ALAKARMU (MUMMUNAR ALAKA)

Alakarmu First...

by @mimsqueen



Bisimillahir Rahmannir Rahim.


Dakin shiru ba abunda kakeji sai karar pumping daka zaka iya  ji, tare da sautin nishin mutum daya, zaka yi matukar mamaki ganinshi saman ta, amma  sam ba alamun tabuka komai tattare da ita kanta na kallon gefe shi kadai yake kidinshi yake rawarsa.


Ringing din wayarshi ne yasa yadan ja hankalin sa ya tsagaita abun da yake, dan  tashi yayi ya mika hannunsa gefen bedside din ya jawo wayar,  ganin me kiran yasa yadaga ta dasauri alamu yamata da hannu cewan yana zuwa ta jirashi, toilet ya nufa direct dan tasowa da kanta tayi taga shigarsa "Yes! Yes!" abunda ta iya ji kenan sanda ya rufo kofar.


Maida kanta tayi kan filon jitake kamar zatai binduga dan bacin rae da haushi, tsabar bakin ciki kan kace me tuni idannunta da suka cicciko nan take, hawaye ne ya soma gangarowa kan kyakyawar fuskar tata kamar an bude pampo, tashi tayi taja zaninta dake gefe tare da 'yan komatsanta tabar dakin straight dakinta ta nufa tafiya take tana share hawayen tana sharewa wani na Kara gangarowa harta karasa cikin dakin.


Tsayawa tayi bakin mirror din tana kallon yadda fuskarta duk ta lalace da kwaliyar tarbar mijin da tayi, ga hawayen ya kasa tsayuwa wani irin zafi take ji cikin zuciyarta, hannunta ne yakai kan powder dinta me tsada dakyau ta dauka tayi watsi dashi ya fashe nan take, binsa da kallo tayi ba takaici ganin tsayuwar na kokarin gagarta yasa tashige toilet dinta Kai tsaye.


Sakar ma kanta ruwan dumin shower din tayi ta zauna yana zuba kanta, kukan da take ta rikewa ne ta sama damara sakin shi me sauti Sam gaba daya tarasa me yake mata dadi a rayuwarta gaba daya, ace miji yadawo tana murna sunnah ma bazai iya rayawa da ita a nutse ba a Kira waya yatashi yabarta, Kara fashewa tayi da wani azababben kukan.


Saboda irin mijin da Allah yabata Wanda sam baida kulawa sai harkarsa ta business, sam inba business ba bata gabansa sam babban damuwar Ramzia bai wuce yadda sai yaga dama zai hauta kamar wani doki ba romance bakomai ba haka ta cigaba da Shan kukanta.


"hey! Haba are you crazy kike kirana at this time"


Yafada yana duba kofar toilet din dan kar Ramzia ta taso yasan ba karamun aikinta bane ta biyoshi toilet din.


"look karki kuma kirana in inatare da family na, else you will regret knowing Rasheed" ya karasa tare da jan guntun tsaki.


Yana kaiwa nan ya kashe wayar, bude kofar yayi ya hango bed din wayam Ko a jikinsa saima kada Kai da yayi yafara wanka abunshi.


Koda tafito wankan kamar yadda ta saba da alwalarta ta fito inda tashiga gabatar da nafilfilunta bata bar kan dardumar ba sai 2:25am.


Maimakon ta kwanta duba wayarta tayi taga time,  inda taga message sosai na whatsapp kasancewar bata cika sauka offline ba Koda bata tare da wayar ne, hawa bed din tayi tare da cire password dinta.


Message tagani sosai duk na friends dinta wanda  duk kusan zolayarta suke, saboda dawowar Rasheed daga Dubai murmushi tayi tare da tsaki message ne ya shigo na sabuwar kawarta nan take ya dauke mata hankali ta shiga.


"my dear mekike online har wannan lokacin keda zaki zama amarya yau?"


Murmushi tayi "Salma kenan" tafada a zahiri Amma a rubuce abunda ta rubuta daban.


"yes yayi bacci ne nadan hau"


Shiru Salma tayi nadan sec har saida Ramzia tadan kosa, inda tashiga duba chart din wani group dinsu wanda inkaga yadda chat yake shigowa zaka ce Safiyace  "oh Classic Women anya kuna bacci".


Tafada tana zare ido message din Salma ne ya Kara shigowa nan take Ramzia ta fita ta buda.


"uhm Kodai baiyi duty bane?"


Shiru Ramzia tayi sosai tambayar tabata mamaki tsaki tadan ja kamar bazatai reply ba harta fita saiku ma ta takoma ta buda.


"me zai hana kuwa".


Typing.... abunda Ramzia tagani kenan hakan yasa tadan dakata Tana jira taga abunda salma ke rubuto mata.


๐Ÿ˜“ "uhm!"


Murmushi Ramzia tayi tuna salma tace mata bata da aure hakan yasa tayi zargin Ko tsokanarta zatai.


๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… "meye uhm gauruwa kinga bara nagudu gun mijina".


Abunda Ramzia ta tura mata kenan sai salma ta fara typing......


"Mtsw mijinki kuma hmm Dama ba'asan asalin angulu bane......"


Zaro ido Ramzia tayi "what me wannan hausar ke nufi kuma uhm salma yanmata", tafada a zahiri Amma ba haka ta rubuta mata ba.


"sorry meyayi zafi daga wasa ka wata "


Salma batai reply ba wannan karon da wuri sai bayan kusan 5mins har Ramzia ta kwanta taji Tana son Kara duba chat dinta.


Ganin sakon salma yasa tayi murmushi ta bude da sauri.


"niba kawar Ki bace sai dai Ko kishiya...."tun kan Ramzia ta karasa karantawa hankalinta ya tashi inda abunda ta tsana bai wuce kishiya ba sam.


"Insha Allahu saina shigo cikin gidan nan Rasheed nawa ne nasan a dole yake kwanciya dake badan yana so ba yafi bukata ta akanki banza sakarya mtsw".


Tashi Ramzia tayi cike da tashin hankali  "wai dagaske nita fada ma haka ya akayi tasan sunan mijina nashiga uku" dubawa tayi dan mata magana Amma Ina tuni anyi blocking dinta, nan tashiga kokarin kiran no din Amma Sam taki shiga haka taita kaiwa da komowa har Asubah Ramzia bata runtsa idannunta ba sam.


Yadda taga dare haka taga rana, bayan ta idar da sallar Asubah kitchen ta wuce kamar yadda ta saba, ta hada masu breakfast da launch box din yara sai 6am ta nufi dakin yara sosai suke baccinsu cikin kwanciyar hankali.


Sosai yaran take jinsu a ranta "Aleena! Aaina! Come on twins din momy is time".


Tafada lokacin da takai hannunta Tana tabasu "oh mommy! 5mins more!"


"no Aleena"


"please momy 3mins"


"No girls! I can't let you, oya I want you all up now!" Tafada cikin dan daga murya.


Tashi sukai su duka masu kama iri daya gadon su daban daban be sai dai a hade tsakiyar ta rabasu "what do you say".


Nan take suka shiga mika "La'ilaha illallahu muhammadu rasulillahi salallahu alihi wasallam"


Suka fada a tare dan tafa hannunta tayi "come on! Come on!".


Tashi dayar tayi da sauri "we have test today".


Yayinda daya ke kokarin komawa "Aleena!" Ramzia Tafada da dan karfi da sauri Aleena ta tashi tabi bayan yar uwarta "owk mom"tafada tana yatsina fuska alamun baccin bai isheta ba.


Murmushi tayi tabi bayan su yaran kyawawa gwanin ban sha'awa 10yrs suke amma zaka ce sun fi haka saboda wayonsu.


Ta tarar Aaina na brush already Aleena neman guri tayi ta zauna ganin momy su ta tashi da sauri "Aleena wai meyasa you are very lazy and so slow? look at your sister she is always faster than you".


Turo baki Aleena tayi "oh momy nifa nace kidaina mun wanka na girma, I am a big girl now so..."Tafada tana kallon reaction din uwar da sister din kafin ta cigaba.


"just bath Aaina but minus me"takara she cikin shagwaba kamar zatai kuka.


Daga momyn su har Aaina mamaki tabasu "yes momy our friends told us that suke wanka momy kayi hakuri, we can take our bath ourself" Aaina ta amsa Aleena itama bata so.


Mamakin yaran nata take wayo da magana kamar bakinsu aka kirkiro "is owk kufara mu gani but nabaku 10mins kunfito".


Tsalle suka soma fita tayi Tana murmushi  "Aaina kiyi inkin gama sai nayi kinji".


Sosai Aaina tasan bata so taganta ne amma bata son rigima, tatube abunta tayi wankanta a haka, Aaina bata bata lokaci ba tayi tafita. Amma aleena tadau time sosai kanta fito tuni Aaina ta shirya abunta cikin uniform dinsu. A hakan saida ta jira 'yar uwar.


"momy da...."


Kallon da Ramzia tamata yasa tai shiru, ba wanda  ya sake magana harta kaisu dinning sunfara break Rasheed ya fito cikin shigarsa da alama fita zaiy.


Da gudu Aleena ta nufi mahaifinta Tana murna amma  sam Aaina bata je ba, kallonta Ramzia tayi "kije mana" girgiza kai tayi tacigaba da break dinta.


"dady! did you buy the things I asked you to"


Dafata yayi "yes my princess I did buy you a lot of things".


Sake rungume shi tayi "wow I love you dady".


"I love you too my princess"


Kallo inda Aaina take yayi "Aaina come here! bakiga yar uwarki bane amma ke Ko oyoyo baki happy da ganina ne?".


Tashi tayi ta nufeshi tana girgiza kai kallon ramzia yayi sam baya jindadin yadda Aaina bata nuna damuwarta gunshi Sam, sai dai Aleena wacce almost dabi'unta ya lura irin nashine shiyasa yake alakanta sun raba dan Aaina mamanta tayo hali da komai haka Aleena tacikashi da surutu a kan dinning din bayan sun kammala Tarakasu gun mota driver ya jasu dadynsu na daga musu hannu Ramzia kam har addu'a saida ta dafa hannunta kan kowanne tamai kafin suka tafi.


Bayan sun dawo cikine ya tsareta "Ramzia fushi kike kome".


Girgiza kai tayi "a'a bakomai"


Batare da yakara ce mata komai ba ya mata sallama ya fita motar tuni anwanke motoci a gidan sunkai biyar kuma duk masu tsadan gaske ciki ta koma Amma zuciyarta fal damuwa ce.


****************

"Kina ina!"


Yafada yana dan cin kamshi yana hada rae nan take muryarta ya karade motar gaba daya.


"ina dan gaba da UTC daka Wu...."


Bai gama saurarta ba ya kashe call din dan Rasheed mutum me miskili Sam bai son surutu a rayuwarsa.


Bai dau lokaci ba dan bashida nisa da inda ta fada mishi, tsaye take cikin shigarta data saba na badda kama hijab me jikinta har kasa tare da liqab yana hangota ya saki dogon tsaki.


Yayi parking batare da bata lokaci ba tashiga, zama tayi tare da ajiyar zuciya tagyara yaja mota shiru sukai nadan lokaci.Tana tunanin ta inda zata fara tunkarar shi da magana.


"ina kwana"


"Lafiya!" Ya fada cikin dakakkiyar muryarshi.


"ya yara dasu ram...."


"Lau!"


Ya bata amsa a takaice batare da yabarta ta karasa ba, batai mamakinsa ba sanin waye Rasheed Sam.


"Why do you disturb my peace meye so urgent daki ke damuna?".


"I just want to see you, I miss you ka jima a Dubai kadawo dole na matsu naga kyakywar fuskar Ka my R....."


"keep that my to your husband hindatu"


Sam batajin dadin yadda yake mata amma bayadda zatai tunda sonshi take. Direct hotel ya nufa da ita yayi parking, inda suka fito yabude booth ya ciro katuwar leda tunda hindatu ta kyalo ledar take murna a ranta.


Shiga sukai Kai tsaye reception ya karba key din dan yana da dakin nashi special, kai tsaye suka nufi dakin hindatu kamar jira take suna shiga tacire niqab dake kan fuskarta kyakywar fuskarta ta bayyana inda ta cire hijab din tuni gogon ya rude ganin irin shigar da tayi ga nonon dinta kamar zasu yi tsalle su fito.


Yar vest ce jikinta half vest da bata wuce cibiya ba sai dan mini skirt dinta da structure dinta suka bayyana shape hips dinta ba'a magana hindatu ta zanu sosai kamar ita tayi kanta black chocolate skin dinta mekyau ne sosai.


Zama tayi bakin gadon tare da daura kafanta kan daya, yayinda sarkar kofarta anklet ke masa maraba saboda dan Karka dashi da take ga kuma yadda lallen dake kafarta ke Kara daukar hankalinshi zuwa gunta.


Zama yayi kan kujerar dake gefe ganin yana son bata mata lokaci yasa ta nufeshi Kai tsaye ta durkushe gabansa tare da tallafo fuskarshi hakan bakaramun da Rasheed rikicewa yayi ba harta Kai lips dinta gab da nashi saita taso tare da jawo hannayensa duka biyu ta daura kan jigidar dake kugunta.


Nan take Rasheed ya fara rikice mata murmushi tayi a ranta kuwa cewa tayi 'duk matan da zakai Alaka dasu ba saika dawo nan duk Jin kanka my Rasheed'.


Tuni Rasheed yafisgota suna kallon juna inda batare da bata lokaci ba kamar zakin dayayi wata ba abinci ya danna mata bakinsa cikin nata  cike da kwarewa yake sarrafa harshensa cikin nata itama tana maida mai martani cikin wani irin yanayi kamar Wanda zasu cire bakunan junansu yanayi yana Kara matseta a jikinsa yana mata wani irin shafa kamar za'a fusgeta a jikinsa.


Ciro lips dinsa yayi da sauri yafara bin wuyoyinta yana kissing yana wani irin groaning nan take hindatu ta gama rudewa tafara wani irin sauti Wanda ke Kara rikirkita Rasheed nan take yafara gangarowa kan breast dinta inda yafara kokarin rabata da yar rigar dake jikinta inda da taimakonta ya samu ya rabata dashi  nan take nonuwanta suka bayyana,


Bakaramun rikicewa Rasheed yayi ba inda shima ya shiga kokarin kwabe nasa kayan batare da bata lokaci ba suka shiga sarrafa juna yayinda kowa ke kokarin faranta ma dan uwansa.


Ba abunda kakeji a dakin banda gurnaninsu kamar zakunan dake yagar Nama haka suka dawo kowane naso yaji shi cikin dan uwansa,


Sun shafe kusan lokaci me tsawo a hakan sai da suka tabbatar sun jigata kafin kowa yabar dan uwansa inda suka rave da juna kowa na ajiyar numfashi,


Wayarta ce ta shiga ringing murmushi tamai ya jawo wayar batare da kalla ba ya mika mata "Besty me Ramzy" abunda yake yawo kan screen din kenan kallonsa tayi rae da Dariya.


Dan tsuke fuska yayi yana kallonta alamun bangane ba "is your wife! Ramzia ce fa"bata answer ba har wayar ta katse.


"uhm!"yafada lokacin daya tashi "kitashi ga Kayan Ki muje na saukeki hanya I have meeting to attend"


Murmushi tayi ta tashi tashiga toilet ta gyaro jikinta ta maida kayanta da hijab da nikab dinta bazaka taba cewa ita ceba ta dau ledar sukai ma juna kiss "yaushe zan kuma ganin Ka".


tabe fuska yayi "randa nayi raayi!"


Kan tace wani abu ya fice yabarta dole hakan yasa tabi bayansa suka fita mota suka koma yakaita inda ba ido sosai ya sauketa takara gaba kowanensu ya kana hanya.......





See you on Next Chapter....