FreeArewaPen original
SAKI RESHE..
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...
Sample · 1
*SAKI RESHE...!*_ *(CIGABAN GADAR ZARE)**HAUWA A USMAN* _JIDDARH__Masu buk'atar complete littafin *SAKI RESHE...!* zasu biya 300 ta account number Hauwa Auwal Usman GT Bank 0153259310 idan aka turo kud'in sai ayi screenshot (shaidar biya alert sms) a turo ta *** number 07020489340, ko a turo katin waya na 300 ta *** number 07020489340 banda kira please *** chart kawai_Free page1️⃣Fuskar nurse d'auke da yalwataccen murmushi ta fito daga lobour room hannunta d'auke da Baby, cikin matsanancin farin ciki wani mutum me cikekkiyar nutsuwa da kamala, wanda da gani bazai wuce shekaru 45 ba, cike da murna ya tari nurse d'in had'i da mik'a hannu zai karb'i Babyn dake hannunta, yana cewa " me muka samu?K'in mik'a mishi Babyn tayi, " irin wannan zumud'i haka Ya mu'allim! kamar yau aka fara yi maka haihuwa?" Duk d'a d'a ne, dole na nuna farin ciki abisa ni'imar da Allah yayi min, wa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.