OMAR KO FAROOQ?

132-133

by @nuceeyluv

*OMAR KO FAROOQ* ❓





132_133



"Omar yace toh tashi muje, imaan tace toh. Tashi tayi tsabar zakwadi har wuce omar din tayi d sauri ta haura sama. "Omar kuwa bin bayan ta yyi d mamaki hade d yin dariya. Yana murmusawa shima ya haura sama, a bakin kofa sukayi karo d imaan ta fito a daki, baki galala omar ya saki yana kallon imaan ganin ta d hijab yace bazaki jirani nayi wanka sai na rakaki gidan bro din ba? Imaan ta zaro ido tace ah ya omar koka manta ne? Yace aa ban manta ba, imaan ta turo baki tace b wannan ba inace kace zamu samo bby? Hhhhh...omar besan lkcin d dariya ta subuce masa ba har yana buga qafa. "Imaan ta sake turo baki tace eyya mana ya omar kayi sauri k shirya mu tafi. "Omar dariya yake sosai dakyar y iya saita kansa yace wat ar u eating na baka na falling down? Ai ki kwantar d hankalin ki cikin ruwan sanyi zamu samu bby insha Allah, imaan tace kai ya omar bakason na samu koh? Omar yace no bby har ma nafiki son ganin ki d bby, Amman kinsan yanzu ya za'ayi? Imaan ta girgiza kai, omar yace yauwa so nake muje ki zauna ki nutsu idan nayi wanka muka dubo Matar bro sai nazo na tayaki samo bby koh 😉. Ya qarasa mgnr bayan ya kashe mata ido daya. Imaan badan taso ba haka ta koma daki ta zauna kan gado tana zaman jiran omar. "Saida omar ya gama shirin sa tsaf, sannan yace imaan ta tashi su tafi, a hanya suna fira har suka isa gidan farooq. Anan suka tarad d mummy da 'yan uwan Anty ameera saikace ranar CE suna, shikuwa omar yana falon farooq suna tare. "Sun dade a gidan sosai sannan sukayi masu sallama bayan Anty ameera ta samu sun kebe da imaan sannan ta sake Jan kunnen ta sosai dan tasan komai farooq ya fada mata. "Imaan tayi mata godiya sannna suka tafi.

Wajen suyar kaji omar yyi parking anan ya siya masu dakwalen kaji Wanda sukaji gashi sosai sannan suka bar wajen. A mota imaan tace ya omar, omar yace na'am, tace ya naga kayi hanyar gida inace wajen samo bby zamu? Omar yace oh bby ki kwantar d hankalin ki komai a hankali ake samu, imaan tace kai ya omar bakason kaini koh. Omar yyi murmushi lkcin da yake shirin daidaita parking dinsa, yace bby wannan duk me sauki ne ai. "Imaan taja bakinta tayi guum dan taga alama omar bason kaita yake ba dan haka gobe komawa wajen Anty ameera zatayi ta bata bbynta. "Har suka haura sama imaan bata sake cewa komai ba, omar kuwa duk yana lura da ita yasan sarai fushi take dashi a zuciyar sa yace yau zaki gane kuren ki ai tunda kika nema da kanki. "Har daki yakai mata kajin da suka siyo dan kin dauka tayi, lkcn daya shiga ya tarad tana toilet da alama wanka takeyi, dan haka shima ya shige nasa dakin ya fada wanka, zuciyar sa fari tass ya gama shiri danji yake yaufa ranar sa CE, yana 'yan wakokin sa ya isa dakin imaan. "Zaune ya ganta tana shirin sanya kayan bcci, "omar ya karaso wajen ta ya karbi rigar ya tayata sawa, sannan yace je kiyi alwala muyi sallah, imaan tace wacce sallar ai nayi sallata. "Omar yace na sani nafila zamuyi, imaan tace nayi shafa'i da wuturi na ai. 'Omar yace I know, wannan sallar ta daban ce, imaan tace kamar ya? Omar yace wai shin bake kikace kinason bby ba? Imaan tace eh haka nace, omar yace gud, kinga saimuyi sallah mu roki Allah ya bamu bby me Albarka koh. "Imaan tayi murmushi sannan tace toh ya omar. "Shi ya jasu sallah raka'a biyu sannan yyi masu addu'o'i sosai. Daga nan ya dafa kanta yyi mata addu'a. Saida suka gama sannan ya jawo ledar kaji ya bude masu. "Imaan tana shirin tashi, omar yace zauna muci mana. "Imaan tace aa na koshi. "Omar yace eh lalle bakyason bby kenan. "Imaan tace inaso mana. "Omar yyi murmushi sannan yace toh zauna muci, imaan ta zauna kuwa ba musu. "Sanda sukaci sukayi damm sannan suka kora da fresh yoghurt me sanyi, bayan sun gama sukayi brush. "Daga nan suka haye gado.

"Tunda suka hau gado omar ya fara shafa jikin imaan yana taba duk inda yaso a jikin ta, jikin imaan ne ya fara rawa jin ya omar yafara tsotson na fulanin ta. "Omar cikin wata irin murya yace bby, imaan tace uhum yace kinason bby? Imaan tace eh, omar yace toh matukar kinaso kuwa ki daina wannan barin jikin kinji koh? Imaan tace uhum, omar yace duk abinda kikaji kada kiyi kuka kinji? Imaan tace uhum, yace yauwa indai kikayi kuka toh zaki rasa bby. Ki dunga sa ranki bby zaki samu kinji? "Allah sarki baiwar Allah nan ma tace toh sbd wani irin son yara Allah ya Dora mata tana tunanin shin kome omar zaiyi mata da yace kada tayi kuka? Omar kuwa saida ya tabbatar ta rage barin jikin da takeyi sannan yaci gaba daga inda ya tsaya, saida ya tsotsi na fulanin ta son ransa, sannan ya fara kokarin cire mata riga, imaan fah taga abin ya omar ya fara yawa take ta bare baki tana shirin yin kuka, da sauri kuwa omar ya hada bakinsa da nata, duk yanda imaan taso ta kwace kanta abin ya faskara karshe dai ta saduda ta fara maida masa martani, habawa a tare suke aikawa junan su kisses me zafi2 lkci guda kuma dukansu suka sake birkicewa anan fah hankalin omar ya sake birkicewa, tuni ya fara Neman hanya dan cika aiki.....INA ganin haka nidai nuceey na tattari 'yan Matan kafafuna nabar masu dakin dan naji Alamar fitar numfashin su ya fara canja launi...saidai me 😳, INA fitowa kadan ya rage na fadi sbd dandazon 'yan *ladies vision* dake leke ta kofa sai tureture suke kowa nason ganin kwakwaf 🤔., ai ban ida tunanin ba suka sake hankada keya ta waifa dole saina zayyane musu komai 🙄. Haka na koma dan ganin meke faruwa.

"Imaan kuka wurjanjan take tana rokon ya omar daya kyaleta haka Amman INA Sam omar yaki sararawa imaan, duka yagu, hawaye da majina ba abinda imaan bata hada ba, qarshe tace cikin kuka nidai na hakura da bbyn Allah banaso ka rike abinka wayyo Allah naaa. Omar be sararawa imaan ba saida yaji shi zamzam sannan ya kyaleta. "Saida nutsuwa tazo masa sannan ya lura da aika aikan d yyi, da sauri ya shige toilet yyi wanka sannan ya hadawa imaan ruwan wanka, daga nan ya dauko ta ya tsomata cikin ruwan dumi. "Wayyo Allah anan imaan ta saki qarar azaba, shikuwa omar duk ya rikice sai sannu yake mata ji yake inama zai iya dauke mata ciwon daya dawo dashi jikin sa, haka dai cikin lallami yyi mata wanka sannan ya nado ta a towel, yana zuwa ya sanya ta kan gado, "dan tuni *'yan ladies vision* sun canja bedsheet lol. "Sannan ya dauko mata Riga Medan kauri ya sanya mata dan ya lura da irin rawar sanyin da takeyi. "Daga nan shima ya kwanta gefen ta ya rufe su da bargo, sannan ya jawo ta jikin sa, yana me tausaya mata shi kansa yasan be mata ta wasa ba yoh abinka da cikakken namiji me jini a jika 😂🤔.Gefe guda kuma wani irin farin ciki ne ke masa yawo a zuciya tare dajin wani irin tsantsan son imaan yana kara shigar sa sosai bakinsa kuwa ba abinda yake ambata sai sawa imaan Albarka.





*Kuyi hakuri kun jini shiru hakan ya biyo bayane na ciwon kai da nayi fama dashi tun jiya, Amman dai yanzu komai normal. Luv yhu oll*





Nuceey luv😘