126-127
by @nuceeyluv
® *OMAR KO FAROOQ* ❓
126_127
"Tunda yabar gidan mummy tasa imaan gaba tana mata nasiha na zamantakewar aure, imaan dai kamar yaune ranar da za'a fara kaita gidan auren ta haka tayi ta kuka sosai, zuwa dare mummy tasa imaan tayi wanka, sannan ta bata turaruka masu kamshin gaske ta turare jikin ta, daga nan ta bata wani hadadden less me shegen kyau duwatsun da akayi kwalliya dasu masu hasken pink shiya qara Qawata less din, habawa tuni imaan ta koma sabuwar amarya dall a leda, daman can amaryar CE tunda ba'a yaga taba lol. "Tana daki zaune omar yyi sallama a gidan, a falo ya tarad d mummy bayan yyi mata sannu d hutawa, nan ma mummy saida ta sake Jan kunnen sa, sannan tace ya jirata, omar yyi murmushi a zuciyar sa yace shikam ko ba'a fada masa ba ai dole ya rike bbynsa da kyau. "Yana nan zaune mummy ta shigo d imaan falon kanta a sunkuye, kamshin turaren imaan shiya dawo da omar daga tunanin daya tafi, sosai ya kafe imaan da ido yana kallon ta yadda tayi masa kyau sosai tamkar ba ita ba, har gabanshi mummy ta ajiye imaan, sannan tace toh son ga imaan nan Allah ya Baku zaman lafiya omar yace ameen mummy mun gode sosai, mummy tayi murmushi sannan tabar masu falon, dan yadda imaan ke kuka har ta fara bata tausayi. "Mummy na barin wajen omar ya kamo imaan ya hade ta da jikin sa yana shakar daddadan turaren dake jikin ta. "Sun dau lkci a hakan batare da wani yace uffan ba, omar ya dawo da kallon sa gun imaan bayan ya hade fuskar su suna jin numfashin juna, cikin karamar murya omar yace bby wannan kukan fah? Imaan tayi shiru, omar yace bby ko bakyason kasancewa tare dani ne? Imaan tayi shiru omar ya sake kasa da murya yace haba bby kimin mgn mana? Imaan memakon tayi mgn saita sake barkewa da kuka, omar ya sake rungumo ta yana dan bubbuga bayan ta yace is enough pls kukan ya isa haka. "Imaan tayi shiru tana maida numfashi, omar ya tashi daga zaman da yake sannan yace taso mu tafi, imaan tayi jimm taki tashi, omar yace bby kinga dare ya soma yi mummy jiran mu suke su rufe gida fah. "Imaan tayi shiru d alamar har yanzu bata d niyyar tashi, omar yana ganin haka ya dauke ta batare d ya sake cewa komai ba. "Har cikin mota ya ajiye ta sannan ya zaga wajen driver seat ya zauna. "A hanakali yake driving Amman dukkan hankalin sa yana kan imaan da take Jan zuciya kadan2 sbd kukan da tayi, duk omar yabi ya damu da wannan kukan Wanda ya rasa meye dalilin yinsa. "Koda suka isa gida ma shine ya dauketa ya kaita har room dinta, sannan shima ya dawo nasa dakin donyin wanka. "Imaan kuwa ba komai ya sata kuka ba sai tunawa da iyayen ta da tayi taso ace sunga ranar auren ta, sunga jikokin su Amman Allah be nufi hakan ba, lalle duk yanda zakaji dadi a wajen wasu ba kamar iyayen ka ba koda ace iyayen ka basu dashi Allah sarki iyaye abun sone a kowanne lkci. "Haka ta samu ta fada toilet tayi wanka sannan ta fito daure da karamin towel da ko Rabin cinyar ta bekai ba dakyar ma ya iya ritsa na fulanin ta. "Comb ta dauko tana sharce kanta sbd jikewar da tayi gaban mirror ta tsaya tanayi tana kallon kanta da idon ta daya gama yin jaa sbd kuka. "Bayan tayi parking gashin kanta ta fara shafa cream me kamshi a jikin ta, daidai lkcn kuma omar ya shigo dakin sanye yake da qaramin wando sai farar vest dake jikin sa, cikin sanyin murya yyi sallama dan har yanzu ya damu sosai da irin kukan da imaan take tun dazu, imaan na shafa cream a cinyar ta ta juyo tana kallon omar lkci guda kuma sai taji tausayin sa dan tasan tabbas sbd itane ya shiga wannan damuwar, Lkci guda kuma ta sakar masa murmushi, abinda ya bawa omar mamaki kenan hakan ya bashi kwarin gwiwar karasawa wajen ta. "Imaan tace hi ya omar, omar ya matso dab da ita yace bby anya ba mafarki nake b? Imaan tayi dariya tace a'a ya Omar wanne mafarki kuma? Omar yace nasan ba haka na barki ba, imaan tayi murmushi sannan ta kawar d zancen ehm.. Ya omar bari nasa kaya, omar yace toh muje na tayaki zaba, imaan tace shikenan, haka suka isa gaban wardrobe din sannan omar ya zabo mata wata shegiyar Riga wacce da ita da babu duk daya suke, imaan kuwa ta karba batare da tayi gardama ba. "Omar yace wow bby.. Imaan tace meya faru? Omar yace bby rigan ya maki kyau sosai imaan ta kalli kanta a madubi yanda taga rigar ko Rabin cinya bekai ba gata transparent ce sosai komai ana gani hatta pink pant din data sa ya fito sosai, na fulanin ta kuwa sun tsaya kyaam tamkar sojoji, habawa tuni tayi saurin kare qirjin ta dan wani irin kunya dataji. "Omar yana tsaye yana kallon ta, jawo ta jikin sa yyi sannan yace bby ki daina sa hannun ki inason kallon ki a haka kinji?, yasa hannu yana kokarin zame hannun ta data kare qirjin ta da shi, imaan ta shagwabe fuska tace eyya mana ya omar dan Allah ka bari, omar ya saki murmushi yace bby kenan barima kiga, bata ankara b taji ya jata kan gadon suka fada, ita kuma tayi masauki kan qirjin sa, imaan na kokarin tashi omar ya sake matse ta a jikin sa tsam sannan ya kashe wutar dake gefen gadon.
Nuceey luv😘