68-69
by @nuceeyluv
® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓
68_69
"Omar yace sorry mummy, mummy tayi kwafa sannan ta lallashi imaan.
"Yau d ta kasance Monday bayan imaan ta shirya, mummy tace jeki kiramin omar. "Imaan ta zaro ido tace mummy shi zai kaini? Mummy ta gyada kai. "Imaan idonta yyi raurau batare d tace komai ba sannan ta tafi kiran omar. "Omar yana daki ko tashi a bcci beyi ba kasancewar sai 9 zai fita, duk ta sakankance yanata bcci, "imaan tayi sallama kusan 3tyms bataji an amsa ba. "A hankali ta tura kofar dakin ta hango shi ya lullu6e cikin blanket yanata kwasar bcci hankali kwance, har zata shiga ta tuna d warning din d yyi mata jiya, dan haka ta ja baya, sannan ta fice a dakin. "Wajen mummy taje ta sanar mata yana bcci, mummy tace toh ki taso sa mana, imaan tace mummy yace idan yana bcci karna tashe shi, mummy taja tsaki tace zakije ko saikin makara bakije skul b? Imaan ta juya da sauri dan ta tuna idan biology teacher dinsu ya shiga baya bari a Shiga, gashi shine me first period ko kusa batason tayi missing, d wannan tunanin ta koma side din omar, yanda ta barshi dazu haka ta sameshi. "Shiru tayi ta rasa abin yi, take abinda yyi mata jiya ya dawo mata, a fili ta furta wai nice me kama da gorilla ta nuna kanta., lkci guda ranta ya soma 6aci tunanin yanda zata rama takeyi, tunanin ta ne ya tsaya kan fridge, d sauri ta isa wajen ta budeshi sannan ta dauko ruwa a faro, sannnan ta dawo dakinsa. "Bakin gadon sa ta nufa kallon sa ta tsaya yi yanda yake baccin sa bilhakki da gsky, murmushin mugunta tayi sannan, ta bude gorar, tultultultullll ta kware ruwan jikin omar bayan ta yye blanket din. "A razane ya tashi daga daddadan bccin d yakeyi cike da firgice yake kallon jikin sa ranshi ne yyi matukar baci lkcn da ya hango imaan na shirin fita a dakin, cikin zafin nama ya tashi ya damko ta. "Imaan tanaji an damko ta tafara zirarar hawaye tasan yau babu me kwatar ta sai Allah. "Omar kuwa tsabar takaici ya rasa ma abinda zaiyi, karshe tashi yyi ya koma falo da imaan, ya rasa meyasa imaan ta raina sa haka, wannan wacce irin wawiyar yarinaya CE? Ya tmbyi zuciyar sa. "Bai zarce da imaan ko INA ba sai gaban fridge din, sannan ya kwaye hijab din jikinta, kokarin cire rigar ta yake, sai alkcn bakin imaan ya budi cike da tsoto tace yah omar dan Allah kayi hakuri, wani wawan mari ya sakar mata dan a ganin sa idan tana bashi hakuri wani rainin take masa, ai take bakinta ya fashe,
"Imaan ta kece da kuka, omar kuwa yaci gaba d kwaye rigar jikin ta, saida ya cire rigar nan duk kokarin imaan na karya cire Amman kasawa tayi karshe ma murde mata hannu yyi, ya barta daga ita sai bra da vest da skirt na makaranta, "ruwa me matukar sanyi ya dauko a fridge, take y soma tsiyaye shi jikin imaan. "Tsabar sanyi imaan batasan lkcn data riko omar ba sosai tayi hugging dinsa wani irin shock Omar yaji kamar yanda yaji ranar da suka fadi sanadin 6awon ayaba. "Omar yyi kokarin cireta daga qirjin shi, Amman imaan taki saima kara kankame shi da tayi, cikin muryar kuka tace dan Allah ya omar kayi hakuri wlhy bazan sake ba. "Omar cikin tsawa yace kisake mana, imaan tace aa, omar ya turata d iya qarfin sa yace duk lkcn da kika sake samin qazamin jikin ki a nawa saina 6allaki. Wai ma kin manta warning dina na jiya koh?
Nuceey luv😘