OMAR KO FAROOQ?

128-129

by @nuceeyluv

® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓



128_129





"A hankali omar ya shiga shafa bayan imaan yana kuma kara matse ta ajiki, "imaan sai motsi2 take dan kwatar kanta, Amman INA memakon ya saketa saima Kara matse ta da yake yana shinshinar jikin ta tamkar tsohon maye, qarshe ya mirgino da ita suna fuskantar juna, imaan kamar tayi kuka tace eyya ya omar pls ka sakeni, omar yyi shiru, imaan tace ya omar.. Bata karasa ba taji ya fara kissing labban ta a hankali cikin salo me matukar birkita Wanda ake masa, sosai imaan ta fara birkicewa d salon ya omar, shiko omar labban ta yake tsotsa a hankali a haka har yakai ga tsotson harshen ta, habawa ai tuni imaan ta mika wuya ganin ba sarki sai Allah itama ta fara mayar masa da martani, haka suka dage wajen tsotson harshen su tamkar Wanda suka samu sweet, iya kidimewa kam omar ya shiga harya fara kokarin Jan rigar imaan, imaan fah anan hankalin ta ya fara tashi cikin dashashshiyar murya ta fara rokon omar d ya kyaleta dan taga yana kokarin wuce gona da iri, omar kam besan tanayi ba _"wai kunu a wani gidan lol "_. Ba inda hannun sa ya kai sai kan na fulanin ta nan omar ya sake rikicewa dan yanda ya tabasu tamkar audiga dan laushi da sauri ya kai bakinsa yana aikin tsotsa tamkar karamin yaro. "Imaan kuwa banda rokon sa ba abinda take karshe ma kuka ta barke masa dashi, jin kukan imaan shiya jawo da shi daga duniyar daya tafi, cikin dashashshiyar murya yace bby, imaan tayi shiru tana jinsa batace komai ba ita dai dukta tsorata d lamarin ya omar mutun yahau tsotson ka yana lashe ka saikace maye 🤔. "Omar yasan tana jinsa kyale sa kawai tayi dan haka yace Allah idan baki amsamin ba zan maki abinda kike gudu yanzu. "Da sauri imaan tace uhum. Omar dariya CE taso kwace masa yana mamakin tsoro irin na imaan tunma baiyi komai ba kenan? Lalle akwai Jan aiki a gaban sa. "A fali yace I'm sorry kinji, bazan sake saki kuka ba kibar wannan tsoron muyi bcci kinji. "Imaan wani irin sanyi taji ya ratsa a zuciyar ta dan haka tace toh. Omar yace yauwa bby na ya manna mata kiss a goshi sannan ya mata matashi da qirjinsa yana shafa ta a hankali har bcci yyi awun gaba dasu.


"Washe gari qarfe tara imaan ta farka, kamar koyaushe indai suka kwanta d omar ta rigashi tashi saita kafeshi da ido tana kallon kyakkyawar fuskar sa, yanzun ma hakan ta kasance kallon sa take sosai karshe hannun ta tasa tadan shafo fuskar sa dake mata kyau., juyi omaar yyi, da sauri imaan ta jaye hannun ta sannan ta shiga raba jikin ta Dana omar a hankali gudun karta tashe sa, "fitowa tayi a dakin sannan ta sauka zuwa kitchen dan hada masu breakfast, cikin 30mins ta gama komai ta jerashi kan dining table. "Bayan ta gama ta haura samà, à yàndà ta barshi haka ta sameshi yana bcci dariya yaso bata yanda ya rungume pillow'n data sa masa a gaban sa tsam. "Haka ta wuce shi tana dariya ta fada toilet danyin wanka. "Bayan ta fito a wanka ne tayi shirin ta cikin wasu shegun kaya sosai kuwa tayi kyau tamkar a sace ta. "Dawowa tayi gaban omar dake bcci, sannan ta zauna a gaban sa, hannun ta tasa ta fara shafa fuskar sa tana jan hancin sa a hankali cikin wani irin salo. "Omar yana bcci yafara jin wani yanayi a fuskar sa, zaton sa ma mafarki yakeyi saida ya fara budewa idon sa a hankali har ya budesu tarrr kan bbynsa dake gaban sa tana watsa masa murmushi me dasa soyayya a zuciyar me house. "Omar shima besan lkcn da murmushin ya subuce masa ba yana kallon imaan da mamaki, imaan tayi qasa da muryar ta cikin wani irin salo tace morning ya Omar. Omar ya ware ido sosai shidai bazai iya tantance iya kacin muryoyin imaan ba yanda zatayi mgn da wannan muryar yasha banban da Wanda zatayi anjima kuma tamkar ana busa sarewa.. Imaan ce ta dawo dashi daga duniyar tunanin daya tafi ta hanyar masa kiss a kumatu. "Omar memakon yyi mgn ya jawo ta jikinsa yana shakar kamshin jikin ta, shima cikin nashi salon yace mrng bbynah. "Imaan tayi kokarin kwatar jikin ta dan yanda ta lura ya omar yana matukar son kamshin jikin ta kai dama shi kansa jikin gaba1, a shagwabe tace ya Omar ruwan wankan ka fa yana jiran ka. "Omar ya kalleta yace yauwa wato dan wayo shine kikaki tashina muyi wankan koh? Imaan tayi 'Yar dariya tace aa ai sanda na hada mana breakfast tukun na. Omar ya zaro ido da mamaki yace dgske? Imaan tace yes, sannan tace kaga time yana tafiya kaje kayi wanka kaji, omar yace yanda kikace hakan za'ayi bbynah. Imaan tayi murmushi sannan ta rakashi har bakin toilet din, har zata juya omar ya riko hannun ta sannnn yace bby I tot tayani wankan zakiyi, imaan ta zaro ido d mamaki a zuciyar tace yo ni inani ina taya ya omar wanka 🤔. Omar yace kinyi shiru ko saina daukeki muyi wankan tare? Imaan ta shagwabe fuska tace eyya mana ya omar nidai Allah... Omar shima ya kwaikwayi yanda take mgn yace eyya mana nidai Allah.. Imaan batasan lkcin data fara Dariya ba har dimple dinta sanda suka lotsa. "Omar shima dariyar yyi sannan yyi kissing dinta a hannu sannan ya shige toilet din yana murmushi. "Yana barin wajen imaan ta jingina jikin bango sannan ta rungume hannun ta, ta rufe idon ta yyinda soyayyar ya omar yake ratsa mata dukkannin gabobin jikin ta.

"Dakin ya omar ta koma ta zabo masa kayan da zaisa sannan ta dawo dakin ta, sannan ta ,zauna zaman jiran sa.





Nuceey luv😘