Maryam

Page 1

by @115171744092825857880


Maryam pov.

Tafiya takeyi Tana kamkame jikinta sakamakon sanyi datakeji ajikinta,sauri takara domin batason tamakara yau principal tahanata shiga class yau,if not because yau antashi da ruwa da ba abin da zai sanyata yin late,tundade ba aiki take dashi yau ba.sanye take da uniform din makaranta brown trouzer dakuma milk din riga da Dan karamin hijab daya tsaya mata daidai ciki. Gaskiya I can't walk today I need to take a cab don dama mama taban 200 ne yau murmushi tayi har sai da dimple dinta la lotse tunawa da tayi mamanta tace tadawo mata da canjin naira dari.tsayawa tayi abakin titi don tare mai adai daita, aiko taci sa'a don Tana tarewa yace banan zaije ba ama saboda student ce ita,Dan haka tashiga ya kaita. Iqrah international Academy paiko naga an rubuta agaban gate din makarantar da mai adai daitan ya sauketa, fitowa tayi kamin ta ciro dari biyu daga school bag dinta ta Mika mai,amsa yayi yacuro 150 daga locker yabata.a hankali take takawa cikin makarantar. Makaranta ne mai girman gaske domin ginin upstairs ne akayi. Sai wasu classes dasuke ajere sunkai takwas. Wani teacher nagani a tsaman varendan 8 classes dinan.yana ma daliban da sukayi assembly according to their classes jawabi ciki halshen turanci. sai da yagama maganganun da zaiyi kan ya umarce su da suyi matching zuwa various classes dinsu.

"SS1 A" naga anrubuta a saman kofar ajin da Maryam tashiga, zama tayi a front sit din ajin da alama kujeran zamanta kenan bada jimawa ba sai ga principal ta shigo da wani yaro cikin ajin,tashi naga daliban ajin sukayi suna fadin good morning ma" amsawa naga tayi da morning sit down, sai da principal tabari suka za zauna kamin tafara magana "here is your new brother in Islam his name is Marwan twahir he is the new student of the class and hope you will all welcome him and help him go through your first term note."yes ma"duka en ajin suka amsa. Principal da kanta tanuna mai sit a bangaren maza yaje ya zauna fuskar shi a daure Kamar Wanda aka ma mutuwa.from his dreesing zaka gane cewa yaron mai kudi ne dan komai nashi is expensive gashi kuma kyakyawan gaskene shi, da dadaya daliban ajin but males and females marasa aikinyi ke zuwa suna mashi welcome Yana amsa musu ciki ciki fuskar Nan a turnuke. kowa yaje masa welcome ama Banda Maryam da kawarta firdausi dukda dai firdausi tazo zuwa ama Maryam tahanata don ita bataga amfanin bin mutum haka kawai wai don y