72-73
by @nuceeyluv
® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓
72_73
"Farooq ya zaro ido waje cike da mamaki yace, imaan shekarun ki nawa? Imaan tace 16yrs, farooq ya girgiza kai yace kina wannan shekarun harkin fara tunanin aure? Imaan tace naga dai zamu cusawa suhailat haushi ne kaga idan ta qika akwai me sonka. "Farooq yyi murmushi yace na gode Amman nikam baxan aureki ba. "Imaan ta zaro ido tace bakaso na nima kenan. "Farooq yace ah Nina isa? Inason ki mana imaan, "am tukunnan ma meya kawoki nan kina kuka? ( yyi tmbyr dan kawar d wancan zancen.) "Imaan ta tabe baki ta Shiga sanar masa abinda ya faru. "Farooq ya girgiza kai yana mamakin rashin jituwa irinta imaan d dan uwansa ya rasa me imaan ta tarewa omar, "can yace kinci abinci? Imaan tace aa, fatooq yace ohk. Anan yasa aka kawo mata abinci tanaci suna hira abinsu.
"Omar kuwa jin shiru bata dawo ba sai ya fito waje dan dubata. Iya duban sa ya rasa inda imaan ta shige kwatakwata besan imaan tasan wajen zaman farooq ba shiyasa be kawo zataje wajen ba, sosai hankalin sa y tashi lkcn daya tuno fadan dazai fuskanta wajen mummy matukar be samu imaan ba, haka yyi ta zagaye yana duban ta Amman be sameta ba, "har lkcn tashi yyi baiga imaan ba. Jiki sa6ule ya koma gida yana tunanin abinda zai tarad. "Farooq kuwa lkcn tashi nayi ya kama hannun imaan suka dawo gida. Koda mummy ta tmbyesu yace mata shi ya dauko ta sakamakon aiki d yyiwa omar yawa be samu tym ba. "Omar kuwa yana bakin gate ya kasa shigowa gidan, can d tsayiwar ta ishesa yyi ta maza ya shiga gidan. "Yana shiga ya tarad da mummy a falo, d murmushi ta amsa sallamar sa, omar dai mamaki ne ya isheshi kodai imaan din ta dawo d kanta ne? Ya tmbyi kansa, ai koda ta dawo ma saita hadashi d mummy, hakadai yyi ta tunani har mummy ta katse shi da fadin lpyr ka kuwa yau? Omar yyi murmushin yake, yanason tmbyr ta imaan Amman yana tsoron yanda tmbyr zataje ta dawo dan haka yaja bakinsa yyi shiru. "Na gaji ne, ya bawa mummy amsa. Mummy tace eyya jeka huta mana. Ai kamar jira yake ya mike d sauri yabar wajen. A hanyar sa ta komawa side dinsa can ya hango farooq d imaan sai buga kwallo suke suna dariya mamaki ne kurum ya isheshi na yadda imaan ta dawo gida.
"Farooq ya dauki ball da niyyar cirata sama, imaan tace Allah ya farooq nice d bugawa, farooq yahau dariya, aiko ba zato ba tsammani yaji tayi tsalle ta makale a qirjinshi tana kokarin kwace ball.... Ai baisan lkcn data fadi kasa ba, omar kuwa yana kallon su ya tabe baki da qarfi ya furta girma dai ya fadi. Sai alkcn suka lura dashi, farooq yyi murmushi, imaan kuwa harara ta wurga masa. "Omar ya zaro ido yace ni kike harara? Imaan ta murguda baki, tahowa yyi d niyyar dukanta, d karfi tace Allah ka tabani saina fadawa mummy yauma yaddani kayi, omar ya tsaya cakk dan bayason fadan mummy, dan haka yyi kwafa ya nufi 6angaren sa. "Su kuwa sukaci gaba da wasan su.
"Farooq ne kwance kan gadon sa sai juyi yake tunanin sa cak ya tsaya kan imaan, tun mgnr da tayi masa a office yake ta juyasa, a zuciyar shi yace na amince da zancen imaan ko na barshi?
Nuceey luv😘