122-123
by @nuceeyluv
® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓
122_123
"Mummy ta saki baki tana masu kallon mamaki shin yaushe ma Omar din ya shigo gidan? "Imaan kuwa tsabar kunya ma ta kasa dago ido ta kallesu. "Omar yyi murmushi sannan ya saki hannun imaan dan ya lura sosai kunya takeji, aikuwa daman hakan take jira da sauri ta wuce daki da gudu. "Omar kuwa karasowa yyi har gaban mummy da take ta kallon su tun dazu dan mamaki, kusa da kafarta ya samawa kansa mazauni a kasa, bayan ya zauna, ya dafa kansa bisa gwiwar mummy a hankali ya fara furta, mummy dan Allah... Mummy tayi saurin dago fuskar shi da murmushi tana kallon sa tace, basai kace komai ba omar farooq y gama yimin bayanin komai bayan yanzu idona ya ganemin duk wani kokwanto da ya rage a zuciyata, dan haka na yafe maka Allah ya yafe mana gaba1, omar sbd tsantsar fatinciki besan lkcin daya rungumo mummy ba yana zurara mata godiya, mummy tace oh omar kaide har yanzu bakasan ka girma ba wlhy oya sake ni, saketa yyi yana shafa kansa, kallon sa ya koma kan farooq d tun dazu yake murmushin jin dadi, Omar ya matso ya mika masa hannu yace na gode bro gskyr mgn da akace " _dan Uwa me dadi ko watan watarana sai yyi maka rana ina rokon Allah ya sake hade kanmu duniya da lahira_ "farooq yyi murmushi yace ba komai dan'uwa ai yiwa Kaine Allah ya shige mana gaba, gaba1 sukace ameen. "Bayan 'yan hirarraki da sukayi farooq yace shikam tafiya zaiyi dan tun dazu ameera ke kiran sa a waya, omar shima yadan shafa keya sannan yace ehm.. Mummy inaso na wuce da imaan yau. "Mummy tace tofah lalle yaran zamani ba kunya wlhy, toh ba yau zan baka itaba, omar ya zaro manyan idanun sa yana kallon mummy yace eyya mummy dai yyi fuskar tausayi, farooq na tsaye yana dariya, mummy tace kaga kayi tafiyar ka wani sati sai kazo ka dauketa. "Duk yanda omar yaso mummy ta bashi imaan abun ya faskara, karshe ma fatattakar sa tayi daga gidan, haka ya tafi badan yaso ba.
*****
Haka ya kasance washe gari tun 7 yana a gidan dakin imaan ya wuce direct tana kwance kamar yanda yyi ranar haka yyi yauma wannaan karan sai 10 ya tashi imaan tayi mamakin ganin sa kwance kasancewar ta rigashi tashi sosai ta ,zubawa fuskar shi ido tana kallon kyakkyawar fuskar sa, lalle omar karshe ne wajen kyau. "Koda mummy tazo tashin imaan tayi matukar mamakin ganin omar a dakin, imaan dake kan gadon ma kunya taji sosai, mummy kam ba bakin mgn ai da sauri tabar dakin dan itama kunyar taji, "imaan najin fitar mummy a hankali ta matsa saitin kunnen omar tasa labban ta a wajen tana dan tattabawa a hankali tana dan lasa harshen sa a hankali, "omar yana bcci saijin kamar Susa ake masa a kunnen, a hankali ya fara bude idanun sa tarrr ya sauke su kan imaan data dan rankwafo kansa, hannayen sa yasa ya jawo ta kirjin sa ya matse ta tsafff, aucchh imaan tace, omar ya kalli fuskar ta yace meya faru? Imaan ta turo baki tace toh ba tashin ka nake ba kaikuma ka jawoni ta karasa mgnr tana turo baki, Omar yyi murmushi yace see ur small mouth here lefi ne dan na rungumi matata? Imaan ta girgiza kai tace Amman dai ya omar tun yaushe k shigo gidan? Omar yace tun 7 imaan ta zaro ido tace meyasa? Omar yyi murmushi yace har kya iya tmbyr meyasa? Bayan kinsan GANGAR JIKINA kawai nake tare dashi ruhina yana nan. Kinga kuwa ba wata nutsuwa matukar bana tare da ruhina. "Imaan tayi murmushi tace oh ya omar Amman kasan yanzu mummy tabar dakin nan kuwa? Omar yace dgske? Imaan ta girgiza kai Allah naji kunya ita kanta mummy kunya taji Tama kasa yin abinda tazoyi, omar yyi dariya yace goooood, imaan tace kamar ya? Omar yace haka nakeso so nake tabar min mata ta kasance kusa dani, ai INA sane naki barin gidan kamar yanda na saba a da. "Imaan tayi murmushi tace Allah ya omar dinnan hmm.. Omar yace mene? Imaan tace ah ba komai. "Omar yyi dariya yace gwara ki fadi ta cikin ki kada ta kashe ki. "Imaan tayi murmushi tace dgske b komai. "Omar yace ohk tashi muyi wanka nasan breakfast yana jiranmu, imaan ta zaro balabalan idon ta tace ya omar muyi wanka kuma? Omar yace eh ko kinyi? Imaan tace ehmm kaje side dinka mana, omar yace ah ai sai nayiwa baby na wanka tukun.
Nuceey luv😘