OMAR KO FAROOQ?

130-131

by @nuceeyluv

® *OMAR KO FAROOQ* ❓





130_131




"Kusan 15mins ya dauka yana wanka, saida ya gama ya lura ai ba wani towel dazai daura gashi kuma na imaan yyi masa kadan, dan haka ya matso daidai bakin kofar yace bby, imaan na zaune ta shiga duniyar tunanin Sam bataji kiran sa ba, dan haka omar ya sake cewa bby.. Sai a wannan karon imaan taji, tashi tayi ta matsa jikin komar tace na'am ya omar. "Omar yace bby kawomin towel dazan daura. "Imaan tace oh sorry ya omar Allah na manta ne, omar yace ba komai kawomin ina jira imaan tace toh. "Dakinsa ta koma cikin toilet dinsa ta dauko masa towel dinsa sannan ta dawo sai anan ta fara tunanin taya zata mika towel din? "Omar dake jiran ta tun dazu kuma yaji dawowar ta yace bby mikomin, imaan tace uhum ya omar taya zan miko maka? Omar yace bude

Kofar ki miko min, "imaan ta zaro ido tamkar yana gaban ta tace nayi me 😳? Omar yace abinda kikaji, imaan tace Allah ya omar bazan iya ba. "Omar yace bby kin barni a toilet fah ki mikomin nace. "Imaan tace ta yaya? Omar yace ki bude mana. "Imaan tayi shiru, omar yace Allah kika bari na bude d kaina saina jawoki na maki wanka. "Imaan najin haka ta tace aa bari na miko maka, omar yana daga toilet yyi murmushi batare da yace komai ba. "Imaan kuwa rufe idon ta tayi tsaff sannan ta tura kofar toilet din a hankali, kadan ta bude sannan ta mika masa towel din tana daga bakin kofa. "Omar y tsaya yana kallon imaan data rufe ido kamar wacce take tsoron ganin dodo, shareta yyi yaci gaba da watsa ruwan sa yana daga cikin bathtub, imaan taji shiru be karba ba tayi karfin halin yin mgn tace ya omar gashi INA miko maka, omar yace hala idon ki ciwo suke? Imaan ta girgiza kai, omar yace to bude idon mana, imaan ta sake rufe idon ta gaamm tace eyya ya omar bazan iya bude budesu ba. "Omar yace Allah koh? Imaan ta daga kai Alamar eh, omar ya tashi daga inda yake yana murmusawa yaxo gaban ta ya qare mataa kallo, sannan ya hada da ita da towel din ya dauke ta ya sanya ta cikin bathtub bayan ya cire towel din dake hannun ta. "Imaan kamar daga sama taji wannan Al'amarin ya faru, har lkcn idon ta arufe yake ta kasa tabuka komai sbd mamakin ya omar da take Sam saikace bashi ba, rashin kunyar nasa ma gaba yakeyi, omar yana kallon fuskar ta yace bbynah ya kikayi shiru, imaan gum da bakin ta jinta jikin ya omar baida kaya shiya kara sata kunya harma takejin kamar ta nutse kasa dan kunya. "Omar yyi murmushi daidai lkcn da yake kokarin cire mata 'Yar rigar dake jikin ta, sai alkcn imaan ta fara kokawa da ya omar ya za'ai ya cire mata kaya da wannan hasken ranar wannan rashin kunya har INA 🤔? Saidai kash duk yanda imaan taso ta hana hakan abun ya faskara abinka da karfin da namiji tuni yayi wulli da wannan rigar, ya rage saura mata pant d bra, nan ma bedau lkci ba ya cire su tsaff, habawa tuni omar ya tsaya cak yana kallon halittar d Allah yyiwa imaan lkci guda tunanin sa ya fara hautsinewa ya gagara saita kansa sai wasa yake Dana fulanin ta. "Imaan kuwa sai buga kirjin sa take tana hadashi da Allah ya daina taba mata jiki, sadai duk abinda takeyi a banza dan omar baima cikin hankalin sa, "saida ya gama wasa da ita son ransa cikin ruwa, sannan ya kyaleta har lkcn idon imaan a rufe tare d siraran hawaye dake bin kumatun ta, "omar ya tsaya kallon ta yana mamakin yanda hawaye baya wuyar sauka kan kumatun ta. "Saida ya daura towel sannan itama ya nadota a towel tamkar bby.

"Tunda suka fito imaan bata bar kuka ba, sai ya zamo tun abun baya damun omar har yazo ya fara damun sa, shiya shafa maata mai bayan ya shirya sannan ya dauko mata wasu kayan, imaan na kwance tana aikin kuka a haka omar ya gama shirya ta, jawota yyi jikinsa tamkar bby yahau jijjiga ta yana shafa kanta cikin sigar lallashi yace bby nine koh? Yi hakuri bazan sakeba kinji? Imaan tayi banza dashi tana rereton kuka, omar yace eyya bbynah kiyi shiru plss, imaan tayi shiru tana Jan numfashi kamar wacce aka zaneta. "Omar ya ajiyeta sannan ya kama kunnesan yace kalleni bby, imaan tayi banza dashi taki kallon sa, omar yyi murya tausayi yace plss bby, imaan ta juyo tana kallon sa, omar ya kama kunnesan yace kinga na kama kunnena koh, Allah bazan sakeba saida yaddar ki, imaan tayi shiru koba komai Ai mijinta ne yana kuma da damar yyi duk abinda yaso yyi da ita koda ace haka yakeson ganin ta tsirara ai ba wani lefi, imaan ta saukar da idon ta kasa, omar yace yanzu bazaki daina fushi dani ba bby? Imaan a hankali tace ni bana fushi da kai, omar yace dgske? Imaan ta daga kanta, omar ya rungumo ta yana farinciki yace na gode bbynah muje ki bani abinci yunwa nakeji, ba musu imaan ta mike omar ya rungumo ta a jikin sa suka sauko kasa, har dining area suka nufa anan imaan tayi serving dinsu, abinda ya bawa omar mamaki shine yanda imaan ta xuba masu farfesun plate daya bai ida mamakin ba yaji imaan tace ya omar haa, omar ya kalleta da mamaki, imaan tayi murmushi sannan ta kashe masa ido daya 😉 tace bude mana, omar ya bude baki imaan tahau bashi abincin yana ci yanda ya kamata. Sanda yyi dam sannan shima ya karba ya bata suna firar soyayyar su.


*****

Washe gari d yamma imaan na zaune falo tana kallo, sai jin knocking tayi, tasan ya omar ne dan haka ta mike tana murmusawa, har ta bude masa kofar, omar ya shigo shima murmushin ne a fuskar sa ya rungume ta a haka har suka iso kan kujera, bayan sun zauna imaan tace me gidana na kaina sannu da zuwa ya aiki? Omar yyi murmushi yace matata ta kaina lpy kema ya aikin gida? Imaan tayi 'Yar dariya sannan ta sunkuya tana cire masa takalmin dake kafar sa, daga nan ta dago tana rage masa kayan jikin sa tace aikin gida Alhmdlhh Amman kasan wani Abu? Omar yace saikin fada bbynah, imaan tace duk lkcin daka bar gida sai naga gidan yyi fadi sannan dukda hasken dake wannan gidan bai hanani ganin duhun sa ba, sannan duk yanda nakai ga tuna wani Abu a rayuwata ba abunda ke tunanomin sai Abu daya, omar ya saki baki da hanci da kunne yana sauraron imaan ya kosa yaji ko menene wannan abun, Imaan tayi murmushi bayan ta gama rage masa kayan dake jikin sa, sannan ta dauko hanki dake kan kujera data tana jeshi tuntuni ta kuma feshe shi da turare sannan ta zauna kan cinyar omar tana dan goge masa zufar dake kan goshin sa daya fito dan kadan, sannan tayi murmushi tace ko kasan meye wannan abun? Omar shima murmushin yyi yace aa saikin fada bbynah. "Imaan tayi 'Yar dariya daidai lkcin tana goge masa wuya tace, Gidan yanamin fadi sbd rashin ka kusa dani ya omar, sannan yanamin duhu sanadin rashin *haskenah* a tare dani, daga bisani brain dina koyaushe tana kokarin tantance kyakkyawar surar mijina ta kasa sbd tantance shi bzai yiyuwa ba sbd kullum kara kyau kake gsky zance nafi kowacce mace sa'ar samun miji me *NAGARTA* da cikar haiba irin *Mijinah* ta kai masa kiss kan kumatun sa lkcn data kare mgnr.

"Omar kuwa sake matseta yyi a jikinsa yanajin inama imaan zata iya kallon zuciyar sa? Lalle daya nuna mata tsantsar son da yake mata marar misaltuwa. "Cikin muryar farinciki yce kai gaky b abinda zan iya CE maki sai gdya lalle na kasance autan maza har abada bazan gushe wajen godiya ga Allah daya bani mace tamkar ki ba imaan, Imaan Allah yyi maki Albarka, "imaan da murmushi tace ameen.


"Imaan tace ya omar yanzu me kkeson yi? Wanka, cin abinci?, tausa? Ko hutawa? Omar yyi murmushi yace ni duk abinda bbynah ta zabamin yamin daidai, imaan tayi murmushi tace zanso ka farayin wanka, Omar yace toh bbynah. "Har zata tashi omar yace aff na manta, imaan ta zauna tace meya faru? Omar da murmushi yace dazu Matar bro ta samu bby. "Imaan ta daka tsalle tana murna tace yanzu Anty ameera ta haihu? Yeyyy mun samu bby girl yeey, omar ya saki baki yana kallon ikon Allah, sanda ta gama murnar ta sannan tace..

"Ya omar shirya ka kaini gidan na ga bby, omar ya jawota jikinsa ya kalleta yace da wuri haka? Imaan tayi dariya tace Allah bakasan yadda nakeson bby bane, omar ya kalleta d mamaki yace toh ke meyasa bakiso ki samo d kanki? Imaan cikin rashin fahimta tace kamar ya? Omar yace kema ki Haifa mana bby, imaan tace toh taya zan samo Shi? Omar mamaki qarara a fuskar sa yace kina nufin baki sani ba? Imaan tace eh koka sani? Omar yyi dariya yace nasani mana. "Imaan tace yauwa toh tashi mu samo sa, omar dariya yaci qarfinsa sosai yana kallon yarinta karara kan fuskar imaan yace kin shirya mu samo? Imaan cike da zakwadi tace eh ya omar.