SAKI RESHE..

19

by @hauwaausmanjiddarh

_*SAKI RESHE...!*_

*(CIGABAN GADAR ZARE)*



*HAUWA A USMAN*

_JIDDARH_




1️⃣9️⃣





Cikin matsanancin kuka Usman ke fisge-fisge yana neman kwacewa daga rik'on dasu Umar sukayi mishi yana fad'in " ku sake ni,

ku sake ni, naje wajen k'anwata kuna ganin zai kasheta, dan Allah muje mu kwace ta please, idonta ta lumshe hawaye na gangarowa saman kuncinta,

dakyar aka saka Usman cikin mota Abubakar yaja suka bar wajen Ya Mu'allim na fad'in " wannan shine zab'inta, shine zab'in ranta, abinda na guje mata tun farko kenan,

ita da kanta ta zab'awa kanta irin wannan rayuwar, dole mu hak'ura muna ji muna gani dan yafimu iko akanta, 

d'an shiru yayi kana yace " kada wanda ya sanar da Ummanku abinda ya faru yanzu, suka amsa da to jikinsu a sanyaye,

da suka k'arasa gida kallo d'aya Umma tayi musu ta fahimci akwai damuwa, amma dayake ita mace ce da bata shiga abinda ba ruwanta ko wanda ba'a sata ba ta kame bakinta,

tasan idan suna san ta sani da kansu zasu sanar da ita amma tunda taga sunyi shiru tasan basa san ta sanin ne,

a k'asa Zaman yaja Basmah har gida tun daga harabar gidan suka fara jiyo wari, hakan ne ya tabbatar mishi da gawar me gidan ta kumbura,

dakyar ya iya wucewa bedroom ya had'a kayanshi ya fito, ya iske Basmah durk'ushe ta had'a uban gumi tana mayar da numfashi,

cikin tsawa yace " dan ubanki tashi ki had'o kayanki mubar gidan nan tun kafin hukuma su zo su iske mu, batayi musu ba ta soma rarrafe dakyar dan bazata iya taka k'afafunta ba,

warin gawar me gidan data daki hancinta yasa amai kwace mata, taita kelaya amai, " wallahi idan nazo nan na same ki saina tumurmusheki 'yar iska,

Zaman ya fad'a a hasale, da jan d'uwawu ta shiga bedroom ta had'a kayanta kaf har wayarta data fad'a bayan gado saida ta d'auko,

tasa a kwati taja, ganin bata sauri yasata Zaman yin kwafa had'i da fisgar hannunta yaja da k'arfi har saida hannun yayi 'yar k'asa k'assss,

k'afarta babu takalmi haka suka dab'a har bakin titi suka shiga adai-daita sahu suka bar area unguwar,

can wajen gari unguwar Damba inda ba gidaje sai d'aid'aiku Zaman ya kaisu ya fito ya sallami me adai-daita sahun,

ganin bata da niyyar fitowa yasashi daka mata tsawa yana fad'in " bazaki fito ba dan ubanki?


Jiki na rawa ta fito tana k'arewa dajin Allah daya kawo ta da sunan nan zasuyi rayuwa kallo, kwata-kwata babu gidaje sai acan nesa,

tazarar dake tsakaninsu da gidaje takai ta kilometre d'aya da rabi, sai wawakeken fili fetal ba gida gaba ba gida baya,

a hankali ta had'iyi yawu tana tausayawa kanta da irin wahalalliyar rayuwar da zatayi a dajin nan,

tasan in bawata k'udurar Ubangiji ba sai dai a fitar da gawarta daga dajin, juyawa tayi tana k'arewa dajin kallo dan batagabgida ba,

sai wani uncompleted building data gani guda d'aya a gefe, (gidan da ba'a k'arasa ba an fara ginin aka tsaya),

" muje ko?


Ya fad'a yana sakar mata shu'umin murmushi, bakinta na rawa tace " i....ina zamu?


Fuska ya tsuke yana fad'in " ke ban san iskancin banza, wancan ba gida bane?


Yayi maganar yana nuna mata kangon gidan da ba'a k'arasa ba, idonta waje cike da tsoro tace " acan zamu zauna Zaman?


"Kana ganin ko rufi babu kuma gashi muna cikin tsakiyar damuna, kullum ruwa akeyi marka-marka, bayyi mata magana ba ya damk'i hannunta,

yana janta har cikin kongon wanda ko k'ofa babu, idonshi kanta yace " tun jiya nasa aka gyara mana d'aki d'aki d'aya,

anyi rufi sai dai babu sumunti balle filasta, amma nasa an shinfid'a taburma a k'asa saboda k'asa,

na d'auko katifa da wasu kayan amfanin daga gidan can da muka bari, haka babu nefa, babu kitchen, idan ana ruwa kina iya hak'ura da girkin,

ko ki nemi inda zakiyi, sai band'aki gashi can, ya fad'a yana nuna mata wani waje da aka kewaye da buhu,

ajiyar zuciya ta sauke da k'arfi tana k'arewa wajen kallo, d'aki d'ayan daya ce an gyara shima ba gyaran arziki akayi mishi ba,

tsuran bulo da zallar langa-langa ne, k'asan d'akin kam wata yaloluwar tabumar ce data gama cin duniya ta yayyage aka shinfid'a,

kana aka d'ora katifa, sai filo biyu, bokiti, tukunya da sauran kayan tarkace, kuka ta fashe dashi tana cewa " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,

na cuci kaina ni Basmah, dama haka kake Zaman?


"Yanzu anan zanyi rayuwa?


"Wajen dako dabba idan kana santa bazaka kawota nan ka aje ba, balle mutum d'an Adam, tayaya zanyi rayuwa acikin dajin nan Zaman?


" A gidan da ko k'ofa babu balle hasken wutar lantarki, kana ganin d'akin babu k'ofa da windo so kake sauro ya kashe ni?


"Ko sauro be kashe ni ba, tayaya zan iya bacci idan ana ruwan sama ba k'ofa ba windo bayan kasan a August muke kullum cikin ruwa ake?


"Me nayi maka Zaman?


"Lefi ne danna so ka?


"Ko laifin ne dan zuciyata ta yarda dakai ta amince maka?


"Dama masoyi yana iya zama mak'iyi?


Ta k'arashe magana had'i da d'urk'ushewa k'asa ta fasa kuka mai cin rai, karkacewa Zaman yayi had'i da kunna wiwi ya zuk'a yana fad'in,

" mune maganin irinku masu taurin kai da kafiya Basmah, da ace baki zurfafa bincike kin gano waye niba da tuni munan zaune lafiya,

ke kika ja komai, kin koyi hankali a gaba, mune masu maganin d'an iska, d'an gata da masu jijji da kai, mune wad'anda yarinya zata gani idan aka ce mata jeki kya gani,

mu zata gani, sautin kukanta ta k'ara tana girgiza kanta batare datace komai ba, cak ya d'auketa yana fad'in " mu shiga saban d'akinmu mu more jin dad'in duniya,

zatayi magana ya had'e bakinsu, sosai Basmah ta fara kiciniyar kwace kanta, suna tumurtu, a zuciye ya d'aga ta ya damfara ta da k'asa,

kanta ya k'ume kan kace me sai jini, ya yaga rigar jikinta yana matsa boobs d'inta cikin bak'ar mugunta, yadda zataji zafi,

ya datse mata lips da hak'oranshi azaba ce tasata runtse idonta da k'arfi, 

da mugunta ya bank'areta ya soma k'ok'arin shigarta ta baya, azabar dataji ne yasata kurma ihuu da iya k'arfinta, dan ji tayi tamkar yasa reza yana tsaga mata takashinta,

a zuciye ta tattaro gaba d'aya k'arfinta ta hand'ashi ya fad'i baya ya buge kanshi, ta mik'e tsaye while har lokacin bata daina jin zafin ba,

a k'ufule ya mik'e shima yana fad'in " wallahi koki barni nayi abinda nake so dake ta baya ko jikinki ya fad'a miki yanzu,

a haukace tace " ka kashe ni Zaman, nace ka kashe ni ka huta, bak'in mugu azzalum......

bata k'arasa ba ya damk'i gashin kanta da k'arfi ya gwara kanta da bango had'i da sanya k'afa ya tad'iyeta ta kifa,

bakinta ya dauje, ya zare belt ya shiga zuba mata tako'ina yana surfa mata ashar, saida ya tabbatar ta daku, tayi lik'is sannan ya kyaleta, yasa k'afa ya tsallake ta yana huci.


*********************************


Hajiya Tanya na gani rik'e da waya tana sauri ta nufi part d'in Nayan, kai tsaye tayi niyyar danna kai cikin d'akin,

sai da taji k'ofar a rufe kana ta buga tana fad'in " bud'e min Nayan, yana jinta yayi banza da ita sai da tayi wajen minti uku tana buga k'ofar kana ya mik'e yana jan tsaki had'i da fad'in " wai meye?


Koda ya bud'e k'ofar babbakewa yayi a bakin k'ofar bai bata hanya ta wuce ciki ba, ta sani sarai mace ce a ciki amma ta share,

ta rik'o hannunshi tana fad'in " zo muje ka kaganewa idonka, bayyi magana ba yabi bayanta, sai da yaga ta nufi mota dashi yace " wai meye ne Mom?


Tana cigaba da tafiya tace " ba kace idan na tabbatar maka da Shakira nada dadiro zaka bani ita na aurawa Ammar ba?


Kanshi ya d'aga mata alamar eh, " to muje ka ganewa idonta, bayyi musu ba ya shiga motar zuciyarshi na bugawa dan da gaske yake san Shakira,

Hajiya Tanya da kanta take driving yau, daga d'an nesa da gidan da Shakira take zaune tayi parking,

kana ta fito, jikin Nayan ba kwari yabi bayanta, suka zagaya ta baya dai-dai windon d'akin Shakira suka lab'e suna lek'ewa,

Zaman na fita bai zame ko'ina ba sai d'akinshi daya kama haya ya aje Shakira, ya isketa ta fito daga wanka tana shafa mai,

cikin muryar maye tace " tunda na ganka anan nasan jarabarka ce ta motsa shine ka tuno da DADIRONKA,

ka aje ni baka bani ci balle sha, bayan kasan zamanka nake, ka hanani kula kowa, sai alk'alaminka ya mik'e kake tunawa dani, 

ka kwaso kwarankwacamanka ka kawo min, batare dayayi mata magana ba ya kwanta rigingine idonshi yana kallan sama,

" yau akwai cacar ne?


A dak'ile yace " babu sai rawar gala, itama bazamu ba, cike da mamaki ta kalle shi tana fad'in " ban gane ba?


"Eh! ai kinji me nace, yau da inda zamu, yayi maganar bai kalleta ba, cikin kissa ta tako inda yake tana girgiza duk ilahirin jikinta,

ta zauna kusa dashi had'i da zura hannunta cikin wondonshi tana fad'in " ina zamu?


Ido ya lumshe yana jin yadda take kunna duk wata na'urar jikinshi, Shakira ta dabance ko'a barikin, shiyasa bazai iya rabuwa da ita ba,

ita kad'ai ke iya d'aukar sha'awarshi ta biya mishi buk'atarshi ta bayanta, idan zai kwana yana amfani da ita ta takashinta bazata ce mishi k'ala ba,

hakan yasa yake kishinta duk da ba santa yake ba, baya jin zai iya rabuwa da ita, dan ya tab'a kashe mutum har lahira akanta,

haka zai iya kashe duk wani mahaluk'i daya rab'i Shakira da Basmah, su d'in nashi ne shi kad'ai, yana san Basmah har cikin ranshi da zuciyarshi,

da gaske yake san Basmah so bana wasa ba, duk wanda yayi k'ok'arin shiga tsakaninsu zai iya b'arar da kowaye, ajiyar zuciya ya sauke jin sandar girmanshi a bakin Shakira,

a kasalance yace " yi sauri ki bani takashi, muje gidana mu k'arasa acan, murmushi tayi had'i da jefar towel d'in ta juya mishi baya,

akan idon Nayan da Hajiya Tanya Zaman ya shigi Shakira ta bayanta, Hajiya Tanya ta tab'e baki,

had'i da tofar da yawo tace " yeeen yeeeen abun kyama wannan k'azanta har ina, sosai ran Nayan yayi masifar b'aci,

idonshi ya rufe bai san lokacin daya nufi d'akin ba, da sauri Hajiya Tanya ta rik'oshi tana fad'in " baka da hankali ne?


" Idan juninka hauka wannan yafika, dan haka ka shiga hankalinka in ba so kake ka bak'unci lahira yanzu ba,

ta fad'a tana jan hannunshi,

har suka k'arasa gida yana huci kamar kububuwa, bayan sun isa gida, Hajiya Tanya ta kama hannun Nayan ta kaishi parlour'nta,

ta zaunar a sofa, ta kalle shi a nutse na d'an tsayin lokaci kafin tace " kaga d'aya da idonka saura d'aya, zayyi magana ta d'aga mishi hannu,

ta bud'e jakarta ta ciro wayarta ta fiddo number Shakira ta nunawa Nayan tace " wannan ce number ta ko?


Kai ya d'aga mata alamar eh, bata kuma yi mishi magana ba tayi dialing had'i da saka wayar a hand free (speaker),

saida wayar ta kusa tsinkewa kafin Shakira ta d'aga muryarta a galabaice tace " hello waye?


Kallan Nayan Hajiya Tanya tayi kana tace " nice wacce nace zan baki aikin kashe min saurayinki Nayan akan naira million d'aya, yaya zakiyi aikin kona nemi wani?


Mik'ewa Shakira tayi tana fad'in " ba Nayan ba ko uwata kikace na kashe miki akan wannan kud'in zan iya kashe miki ita balle wani banzan namiji,

k'aton banza wanda na had'u dashi a duniyar bariki, ki turo advance na kud'in ayi miki aikin saiki cika sauran,

fuskar Hajiya Tanya d'auke da shu'umin murmushi idonta kan Nayan ta kashe wayar, ashar Nayan ya zumduma yana fad'in,

" ni Shakira zata nunawa bariki?


" Ni zata ci amana?


"Wallahi saina nuna mata naci uban daya haifeta a bariki lalle karuwa bata da amana, yayi maganar kamar zai fashe, murmushi Hajiya Tanya tayi had'i da mik'ewa tsaye,

tana fad'in " calm down! zafin rai mak'iyin meshe ne, zai saka ka kayi nadama daga k'arshe, kai yaro ne,

ka kwantar da hankalinka ka nutsu saika dafata cikin ruwan sanyi, badai da bariki ta bida kai ba?


"Kaima saika bida ita ta hanyar data biyo, tunda ka riga ka gane true color ta yanzu kaike da wasan, you're the winner an she's loser,

nuna mata zakayi ko'a cikin maza akwai makirai wad'anda sukafi mata iya tuggu, ka bari muyi amfani da ita karuwar banza,

mu cika burinmu daga k'arshe mu had'ata da 'yan sanda komu aunata inda ya dace, idan muka cimma murinmu saina aura maka yarinya 'yar mutumci 'yar islamiyya,

ba wannan watsatstsiyar banzar ba kana gani harta bayanta ake nemanta, me zakayi da ita?


Ajiyar zuciya ya sauke yana murmushi yace " that's my Mom! the best Mom, i love you, karki damu dakaina zan kawo miki Shakira har gida.


*********************************


Da jan d'uwawu Basmah ta rarafa ta fita Allah ya temaketa akwai ruwa jarka d'aya a gidan, ta d'eba ta wanke jinin bakinta dana fuskarta,

tana cije lips saboda azaba kanta ya kumbura suntum haka ma fuskarta da bakinta a kumbure suke saboda duka,

tana durk'ushe Zaman da Shakira suka shigo, yana janye da akwatinta, a hankali ta d'aga kumburarran idanuwanta ta kalleshi,

har zai shiga d'akin ya dawo ya tsaya a kanta yana busa sigari yace " wannan itace Dadiro na sunanta Shakira, kuma daga yau ta dawo nan gidan da zama,

na kawo ta ne ta kawo miki mu'amular aure ta nuna miki yadda akeyi tunda naga alamar baki iya komai ba, Shakira dake cin cingam k'as-k'as tana jefawa Basmah kallan banza,

ta rungume Zaman ta baya tana wasa da joy stick d'inshi tace " baka k'arasa yi mata bayanin ba,

shu'umin murmushi ya saki tare da cewa " matarki ce kema kina iyayin duk yadda kike so da ita, intak'i ki nad'a mata na jaki dan tana da taurin kai,

ki bata umarni kawai, Shakira na watsawa Basmah kallan banza while tana murza joy stick d'in Zaman tace,

" ke zaki rink'a yi min wanki da guga, wanke-wanke, girki, shara da dafa min ruwan wanka ki kai min band'aki,

harta juya zata wuce tace " af yauwa bana san yawan magana kin san aikinki ba sainace miki kiyi ba kinji ko?


Ido Basmah ta zubawa Zaman bata ko k'iftawa ta tsare shi da manyan idanuwanta, alamar tuhuma ..........!