MaryamFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Maryam

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

Maryam pov.Tafiya takeyi Tana kamkame jikinta sakamakon sanyi datakeji ajikinta,sauri takara domin batason tamakara yau principal tahanata shiga class yau,if not because yau antashi da ruwa da ba abin da zai sanyata yin late,tundade ba aiki take dashi yau ba.sanye take da uniform din makaranta brown trouzer dakuma milk din riga da Dan karamin hijab daya tsaya mata daidai ciki. Gaskiya I can't walk today I need to take a cab don dama mama taban 200 ne yau murmushi tayi har sai da dimple dinta la lotse tunawa da tayi mamanta tace tadawo mata da canjin naira dari.tsayawa tayi abakin titi don tare mai adai daita, aiko taci sa'a don Tana tarewa yace banan zaije ba ama saboda student ce ita,Dan haka tashiga ya kaita. Iqrah international Academy paiko naga an rubuta agaban gate din makarantar da mai adai daitan ya sauketa, fitowa tayi kamin ta ciro dar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play