Hindatu Trouble...
by @mimsqueen
Tuni ta hau Keke Naphep ta nufi gida, cike da jin dadin gift din daya bata, ta san kuma dole account dinta zai cika zuwa anjima.
Tunda ta shigo layin tafara yatsine fuska. Dai-dai kofar gidan ta, tace da me keken ya tsaya, "nawa ne!"
Tafada tana yatsina fuska, Tana kokarin lalubo kudin, cikin yar handbag din nata.
"dari biyar zaki biya"
Dan zaro ido tayi tayi tana kallon bayan shi.
"kuttt! lallai ma yau ake yinta, yanzu kai daga UTC zuwa malalin ne dari biyar? gaskiya bazan iya biya ba, in nama ka mutunci, shine inbaka dari".
Kallonta yayi me keken yana girgiza kai, "gaskiya hajiya kudin ki yafi haka gaskiya"
Tabe baki tayi, ta wurga mai dari da hamsin ta juya abunta.
"hajiya! hajiya! Dan Allah Kitsaya, walh bazan karba dari da hamsin ba!"
Waigawa tayi ta kalleshi, "walh tallahi ban karama sisi kaji narantse maka"
Cike da mamaki yabi ta da kallo, gashi tasha hijab ga liqab ace tana haka, Amma ba mutunci! girgiza kai yayi cike da takaici "kije kyabani a can!".
Ko wai gashi batai ba tasa kai cikin gidan, bako sallama da mitar mai keken tashiga gidan.
yaran dake tsakar gidan ne suka nufuta da gudu "oyoyo Aunty!".
Sake hade fuska tayi sosai, kamar hadarin kaka.
"tab inma dan ledar hannuna kuke, to da baku bata lokacin kuba".
"A'a hannatu har kindawo!".
Wata mata wacce kana gani ta girma hindatu tafada sanda tafito daga part dinta, fuskarta dauke da murmushi.
"eh andawo maman shamsiyya!"
Ta bata amsa a takaici, dan bata son cigaba da zancen Sam. Amma a ranta cewa tayi "andawo din uwar sa ido! mtsw".
Ciro key din part dinta tayi ta bude tashige cikin falon nata. "mtsw mata sai shegen sa'idon tsiya, Allah wadai da irin wannan jahilcin". Kozama bata yiba ta cilla jakarta kan kujerar, tare da hijab d liqab din, tana kokarin zama.
Wayarta ta shiga ringing ta jawo jakar tana yatsina fuska ta ciro, ganin sunan Ramzia yasa ta ja dan tsaki tare da yatsina fuska "oh mayyar mata kinbi kin mamaye komai Amma sai takura mutum! mtsw".
Receive ta dannah lokacin da take kokarin kirkiro murmushi kan fuskar tata.
"hello bestyna ya akayi?"
"Lafiya kalau"
Dariya hindatu tayi me sauti kai kace tana gaban Ramzia. "Amarya ta Alh.Rasheed kina wuta fa ina angon naki?". Tana dariya wanda zaka rantse ba komai ciki, Amma sam a ranta ba haka bane, bata da buri irin taji kawar tata cikin matsalar da za'ace itace gidan Rasheed ba Ramzia ba.
"Kai hindatu! ke dai baki gajiya da zolaya walh uhm Rasheed ya koma aiki?"
"mene!"
Tafada kamar da gaske abun yabata mamaki.
"eh walh! Dagaske ya koma aiki, kinsan shifa yafi damuwa da business dinshi kan komai!"
Murmushi tayi na mugunta.
"yanzu kawa kina nufin duk wannan Kayan da kika sha da gyaran jiki? Tab amma Rasheed saida ya fita yau? Uhm ga solution nafada miki kinki ji, amma dai hope ya rage miki sha'awa?"
Ramzia ajiyar zuciya ta sauke dogon numfashi. "hmm! ke dai ayi sha'ani sai hakuri kawai".
Kamar da gaske hindatu ta ja gun tun tsaki "mtsw walh Rasheed na bala'in bani haushi to tell you the truth, haba! watansa nawa a can yadawo kuma amma yakasa sauke hakkinsa yadda ya kamata? mtsw".
"to ya zanyi sai hakurin"
"hmm kullum kice hakuri, nafa fada miki ki amince da hafiz kinki at least da zai dunga rage miki wahalar dakike fama ciki, Allah kar pressure ya kashe mun ke! Allah kiyita stressing kanki kan wanda baisan kinayi ba".
Shiru Ramzia tayi "kedai bar zancen nan saimun hadu mayi kawai, nakira ne dan mu dan tattauna ko naji saukin abunda ke damuna".
Tabe baki hindatu tayi "eyya sorry deary zan shigo gidan zuwa jibi insha Allahu"
"to Allah yakaimu!"
"kigaida my little Aaina da Aleena"
"zasu ji insha Allahu bye"
"Bye too".
Nan sukai sallama hindatu nakashewa tayi tsaki ta cilla wayar kan kujera "hmm dama yaushe zai kulaki shegen na samun garabasa irin wannan".
Ta kalla jikinta ta girgiza ta koma kan kujerar ta baje.
"Salamu Alaikum!"
Tashi zaune tayi Jin sallamar makofciyar tane, Kuma kawar gulmace-gulmacen ta.
"uhm walh ina ciki nayi bakuwa, naji shigowarki gidan ae inaji kina gaisawa da maman shansiyya uwar sa'idon nan!"
Tsaki hindatu taja "kedai bari kawai maman fauza can mata"
Nan suka cigaba da gulmace-gulmacensu dan gidan irin me 3part din nan ne, Ko wanne 2flat bedroom halin hindatu dana maman fauza yazo daya shiyasa suka daura tsana suka daura kan maman shamsiyya.
***********************
Rasheed kai tsaye office dinsa ya nufa, yayi horn gate man din ya bude mishi kofa, tun kan ya karasa fito wa motar, ma'aikatansa suka zageye motar suna ta faman murmusawa ganin Boss din nasu daya jima baya kasar.
Murmushi yayi lokacin daya fito, ganin yadda suke kaiwa da komowa kan shigowarshi, gashi cike da girmamawa da farin ciki, hakan ya matukar mishi dadi sosai.
"thank you all" Yafada cikin Jin dadin yadda suka tarbeshi.
"now you can all get back to work. And gifts dinku na tace za'a zo a raba muku"
"Allah yakara budi Alhaji!"
Suka fada bai tanka musu ba yashige gaba yabarsu gun.
Sosai suka ji dadi dan Rasheed mutum me kyautata ma nakasansa sosai, hakan yasa suke kaunar shi, amma indai kana wasa da aiki bazaku taba shiri ba sam dan yayi hating irin wadan nan mutanen masu wasa da aiki.
Wucewa yayi hanyar shiga da sauri daya daga ma'aikatansa ya biyo bayanshi da sauri "welcome back sir!".
Batare da ya amsa mishi ba suka cigaba da jerawa har zuwa office dinshi, inda da sauri ya bude mishi kofar ya shige ciki, karasawa yayi yaja kujerarsa ya zauna dagowa yayi ya kalla Mr.Sam dake tsaye kamar Wanda ke jiran albishir yana ta mai murmushi.
"Mr.Sam is anything the matter!"
Yafada yana kallonshi cikin rashin fahimtar tsayuwar tasa, dauke kansa yayi, ya shiga jawo files dake gefenshi.
"yes sir! I have a special gift for you, and I know you will love it".
Murmushi Rasheed yayi ya ture files din dake gabanshi "I know all the kind of gift, but can't it wait?!"
Girgiza kai Mr.Sam yayi "no sir ae kawai check it, I am sure it will boost your energy kafin kafara aiki". girgiza kai Rasheed yayi.
"You are such a bad man Mr.Sam baka so nafara aiki wato sai naga gift dinka, it better be something good and nice"
Murmushi mr.sam yayi "I am sure you will love it here"
Ya ajiye mishi file gabanshi "check it let, me get back to work".
Girgiza kai Rasheed yayi lokacin da Mr.Sam ya fita kamar bazai taba file din ba, sanin me ya kunsa tuna yakoshi already yasa ya ture shi gefe ya shiga duba ayyukansa daya-bayan-daya abunda a kayi bayan wannnan nan tsawon lokaci da akayi baya nan.
"hey!"
Mr.Sam yaji anyi masa lokacin daya fito office din Rasheed, sanin me Kira yasa yafara murmushi ya juya "meya faru yanzu kuma Mr.jibril?"
Fuskar Wanda aka Kira da mr.jibril Sam bako alamun fara'a ciki, "are up to your trick again!".
Dariya Mr.Sam ya sheke dashi "what's your business with that? I am sure kaima kasan what I am eying and I will do anything to have it".
"keep dreaming about it but the project will always be mine".
Murmushi Mr.Sam yayi "let's see!".
kowanensu ya wuce amma kowa da abunda yake sakawa a zuciyarsa.
Jibril Kai tsaye office din Rasheed ya shiga " barka da dawowa!"
"yauwa".
Rasheed ya fada batare da ya dago ba, saboda aikin dake gabansa sosai, jibril baiji dadin hakan ba Jan kujera yayi ya zauna shiru har zuwa lokacin Rasheed bai dago ba.
"Rasheed!"
Sai a lokacin ya dago ya tsura mishi ido, kaf cikin ma'aikatansa bamai kiran sunansa kamar jibril wanda a bangarensa rainine kawai saboda wani dalili yake daga mishi kafa wanda shi bai saniba.
"inajin ka"
Gyara zama jbril yayi "dama batun project din nan ne haryanzu banji kace komai ba". Yakara she zancen yana kallon Rasheed.
Tsaki Rasheed yaja tare da hade ranshi lokaci guda "haba Jibril! Why kake mun haka? gani yanzu nadawo ne kabari nagama abunda yake gabana then all that will follow!".
Cike da bacin rae ya maida face dinshi kan files din dake gabanshi, ganin haka yasa jibril ya tashi kamar Wanda Kwai ya fashe mishi a ciki yabar office din.
Dagowa Rasheed yayi yana tsaki, haka kawai yaji aikin ya fitar mishi akai lokaci guda tashi yayi zaifita ya tuna file din da Mr.Sam ya kawo mishi, jinsa yayi kawai yana son budawa, bude file din yayi caraf idonsa ya gane mishi abunda yafi komai burgeshi, komawa yayi ya zauna.
"wow"
Yafada lokacin da yakai hannun shi kan kyawawan nonuwa dinta, da suka showing saman rigarta dan ba abunda ke daga ma Rasheed hankali jikin mace irin su, kaiwa yayi kan kyawawan fuskarta ta hadu sosai ga uban hips tuni yaji yana bukatar kasancewa da ita.
Haka ya dunga bin pics dinta da kallo kamar zai cinyeta, ganin sunanta yayi tare da no dinta jikin file din,
"Faith!"
Yafada cikin voice dinshi me sanyin gaske, daukar phone dinsa dake gefen sa yayi, nan take yasa no dinta ya shiga kiran layin bugu daya ta answer.
"Hello!" Yafada cikin cool voice dinshi me sace zuciyoyin mata.
Sai da tadan yi jim, yakara mai-mai-tawa kafin ta sauke deep breath wanda shi kansa Rasheed saida yaji.
" hi!"
Jin sanyayyar voice dinshi tare da idannunshi dake kan pic dinta yasa ya lumshe idannunsa.
Jin yayi shiru yasa tace "Are you Mr.Rasheed?".
Cike da mamaki ya bude idannunsa sai dai baiyi mamaki sosai ba, sanin za'a bata no dinshi dole, hakan ya basu damar gane juna, nan take suka hada appointment din gunda zasu hadu bai bata lokaci ba yabar office din.
*******************
Kwance Ramzia take tana chating, Amma sam hankalinta baya kan chat din yadda ya kamata, saboda matsanancin sha'awa dake addabarta wanda kusan yariga ya cika mata mara makil, zaka gasgata hakan ne inka duba yanayin yadda take juye juye kan bed din.
"Wayoo ni Rahamatu nashigesu! yanzu haka zan zauna, ga miji amma baida lokacin biyamun sha'awa?!"
Tafada tare da shafo wuyanta da daya hannunta kamar zatai kuka, ganin hindatu online yasa taji ranta yayi fari.
"Ke! Gwanda dakika hawo walh dama cike nake da jaraba saboda ma ganin nan da nasha".
Ta tura mata inda tashiga jiran ganin hindatu ta bude dan ta sama reply, saida kash! Sai da akayi kusan 5mins tana dubawa kafin hindatu ta bude message din sosai taji dadi a ranta, Amma me hindatu bata fara typing.......ba shiru shima sai da tadau lokaci.
"πππ"
Abunda ta turo mata kenan tabe Baki Ramzia tayi tashiga typing.......
"wato na zama ma abun dariya ma agunki ko?" Ta tura mata.
Wannan karon take hindatu ta karanta tayi mata replay itama....
"hmm, yo me zance miki? ance miki ga magani kince ba haka ba!"
Tsaki Ramzia tayi kamar Tana ganin hannatu dan ita Sam ta tsani abunda zai hada ta ALAKA da wani da namiji Sam a waje, especially inta tuna Mr.Ray dinta duk da ta tsani tuna shi da takeyi.
"kibar zancen nan kituran Bf"
Ta tura mata...
"Uhm π Ramzia kenan kina bani mamaki, anyway is your life inkin kashe kanki tun yanzu you are still young o..."
Murmushi Ramzia tayi sanin halin hindatu, tasan ta kufulu yanzu haka....
" sorry bestyna please kituro yanzuπ"
Bata Kara ce mata komai ba, ta turo mata godiya Ramzia tayi mata tare da gyara kwanciyarta, tashiga downloading kayan ta har sauri take yayi yakarasa loading ta kalla, baiko karasa kammala waba, taji karar motar Rasheed da sauri ta tashi ta ajiye wayar tafita falo ta harde zaka rantse dama kallo take.
Tashi tayi ganin ya shigo ta nufeshi sannu da dawowa "yauwa"
Yafada ba yabo ba fallasa ya shige dakinsa, tsaki taja dan yana daga dabi'unsa da Sam bata so, Amma ba yadda ta iya haka nan tabi bayansa, ta shiga dakin ganin yana shirin shiga wanka ya tabbatar mata da fita zai kuma dan ya saba.
Zama tayi bakin bed din ta kunna Tv din harya fito, ya tadda ta bai bi takanta ba ya shiga shirinsa cikin kana nan kaya "badai kuma fita zakai ba"
Bai kulata ba ya cigaba da shirinsa ganin yana shirin fita yasa tace "abincin fa!"
"saina dawo!"
Yafada kamar wanda ake takura shi, bai tsayata ba tuni yabarta kamar gunki a dakin yafito sai jin gangare watsa stairs din tayi, ya sauka tana ji ya fita abunsa sosai halin Rasheed ke damunta ace koyaushe mutum aiki kamar agogo " Allah ya kyauta".
Yana kokarin shiga motar shi, motar gidansu ta tunkaro kai zuwa ciki, tsayawa yayi jiran shigowar motar dan tun daga nesa ya hango Zainab ya tabbatar harda Ammi ciki.
Driver ne ya zagayo ya bude mata kofa ita da kankwarsa zee, cike da murmushi ya Karasa gabanta "sannu da zuwa Ammi".
Yatsine fuska tayi " uhm in kai bazaka zo gaisheni ba aikinka yafi maka important ni ai dole nazo nagaida Ka ko?!".
Nan Rasheed ya shiga in inar cewan yanzu dama gidanta zaije, Wanda Sam itama tasan ba hakan bane jinsa kawai tayi suka shige cikin falon, cike da fara'a Ramzia ta amshesu inda hajiyan Rasheed keta faman sanya mata Albarka dan sosai take Kaunar Ramzia dake ta kasance diyar kanwarta auren na zuminci ne gashi uwa uba Ramzia a hannunta ta taso, Tun tana yar ficiciya Sam hajiya bata son ganin Ramzia cikin damuwa Sam.
"haba Rasheed! yaushe rabon Ka da kasar daga dawowa harka soma fita kabar mun diya agida ita daya".
Nan hajiya tashiga Tana fita fada sosai ta rufe ido ta mishi dan Sam a cewarta bata son yana barin Ramzia yana nisa, gwanda duk inda zaije ya tafi da ita suna cikin tattaunawa, su Aleena suka dawo school sosai sukai murnar ganin Ammi da Auntynsu zee gidan.
Rasheed kuwa baiji dadin hakan ba sam saboda plans dinshi ya rushe faith tayi ta kiran shi karshe haka ya mata text kan sai gobe Su hadu..........