OMAR KO FAROOQ?Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

OMAR KO FAROOQ?

  • 1views
  • 52chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1-30

[8/13, 4:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓      1_5  "Omar ko farooq samari kenan masu ji da kai, hade da bugun abujaa. 'Yan biyu ne wajen Alhaji Basheer da mummy'n su Hajia zainab. "Sun taso cikin gata da soyayyar mahaifan su, babu abinda suka nema suka rasa, saidai a kwaisu da rashin mutunci wulakan ta dan Adam a wajen su ba karamin Abu bane. "Tabbas wannan hali nasu yana damun mummy idan tayi magana daddyn su zaice ai yarane a barsu, a haka har suka sangarce, "idan akace batun kamanni mutun duk kwakwar sa bazai iya banbance su ba, wannan su ake kira da identical twins. Shiyasa idan daya yyi laifi toh da wuya a kama su, saidai duk a hadasu ayi maganin su wannan kuma abu ne me wahala sbd daddyn su ya tsaya mu, idan an tambayi daya zaice bashi bane haka nan dayan baka d wani shaida d zaka tabbatar da hakan.   &n...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters52
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play