134-135
by @nuceeyluv
*OMAR KO FAROOQ* ❓
134_135
"Omar shidai fatan sa kurum Allah yasa kwallon sa ya cimma raga.. Nidai nace daga sau dayan 😳😄. "Da wannan tunanin bacci me cike da nishadi yyi awun gaba dashi.
"Asubar fari omar shiya fara farkawa, yanda yaji imaan ta kama jikin sa sosai shiya sake sa omar yaji wani irin tausayin ta, a hankali yayi dabarar zare jikin sa daga na imaan, sannan ya fada toilet yyi alwala, bayan ya fito yazo gaban gadon sannan ya matsa da bakinsa kan kunnen imaan, a hankali ya shiga shafa mata shi da harshe, cikin magagin bcci imaan ta fara motsi, omar be fasa lasar kunnen ta ba sanda yaga ta fara bude idon ta a hankali, sai anan ya tsaya yana kallon ta, imaan na kwance ta bude idon a hankali har ta gama budesu duka tass ta sauke su kan na ya omar dake tsaye gaban ta, da sauri ta kulle idon ta, hawaye suka fara zarya kan kumatun ta, omar ya dafa goshin ta tayi saurin janye kanta, omar ya zauna sannan ya riko hannun ta yace bby nine koh? Sorry bazan sake ba kinji, imaan tayi banza dashi, omar ya sake yin kasa d murya sannan yace bby tashi kiyi sallah asuba yyi kinji. "Jin ya ambaci haka tayi kokarin tashi, saidai kash ta kasa tashin dan wani irin zafi da Kasan ta keyi. "Omar yana ganin haka yyi saurin daukar ta sannan ya kaita har toilet, sanda tayi alwala duk yana tsaye a kanta sannan ya dauko ta, shiya sanya mata hijab daga nan ya jasu sallah, imaan dai sai cije baki take dan Harga Allah ita kadai tasan me takeji a wannan lkcin. Bayan sun idar da sallah omar ya dauki imaan ya sake kaita kan gado, daga nan suka kwanta dan komawa bcci.
"Sai around 9:16 omar ya farka, nan ma saida yyi dabara sannan ya zare jikin sa daga na imaan, daga nan ya sauko kasa danyi masu breakfast, "saida ya gama komai sannan ya dawo dakin, wanka ya shiga ya fito, daga nan yazo gaban gadon da imaan take, a hankali ya shiga shafa gashin kanta, saida yadau lkci sannan imaan ta fara bude ido, nan yace bby, imaan yanzun ma banza tayi dashi, omar yace bby ki tashi kusan 10 fah yanzu, ki tashi saina baki mgni kisha kinji. "Imaan ta turo baki batare d tace komai ba. "Omar yace haba bbynah kimin mgn mana. "Imaan ta sake turo baki tace toh b kai bane.. Omar yace ni nayi me? Imaan tace toh..toh..kaine..kaine.. Sai kuma tayi shiru ta kasa mgn. "Omar yyi murmushi yace kinga bby nifa banga abin lefi anan ba kece da bakin ki kikace kinason bby shin dan na taya bbynah samo little bby Lefi nayi? Imaan ta fara matso hawaye tayi mgn ciki2 tace Amman dai nace na fasa banaso koh.. Omar yyi dariya yace kinga taho nayi maki wanka kina bukatar shan mgni kinji. "Imaan ta make kafada tace haba ya omar yaushe zan bari kamin wanka. "Omar ya saki baki da mamaki yace oh lkcin Dana cudeki da dare kina INA? Tofah saima yanzu ta tuna kunyace ta kama ta tace eh naji ai daman mutun idan yana wani hali aka taimaka masa babu lefi. "Omar yayi murmushi shi taurin kan imaan ke bashi mamaki yasan duk wannan maganganun da take qarfin hali kurum take Amman yana hango tsantsar jin jiki da ciwo a tare da ita. Be sake sauraron ta ba, ya dauketa tana zamewa haka ya kaita har cikin toilet, sannan ya shiga yi mata wanka. "Bayn ya gama gasa ta, ya nado ta a towel sannan ya shafa mata mai, daga nan ya dauko riga me dan kauri ya sanya mata, "yana gamawa, yabar dakin direct dining area ya wuce anan ya hado mata tea me kauri da zafi2 sannan ya dawo dakin, "yan ajiyewa ya sake ficewa dakinsa ya koma ya debo mata mgni, sannan ya dawo, imaan tana kwance daga kan gado duk bata da wani qarfi, omar daukar ta yyi sannan ya sanya ta kan cinyar sa. "Anan ya dauko tea din d niyyar bata, imaan ta girgiza kai tace ya omar Daka barshi Allah banajin zan iya cin komai yanzu. "Omar ya zuba mata ido cike da tausayawa yace hakuri zakiyi bby idan kika sha sannan na baki mgni zaki ji sauki insha Allah. "Imaan ta sake girgiza kai tace Allah nidai banso ya omar. "Omar ya shiga lallashin imaan dakyar da sidin goshi ya samu ta karbi tea din, shima ko rabi batayi ba tace ta koshi, ba yanda ya omar ya iya haka ya hakura, sannan ya ballo mata mgni ya bata tasha. "Saida yadau kusan 15mins tana jikin sa yana jijjiga ta sannan ya kwantar d ita kan gado. Anan ya rufa mata bargo me dumi, ba'a dauki tym Ba kuwa ta fara bcci. "Omar yyi zaune bakin gado yana kallon imaan dake bcci numfashin ta na fita a hankali, a zuciyar yace ita dai komai tayi kyau yake mata, hatta bccin ma idan tanayi saita kara yin wani irin kyau. "Hannun ya Daga sama yana me godewa Allah daya bashi imaan a matsayin mata.
"Saida sukayi kwana biyu sannan imaan ta dawo normal kamar da.
"Shi kuwa omar yana iya bakin kokarin sa na ganin imaan ta cire wannan kunyar d take masa kuma alhamdulillah, imaan ta sake da omar sosai wannan kunyar takau.
"Ko yanzun ma imaan ce tare da omar suna hira, imaan ta sake yin lamo jikin omar tace my jaan *sunan da take kiransa dashi kenan* yace yes bby, imaan ta sake makale shi sannan tace my jaan so nake mu motsa jiki wlhy, omar yyi dariya yace duk yanda kikace hakan za'ayi my princess. "Imaan taji dadi sosai sannan ta tashi ta kama hannun ya omar tace muje mu sauya kaya koh. "Omar yace ohk my sweet hrt. Imaan tace duk ni daya ya omar? Yace ehmana ai duk sunan da kikaji na ambata kin cancanci hakane.
Nuceey luv😘