya sami mummy a parlor, zama yayi kusa da ita yace washhhh mummy nagaji ya aza kanshi bisa kafadarta, kanshi take shafawa tace "Ayyyah my son sannu koh ya aiki"lfy lau mummy, ga fruits din bari in dan wasa ruwa, tace okh son sai ka fito...........
COMMENT
AND
SHARE.