OMAR KO FAROOQ?

106-107

by @nuceeyluv

® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓





106_107





"Bayan imaan ta fito a wanka gaban mirror ta nufa ta fara shafe jikinta da mai me kamshi sannan ta shafa turare masu kamshi sosai. "Kayan ta tafara dubawa nan ta dauko wata shegeyar rigar bcci, rigar bata qarasa zuwa gwiwa ba, sannan shara2 take, sannan ta kama kanta da ribon bayan ta gama ta kalli kanta a mirror wata irin kunyace ta kama ta a fili tace anya zan iya fita? Sai kallon kanta take tana sake2 a zuci badan tayiwa anty ameera promise ba ai da bazata iya fita a haka ba. "Da wannan tunanin tayi shahada ta fito, dakin omar ta fara dubawa a zaton ta ko ciki ya shiga, saidai ga mamakin ta ga wajen wayam. "Hakan ta tabbatar mata yana falon kasa tunda bataji alamun sa a daki ba. "A hankali take taku har ta iso falon. "A zaune ta ga omar yana kallo, hakan yasa ta wuce kitchen ta dauko cup, "sannan ta fito ta wuce wajen fridge lemo ta tsiyaya, sannan ta taho wajen kallon, saida tazo inda zata wuce ta gaban omar sannan ta canja takunta me cike da daukar hankali, omar yana zaune ya tsunduma cikin tunanin imaan sai ganin ta yyi ta gitta ta gaban sa. "Imaan kuwa ko kallon sa batayi ba ta isa gaban TV remote take son dauka dan canja channel sai kuma bata ganshi wajen ba. "Juyowa tayi ta kalli wajen omar saidai bata bari sun hada ido ba, hango shi tayi yana kasa inda omar din ya ajiye daidai wajen kafafun sa. "Imaan tana gani ta taho wajen tana karairaya cike da gayya. "Daidai gaban omar ta matso, Omar ya saki baki yana kallon ikon Allah Sam ya kasa cewa komai shi har yanzu mamakin imaan yake. "Bai ida tunanin ba yaga imaan ta sunkuya da niyyar daukar remote anan kuma na fulanin ta suka bayyana kasancewar sunkuyawar datayi. "Omar kusan rikicewa yyi daya ga na fulanin imaan sai wlkcm suke masa. "Kamar yasa hannu ya cafko su koya rage wani abun dake damunsa a yanxu, imaan na daukar remote din ta koma wata kujerar ta zauna sannan ta canja zuwa tashar da takeso gefe guda kuma tana kurbar lemon cike da yanga. "Omar kuwa a kasalance ya dago yana karewa imaan kallo wani sabon al'amari ya shiga dukda yaso yyi mata fada Amman ga mamakin sa saiya tsinci kansa da kasa yi mata. "Kallon ta yake tamkar zai cinye ta, imaan kuwa duk tana lura dashi ganin tarkon ta yana kama omar sai wani farinciki ya lullube ta. "Suna zaune a haka babu me cewa wani komai yyinda omar ya maida Rabin kallon sa ga imaan duk wannan kallon da yakeyi da sun hada ido da imaan saiya basar yana wani daure fuska.

"Imaan bata wani jima ba bacci ya kwasheta a wajen, a yanda ta kwanta a karkace sai rigar jikinta ta kwaye har zuwa saman kirjin ta. "Omar kuwa yana ganin bccin nata yyi nisa ya lababa ya isa wajen da take kwance, tsayawa yyi ya zurawa imaan ido yana kallon ta, a zuciyar sa ya tsaya lissafa kyau na imaan zarara Zaran gashin idonta Wanda suke a rufe shiya karawa fuskar ta kyau yyinda dogon hancin ta ya dace da dan karamin pink lips dinta dama imaan Nada kyau? Ya tambayi kansa. Wata zuciyar tace kai omar anya yau lafiyar ka kuwa ka tsaya kana kallon wannan jaririyar yarinyar meye ajikinta dazai dauke maka hankali? Mwtsss yaja tsaki da wannan tunanin da yyi yanzu shiya basa kwarin gwiwar barin wajen da niyyar tafiya dakinsa. "Harya taka step daya sai kuma yaji bazai iya tafiya ba haddai daya ga kanta yadan karkace. "Komawa yyi ya tsaya yana nazari can ya yanke hukuncin daukar ta. "Hannu yasa zai dauke daidai inda ya taba yaji wajen laushi kamar audiga dukda ba yau ya taba daukar imaan ba, Amman yaji fatar ta kara laushi da santsi. "Haka ya dauketa tamkar bby. "Lkcn daya haura sama memakon ya kaita dakinta saiya samu kansa da kaita dakinsa. Kan gadon sa ya kwantar da ita, sannan shima ya hau, "bayan ya lullube su da bargon sa me laushi da kamshi sannan ya kashe wuta. "Duk wannan abun imaan tana bcci batasan ma yanayi ba, shi kuwa omar juyi yake ya ksa bcci karshe imaan ya jawo ta kan kirjinsa, imaan tana cikin bcci abinka dame son jiki saikace mage, sosai ta sake kankame omar cikin yanayin bcci. "Omar kuwa wani yanayin ya sake shiga haddai dayaji na fulanin imaan sun mannu da kirjinsa sai ji yake kamar ya kamasu ya tsotsa.


****

Da asuba imaan ita ta fara tashi a hankali ta fara bin dakin da kallo tasan dai wannan ba dakinta bane toya akayi tazo dakin omar? Da sauri ta kallesa yanda ya wani kankameta kamar za'a sace masa ita yana bccinsa cike da kwanciyar hankali. "Imaan tayi kokarin tashi danyin sallah omar shima ya farka. "Da sauri ya cire hannunsa daga jikintan sannan ya kunna wuta. "Dawo da kallon sa yyi gareta ganin sun hada ido ya daure fuska, yace kee waya kawoki dakina? Imaan ta zaro dukkannin idonta tana kallon omar da mamaki koda yake ya saba mata sharri matukar zai kare kansa. "Imaan ta bude baki zatayi mgn omar yace dallah rufemin baki tunda nace banayi doleni sai anbini har dakina? Imaan ranta ya baci batasan lkcn data ja wani uban tsaki ba tana jifansa da wani mugun kallo. "Omar ya daka mata tsawa dan shima ya tsani tsayi cikin tsawar yace ficemin a dakin. "Imaan ta mike ranta a bace tabar dakin.





Nuceey luv😘