Page 2
Bismillahi rahmani rahim
Daure yake da towel a kugun sa rike yake da dankaramin towel Yana tsane sumar kansa daya jike da ruwa
da alama fitowan shi daga wanka kenan, kyakyawane shi ajin farko don da Alama ma balarabe ne. matashi ne da baze haura shekaru 27_28 ba karasowa yayi gaban mirror dinsa da ke shirye da tsadadun lotions da body sprayed zama yayi akan stool, ahankali yake shafa lotions din ajikin shi Kamar Wanda baida laka ajiki .baby may I help you?waigo wa nayi domin ganin wacce tayi maganan nan, wata yarinya nahango kwance a makeken gadon tarufe rabin jikinta da duvet,kallo daya nai mata nagane skin dinta yaci bleecing , juyowa naga balaraben yayi ya aza mata rikitatun brown eyes dinshi Wanda naga yanarka mata da sasan jikinta, sanan yayi magana cikin harshen turanci yace and whose the baby here,lumshe ido naga budurwar tayi saboda dadin sautin husky voice dinshi, shuru tayi takasa tanka masa saboda tasan bakaramin aikin shi bane yace ta tashi tabar masa gida in this moment tun batamayi wanka ba . bayan ya idar da shafa man yanufi closet dinsa ,baijima ba yafito cikin shigarsa ta black suit and black trouzer , tafiya yake cikin iza da takama harya karaso cikin bedroom din nasa ,but to his greatest suprise sai ya ga zulee har yanzu nanade a cikin duvet Tana kwasar bacin ta,Kamar warce take gidan ubanta,atsawace yace kee! a zabure ta farka Tana wiki wiki da ido Kamar wata mage, bayan tagane shine sai kawai tace please muhammadul Ameen don't send me out am really tired,I need some rest please ta karashe with pleading to tone ,daure fuska yayi Kamar Wanda bai taba dariyaba yace,and how dare you talk to me in that way,numfasawa yayi kan yakara da were your rags and get out of house or you go out niked I don't bloodly care and mind you kaki Kara nuna kin sani da mamaki nake kallon shi saboda ban tsamaci zai iyya hausa ba .da sauri zuly ta tatara kayanta da suke watsi a kasa tashige bathroom Dan shiryawa cikin gagawa .tsaye yake Yana duba wrist watch dinsa cos zaishiga meeting by 10:00am gashi agogon nanu na mai 9:32 and he can't let this stupid bitch in this house,daga kai yayi saboda sound din bude kofar daya dayaji,cikin tafiyar ta na yanda ta karaso rataye da karamin jaka a kafadar ta.tsuka Ameen yaja kan ya ajiye mata bundle din 1k a gabanta. tatara wayoyinsa da car key dinsa ya fita Tana biya dashi a baya , key yasa yarufe kofar kamin yataka cikin izza da Kamala ya karasa gurin motar sa range
Range Rover baka dake pake a parking space ganin har yanzu binshi yi kamarbindi yasa yajuyo Dan ya taka mata burki ,kan yayi magana ta tari numfashin shi,Ameen please 🙏 don Allah ko zakayi dropping Dina a gidanmu taka rashe cikin karairaya da yangan da baida amfani agurin shi, koh ya furta with his husky voice kamin yakara da then you wait here outside till when you are ready to go back home if that's what your freeking brain is telling you. shiga mota yayi yakara gaba, living her staring at the car speechless.
kwance yake Yana kallon celling din dakinshi ba abin da yake tunawa sai warning din da Abii dinsa yamasa akan yasa Kai a abin daya kaishi Nigeria karya yita Sha shanci. and right now he can't take the stress and work anymore.shi dama can he hate this business job. ache mutum kullum zaita zuwa office,bayan haka ga uban meetings,hannu yasa agoshin shi Yana mulmulawa tunawa da contract din perfumes din da za'a Kai dubai.kyawawan kafafunsa ya saukar kasa kan yamike ya karasa cikin bathroom. shiryawa yayi cikin blue shirt and black trouzer.sai da yatabatar ya kulle kofar da key cos he will be spending the night in the club.shiga motar sa yayi kamin yayi warming engine ya Kara gaba. a club din ma kasa sukuni yayi idan har ya tuno da tarin aikin dake gabansa gashi five month abii yabashi don tabatar da kamfanin yafara tafiya steedly kasancewa sabon kamfani ne don ko 1 year kafanin bayiba. shuru yayi Yana tunanin zuci kan yaji ance handsome"waigo wa yayi don ganin wacece . wata yariyace tsaye Tana aiko me da kallon soyyaya ayayin da shi kuma kallon Kiran jikinta yake kozai iya manaji da ita
this night.murmushi kwance a fuskarta takaraso kusa dashi Tana wani yanga da kisisina tace please handsome can I have a sit.takarashe magana Tana kashe mishi ido daya.yamutsa fuskar shi yayi kan yace yea why not.
Kiran sallah asuba'i da akayi shiya farkar da ameen daga bacci. tashi yayi yashi bathroom yayi wanka sanan yadauro Alwala.
wani space yasamu a lakin yagabatar da sallarshi cikin natsuwa da Kamala. waigowa bayan yagama azkar din shi. girgiza Kai yayi ganin haryan zu bata tashi bacci ba ,cikin kasaita yakarasa gurin bed side drowwer ,bude drowwan yayi ya ciro ballet da iPhone da key dinshi, yakara gaba, harya rike handle din kofar saikuma yajuyo tunowa da yayi Bai ajiye mata cash ba. a hankali yakaraso bundle din 1k kanya Kara gaba in I don't care way.