OMAR KO FAROOQ?

41-45

by @nuceeyluv

® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓



41_45



"Omar kam mamakin ganin ta yyi, dan bazai manta yarinyar data sha gaban sa a hospital ba abinda yasan tabbas kowa shakkar sa yake shiyasa tayi matukar bata masa rai., wata xuciyar tace kodai itace yarinyar da ka bawa jini? Ai da sauri ya sake kallon ta lkcn imaan ta sunkuyar d kai. "Take ran omar ya sake baci shidai gsky idan wannan kazamar aka bawa jinin sa gsky an gama dashi. Mwtss Yaja tsaki qasa2 batare da kowa ya jisa ba. "bece uffan ba illa wucewa da yyi, "mummy na ganin hakan tayi kokarin kawar wa imaan tunanin da take, a hankali ta furta omar lpyr ka yau ko mgn babu? Jin hakan yasa imaan tayi saurin kallon mummy dan ganewa idon ta wanne direction mummy ke kallo. Anan ta tabbatar wa zuciyar ta Wanda y shigo yanxu shine omar. "Omar batare d ya kalli mummy ba yace yau a gajiye nake mummy, mummy tace oh toh sannu., "imaan tajuyo kallon ta ga farooq daidai lkcn shima ya dawo da kallon sa ga imaan din dan shi harya maida hankalin sa ga kallo. "Yanxun ma fuskar sa a daure ya sake maimaita mgnr dazu, cikin muryar ta me sanyi cike da nutsuwa tace masa da sauki. "Farooq yadan ware ido dan yanda take sarrafa bakin ta yyi matukar birge shi., besan lkcn daya dan saki fuskar sa ba. Shima a hankali yace toh INA ne yake miki ciwo yanxu? "Imaan ta sunkuyar da kanta ganin ya tsareta da ido, tace ba komai, yace kinsha mgni? Nan kuma kai ta gyda masa. Farooq ya mike yana fadin gud. Sannan ya tashi yyiwa mummy sallama ya shige side dinsu.

"Yana tafiya mummy ta kalli imaan tace sai kinyi hakuri da sabbin yayun ki, a hankali komai zai tafi normal, imaan kuwa ta kwakulo murmushi kawai dan bataso ta nunawa mummy irin tsantsar tsanar dake tattare a zuciyar ta da takeyiwa omar.

"Omar kuwa tana komawa daki bayan yyi wanka ya canja kayan sa zuwa na shan iska. "Ji yyi duk ransa a bace yake, dan haka ya mike da sauri ya nufi dakin farooq, q falon sa ya tarad dashi yana kallo. "Farooq yace lpy bro na ganka haka? Omar ya watso masa kallo bayan ya iso gareshi yace uban wa ya baka izini kasa wa wannnan kazamar jinin jiki na? "Farooq cike da rashin damuwa yace wannan kuma daga baya kenan ai da kasan bazaka bayar ba meyasa ka bata tun farko? Omar yace ba wannan na tambayeka ba ya katse shi zuciyar sa na zafi. "Farooq yace so ka tmbyi mummy, "omar yyi kwafa batare da yace komai ba yabar wajen. "Farooq kuwa tsaki kurum yaja.

" Da dare dukka sun hallara kan dining table, Amman banda imaan tana dakin mummy tayi zaman ta dan batason sake haduwa d wannan omar din. "Mummy najin shiru bata fito ba, dan haka ta mike ta koma dakin. "Mummy tace imaan taso mana muci abinci. Imaan tace na koshi mummy, mummy tace banason gardama oya taso. "Ba yanda imaan ta iya haka ta biyo bayan mummy. "Suna zuwa wajen taja mata kujera dan ta zauna. "Omar harya dauko spoon zai kai bakinsa yana ganin ta take yaji shu kansa abincin ya fita ransa dan wani irin kyama imaan din ke bashi Ahe spoon din yyi dukda wata irin yunwar da yakeji haka ya tashi yabar wajen. "Mummy na hankalce dashi saidai batace uffan ba. "Farooq kam tabe baki kurum yyi yaci gaba dacin abincin sa. "Imaan kuwa duk sai taji itama ranta ya sake baci. ganin irin kallon rainin da omar ya bita dashi saikace yaga kashi kafin yabar wajen. "Mummy CE ta katse ta d fadin zauna mana imaan, dolen ta, ta zauna sannan mummy ta turo mata plate gaban ta don ta Debi abinci.




Nuceey luv😘